Sashe 72
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamy zaune ita da su Samad
Faruk n'a yar rubuce rubuce Samad ya dago kai yana kallon Mamy yace wai Mamy ina Maryam take da Mamar ta..
Mamy ajiyar zuciya tayi tace uhmm ai sun tafi gida tunda taro ya tashi amma Maryam tace zata dawo zuwa gobe.
Good ya furta yace to ita bakuwar n'an taki hassana Daga ina take ne.
Mamy wani kallo take binsa dashi tace TO Sarkin tambaya ina ruwan ka ko akan ka take ne...
Haba Mamy Daga tambaya sai kiji haushi n'a Allah yabaki hakuri..
Ameen ta furta tana masa hararan wasa.....
Faruk yagama rubuce rubucen yadago kai yana kallon Samad yace gaskiya awannan watan ba'a samu riba masu yawa ba...
Ribar bata wuce millions 50 ba..
Mamy dake sauraren su tace to garin ya haka ta faru ne..
Samad da ransa yasoma baci yace duk laifin Marwan ne...
Yana zuwa Samad air plan yana diban kudade n'a à banza da sunyi magana ce musu yake aina dan uwan sa ne..
Saboda ke Mamy nake kyale su yanzu lokaci yayi fa bazan kara barin takwana ba...
Mamy cikin kwantar murya tace nidai karka masa komai iyakar dai ka dakile hanyar da yake bi wajen kwasan maka kudade shine kawai mafita...
Faruk yace kwarai kuwa shine mafita dan manager yace yana sawa lissafi ya kunce masu idan kullum zeje ya amsa bayan komai à rubuce yake à computer....
Yarima yace babu matsala Mamy tunda kin ce haka nadau shawarki. InshAllah gobe zamu shiga kotu kan wannan case din matar nan.
Daga goben nakeson infara bin diddigi wannan baiwar n'an da ake nema..
Mamy cikin jin dadi tace Yarima Allah yasa Adace yabada sa'a...
Ameen dukan su suka amsa...
Wai ina khadija take ne cewar Yarima yana tambayar Mamy..
Mamy tace yawuce tana dakin ta kaje cen kaduba amma kasan babu inda take zuwa Ko...
OK ya furta yace Aminu kujira ni bara in leka dakin khadija ina zuwa...
Da to suka amsa masa suna cigaba da hada takardu waje daya....
Ahankali yake tafiya ba bayason taji takun tafiyar sa...
Handle din kofar ya bude hankali a sannu Ahankali ya tura kofar..
Jin muryan Khadija tana waya ne yasa shi kasa kunnen sa wajen Jin me take fade...
Ita Ko khadija data shagala dayin waya sai fadi take haba Maryam ya zaki hadani kawance da yar lesbien.. Kuma bayan.... Ganin Yarima gaban ta yana mata mugun kallo yasa...........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:51 - Nuriyyat: KANWATA
7ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Mugun kallo yasa hannun sa ya wabce wayar Daga hannun ta..
Kara wayar a kunnen sa yayi yana sauraren abunda ake fadi..
Daga cen bangaren tace haba khadija meye dan n'a hadaki da Yar lesbien bafa harkan nan zakuyi ba..
Nima din da mukayi da ita yanzu natuba nadaina dan haka ina rokon ki kiyi hakuri zumunci zaku ringa yi tanada waye wa zata koya miki wasu abubuwan da bakisan dasu ba...
Hankalin yarima yayi mugun tashi jikin sa yadau rawa kamar mazari jijiyoyin hannun saida suka tattashi Saboda tsananin bacin rai Idanun sa suka canza launi zuwa ja...
Dagacen bangaren Maryam sai Fadi take khadija ya kikayi shiru sai magana nakeyi.
Cilla wayar yayi a bango nan da nan ta fashe wargas akasa..
Ita Ko khadija karshen gadon ta zauna tana baya baya ganin ya nufo inda take a'zuciye..
Kuka tasaki tun kan ya isa gareta...
Kamar kura haka yayo kanta bugun ta yakeyi babu sassauci sai ihu take tana fadin wayyo Mamy wayyo Mamy ze kashe ni..
Wani mugun shaka yayi mata wanda yasa numfashin ta yin sama sama Idanun ta azare kamar wacce rai yake gab da barin jikin ta....
Mamy aguje sukayo ciki ita da su Faruk harda Hassana..
Har tuntube Mamy keyi wajen rige rigen shiga dakin.
Innaliahi mamy tashiga maimaitawa me zan gani haka Yarima zaka kashe ta ka saketa nace Ko..
Ina Ko Jin Mamy baya yi yaci gaba da bugun ta..
Faruk cikin zafin nama yaje ya rike hannun Samad da karfin tsiya Sannan ya sake khadija...
Ita Ko khadija yana sakin ta faduwa tayi kamar matatta tana numfashi sama sama...
Faruk da Aminu cikin Fada sukace haba Samad wannan aiba karfin ku daya ba..
Wani irin abune tayi mai girma da zakai mata wannan mugun hukunci nidai gaskiya BANJI dadi ba...
Duk abunda suke ta fade be ce masu komai ba....
Mamy cikin kuka tace ku duba mun khadija bede kashe ta ba Ko...
Hassana dake yayyafa wa khadija ruwa tace mamy da Ranta karki damu ta jigata ne kawai amma zata dawo normal...
Yarima Samad tashi yayi tsaye cikin bacin rai yace dakun barni da ita inga wanda ya d'aure mata gindi agidan nan...
Ahmad ne yashigo bakin sa dauke da sallama yace nasan za'ai haka ai tuntuni ina gayamiki ki ki yaye kada Yaya Samad yadawo amma kika saura kina biyewa Maryam Ko...
Yakarashe zancen yana jifan ta da mugun kallo..
Mamy cikin kidima tace wai mêke faruwa ne kunbarni cikin duhu..
Ganin su Faruk da Hassana adakin yasa Samad da Ahmad kin fadin abunda ke faruwa...
Yarima cikin isa yace Mamy maza ta hada kayan ta Daga yau sashina zata zauna wajen mata ta.. Kuma wlh kada kice komi akan kanwata...
Mamy dake kallon sa yanda duk ya canza kamar bashi ba..
Tace nasan yanzu jira kake ince wani abu ka dawo kaina...
Cikin sassaita muryan sa yace A'h Ah taya zan dawo kanki Mamy kefa uwa ta ce itakuma kanwata ce da banbanci bazan yarda ba amun iko akan ta ba...
Gabadaya dakin hakuri suka Shiga bashi harda Ahmad..
Amma ya noke dole abunda yace shi za'ai Mamy babu yanda ta iya hakanan tanaji tana gani ta hada kayan khadija tsaf..
Cikin kuka khadija ke fadin Mamy yanzu har kina kallo ze wuce dani...
Mamy tace duk da bansan laifin da kikayi ba.
Kinsan ban iya hana shi da kina jin magana ta da haka bata faru ba....
Faruk da Aminu bayan sun Kammala komai sukayi Sallama da Mamy kusan taré suka fito Sashin Mamy da Yarima...
Khadija n'a biye dasu abaya da akwatin kayan ta...
Saida safe sukayi da Su Faruk inda yayi Sashin nasa '' tana bayan sa tafiya take kamar wata kadangaruwa cikin tsoro ko bin takanta beyi ba kawai tafiya yake tana bin bayan sa...
Faruk tsaida Aminu yayi suka je bangaren su Asiya...
Kiran layin Asiya yaringa yi tana ganin kiran amma taki Daga wa...
Ànty ce ke Lure da ita tace kamar wayar ki ce.
Ke ring baki Daga ba..
Asiya cikin tabe baki tace ai dan rainin wayau nan ne Faruk mana..
Ànty tace meye laifin Faruk abunda aka fada masa shi ze dauka hakane dan Allah Daga wayar bansan ki da fushi ba...
Cikin kunkuni ta Daga wayar tayi shiru taki magana...
Shiko Faruk cewa yayi gani a kofar dakin naku ki fito sauri muke..
Ganin anty ta tsare ta da idanu yasa ta fadin gani nan zuwa...
Murmushi Ànty tayi tasan ba hakan tayi niyar fada ba..
Allah yasani tana kaunar Rahama da Asiya har ita Salma din kawai de halin Salma ne bataso amma tabbas batason mummunar abu yafaru da ita..
Cikin hanzari Asiya ta saka hijab din ta tafita..
Iske Faruk tayi tsaye shida Aminu...
Sai kallon agogon hannun sa yake Alamun ta dade bata fito ba...
Cike da nutsuwar ta.
Ta iso wajen su à ladabce ta gaishe su suka Amsa fuska sake...
Aminu yace uhmm masoya sun hadu kun kasa magana Ko bara inkauce kun sake.
basu waje yayi dan su tatttauna..
Murmushi Farruk yace yace kaga damar tafiya ne amma ai komai sai ayi agaban ka.
Aminu beko tsaya sauraren Faruk ba yafice.
Faruk Murmushi yayi yana kallon yanda ta hada rai kamar an mata dole ne tafito..
Yace haba Asiya me laifina dan nayi miki fada akan wayar d'are..
Asiya tace wayar d'are kenan yar iska ka daukeni wani irin waya ne
ba zanyi shi a wuni ba sai cikin d'are nifa banason zargi duk abunda akace maka akaina ka tambayeni zan fada maka gaskiya
ba kazo ka yanke mun hukunci ba..ehee takarashe zancen cikin tsiwa..
Faruk cikin yin kasa da murya yace Afuwan nayi laifi daman sonake inga kyakkyawa fuska ki shiyasa n'a leko dan Allah yimun Murmushi mana..
Yana kashe mata idanu.
Shiru tayi tarasa tayanda ake murmushin..
Au baki huce ba kenan...
Girgiza kai tayi tace komai yawuce.
Murmushi ta sakar masa tana kokarin shiga Daga ciki..
Yace ba komai wannan ma dakikai kinbiyani zuwa dasafe zamuyi waya tunda kince bakya wayar d'are..
Asiya dake kokarin shiga daki kada kai tayi tareda komawa cikin dakin nasu..
Shikuwa zuwa yayi yaja Aminu suka wuce...
Yarima suna shiga sashin nasa kai tsaye dakin Rahama yaje da khadija iske Rahama tayi harta rufe dakin nata...
Karar bubbuga kofa ne.
Yatashe ta Daga barci tasan shine cikin tsoro ta tashi batasan dame yazo ba..cikin kuka zuci ta sauko Daga kan gadon ta.
Taku takeyi ahankali harta isa bakin kofar.
Ahankali t'abude kofar tana murza Idanun ta..
Caraf Idanun ta yasauka akan Yarima da Khadija dake tsaye da akwatin kayan ta tana sheshekar kuka kanta aduke
Rahama cikin.........
Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:52 - Nuriyyat: KANWATA
7ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
RAHAMA cikin Rawar murya tace khadijat lafiya kuwa mêke damun ki.
Gayamin naga kamar kuka kike nan da nan duk ta rikice tana me jawo hannun khadija zuwa dakin nata...
Shiko Yarima dake tsaye yana kallon su yace Hubby nan zata dawo da zama har muga Abunda Allah zeyi...
Rahama cikin damuwa tace naji dadin hakan amma meye dalilin dayasa take kuka takura mata kayi akan saita zonan sashin mu...
Yarima dake kallon ta yanda duk ta rude tana sharewa khadija kwalla yace gâta nan ki tambeye ta da kanta tace zata dawo gun anty ta kila wani abun ke mata ciwo..
Khadija da duk jikin ta ciwo yake mata tace Ànty Rahama inason in shiga wanka..
Rahama cikin hanzari zatayi bandakin da hada mata ruwan dumi n'a wanka
Yarima yarike hannun ta yace ina zakije ne Sarki aiki 'kibar ta da kanta zata hada ruwan wanka..
Babu yanda ta iya hakanan tasa idanu khadija ta shiga bandakin...