Sashe 81
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sanyin jiki tafita tana waige waige cike da tsoron unguwar daya kawo ta '' ' koda tasamu inda wasu mata suke zuwa tayi ta tambayesu...
Taci Sa'a aka raka ta har gurin saida danwaken
Katuwar Wamer dake hannun ta saida suka cika mata' 'ta biya su' '' cike da jin dadin tayi musu ciniki sukace baiwar Allah amma wannan kular taki tayi kyau sossai kamar ta zinare..
Murmushi tayi tace nagode cikin azzama takoma inda tabar shi...
Cike da mamaki take kallon wajen ganin bata ga motar sa ba...
Daidai saitin inda motar ya tsaya.
Ta tsaya sai waige waige take babu Ahmad babu labarin sa..
Gashi bata zo da waya ba..
Daura hannun tayi akan ta cikin tsananin fargaba tace wannan Ahmad din meyake nufi dani ne...
Sake sake take awajen ita kadai atsaye......
*****************************************
Rahama da Samad kai tsaye dakin Karima suka nufa cike da godiya suke bin Yarima dashi...
Iya Firdausi tace gaskiya nagode bisa kokarin da Mamy tayi wajen janye ni Daga bangaren Fulani...
Yarima cike da Jin dadin kalaman ta..
Yace babu komai iya Firdausi..
Maida kallon sa yayi akan Karima da ita shidin take kallo ganin ya tsura mata idanu ne yasa yasa ta sauke nata a kasa...
Cike da ladabi tace ya shugaba na nagode da wannan kulawar da kayayyakkin nan daka bani Allah yasaka maka da Alkhairi...
Rahama cike da tausayawa take kallon Karima tace inbabu damuwa zan so ingana dake Karima.......
Iya Firdausi najin haka tace Ah babu matsala bara in tashi inbaku waje...
Babu bata lokaci tafita dakin tareda nufar sashin Mamy.....
Shiko Samad kallon Rahama yake ganin yanda ta canza babu wasa a tattare da ita...
Cikin muryan ta me kama da wacce take cikin takaici tace Karima...
Karima dago kanta tayi tana kallon Rahama cikin ido kasa jure kallon nata tayi hakan yasa tayi kasa da Idanun ta
Rahama tashi tsaye tayi ta rungume hannayen duka biyun a kirjin ta...
Tace Karima kinada Amsar tambaya ta..
Inason ki gayamin meye tsakanin Fulani da Mamy '' da Maman Maryam '' da Maryam '' Abban marwan '' da Sarki '' 'Ã karshe inason ki gayamin ina uban mijina yake kuma meye yasa tunda nazo gidan ban ganshi ba....
Maida kallon ta tayi akan Samad da yayi shiru yana sauraren ta bayajin ze iya dakatar da ita dan bega wasa a Idanun ta ba....
***********************
Asiya daura hannun akai tayi tana salati tareda ajiye Wamer din danwaken akasa....
Jin Horn à bayan ta hakan yasa tawaiga taga uban waye akan ta....
Ganin Motar Ahmad ne cike da takama yafito Daga motar yace yar rainin hankali daura hannun da kikayi akai mutuwa akai miki ne..
Bata kula shi ba taringa sauke ajiyar zuciya akai akai dan tagama tsoracewa...
Cikin hanzarin ta tabude murfin motar tashiga hade da Wamer dake hannun ta....
Babu wanda yayi ma wani magana har ya tada motar yana tuki yana kira'a tareda bin karatun Sudais......
Ita Ko kallon sa take ganin yanda ya nuna kamar besan da zaman ta a motar ba...
Koda suka isa masarautar '' yana parking din motar kai tsaye fadar Sarki ya nufa...
Ita Ko Asiya tayi cikin gida...
Bakin sa dauke da Sallama ya shiga fadar Sarki....
Waziri da bayi masu yiwa Sarki fifita ganin Yarima yashigo be nemi ayi masa iso ba....
Dukan su sun sa babban magana ce tazo dashi...
Hakan yasa dukan su suka watse bisa Al'ada in haka tazo fita suke yi abar Sarki da jikan sa....
Suna fita Ahmad yazauna tareda nannade kafafun zuciyar sa na kuna....
Sarki yace Ahmad Allah yasa ba laifi akai maka ba..
Ko wani ne ya taba ka...
Ko Ko kanada wani bukata ne fadi Ko menene zan maka inma banda shi zan siya inbaka...
Kai nake sauraro...
Cikin tsaita nutsuwar sa ya dawo da kallon sa akan Sarki cike da yarda da kai da shawaran da abokan sa suka basa
Yace Allah ya taimaki Sarki aure nakeso...
Sarki fadada murmushin sa yayi yace wacece wannan yarinyar mai sa'a da zata mallaki wanna gwarzon n'a miji
Bakin sa na rawa yace bakowa bace illa..........
Masu karatu wakuke tunani Ahmad ze furta saina ji ra'ayoyin ku...
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: KANWATA
LITTAFIN NAN KUDI NE INKIN GANSHI A WAJEN GROUP DÃŽNA NA SATA NE
09069080725
7ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Bakowa bace illah Asiya..
Sarki yace wacece Asiya yar Gidan wacece agarin kwatanon nan....
Cikin yin kasa da murya yace tana cikin bakin da suka rako matar yaya Samad kawa ce agun matar sa...
Murmushi mai cike da daddatako Sarki yayi yace MashaAllah Abu yayi har kun daidai da yarinyar Ko...
A'a ni basai mun daidai ta ba '' 'kawai de inason a aura mun ita ta zauna karkashin iko n'a..
Dariya sossai Sarki yayi yace ikon Allah duk ikon da kake yi a gidan nan da wajen gidan nan be ishe ka ba...
To daman inkana auren ta dole kayi iko da ita karka damu tunda kace a nema maka zance yakare zanyi magana da Sheik Abdurrazak nasan yasan iyayen ta baze gagara ba..
Cikin yin kasa da murya yace Sarki nifa banason auren yadau lokaci a sati daya kacal..
Sarki cike da izza yace Ah Ah haba Yarima Samad Ko kaza ce zaka dauko aika shirya bare dan Adam.
Auren Yayan naka ai daga sama aka dauro shi '' babu yakawo zeyi aure awannan garin '' duba da natsara Ko yana so Ko baya so Maryam ze aura awancen lokacin...
Kaga Allah yayi hikimar sa tunda n'a masa aure babu izinin sa...
Shiyasa na janye zancen Maryam din...
Kaikuma da kanka kazo da bukatar kaga ina bukatar shiri sossai '' dan tare zan aurar daku kaida Marwan harda yar autar ku...
Gaskiya zuwa nan da wata daya zan gama shirina Daga nan azo asanya ranar aure...
Babu yanda ya iya cikin tabe baki da ba haka yaso ba yace uhmm nidai baza'a hada aure n'a d'ana kowa ba..
Maganar gaskiya sonake asan babu wani daurin aure sai nawa...
Maganar Marwan da Khadija saida kabar nasu bikin zuwa bayan anyi nawa '' ita khadija ta tsaida mijin aure ne....
Murmushi mai kayatarwa Sarki yayi yana kallon Ahmad yace kwarai kuwa n'a dade da bayar da khadija uwar ta tasani tunda kace haka '' 'naji korafi ya karbu....
Sossai Ahmed yaji dadin Amincewar da Sarki yayi hakan yasa suka karasa fadin abunda yake so ayi masa sannan yabar Fadar yanajin saukin damuwar sa ta ragu....
Ànty tabude kayayyakin da suka siya Mamy n'a dubawa daya bayan daya..
Cike da Jin dadi tace amma fa kun iya zabe sossai murmushi anty tayi tace Ahmad ne yayi mana zaben kinsan yasan kan gari....
Asiya tace aikuwa dai Mamy ya iya zaben kaya kamar mace..
Yayi daidai da karasowar sa''falon caraf kalaman ta suka fada akan kunnen sa...
Cike da isa ya iso falon yace aini nafi karfin kiyi misali n'a da mace...
Mamy cike da mamaki suke kallon sa ita da Ànty da Salma da khadija yanda yake cika yana basewa...
Murmushi Mamy tayi tace uhmm Babana maida wukan yabon ka take waika iya zaben kaya...
Cikin takaici yace shine zatayi misali n'a da mace banaso fa kigayamata ta fita idanuna....
Asiya ganin Mamy awajen tace Ayya yi hakuri bankarawa '' 'wayar ta ce tafara ring tana dubawa taga kiran mamar ta ce hakan yasa tace ni zan fita Daga waje ana dan Amsa waya.....
Ahmad bin ta da kallo yake har tabar dakin yana Ayyana kardai ace Farruk ne ya lalata masa shiri dan yaci Alwashin saiya gyara mata zama duk da bawani abun zeyi da ita ba Daga baya ya sakar wa Faruk ya aura.....
Cike da zargi yabi bayan ta...
Mamy tace kai Babana ina zakaje ne kazo inason ganin ka...
Cak ya tsaya tareda dawowa cikin dakin ya zauna....
Sallamar bayi ne hannun su riki riki da kaya wanda ya fito Daga Fada...
Cike da nutsuwa suka karaso falon tareda sauke kayan...
Daya Daga cikin su kanta aduke tana fuskantar Mamy tace ya shugaba ta.
Wannan kayan sako ne Daga Fadar Sarki..
Paper dake hannun ta '' tamika wa Mamy tareda dawowa gefe tazauna...
Mamy bude sakon tayi tasoma karantawa kamar haka...
Kyautuka ne Daga Sarki..
Mama Karama..
Sani
Fulani..
Munce abawa bakin mu dazasu koma gobe dafatan Allah yakai su kasar su lafiya....
Sossai Mamy ta d'ara dan farin ciki tace ah basai na bude kayan nan ba..
Da kansu sun bude abunsu..
Kuma da kuka kawo sakon nan zan aiko khadija da tukwici ta kawo muku...
Cike da jin dadin Albishir da Mamy ta musu suka koma bakin aikin su...
Mamy kallon Ahmad tayi dake zaune yana latsa wayar sa tace kaga wannan kayan n'a bakin nan ne Sarki da su Fulani da Abban Marwan suka bayar à basu..
Ànty dake sauraren ta ita da salma sossai taji dadin haka Itako Salma tsabar bakin ciki kasa zama dakin tayi hakan yasa tace bara taje tadawo ta zura hijabin ta tafita...
Ànty godiya taringayi sossai tareda musu fatan Alkhairi...
Mamy shiga tayi tafito da nata kyautan d'ana Samad da kudin da ya bayar à basu...
Cike da Jin dadi mamy tace wannan gatan tayi yawa..
Mamy tace ina gatan yake wanda kuka mana yafi namu...
Kunbamu hasken gidan nan watau Rahama kun gama mana komai wallahi saide mu biku da adu'a...
Sossai anty ta yaba da hali irin n'a mutuntaka n'a Mamy...
Mamy tace kash banji dadi ba akwai yar autar mu tana kasar misra à cen suke zaune da mijin nata tace jibi zata zo dan yi mana murna auren Samad bata samu zuwa akan lokaci ba naso ku hadu...
Ànty tace Ayya Allah Sarki karki damu wataran zamu hade ne InshAllah....
Mamy cike da Jin dadi ta dauko wayar ta ta dannawa yayyen ta maza guda biyun da suke saudiya kira babu bata lokaci suka Daga...