Sashe 90
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KADA kai tayi cikin kuka tace wallahi da gaske nake ya shugaban Adalai nasan saukin kan ka ba kamar tsauran sarakuna bane dan Allah kasa wani ya taimaka mun....
Kallon ta yake yana nazartan ta yace yanzu n'a aiki waziri da fadawa wajen duba dabbobin da za'a yanka Sadaka..
Kin tabbatar yana cikin dakin Muje ingani sai insa '' akamashi..
Gaba ta nayi yabinta abaya ''hannun sa najan Carbi...
' 'Fulani da maman Maryam suna labe suna kallon yanda Al'amarin ke faruwa' 'hakan yasa cikin sanda sanda suka ringa binsu abaya....
Dakin ta bude ta shiga''' tsaye bakin kofar yayi rike da wayar sa à hannun sa yana haska cikin dakin....
Cikin fada yace ina kwarton yake ne...
Be Ankara ba saidai yaji anbuga masa karfe' akan sa wanda yasa yasa ki uban kara nan take yafadi akasa tsumamme...
Fulani data buga masa wannan karfe da taimakon Maman Maryam da saratun suka shigar dashi cikin dakin...
Kaya suka fara cire masa '' saida ya saura Daga sai boxer ''
Saratu itama cire nata kayan tayi takwanta kasa '' Fulani da Farida suka daura shi saman Baiwa Saratu...
Nan da nan Fulani ta fita taje tadauko wani kwarya mai dauke da Jinin kaza..
Tashigo dakin dashi...
Abakin Sarkin Adalai ta zuba masa tareda shafe jikin nasa....
Soma bubbuga kafafun sa tayi tareda shafa masa ruwa a fuska '' ganin numfashin nasa n'a kokarin dawowa yasa ta diba aguje tana tsala ihu cikin masarautar.
Ita Ko Farida nan da nan tabar dakin '' tayi bangaren Mamy tareda shiga dakin Khadija dan tsaftace jikin nata.....
Nan da nan dandazon bayin dake cikin masarautar da jama'ar Sarki da suka shigo da dabbobin daya basu umarni za'a yanka n'a sadaka..
Dukansu cikin gidan masarautar suka nufa Gadan Gadan cikin zafin nama....
Tsohon Sarki Turaki shida uwar gidan sa Mama karama har rige rige suke dan zuwa ganin abunda ke faruwa...
Cikin gigita suka nufo inda Fulani ke tsala ihu sukayi tareda Abban Marwan da shima dakin nasa yafito..
Cikin Rawar murya sukace Fulani meyake faruwa ne jibi yanda kika tara mutane amma kin ki bayani sai ihu kike kina salati...
Cikin kuka take kallon su tace Sarki Salihu n'a dade da gayamuku masafi ne baku yarda ba..
Gashi cen yayiwa baiwata fyade hade da zukan Jinin jikinta nima ihun ta najiyo nazo naga abunda yake faruwa...
Cikin gigita tsohon Sarki. Yace Muje mugani.
Mamy da Samad kusan a tare suka nufo wajen Ko wanne cikin hanzarin sa..
Koda aka nufi dakin Saratun iske Sarki Salihu akayi yana kokarin tashi Daga kwance da yake '' itakuwa Saratu zaune take gefe tana kuka mai tsuma rai '' 'tana fadin Sarkin Adalai menayi maka da zakayi lalata dani' 'wayyo jinina daka diba mezakai dashi...
Cak Mamy da Samad' 'da Mama karama suka tsaya kamar an buga musu kusa...
Mamy bakin ta na rawa cikin kuka tace mezan gani Salihu kaine awannan yanayin tana nuna shi da ya tsaya..
Bakin sa na rawa cike da mamakin yanayin da yake ciki yace wallahi tallahi niban sa abunda ake zargina akai ba...
Juyowa yayi yana kallon Saratu dake kuka yace ke Saratu kiyi musu bayanin abunda yafaru mana....
Sauratu bakin ta na rawa ta kasa hada idanu dashi cikin kuka tace fyade yamun...
Kuma harda Jinin jiki n'a yafara tsotsewa wai kada yarasa mulkin sa..
Samad rintse Idanun sa yayi Jin kalmar fyade..
Tsawa ya dakawa Saratu yana kokarin shako ta '' keee wallahi karya kike.. Nace karya kike bude mun gaban naki mugani inda yayi inzali..
Tsohon Sarki da shima duk yagama yarda da Al'amarin yace Kai Samad kanka daya kuwa ya kana ganin gaskiya kana takewa.....
Yarima Samad cikin ruwan bala'i dake cin yajuyo kan tsohon Sarki yace wallahi karya ne sharri ne '' in gaskiya ta bude gaban nata mugani....
Mamy dasai yanzu hankalin ta yadawo jikin nata tace '' wallahi nima ban yarda mijina ze aika haka ba..
Cikin zafin nama taje zata kamo hannun Saratu..
Mama karama tarike ta tace Habiba dakata abi komai a hankali..
Baba Salihu da yanzu ya fahimci ashe sharri ne akayi masa kuka yafara yace Saratu '' menayi miki '' wallahi karya take abu daya nasani shine tace in taimaka mata akwai wani adakin nata...
Koda nazo banshiga dakin ba Daga waje natsaya daganan bankara sanin abunda ke wakana ba...
Ni Aljani Sultan ni ne n'a shiga jikin Tsohon Sarki da dan sa Sani.....
Tsohon Sarki da dan sa nan da nan sukaji sauyin yanayi a tattare dasu...
Sani cikin tafasar zuciya da maganin dake cinsa yace '' 'wallahi Salihu kabani mamaki kana sarkin Adalai.....
Shima Tsohon Sarki yace Albasa batayi halin ruwa daman abunda ake fada akan ka ina karyatawa gaskiya ne...
Samad yace A'a Sarki karka yarda da zancen nasu Sharri ne nace tabude gaban nata kunki yarda...
Sarki Turaki cikin jin Haushin Samad da Mamy da suka ki yarda da zancen sai Karima dake bayan su''' itama kam taki yarda wannan abun gaskiya ne..
Tsawa ya dakawa yarima da Mamy cikin Daga Murya yace inban da iskanci kuna ganin zahiri kuce karya ne...
Maman Maryam cikin shigar ta da tayi n'a dogon riga karasowa wajen nasu tayi '' cikin d'amuwa take tambayar Mamy wai mêke Faruwa ne..
Mamy shiru tayi banda kuka ba abunda take...
Maida kallon akan Fulani tayi suna kashewa juna idanu tace Fulani dan Allah gayamin mêke Faruwa ne..
Fulani cikin tsananin Tashin hankali tace '' Sarkin Adalai ne aka kama yayiwa baiwa ta Saratu Fyade....
Harda shan Jinin jikin ta...
Salati Maman Maryam tafara tana tafa hannu sake da baki take kallon Mamy dake kuka tace Habiba hakan yafaru '' daman nasha gayamiki mijin ki dan kungiyar Asiri kinki Yarda yau dai gashi gani da Idanun ki...
Marin da Samad yayi mata yasa tafara ganin walkiya har tana neman faduwa '' bata Ankara ba '' sai ji tayi yayi mata muguwar shaka '' wanda yajawo hankalin Mamy '' '
Cikin hanzari taje kwatar yayar ta hannun Samad amma ta kasa...
Saida Abban marwan yaje Dakyar ya banbare ta ajikin sa...
Fulani n'a ganin Abunda akayiwa Farida kama bakin ta tayi bata kara fadin komai ba......
Shiko Sarki Turaki gyaran murya yayi cike da takaici yace '' Likitar masarautar yazo yaduba Saratu '' ya bincika shin dagsk ne yayi mata fyaden kuma ya duba inda aka dibi Jinin nata....
Sossai hankalin '' Fulani da maman Maryam dake numfashi sama sama '' dan bakaramin shaka Samad yayi mata ba....
Likitan masarautar yana zuwa yafara bincike sossai cikin aikin nasa '' yace sai nan da Awa biyu result ze fito...
Gabadaya Fadar Sarki aka hallara dan jiran sakamakon wannan Abun da yafaru...
Mamy zaune take tayi uban tagumi tana jiran yanda za'a kaya.....
Sarkin Adalai dake gefe zaune kukan zuci yakeyi sossai yana ayyana Abunda ze faru.....
Likitar Masarautar koda yadawo da Result din wajen yi gwaji nine nan Aljani Sultan n'a canza result din n'a maida shi positive....
Koda result yafito yaga Positif sossai hankalin sa ya tashi babu damar ya canza yace négatifs ne a je wani Asibitin aka sabanin nashi....
Cikin Rashin kuzari ya mikawa Sarki Turaki result din...
Sarki n'a budewa yaga positive Salati yasoma yace Salihu Allah yatsine maka Albarka Allah ya tarwatsa ka '' 'Allah yahana gaban ka yin kyau ya hadaka da tsautsayi da hasara....
Sarkin Adalai cikin kuka da yazo masa yace Nina San sharrine à kamun babu me yarda dani sai mutum uku kacal' 'Mata ta sai d'ana' 'sai baiwar sa...
Ya Abbana ka fahimce ni wallahi ban aikata ba.....
Mama karama dake kuka tace nima nasan baka aikata ba.
Fulani da suka ji dadin abun itada mijin nata da maman maryam' 'murmushi sukayi....
Baba Salihu tashi Daga zaunen yayi yace ni Salihu Daga yau n'a sauka Daga kan karagan mulkin nan..
Kuma n'a damkashi a hannun Abbana'''..
Yau zan bar Masarautar nan....
Sarki Turaki dake masa kallon Azzalumi cikin Tsawa yace zaka iya tafiya amma babu inda zakaje da Mamy dan bazata bika ba.
Yayan ka ma babu wanda ze bika kai kadai zaka tafi kaje kaji da mugun Aikin ka
Mamy cikin kuka zatayi magana Sarki Turaki ya dakatar da ita yace Habiba babu inda zakije da wannan mushurikin....
Baba Salihu cikin zafin nama yayi hanyar dakin sa yana kuka duk wasu abu dayasani masu muhimmanci ne a tattare dashi d'uk ya dauko su.....
Ta bayan gida yafi ce dan Sarki Turaki beyi tunanin shin dagaske yake ba akan zebar gidan ba...
Tura dogarai yayi a je aduba me yakeyi ne adaki dan gidan kurku '' za'a kai sa nan zeyi shekaru uku ..
Sannan yafito koda suka dudduba dakin wayam suka gani babu Sarkin Adalai aciki
Labari yajewa Sarki akan ya gudu Sarki yace dan iska yasan mugun aikin da ya aikata baze iya hada idanu da Al'umma ba...
Wannan shi ya tabbatar mana ya gujewa hukunci ne...
Labarin Ankama Sarkin Adalai yanayiwa baiwar matar kanin sa Fyade yakara de duka duniyan hausawa harda turawa dan Shugaban Kasa n'a saudiya saida yayi magana akan haka yace cin Amana ne ''Sarki ya cutar da nakasa dashi....
Duk cikin kwatanon duk inda yaje maganar sa ake yi gidan TV gidan redio kasa zama kasar yayi' '' tareda tafiya kano gun neman Wani malami Ko ze samu mafaka agidan nasa.........
Tunda Daga wannan Ranar Saratu ta shiga tashin hankali sam batada nutsuwa inta kwanta barci abun tsoro da mugun mafarkai ke hanata barci...
Zuwa tayi tasamu Fulani tace wallahi nayi nadamar abunda n'a aikata tun daga ranar sainayi Mafarkin Sarkin Adalai yana kuka yana fadin Saratu kin cuce ni...
Yana fadin Saratu zaki girbi abunda kika shuka....
Fulani. Tace karta damu zata daina '' amma shiru abun sai gaba yakeyi sai tana barci sai taji ana kama kafafun ta '' tana ihu tana fadin me nayi muku ne....
Akarshe ta yanke shawaran zata fallasa sirrin su..
Fulani data Samu labari ta aika a kashe Saratu '' labari yazo m'a Saratu akan kisan da akace ayi mata hakan yasa tabar gidan taje gidan wata mata tabuya....
Tsawon wata uku...
Rahamatullah anan nakawo karshen labarin abunda nasani ina fatan bazaki dauki mataki akaina ba.
Bisalam Daga Aljani Sultan....