Sashe 68
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan sammakon haka madallah kin iso Ko.
nuna mata hanya yayi Alamun ta shiga Daga ciki.....
Ganin anty yasa duk yaji kunyar yin magana...
Fulani n'a shiga da tawagar ta tana ta cika tana baséwa..
Shiko Samad daki yakoma dan ya taimaka wa Rahama wajen shiryawa....
Fulani kallon sama da kasa take wa su Ànty tana yamutsa fuska...
Ànty tace ina kwana tagaishe ta cike da ladabi..
Lafiya lau '' ta bata amsa atakaice...
Asiya kama hannun Ànty tayi tace lah Muje kiga dakin yar ki...
Da to Ànty ta amsa ta.
Tashi tayi zata bi bayan Asiya..
Taji muryan Fulani n'a fadin kudai yayan talakawa kun bani da kyauyanci wallahi daki m'a sai kun leka kun gani abunda ba'a Saba gani ba...
Maman Maryam dake kokarin shigowa ita da Maryam suka Amshi zancen hannun Fulani tareda fadin aidole su leka mana dan asamu a barbada masa kulli daze kara basu wasu milyoyin...
Cak Ànty ta tsaya tareda waigowa tana Girgiza kai maganganun su bakaramin bata mata rai yayi ba...
Ita Ko Asiya cikin bacin rai tajuyo tana kallon su Fulani da Maman Maryam '' cikin tabe baki tace in fitsari banza ne kaza ma tayi mugani..
Ai Asiri iyawa ne wani Ko yayi baya karban sa zeyi ba...
Mu kam tabi jikin mu tunda duk harin da za'a kawo mana baze taba kama mu ba...
Ta ku daya zuwa biyu ta iso kusa da su tana Girgiza kugu tace ai abun ba Daga arziki bane a'zuciya yake bana fatan ace matsiyacin zuciya gare mu irin taku...
Zancen talauci daman duk wanda yazo duniya shi kadai yake zuwa..
Kuma Allah ya budawa Rahamatullah hanyar Arziki dan tasamu abunda Ko dan gida bê taba samu ba...
Ni nan dakuke gani Nice daidai daku...
Kawa ce awajen Rahama kuma Aminiya...
Kekuma Maryam Abdul Samad yace bakida Abunda ze burgeshi dube ki fa kamar karan sakace..
Jiki kamar itace babu shap sai dogon wuya kamar marikan lema..
Dan Allah kije ki kalli Matar Samad ke kanki sai kinyi sha'awan ta bare kuma ace namiji cikakke irin mijin ta...
Zata kara magana..
Ànty tayi maza tarufe mata baki tareda Jan ta suka Shiga Daga ciki dakin Rahama...
Dukan su Mutuwar tsaye sukayi sun kasa magana dan Asiya yau tagama ci musu mutunci...
Salma dake tsaye wajen tace kuyi hakuri dan Allah abunda Asiya tayi muku bata kyauta ba..
Fulani ta bankawa Salma harara tace duk ba taron matsiyatan bane...
Yayi daidai da fitowar Samad Daga daki shida Rahama yana makale da ita Dakyar take takawa..
Ganin su Fulani yasa tafara kokarin matse kafafun ta dan kada su gane...
Fulani duk Idanun su yasauka akan kafafun Rahama Shiko sai Jan t'a yake yana fadin haba Amarya inata baki hakuri tun jiya nace miki zafin sau daya ne...
Na gaba bazaki sake Jin zafi ba.....
Sake da baki Suke kallon sa...
Ganin Rahama zata bata masa lokaci yasa ya dauko ta tareda ajiye ta kan kujerar 3str ...
Fulani dake kallon ikon Allah ita da Maman Maryam tabe baki tayi tace wai kai Samad ashe bakada kunya agaban mu
Zaka ringa sakin zancen haka ..
. Sosa keyar sa yayi yace am sorry n'a mance kuna nan wajen...
Ita Ko Rahama kasa hada idanu tayi dasu kanta n'a duke akasa dan kunya yacika ta...
Maman Maryam tace Amarya ya kwanan bakun ta...
Lafiya lau ta amsa mata ciki ciki dan kunya ya lullube ta..
Ita Ko Maryam cikin bacin rai take kallon Samad tace amma dai yaya kaban Mamaki..
Dago kai yayi yana kallon ta.
Yace kamarrya kenan mairo...
Uhmm wai agabana kake sakin zancen Ko..
Bayan kasan.......
Stop ya furta da karfi yace ke fice min Daga daki yana nuna mata hanyar fita...
Tsawa yakara yi mata hakan yasa Maryam cikin tsoro zata fita...
Maman Maryam tace Amma Samad yau ka nuna mun bakada kunya agabana kake koran Maryam...
Yarima dawo da kallon sa yayi akan maman maryam yace haba mommy kune kuke bari kannen mu suna raina mu..
Ni Maryam ba kora ba inyakama in Zane ta sai inyi..
Kanwata ce fa kina nuna mun ban isa da ita ba..
Nifa daya n'a dauke su ita da khadija..
Yakarashe zancen yana nunawa Maryam hanyar fita..
Cikin hanzari tabar dakin...
Maman maryam kasa magana tayi dan duk maganar da zatayi Samad yanada Amsar shi...
Fulani tayi karfin halin Fadi ina Zanin gadon da kuka kwana akai jiya...
Samad cikin hade fuska yace me za'ai dashi...
Fulani tace uban ka Salihu za'ai dashi mara kunya...
Wani kasaitaccen Murmushi yayi yana shafa sajen Fuskar shi..
Yadawo da kallon sa kan Fulani yace uhmm ubana Salihu yau kika tuna.
Kedai kisha kurumin ki indai shi kikeson gani..
Ya kusa zuwa kwanan nan InshAllah basai kinfada mun ba.
kinsan shi mai tsoron Allah ne..
Shiyasa yaki Amince wa da mugun nufin ki..
Uhmm Fulani maganar Zanin gado da kanki zaki shiga ki dauko....
Dan babu baiwar da zatai wannan hidimar...
Fulani zatai magana maman Maryam ta katse tace yi hakuri karki ce komai barni dashi zanmai magna..
Kallon Samad tayi cikin hade rai tace Abdul Samad..
Naam yabata Amsa atakaice...
Inason kashiga kafiddo Zanin gadon nan Saboda Al'ada ce Ko ubanka saida yayi dan haka dauko bafa wasa nake ba ta tamke fuska tamau..
Jin furucin Maman Maryam bakaramin tsotsa masa rai ba yayi ya zatayi misali da uban sa....
Make kafada yayi kaman karamin yaro...
Yace saide asa iya firdausi ta dauko...
Kallon sa yadawo kan iya firdausi yace mata ta shiga tadauko yana nan kusa da gadon sa...
Cikin hanzari iya firdausi tashiga dakin dan cika umarni...
Ita Ko maman Maryam Ranta yayi mugun baci yau dai yayi mata cin fuska agaban mutane....
Tace bakomai zansanar wa mamy ni bakowa bane wajen ka..
Shiru yayi be bata amsa ba yana Girgiza kai..
Salma dake. Gefe zaune kallon ikon Allah suke ita da Rahama duk da dai Rahama kanta aduke yake'' sauraren su takeyi tana jinjina Al'amarin nasu....
Dawowar iya firdausi falon dauke da Zanin gadon tana guda sossai...
Hakan yaja hankalin Ànty da Asiya da suke cen suna duba dakin Rahama..
Cikin hanzari suka fito dan ganin abunda ake yi..
Hannun iya firdausi suke kallo suma dauke da Zanin gadon daya baci da jini sai guda take tana kirari....
MashaAllah MashaAllah..
Yarima kayi babban kai..
Kaine n'a uku atarihi wanda ya samu cikakkan mata kamila cewar iya firdausi..
Fulani hannu tayi mata tace ke jaka ce ya zaki ce shine n'a uku kaji zancen banza..
Iya firdausi cikin dukar da kanta kasa tace Afuwan ya shugaba ta subutan baki ne.....
Babu bata lokaci iya firdausi ta mikawa Jakadiya wannan Zanin irako ta amsa cikin Jin dadi tareda fita cikin tsaurin ta dan zuwa kai sakon fadar Sarki...
Hankalin Fulani da su Maman maryam da Salma bakaramin tashi yayi.
Salma kasa zama dakin tayi cikin yanayin damuwa daya nuna a fuskar ta...
Ta kalli anty tace zanje masaukin mu yau da ciwon ciki n'a tashi n'a mance bansha magani ba..
Sakai tayi tafice Daga dakin...
Samad kallon Salma yakeyi yana son ya karanci damuwa à tattare da ita..
Ganin akwai mutane ne yaso ya tsaida ta yaji itakuma meye ta kewa bakin ciki...
Maman Maryam cikin kwabe baki tace Fulani bara mukoma Ko tunda munga lallai yarinya tazo da yanci Allah yasa ba juya bace....
Daga Samad har anty da Asiya saida suka Dago kai suna kallon ta...
Ran Ànty yabaci dan duk mutunci ka inhar ka zagi Rahama agaban ta alhalin batai maka komi ba to yanzu za'a ganku afili da ita...
Ànty cikin bacin rai tace uhmm ai InshAllah ba juya bace yata ba...
Wannan Jinin da danku yafitar mata shike nuna lallai mai haihuwa ce dan ta karbi duk sakonnin da ake so mace ta amsa...
Karku damu inma bata haihuwar abun Allah dayawa yake saiya bata tawani fanni...
Yanzu ma taci gari.
mata agidan Dan Sarki Salihu Turaki gaskiya bakaramin sa'a bane sai wanda yakeda rabo..
Shima yarima Samun Rahama bakaramin arziki bane agareshi ba...
Kallon Samad tayi tace surukina Ko nayi karya ne...
Girgiza kai yayi cike da ladabi yace mama bakiyi karya ba zancen ki hakkun...
Fulani takai wuya wajen bacin rai cikin fushi tace n'a tafi saide anzo da Amarya....
Maman Maryam itama bin bayan Fulanin zatai taji muryan Samad yana fadin..
Haba mommy ina zaki je ne baku gama sauraren jawabin maman Rahama ba...
Kasa tsayuwa tayi hakan yasa cikin à zama tabar dakin....
Ànty tana ganin sun fita tace Dan Allah Samad ka bamu waje..
Tashi yayi yashige dakin nasa...
Yayi daidai da dawowar Salma cikin hanzarin..
Ita Ko Ànty da taimakon Asiya suka shigar Rahama dakin ta...
Salma n'a biye dasu abaya
Ruwan dumi suka hada mata tareda zaunar da ita ciki..
Tun tana ihu har tayi shiru tana Jin dadin ruwan..
Ànty ganin Salma nason ganin kwaf..
Yasa ta waigo tana kallon ta cikin bacin rai..
Tace munafuka kifita kijira mu a falo...
Saka ka da sake da baki Salma ke kallon Ànty tace bangane munafuka ba..
Anty tace eh inba munafunci ba meye ya tsayar dake cikin su bayan ni da Asiya munshigo dakin Rahama..
Daman ance makashin ka yana taré dakai..
Ke tsaya kiji Rahama raino n'a ce...
Duk da kinkai budurci gidan mijin ki Nice sila badan niba dakinje à bazawara gidan mijin ki...
Zatai magana anty ta Daga hannun zata.....
Ta ku. Har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:51 - Nuriyyat: Kanwata
NB.
Nomba biyu gareni inbaki sameni akan daya ba.
To ki jaraba dayan InshAllah zaki sameni..
Duka biyun suna aiki ba'a fatan samun matsala..
09069080725.
+22953726162 whsap.
6ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Zata wanke ta da mari kaucewa tayi tana zazzare idanu tareda yin baya...
Ànty cikin fada tace nace kibar dakin nan Ko.
Kinzo kiga yanda jikin Rahama yake ne kisamu n'a fadi Ko..
To ta warke dan haka matsa kibamu waje shasha wacce batasan ciwon kanta ba bare n'a yar uwar ta....
Salma bakaramin Jin zafin kalaman Ànty tayi ba... Hakan yasa tafita zuwa falon cikin bacin rai..