Sashe 102
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda shugaban kasa yazo dan zantawa da shugaban Adalai..
Zama sukayi yaringa tsara masa yanda ze tafiyar da mulkin sa batareda hakkin kowa ba..
Sossai shugaban kasar Niger yaji dadin jawabin sa kuma ya gamsu da duk hujjojin daya bashi...
Suna zaune suna tattauna sukaji ihun Iya Firdausi ita da Karima 'daman Shugaban kasar yasaba Jin haka...
Shugaban Adalai yace suwaye ne suke wannan ihun kamar mata..
Shugaban kasar ya zabga tagumi yace wallahi tunda wata Kanwar ta tazo gidan sabani yashiga tsakanin su akan bata sakar mata kudi' amatsayin ta na matar shugaban Kasa ita Firdausi nuna mata take saina bata sanna itama tabata amma kanwar Sam taki fahimta tace Ko motar hawa bata dashi amma yayar ta tana hawan n'a million dari.
Aranar dai da sukayi wannan fadan ina falon.
Karshen zancen ta gayamata InshAllah saita zama abun gudu 'kuma daulan saiya gagareta indai sunan ta Asma'u zata gani..
In gayamaka adaren ranar ihu suke ta itada yar ta Karima.
Har suna neman hanyar guduwa subar gidan dan akwai sécurité hakan yasa basu samu dama ba...
Yanzu shekara daya kenan suna cikin wannan yanayin har yanzu *Kanwar ta* bata tako gidan ba...
Iyayen ta duk sun rasu daman su biyu suka rage sai dangi da abokan arziki.
Amma rufe matsalar n'an nayi kan duniya ta dauka shiyasa ban shiga nemar musu magani a kasar nan ba...
Sossai Shugaban Adalai ya jinjina wannan Al'amarin yace bakomai bace illa cutar hauka ne yakeson ya kama su..
Inka amince zan tafi dasu kwatano à cen zan musu magani har su warke '' kuma zankaisu ne amatsayin bayi amma zanwa mata ta da yayana bayani sunsan ba bayi bane..
Yin haka zecire Idanun mutane akan su.
Sossai shugaban kasar Niger yayi naam da zancen nasa..
Kuma yabashi shawara yakara aure dan wannan za'a dade Ana nema musu magani....
Wannan shine dalilin daya shugaban kasar Niger yakara aure..
Akayi ta cece kuce kanwar ta ta.
Tayita farin ciki an saki yayar ta tashi ga duniya.
Wannan shine takaitacen tarihin Karima da iya Firdausi.
Ni Samad ni ne nan yasha dawainiya dasu wajen nema musu magani har bohicon nakai su gun liman bohicon shima yayi iya nashi kokarin har suka samu waraka...
Yau befi Sati daya da mukayi waya nida shugabar kasar akan maganar yana son iyalin nasa su dawo '' saina ce masa yabari ayi bikin khadija..
To ya amince da magana ta dan haka zezo daurin aurenn khadija kwana uku kacal zeyi taré zasu koma wanda hakan ze Girgiza makiyan su...
Duk da basa waya amma kullum yana bibiyar lafiyar su kuma yana adua Allah ya bayyana Sarkin Adalai..
Kafun nayi aure har cemin yayi wai in inaso n'a auri Karima mana..
Nikuma nace masa Kanwace n'a dauke ta inada wacce nakeso..
Yace babu Matsala halarci da mukayi masa besan da me zesaka mana ba..
Karima yar halak ce kaga akaina tasha gwagwarmaya '' koda Uwar ta take hannu Fulani '' bata yarda uwar ta tashi ga sashina tasan Fulani n'a iya juya uwar ta da magani..
Nine nabawa Fulani iya Firdausi amatsayin baiwa Saboda naga hankalin n'a bata anya kuwa bayi ne..
Yin hakan danayi yasa nacire mata shakku...
Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace dankale lallai Labarin Karima da uwar ta akwai ban tausayi..
Tunda kaban labarin nata da baka karasa ba nakasa sukuni 'maganar gaskiya inason Karima sona hakika inason in uban ta yazo kasanar masa amma kuma ka dakata tukunna anyi mun Al'kawari bani Mata acikin masarautar nan indai itace zanyi farin ciki inkuma ba ita bace zanshiga damuwa dan ina mata mugun so abaya naso Asiya amma bansan radadin so ba sai akan Karima duk yanda naso nayi hira da ita dazun taki bani dama.....
Yarima Samad Murmusa yayi yace aibazata taba kulaka ba harsai n'a bata dama wannan ka'ida ne...
Maganar ance za'abaka mata wanene yayi maka Al'kawari mai martaba ne..
Girgiza kai yayi yace uhmm kadai zamuyi magana zanje gida saida safe 'karka ce mata komai harsai n'a tabbatar da wacce za'a ban..
Yarima Samad yace basai inba Aminu ba..
Zare idanu yayi yace haba Tabe Tabe ya da haka..
Wallahi ina mugun sonta inhar ba ita bace wacce za'a ban zan hada biyu in aura' 'kayi mata magana a shirye nake...
Yarima Samad yace naji n'a mince zan duba lamarin ka..
. Tashi yayi yace yawwa Muje gidan kurku zanje induba Fulani...
Taré suka tafi koda suka je sun iske ta zaune ta zabga uban tagumi.
Ganin su yasa hankalin ta yadawo kansu..
Tafashe da kuka tace dan Allah Yarima Samad ka taimakeni in bar nan wajen...
Faruk yace inkinbar nan ina zakije kibari kawai ayi zaman kotu inhar kotu tayi belin dinki shikenan kin rabauta..
In hukunci suka yanke miki duka daidai ne yakarashe zancen yana duba wayar sa....
Yarima Samad dake kallon duk yanda ta rame tayi baki duk ta zube yace kai Mama Fulani kenan 'nida kike neman sabautawa a yau kike neman taimako n'a...
Na mugun taimaka miki d'anasa ake baki abincin da kike bukata.
Sannan ina mai shaida miki akan Mahaifina angano inda yake atakaice bayan bikin Ahmad da kwana daya zanje indauko sa.....
Fulani zazzare idanu tayi cike da mamaki tace kana nufin ansa inda Salihu yake..
Kuka ta fashe dashi 'tace nayarda Allah keyi jibi irin abunda mukayi amma kuma zekara dawowa masarautar nan..
Wayyo dan Allah kuyafemun n'a tuba
Yarima Samad kallon ta yake yace uhmm Abban Marwan aure ze daura bayan Auren Khadija da Sati daya aranar indai ba'a je kotu ba zansa à kawo miki abinci biki..
Daga haka yakama hannun Faruk suka bar gidan kurku.
Gangami da gidan Iko sai kirari suke masu...
Khadija kwance adakin Rahama tana waya da Adamsy da dukan Alamu tanajin dadin wayar duk da ba magana take ba amma tana murmusawa...
Suna cikin wayar ne Rahama tashigo dakin....
Adamsy najin muryan Rahama tana fadin ke dijat zantafi saida safe yayan ki nakirana.
Kada mata kai tayi Alamun ba matsala...
Shiko Àdamu yace kiba Rahama wayar mu gaisa mana..
Ihun kiran Ànty Rahama ta soma wance ta waigo tace yadai dijat kina bukatan wani abu ne....
Khadija tace ga Adamu yace zaku gaisa.
Kada kai Rahama tayi tace A'a dijat bazan amsa wayar nan ba har mijina yaban dama ''..
Daga haka tasakai tawuce tasan halin Yarima inyaji labari tofah ze ce da wani abu....
Dijat tace kaga anty tamu har ta wuce kabari zuwa gobe kun gaisa...
Haka dai su kaci gaba da hirar su.....
Kashe Gari..
Ayaune yan uwan Adamu su kazo Daga katsina kawo lefe n'a gani n'a fada..
Akwatuna goma sha biyu har fadar Sarki aka kai kaya......
Sarki yayi Murna yasa Albarka '' nan ma aka kai kayan sashin mama karama itama har da taka rawa..
Ana kai kayan sashin Mamy yan uwanta da suka zo bikin tun wuri suka fara bubbude kayan suna sa Albarka....
Sossai yan kawo lefe suka samu tarba me kyau tareda babban masauki hôtel da Aka sauke su inda Sarki ke ajiye baki yan biki...
Rahama da Samad da Ahmad suna ta shirye shirye suma gobe Alhamis zasu wuce kano kai lefe.
Ranar juma'a daurin aure....
Sossai Ahmad ke murna zeje dauko fitsaratu yakawo gidan sa...
Dan cewa yayi da baze zauna masarautar da ita ba saida cikin gidajen baban sa..
Mai martaba yace tunda Samad ya zauna shima yazama dole yazauna anan da matar sa.....
Asiya da Rahama suke waya tana ba Rahama labarin daulan da Salma take ciki kuma ba'asan sana'ar mijin ta ba...
Rahama tace subuhannalah kiban lambar Salma koma kawai ki barta ai dani za'a kanon InshAllah zanje in same ta in mata fada ta farga tun wuri banson abunda ze taba min yar kanwata....
Ke kuma banda munafunci Ashe Ahmad zaki aura shine kike boye mun 'sossai ta d'Anne dariyar ta..
Asiya da bata gane kan zancen ba tace wane Ahmad kike magana dan sunan mijin da zan aura ne...
Rahama tace angon naki mana' kinsan gobe zamu kai l'éfen naki...
ZUMBUR Asiya ta tashi zaune ta kam bala'i kina nufin wannan yaron mara kunya nan shi zan aura...
Fashewa da kuka tayi tace wallahi Rahama soya ke ya gana mun badan Allah ze aureni ba tuntuni danasan shine 'aida nayi ta magiya akan à fasa auren nan...
Rahama tace Ko kukan jini zakiyi baza'a fasa ba nida aka auramun Samad mutuwa nayi....
Asiya tace haba Rahama karki hada auren ki da nawa.
Shifa akwai mugun nufi a'zuciyar sa..
Uhmm kanin mijina beda mugun nufi kece baki fahimce shi ba Asiya..
Dan Allah karki biye masa koda anzo daurin auren
Koda ankawo ki nan gidan sa dan Allah ki kwantar da kanki duk iskanci sa ze bari inma da mugunta ne zekasa aikata abunda yakeda niya....
. Cikin sheshekar kuka Asiya tace Rahama naji zancen ki kuma InshAllah n'adauka baki taba bani shawara nabi n'a tabe ba..
Sossai Rahama taji dadi tace shima Abby jibi ne daurin auren nasa '' amma ance nasa a 🇬🇦 za'a daura Amarya kawai za'a kawo masa Dagacen...
Uhmm haka naji nima Rahama ai baban naki yana ta zumudi har sun taré sabon gida '' ya gyara musu Ko ina..
Rahama tace anty da mama sun gayamin..
Kice zumudi yake uhmm Abby kenan Allah dai yasanya Alkhairi....
Daga haka sukayi sallama.
Kai tsaye sheik ta danna kira.
Babu bata lokaci ya Daga.
Bayan sun gaisa tace Abby jibi ne daurin auren namu to Allah yasanya Alkhairi
.
Ameen ya Allah ya furta yace Rahamatullah dafatan kina lafiya naji Aisha tace gobe zaku zo Ko..
Nasan d'ai sashin Sa'adatu zaki sauka nasa an gyara miki daki daughter..
Sossai taji dadi tace eh sashin anty zan sauka dole ne wannan Abby.
Yakamata ka hadani da Amaryar tamu Abby..
. Dariya yayi yana shafa gemu ta tsotsa masa inda ke masa kai kayi yace karki damu yanzu zantura miki nombar kuma ai zaku hadu da ranar juma'a da yamma jirgin su ze sauka....kano.
Rahama cike da Jin dadi tace Abby uhmm da'ace ka nemi shawara ta dazance kada ka kara aure....
Murmushi yayi yace Ko kina taya Sa'adatu kishi ne..
Zazzare idanu tayi kamar yana ganin ta tace A'a Nina San Ànty babu ruwan ta...