← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 115

Sashe 85

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

OK to ya furta yana kallon cikin ido cike da iya taku yace Salma dan bani maganin dake hannun ki mana kinsan n'a dade ina neman irin sa bansamu....

Wani magani kenan tafurta tana zazzare idanu....

Gashi nan mana taré da saka hannun sa cikin nata sossai taushin hannun sa ya saukar mata da kasala hakan yasa ta saki roban poison din akasa batare da ta Ankara ba...

Durkushewa yayi yadauka ya Daga robar sama yana duddubawa da kyau kada kai yayi yana jinjina Al'amarin...

Salma kallon sa take bataga ya canza yanayin sa ba...
Cikin sassaita murya yace aro nayi gobe inzaki wuce zan baki abun ki...

KADA kai tayi cike da tsoro da Fargaba da kuma Jin kunya...

Kai tsaye barin sashin Nasu tayi....
Shima ciki yakoma bayan sun gama cin abinci khadija tace Ànty Rahama mubar karatun nan saida Asuba barci nakeji tashi tayi tabar Samad da Amaryar sa....

Ganin Khadija tawuce yasa yakama hannun ta tana ja cikin muryan shagwaba tace wai me zan maka ne..

Wanka zamu yi taré yabata Amsa ''

Haba Amjad wani irin wanka zamuyi zaka fara halin naka Ko...
Uhmm muje dai banson musu....
.
Tanaji tana gani yaja ta har bandaki tana nokewa haka ya matsa à la dole wanka yake mata..
Sossai take ta kare kirjin ta...
Shiko dariya tabashi yace uhmm kiyi kigama kinsan zakisiye labari n'a Ko..

Nace sai kinbiyani Sannan inbaki....
Oya tashi muje tunda munyi wankar......

Yana makale da ita har suka fito Daga bandakin..
Daga nan wasa ya canza salo Samad kara rikicewa yayi ganin yanda komai n'ata ya cicciko cike da kwarewa ya ringa sarrafa ta iya son ransa tun tana nokewa harta saki jikin nata....

Kokarin ratsata yake tuna abunda yafaru n'a farko yasa tafara hawaye tace wayyo Allah Amjad karka illatani n'a tuba....
Beko tsaya sauraren ta tanaji tana gani ya ratsa taji zafin sossai amma bekai n'a ranar farko ba..
. Hakanan ta jure ta daure..
Yarima Samad ranar beze da wasa ba '' sai kusan karfe hudu n'a Asuba ya tsarara mata....

Dakyar ta tashi tayi wanka tana jinjina jaraba irin n'a Samad....
Shima wankar yayi yadawo tareda makalkale ta kamar wacce zata gudu '' babu wuya barci yayi awon gaba dasu '' itako Rahama barci take tana mafarkan ban tsoro gameda mijin nata firgit ta tashi ta zauna '' tana shafa kan sa tareda karanto wasu adu'oi yayi daidai da bokan jeji yana zaune tsakiyar dajin Allah yana ta gurnani...

Ganin Guban daya tura be isa jikin Samad ba..
Mamaki yakama shi'' daya hango Rahama zaune a tsakiyar dakin hannun dauke da da carbi....

Razana yayi sossai cikin Jin takaici ya shegiya har kin wanke najasar jikin naki...
Shiyasa kike kokarin hana mu aikin mu...

Caraf kalamin nasa ya doki dodon kunnen Rahama kamar Daga Sama take Jin muryan tasa......

Tabe baki tayi da bushe da dariya bansan kome ta karanta ba '' sai gani nayi gabadaya ba'a ganin gadon da Samad ke kwance akai......

Cikin Daga Murya tace uhmm n'a wanke najasan '' saura kai ka wanke naka.....zunubin..

Kuma da dukan Alamu Nice zan kawo karshen wannan ta'adancin naka...
Kallon gefen ta tayi taga bakin Aljanin da Aka turo....

Umarni aka bashi akan ya kashe Samad sannan yahada da Ahmad cikin wannan daren.....

Be Ankara ba besan Rahama tana ganin sa ba...
Sai ji yayi ta watsa masa wannan ruwan adu'ar dake hannun ta...

Wani razananne kara ya saki mai hade gurnani daya cika dakin gabadaya banda ita babu wanda yakeji....

Doso ta yayi cikin zafin nama cike da bacin rai kan yakaraso '' takara wasa masa wannan ruwan '' nan da nan yafara ja da baya baya yana ihu yace wallahi Rahamatullah baki isa ba...

Zan dawo gareki..

Kokarin barin dakin yake yaji Muryan Rahama tana fadin ina zaka ne..

Babu inda zakaje ingayamaka anan wajen nidakai zamu gwada muga wanda zeyi nasara..

Ba'a sanin gwani sai angwada....
Kokarin barin dakin yake yaga duk wata kofofin daze sa ya bace duk sun rufe....

Cike da tsoro cikin gigita yake kallon Rahama yace kee me kike nufi ne....
Kika toshe mun hanya ta....

Murmushi tayi cike da isa nan da nan ta daure fuska kamar ba ita ce tayi murmushin ba...
Kace zaka dawo ka nuna mun kokai wanene...

Nikuma yanzu nakeson in gwada maka matsayina yanda zakaba wasu labari n irin shirin da zasu yi su cini da yaki...

Doso shi take cikin azzama Shiko ja da baya yake yana Girgiza kai cikin gajiyawa yace Rahama dan Allah ki bari mu sasan ta....

Babu sasanci tsakanina dakai saimun cire rainin....

Aljanin ganin Rahama abun nata Azimun ne yasa jikin sa yadau rawa...
. Duk abunda suke boka yana cen yana kallon su '' Idanun sa sun kada jajir yana tambayar kansa wannan wace irin yarinya ce dudu bata wuce 18 ba aduniya amma take wannan iskanci....

Rahama nan da nan tafara karanta suratul Ar Rahama '' tana gamawa ta dauko bakara tanayi tana wasa masa ruwan adua..

Ihu yake kamar ran sa zefi ta yana sosa jikin sa da hannayen sa...
Cikin tsananin Azabar dayake fuskan ta....

Yace Rahama dan zatin ubangiji ki kyaleni haka dan Allah narokeki wallahi bazan kara ba kuma zan hana wasu aikatawa saide insunyi taurin kai ne zasu tunkare ki....

Rahama tsagaita karatun nata tayi cikin Daga murya tace suwaye suka turo ka...

Bokan jeji ne yaturoni azo à kashe Samad da Ahmad akan wulakancin da sukayiwa Fulani.....

Rahama cikin dauriya zuciyar ta na harbawa tace kune kuka rayawa ? ?

Kune kuke kashewa

Girgiza kai yayi yace A'a Allah shike rayawa yake kashewa....

Kasan da hakan kazo shiga hurumin ubangiji...

Cikin Rawar murya yace tuba nake....
Wallahi Fulani ce da aiko mu da Farida.....

Rahama tace wacece Farida kuma...
Cikin kasa da murya Aljanin yace yayar Habiba ce matar gidan nan....

Kasaitacenn murmushi tayi tace in kamun karya wallahi saina wulakanta '' 'rantsuwa ya shiga yi yace wallahi da gaske nake Inkina tantama kije gidan Farida dakin saman sif din' '' ki duba zaki ga laya....

Rahama cike da daurin kai wannan Al'amarin tace layan n'a menene.

Layan shine wanda muka daure bakin mai Martaba Sarki Turaki.....
Cikin zazzare idanu '' Rahama tace kamar ya kun d'aure bakin nasa...

Eh mun d'aure bakin nasa ne akan dan sa Salihu dan kada yaga Farin sa....

Akwai wani kanin Nasa Sani shikuma layan da muka hada yana dakin Fulani n'a yanda ze tsani da uwan nasa '' kuma duk abunda Fulani tace baze mata gardama ba...

Tun farkon zuwan Fulani gidan ya nuna mata Inde tanason zaman ta dole tabi dan uwan sa Salihu....

Da kuma Matar sa...
Ita Ko Fulani yar Asiri ce da Asirin tayi nasaran auren Sanin duk à lokacin ba ita yake so ba...

Mulkin da Salihu yake zaune akai sossai ya dame ta hakan yasa sukayi kokarin 'Rabawa shi da wannan kujerar harda taimakon Sani amma ba cikin hayyacin sa ba...

Sarki ya Karbi zancen ba cikin hayyacin sa ba...

Rahama cike da Girgiza da labarin tace wani sharri ne akayiwa Sarki Salihu...

Aljani cikin gajiyawa yace dan girman Allah ki kyaleni in tafi namiki Al'kawari zan miki takarda cike da sirrin komai da sani nan da kwana uku zan ajiye miki à gadon naki yanzu wallahi bana cikin hayyacina....

Ajiyar zuciya tasauke adua tafara yi nan da nan hanya tabude masa ya bace bat Daga dakin.....

Shiko Boka wani ihu yayi harda Girgiza yace wannan tsinanniyar taji sirrin mu...
Kuma wannan Aljanin inyayi Al'kawari yana ci kawa harda cewa ze mata takardan komai...

Ina bazeyu ba zansa yanda zanyi in dakatar dashi ze tona mana Asiri hanyar cin Abincina ze rufe......

Ita Ko Rahama ganin babu kowa adakin hakan yasa tafara adu'oi sossai kusan minti goma sai ga gadon da Samad ke kwance akai ya bayyana a inda yake...

Bakin gadon ta zauna '' tareda sauke ajiyar zuciya akai akai juyawa tayi tana kallon Samad yanda yake barcin sa hankali kwance rungume da pillow......

Agongo dake makale jikin bango ta kalla taga karfe biyar n'a Asuba...

Hakan yasa tafada bandaki domin yin Alwala...
Bayan tayi nafila tadauko Alkur'an mai girma tasoma karantawa cike da nutsuwa..
Zazzakar muryan ta ya doki dodon kunnen sa.....

Hakan yasa ya bude Idanun sa dake cike da barci tareda sauke su akan ta....

Mika yasoma ganin haka cikin sanyi murya take kallon sa tace kayi adu'a tashi Daga barci Ko...

Girgiza kai yayi yace afuwan bara inyi koda yayi kai tsaye bandaki yafada babu bata lokaci yayi fitowa sanye da jallabiyar sa maroon..

Farar hular sa ta saka ya saka akan sa''' '..

Kallon ta yake tana kokarin tada Sallah' '' Yace hubby n'a...

Yanzu kika tashi ne..
Murmushi tayi tace uhmm nidai saika dawo....
Daga haka ta fuskan ci Alkibla Shiko kai tsaye ya nufi massalaci babu bata lokaci aka tada Sallah

Kusan Karfe bakwai saida gari yayi haske Sannan suka nufo cikin gida shida Ahmad dake kokarin wucewa sashin sa...

Yarima Samad kallon sa yake yace dakata nan Sarki ya aiko yana son ganin mu nida kai..

Cak Ahmad yatsaya tareda waigowa cikin Idanun wanda ke Jin barci yace Amma tsohon nan saiya bari gari ya waye Ko...

Inmunje saika fadamai shiga gaba muje..
Dan tsabar rainin wayau dan waken daka siyo wa Rahma ba'a sa mata ya ji yaji ba...

Uhmm aisai tayi yajin da kanta har danwaken nifa adaina mun zancen wani danwake raina baci yake..

Samad dake kallon sa yace Ah to yaya n'a gama min fada sannan Muje...
Kama kunnen Ahmad yayi ya murza da dan karfi saida ya saki kara..

Yana sosa kunnen cikin bata fuska yaturo baki gaba wai Yaya menayi maka ne tun sanyin safiyar nan...

Zaka wuce Muje Ko sai....
Ganin zekara cikin hanzari sukayi sashin Mai martaba...

Iske shi sukayi zaune bayan sun gaisa...
Cike da fara'a yana Jan carbi yace uhmm ku zauna yan Albarka...

Zama sukayi suna sauraren abunda ze ce...

Daman nakira ku ne akan maganar auren Ahmad...

Yarima Samad dake mamakin furucin Sarki yace aure kuma..
Yaushe yasamu matar aure...
Ahmad yasoma sosa keya yace uhmm damar Asiya ce nakeso kuma za'a nema mun auren ta....
Chapter 85 · 0% Book details