← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 115

Sashe 96

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana fida Sa'adatu tashigo yace mata ze basu kudin nan..
Da Rahama ta bayar..

Ànty tace Ah Ah kabar shi a hannun ka' 'kaida kake dawainiya damu baka taba gajiyawa ba'' bama siyen komai da kudin hannun mu. 'kaine kake mana bamu nema mun rasa ba..

Dan haka kabar shi Nina yafe wallahi...
Sossai Sheik yaji à zuciyar shi kaunar ta na dada ruruwa dan beda kamar acikin matan sa...
Tacire tuta itace mace daya tilo data sace bargon zuciyar sa' 'in babu Sa'adatu bayajin rayuwar sa ze tafi daidai..

Dawo da hankalin sa kusa yayi yace Ah Ah Sa'adatu wannan kudin yar ki tabaki kisiye koda gida ne dashi kisa haya..

Wannan kudin hayar kiringa badashi sadakatul jariya' in canji sun rage ki gina massalaci wanda Ko bayan ranki zaki amfana..

Sossai tayi naam da shwarar sheik tace Allah yasaka maka da Alkhairi...
Ameen ya amsa yana murmushi yace gobe ina dakin ki 'nakosa gobe yazo..

Murmushi tayi cike dajin dadi tace InshAllah zata zone..

Daman kan zancen inda Amaryar ka zata zauna nazo' 'yakamata dakin nata y azauna kusa da nawa..

Kaga Mama itace shugaban gida.
Sashin nata zefi namu dan girma..
Sheik yace kuma hakane' 'nata zefi girma amma nayi girman irin nata guda uku kinga inkinaso kizauna saman bene mana....

Ita Amarya ta zauna saman bene na uku...

Ànty tace hakan yayi kaga Ko Mama kasar n'an ya ishe ta ga dakuna barkatai..

Eh ya isheta kinga har dan nata Abubakar yasamu dakin daze ajiye matar sa kafun yagama nasa tunda yace mun aure yakeso....

MashaAllah Anty ta furta tace wayyo Dadi d'ana zeyi aure '' kar abata lokaci wajen nema masa auren..

***************

Asiya tana zaune adakin mamar ta baban ta ya shigo yace '' yawwa kuna zaune ana kenan ''

Asiya cike da ladabi ta gaishe shi ya amsa da yawwa yata...

Daman magana ne akan auren ki Asiya..
Saida gaban Asiya yafara dukan uku uku cike da razani tace Abba inajin ka tareda yin kasa da kanta zuciyar ta na bugawa da karfi gab gab......

Kallon Maman Asiya yayi yace yau aka turo kudin auren Asiya harna basu sunce nan da Sati biyu za'a daura auren..
Kuma na'amince duba ga irin gidan da mutuntaka irin n'a gidan da suke neman auren ta.....

Kuma Sheik Abdurrazak ya jagorance su bazan iya hanawa ba...

Dib Dib haka Asiya taji jinta da ganin ta na kokarin daukewa..

Maman Asiya tace MashaAllah Abu yayi Allah yasa Alkhairi...
Kenan rana daya za'ayi bikin d'ana Asiya da Sheik kenan..

Kwarai kuwa cewar Abba.
Ke Asiya ya furta da kakkausar murya hakan yasa ta Dago jajayen idanun ta da suka kada..

Tace na'am Abba '' kindaiji abunda nace dake aure zanmiki duk wani Samari Daga yau ki ajiye su gefe ki fadi abunda kike bukata à sai miki dan lokaci yakusa..

Sannan mijin da zaki Aura yace bayason kina chattin..

Maman Asiya tace wai yasunan mijin da ze auri Asiyar..
Abban Asiya yace kamar Ko Ahamdu ne sunan nashi n'a manta zankara tambayar Sheik..

Abba n'a Fita Asiya ta fashe da kuka tace shikenan anrabani da Faruk mama '' Ko wannan dalilin ne yasa kwata kwata ya daina nema n'a...
Kuma shi wanda akace ze aureni bansan shi bansan Daga inda yake ba...

Maman Asiya tace kiyi hakuri zaki sanshi ne '' Nina ai aurena da baban ki bansan shi ba''
Aka hada auren gashi yanzu muna zaune kalau.

InshAllah zakiyi Farin ciki' 'bubbuga bayan Asiya taringa yi Alamun rarrashi.

**********************

Salma zaune take a falon nata ta mimmike kafa kan 3tsr remote n'a hannun tana canza tasha..

Al'amin ne yashigo ya iske ta zaunen yace Amarya kina hutawa fa.
Eh ina hutawa tabashi amsa tana yatsine fuska....

Ihun kiran yar aikin take cikin izza da takama.

Nan da nan me aikin nata tazo ta durkushe gaban su..

Wani kallon banza take bin ta dashi tace ke je ki kawowa me gidan abinci da lemu..

Al'amin zama yayi yana kada kai cikin zuciyar sa sai fadi yake wannan yarinyar ta iya rainin wayo fa......

Cike da jin haushi yace kewai salma meyasa bakida Tarbiyya ne....

Tarbo ne banida shi ba Tarbiyya ba cewar Salma tana huci sama sama banda wulakanci ni baiwar me waina ce....

Dazan dauko maka Abinci cikin Daga Murya take magana...

Al'amin cikin fushi ya tashi yace wallahi kedai anyi asarar haihuwar ki..
Kuma zaki ga abunda zanmiki agidan nan.. Shasha kawai fuuuuu ya tashi yawuce tareda barin abincin beci ba yahaura sama..

Dakin sirrin nasa ya shiga kai tsaye kayan jikin sa yacire ya dauko jajayen kaya yasaka...

Zama yayi tareda nannade kafafun sa ya takkwashe su waje daya fuskakantar kwaryan dake dauke da jini yayi..

Yana wasu kirari '' yana wasu maganganu nan da nan hoton wasu mutane ya bayyana..

Wanda ke nuna sune shugaban yan mafiyan '' 'babban yace kai Al'amin tunda matar ka nada ciki basai ka bamu uwar ba....

Tana haihuwa da wata biyu zamu ashe su dukan su..

Al'amin cikin zazzare idanu yace what bangane harda abunda zata Haifa..

Nifa...........

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:56 - Nuriyyat: 9️⃣1️⃣

Cikin mamaki '' tace shugaban Adalai me kakeyi anan wajen..
Wani kake nema ne dan a zaton ta Ko yazo ne yace ya amince ze aure ta..

Murmushi yayi cikin kasaitar sa yace '' Nine bakon da Aka turo ki wajen sa...
Kada kiyi mamaki '' Nine nan n'a nemawa uban gidana auren ki..
Tunda nasamu labari kina garin kwatano '' nasan kaunar da kike mun yayi zurfi kada inbar ki haka cikin Adalci n'a '' shine n'a hadaki da Uban gidana kuma malami 'surukina sheik Abdurrazak kabeer hizqeel makarfi..

Cikin matukar Mamaki tace uban Rahama shine mijin dazan aura wannan shahararren Malamin Addinin da duniya tasan da zaman sa Yayiwa Addini hidima' 'mijin Sa'adatu baiwar Allah da muka hadu a masarauta' 'hawaye tafara dan kukan Farin ciki tace nagode shugaban Adalai niyau sheda ce' 'sunan ka yabika taimakon ka' 'yabika' 'kyawun halin ka yabika' 'wallahi kai adali ne kuma mai tausayi n'a kasa dashi jibi irin wannan babban Alkhairin daka hadani dashi..

Durkushewa kasa tayi tana kukan Farin ciki' 'tace tace nagode sossai jazakallahu khairan..

Murmushi ya sakar mata yace amshi wannan wayar akwai layi A'ciki n'a kasar Nigeria' 'wanda Inkin je dashi zaki ringa amfani' 'Sannan layin ki n'a nan zaki ringa siyen data dashi kina hawa online har kibar kasar nan....

Wayar iPhone 12plus yabata cike da girmamawa ta karba tana godiya..

Inkin je gida kisa caji zuwa d'are zakuyi waya ke dashi..
Inason ki nuna masa kauna da soyayya mutum ne me saukin kai inka iya zama dashi '' Sannan yanada Adalci '' dan n'a zauna dashi zakiyi Alfahari..

Hassana cike da Jin dadi tace wannan mutumin kowa yasan adaline koda baka zauna gidan sa ba wanda yake gina masallatai kowani reshe n'a kasa '' kuma ya gina gidan marayu yana tallafa musu '' 'yana gidaje sama da hamsin akace amma ance duk haya ya saka' 'kuma kudaden gidan marayu ake kaisu.

Kai kaga yanda mutane ke yaba kokarin sa duk yana boye beson ana fadi hatta gidan sa baya fada musu sirrin Alkhairin sa saboda neman dacewa awajen ubangiji..

Wallahi kabiyani indai Abdurrazak ne' 'kaikuma Allah yakawo karshen wata fitina ya hadaka da matar ka Habiba lafiya..

Cike da Jin dadi yace Ameen ya Allah godiya nake.
Kinga tafiya ta' 'saide mun hade yar Albarka

Babu bata lokaci yabar nan cike da Jin dadi

Ita Ko cike da farin ciki ta shiga gidan tana ba hauwa da Imran labarin yanda sukayi' 'sossai suka yi farin ciki' 'Imran tabe baki yayi yace watau ni kadai za'a bari a gabon

Hassana tace haba Imran kade san bazamu bar Abba shikadai ba'' tareda zaku zauna da inna....

..
Bayan Isha'i bayan takwanta dan tanada tarin gajiya taré da ita..

Tuno da wayar da Aka kawo mata tayi hakan yasa tadauko ta kunna wayar' 'tana kawo haske babu bata lokaci tayi siye data' 'koda ta shiga whsap dînta..

Ganin Nombar sa ansa Sheik Abdurrazak cike da farin ciki tarubuta Salam

Shiko yana online ganin salam din yashigo..
Yafara shafa gemun sa yana Murmushi..

Maida mata reply yayi da waalaiki Salam' Amarya Barka da warhaka...

Ganin reply din sa sossai yayi mata dadi hakan yasa fira ta barke tsakanin su 'kamar sun taba sanin juna à karshe dai harda vidéo call..
. Yana kallon ta yana Murmushi MashaAllah ya furta' 'ganin ta da yayi sanye da hijab kuma gata Black beauty' 'bama ka sanin ta haihu Saboda yanayin jikin ta...

Ita ma tana ganin sa wai washe baki take' tace yasu anty n'a...
Suna lafiya lau yabata amsa '' hakadai suka sha firar su '' ta love zuwan mama adakin ne yasa ya katse wayar dan kwanan ta ne kuma yasan hali....

Ita Ko Hassana wani shauki takejin kanta harta Kosa ranar yazo....

***********************

Kwatano

Kasancewa d'are ya tsala hakan yasa baban Maryam barin dakin nasa sum sum yafito Daga dakin matar sa '' 'yabar ta kwance rungume da pillow..

Kai tsaye dakin yar aikin nasu yatafi wacce bata wuce shekaru 16 ba matashiya ce' 'kuma da aikin suka dogara....

Yana shiga dakin iske ta yayi ta kwanta a wahalce irin ta sha aiki ta gaji' 'barci take harda munsharri bakin ta' n'a bude..

Kare mata kallo yayi Idanun sa nakan cinyoyin ta''nan da nan yaji wani wutar sha'awa takara dibar sa...
Cikin zafin nama yahaye gadon...
Azabure cikin barcin ta tashi tana mutsaka fuskar ta..
Ganin baban Maryam ne tafara zazzare idanu tana kallon yanda yake wasa da boob din ta da daman suna tsokale masa idanu...
Sarrafa ta yake yi cikin kwarewa itako tana neman hanyar guduwa ganin zata bata masa lokaci yasa beyi wata wata ba '' yafara kokarin isar da sakon shi...
Uban kara ta saki lokacin daya ratsata ihun ta..
Ya zaburar da Maman Maryam da Maryam din..

Cikin hanzarin su suka fito kai tsaye dakin nata suka nufa..
Maman Maryam sai dube dube takeyi adakin tana neman mijin nata yazo suje dakin yar aikin..

Ganin babu shi babu labarin sa '' hakan yasa kai tsaye sukayi dakin nasa.
Chapter 96 · 0% Book details