← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 115

Sashe 97

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda suka isa dakin cikin razani take kallon Abban Maryam yanda yake ta sukuwa akan yar aikin gidan nasa da batasan inda kanta yake ba..

Wani razananne Kara ta saki tace Gar.. b .... à taja sunan bakin ta na rawa..
Maryam daura hannun tayi akai tana ihu hade da salati duk abunda suke bemasan sunayi ba '' dan yayi nisa 'sossai yanata caccakar yar aiki....

Ganin haka yasa aguje Maman Maryam ta dubo ruwa ta kwara musu akai..
Firgit yadawo hayyacin sa''' cikin tsananin tsoro da fargaba yake kallon ta..
Yace ke Maman Maryam meya kawoki dakin nan...

Bakin ta na rawa tace uban ka ne yakawoni '' Shege Azzalumi maci Amana...
Tashi yayi Daga kan yarinyar yadawo yana fuskantar cikin zafin rai da kuma karasa Jin dadin da beyi ba...

Yace Amma dai yau n'alura ke sa karya ce ya zaki biyoni har dakin Mata ta ina sunnah

Cak Mama maryam take kallon sa Idanun ta cike da hawaye tace dakin Matar ka Ko kwartuwar ka ankawo yar aiki Amana 'kaci Amanar iyayen ta wallahi kotu ce zata rabamu dakai...

Maryam dake kuka sossai tace Abba meye haka zangani yau wani irin mugun gani ne nayi wa' iyazubullahi n'a shiga uku ni Maryam tareda daura hannun ta akai....

Kallon banza yabi Maryam din dashi yace dan uwar ki da kikeyi lesbien da kawayen ki 'n'a taba hanaki Ko tona miki Asiri' 'cemiki nakeyi kidaina babu kyau' 'wannan kuma auro ta nayi a kauyen nasu.
Tunda uwar ki nada bakin kishi yasa nakasa fada mata n'a ajiye ta amatsayin yar Aiki..

Ita uwar naki me nake ci da ita n'a Jin dadi babu' '' bayan zuciyar ta bani take so '' mijin kanwar ta takeso '' kawai ina binta ne kamar wani wawa bawai bansan me nake bane..
Nashiga lamarin ne '' dan naga Kinason Abdul Samad bawai dan intayata yaki ba akan mugun nufin ta.....

Kallon sa ya maida akan Farida da hawayen ta suka kafe yace.
Bana cin haramun wannan mata ta kishiyar ki...
Nasan zakiyi mamaki ne Ko..
Uhmm nayi hakane dan in inbarki kema ki auri muradin naki wanda kika kasa hakuri da rashin sa '' tun kuruciya da aure n'a kina bayan sa...

Na Sake ki saki daya dan Allah kifice mun Daga daki.....
Cikin razani Maman Maryam tace wallahi Garba baka isa ba.
Nice zaka saka acikin daren nan..
Nakama ka kana cin Amana ta..

Cikin fushi Yayiwa Maryam tsawa akan tafita dakin..
Cikin Rawar jiki tabar dakin tana salati da kuka.....

Ita Ko Maman Maryam take mata baya tayi.
Suna fita yarufe kofar gam.
Tareda komawa kan yar aikin '' yana yayyafa mata ruwa '' cikin kuka ta farka '' tana fadin wayyo Alhaji zafi zan mutu....
Bazaki mutu ba ya furta yana kokarin kaita bandaki.
Nan da nan ya gasata da ruwan dumi.....

KUKA takeyi iya gaskiyar tana '' tana jin tsanar sa duk da tasan auro ta yayi..

Su Maman Maryam da Maryam dakin yakoma kamar gidan mutuwa '' kuka suke sossai babu me rarrashin wani..

Daukar wayar tayi dan kiran Fulani ta sanar mata abunda ke faruwa ji tayi wayar Fulani a rufe ''
Cikin tsananin tashin hankali ta dannawa bokar jeji kira '' yana ganin kiran Dakyar ya Daga sakamakon wasu kuraje da suka fiffito masa ajiki '' kuma Aljanun sa '' sunce saidai yaje ya roki duk wanda ya zalunta shine wannan kurajen zasu bar jikin sa...

Muryan sa cen kasa yace Farida yadai karki zomin da sabuwar aiki yana magana yana sosa jikin sa..
Tace kamarya kada inzo da sabon aiki bokan jeji ''
Mijina yaci Amana ta da yar aikina ''
Duk da Azabar da yake ciki be hanashi dariya ba..
Yace uhmm ke yanzu dan yaci Amanar ki meye abun jin haushi bayan sana'ar ki ce '' shima ya iya..
Kinga naki matsalar da sauki dan haka sai anjima..
D'if ya kashe wayar tareda cigaba da tsine mata yace da ina aikina lafiya saida in hana aure '' in kashe aure '' in hana samun haihuwa da sauran su..

Amma tunda nafarayiwa Salamatu da Farida '' komai yaringa lalacewa..
Kuma harda zuwan wannan fitsararriyar Matar Samad....

Ita Ko Maman Maryam kuka takara fashewa dashi hakan yasa tafara kiran layin yar autar su Firdausi..

Bugu daya ta Daga Dagacen bangaren tace Uwar cin Amana kece yau kika kirani maciya Amana
To bari kiji jiya n'a iso gari kuma gobe Yaya auwal da Sani zasu zo..

Kadan ya rage Abban mu be tsine miki dan ma Habiba ta hana shi dayake tanada hakuri..
Wallahi kin cuce mu kin cuci kanki kijira hukinci daze biyo baya d'if itama ta kashe wayar '' maman Maryam sake da baki take kallon Wayar

Wani sabon kuka takara fashewa dashi me cin rai..
Maryam rungume ta tayi suka cigaba da rera kukan tare...

Yarima Samad yau yayi d'are sossai cikin gari Agajiye yadawo gida '' Ko sashin Mamy beje ba..
Yana zuwa iske Rahama yayi tayi uban tagumi ita kadai tana jiran sa sai kallon agogo take...

Ganin isowar sa yasa ta fadada murmushin ta cike da ladabi 'tace welcom Amjad wai Allah kagaji Ko tareda karasowa kusa dashi yana kokarin zama..

Eh wallahi hubby nagaji yau Ayyuka sun mun ca badan nagama ba' 'nadai dawo ne dan inga maman baby n'a..

Murmushi ta sakar masa tareda tashi takawo masa abinci da abun sha..

Ayya Baby n'a lemun kadai zansha banajin yunwa yakarashe zancen yana shafa cikin sa..

Bata fuska Rahama tayi tace uhmm kodai wata tabaka abinci awaje ne''wunin yau baka gida amma kace bazaka ci ba..

Murmushi yayi yana me jawo ta tafada jikin sa ' cikin cool voice yace wacece zata bani abinci inci inbanda Mamy saike '' uhmm kishirya zuwa jibi zamuje garin iyayen Mamy '' autar su Mamy tazo '' gobe yayyen ta dasuke saudiya zasu iso.

Cike da Farin ciki Rahama tace Allah yakaimu rai da lafiya.

Ameen ya Allah....

Kako turawa Yusuf hoton Abban namu kuwa''kuma nima inason naga hoton nasa...

OK bantura ba gwamma da kika tuna mun' 'dauko wayar yayi Daga Aljihu ya shiga gallery yana sashin hoton Abban nasu...

Idanun Rahama nakan wayar sa..
Hoton n'a fitowa ya danna akan hoton' 'yace amshi kiga hoton mahaifina yau zanhuta da tambaya...
. Hannun ta na rawa ta karbi wayar' '

Zumbur tamike tsaye cikin Rawar Murya tace Baba........

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:56 - Nuriyyat: KANWATA

09069080725

9️⃣2️⃣

Cikin Rawar murya tace Baba salihu '' ina kasamo hoton sa tana zazzare idanu ''
Maida kallon ta tayi akan Samad dake sake da baki yana kallon ta ''
Yace ina kika sanshi wannan shine mahaifina wanda kike da buri da sha'awar ganin hoton sa..
Rahama cikin kidima 'nan da nan tunanin ta ya hargitse tace wannan bawan Allah nasan shi' 'wallahi shine inma bashi bane suna mugun kama..
Shine wanda yace yana nemawa dan sa aurena da yatafi dauko dan nasa bedawo ba' 'sai Abby yace Adamu yaturo tunda dashi nake tsayawa.....

Yarima Samad da gabadaya yagama gigicewa yace Rahamatullah ki nutsu kiban labarin wannan baba salihu da kikace ' 'sanin kanki ne Mahaifina sunan sa Salihu' 'wannan yana nufin shine dai wanda kike magana akai my Hubby....
Dafata yayi suna fuskantar juna yace Rahama' 'kinkosan shekaru nawa' 'nadauka ina neman wannan bawan Allah' 'kigayamin yana ina yanzu dan Allah rokeki' '

Rahama cikin tsananin damuwa tace gadi fa yakeyi agidan namu tsawon shekaru biyar da suka wuce inaga yazo gidan ina yar karamata..

Bansan inda suka hadu da Abby ba' 'amma Ada a massalaci yake kwana' 'Daga baya yadawo gadi gidan namu...
Saidai inajin Abby n'a yawan ce masa yakamata yakama sana'a amma ya Noke yace beson kowace aiki sai n'a gadi....
Nice nan nasa masa baba salihu kasancewa naga yara da manya kowa salihu yake ce masa babu girma...

Yanda sukaji ina ambatar sunan sa da baba salihu sai kowa yadauka..
Baba Salihu yana daya Daga cikin mutane da nake kauna Ko Ada cen '' sau da dama Salma zata min Sharri shine yake kare ni yace bahaka zancen yake ba...
Badan Shiba dukan tsiya zansha a hannun mama..

Amjad kana nufin wannan shine mahaifin naka '' kana nufin shugaban Adalai yayi basaja ya zauna agidan namu...
. Bamu kara ganin sa tunda bikin namu ya saura sati biyu....

Yarima Samad ya shiga shock sossai cike da mamaki da Al'ajabi yace kenan wannan mutumin d'ana gani À massalacin unguwar ku '' bayan mun idar da sallah yanata zuba uban gudu harna bi bayan sa ashe shine..
Kuka yake sossai yace haba Abba n'a ya zakamin haka '' bayan kasan duk duniya insun yarda ka aika ta ni bazan taba yarda ka aikata ba.....
Kana gudun mu hada idanu nidakai Abba why ya zakayi haka..
Rahama soma rarrashin sa tayi tace '' katuna mama tace kamar ta taba ganin hoton ka adakin nasa '' dukan mu 'mun dauka kila kama ce bakai bane..
Wannan ke tabbatar mana da hoton ku yake yawo yana matukar son ku da kaunar ku...
Wannan abun dayafaru da kunya wallahi ashe amsa sharri kuma kowa yadauka koni ce bazan so mu hadu dakai adaidai wannan lokacin ba....
Yanzu meye Mafita Amjad '' maza katurawa Yusuf dan Sani Yaro hoton nasa ze maka binciken inda yake....
Kuma InshAllah Daga yau zanfara Tsayuwar d'are akan sa '' ina adua duk inda yake zeji beda nutsuwa inba yazo gare ku ba karka damu Amjad dîna..
Rungumeta yayi sossai yana kiss dinta a goshi yace Rahama ke Rahma ce agareni nagode da kulawa my life.
Tare zamu ringa Tsayuwar daren nan....
Yanzu bara kiga inturawa Yusuf hoton..
Babu bata lokaci ya tura hoton iske Yusuf yayi baya online '' hakan yasa yayi masa sakon voice tareda fada masa yana son binciken n'an umergency..
Sossai Rahama taringa kawo fira masu Jan hankali wanda yasa ya dan rage damuwar da yake ciki

Kashe Gari..

Mai Martaba kiran Mamy yayi ita da Ahmad da Samad da Marwan da Abban sa..
Harda mama karama..

Saida yafara da bawa Mamy hakuri akan abunda yafaru a baya '' yace dan Allah su yafe masa..
Mamy tace Sarki bakayi komai ba illa a rashin sani..
Chapter 97 · 0% Book details