Sashe 111
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Furucin sa yasa tayi gum da baki tana kallon sa ya dire ta akan gadon nasa..
Cike da nutsuwa yafara kai hannu jikin ta hakan yasa taji wani yarrrr tsigar jikin ta na tashi karo daya a rayuwar ta data taba tsintar kanta awannan yanayin..
Ahmad ganin kamar bazata samu ta dadi ba dole sai ya murzawa idanun sa ruwan rashin mutunci Sannan zasu daidai ta....
Duk yanda Asiya t'aso takwace hannun sa ina takasa iyawa domin ya nuna mata sawun giwa ya take n'a rakumi..
Cike da kwarewa yake sarrafa ta son ran sa 'itako kuka take sossai iya gaskiyar ta' ganin yana neman ya rabata da kayan jikin ta..
Hakan yasa tarike hannun sa gam cikin kwallan daya taru idanun ta tace yaya Ahmad ka tausayamun wallahi ban iyawa...
Wani kasaitaccen Murmushi ya sakar mata yana juya kalaman ta..
Yace inhar ke bazaki iyaba ni ance miki bazan iya bane.
Daman ba iyawar ki nake nema ba yakarashe zancen tareda hade bakin nasu waje daya sossai yake bata kiss masu zafi masu daukar hankali 'wanda shi kansa besan ya iya ba...
Atakaice dai Ahmad sossai yasamu ya ratsa Asiya wacce tun tana iya kiran sunan Rahama harta fara kiran sunan mahaifiyar ta dan neman ceto...
Ahmad yana cikin Jin dadin duniyar sa da Asiya data koma kamar tsumamma yace wayyo Asiya Ashe haka kike da dadin gaske wayyo kinfi zuma..
Wayyo daman haka aure ke dadi n'a saura ina bin abokai rakiya dakin amaren su..
Wayyo Mai Martaba Allah yasaka maka da Alkhairi daka kaini gidan Dadi.
Wayyo Rahama Allah yabiya ki ta dalilin n'a samu koramar dadi...
Sossai yake ta zuba sambatu mara iyaka..
Har Burin nasa ya cika..
Sannan yafara dawowa hayyacin sa..
Yana goge gumin daya keto masa.
Nan da nan yaji bayan sa yarike dan bakaramin diba Yayiwa Asiya ba..
Itako kwance take banda hawaye babu abunda Idanun ke fitarwa sai sheshekar kuka..
Hakan ne yajawo hankalin sa à kanta cikin hanzari yasaka boxer din sa yana kare mata kallo tundaga boob din ta har zuwa kasa..
Ganin aika aikan da yayi mata hakan yasa shi rudewa yace Asiya yi hakuri dan Allah ba da gangan nayi ba sossai ya rikice bakin sa na rawa yace wani taimako zan baki ne..
Dakyar ta iya bude bakin nata tace Kataimaka kaban ruwa insha Sannan ka hadamun ruwan dumi wayyo kasa ne ze tsage cikin gigita take magana tana taune lip dinta...
Beyi kasa agwuiwa ba cikin hanzarin sa yaje yadebo ruwan yabata tasha '..
Kokarin tashin ta yake' Tafasa uban kara sakamakon Jin wani radadi da azaba cen kasan ta..
Cikin lallaba ya dauke ta cak yakai ta bandakin tareda hada ruwan wankan......
Sossai taji dadin wannan ruwan tun tana jin zafi har takoma tana jin dadin ruwan......
Daren ranar d'ai barci sama sama Asiya tayi sakamakon wannan radadin datake ji à kasar ta........
Asuba Ta Gari.....
Kashe Gari...
Rahama cikin hanzarin ta ta kammala Ayyukan ta.
Ta hada break din su.
Sannan ta hada wa Asiya nasu itada Ahmad...
Isowar Karima n'e yasa ta fadada murmushin ta..
Tace Karima Yawwa gwamma da kika zo dauki wannan trey din kikai sashin Asiya kice mata ina nan zuwa d'ana gama break...
Cike da ladabi Karima tace ya Shugaba ta daman Mamy tace tanason ganin ku keda Yarima Samad...
Rahama tace babu matsala muna gama break yanzu zamu zo cen.
Maza kije ki kaiwa Asiya in tana bukatar wani taimako dan Allah ki taimaka mata kinga zamuje wajen Mamy kafun n'a leko ta...
Fuska dauke da murmushi Karima tace angama ranki yadade shugaba ta takarashe zancen tareda barin dakin cikin Azzama hannun ta dauke da trey din break din su Asiya....
Itako Rahama koma cikin dakin tayi ta iske Yarima Samad yana waya akan maman Maryam dake wajen sojoji yace ku tsaremin ita dakyau..
Dan muna wani hidima ne agidan namu inason duk wani abunda kake kaje ka samu rajistra agaya masa jibi nakeson à shirya mana Zaman kotu da Alkali Muhammad Haruna...
Kuma Asanar aduk social média wannan taron shari'a da za'ayi yanda wannan maganar ta bazu a duniya akan ubana...
Haka nakeson yanzu ma ta bazu kotu ta wanke sa.
Wayanda ke zargin sa Ko kokonto akan sa zasu tabbatar sharri ne aka masa...
Yana gama wayar yajuyo système gaban sa..
Cike da zallan so da kauna yake kallon Rahama yace hubby kece à tsaye amma zaki Katon ciki fa yafada yana mai tsare ta da idanu....
Zare idanu tayi tana kallon cikin nata daya fara tasawa tace wani irin Katon ciki nidai banga wani cikin daya turo ba...
Oh baki gani ba Ko.
Gyada kai tayi Alamun eh bangani ba....
Batayi aune ba sai ji tayi ya zura hannayen sa cikin rigar ta yana shafa cikin ahankali 'wanda yasa baby cikin nata suka fara wutsil wutsil suna matsa acikin cikin nata...
Dariya yayi yace kinga Baby ma sun San kamshin uban nasu...
Kunne sa yasa daidai saitin hudar cibiyar ta wai so yake yaji motsin su...
Sake da Baki take kallon sa tace Amma fa Amjad yau n'a tabbatar kai yaro ne...
Dan bata fuska yayi bangane ni yaro bane daga ina duba ajiya ta..
Yaro ai baya iya yiwa mace ciki...
Rufe masa baki tayi tace oh kaide bakin ka akwai sakin zance..
Kekuma naki akwai baro zance ya maida mata martani tareda kashe mata idanu...
Kasaitaccen murmushi ta sakar masa tace nayi shiru uhmm damar Mamy ke son ganin mu nidakai..
T'aso Muje muyi break Daga nan sai Muje Ko...
Yawwa mata ta kice komai ya kammala sai ci..
Kama hannun yayi tareda matse ta ajikin sa ahaka har suka iso falon yana makale da ita...
Suna gama break basu tsaya bata lokaci ba kai tsaye sukayi Sashin Mamy....
Inda suka Iske Har Mai Martaba da kan sa yana dakin.
Kowa ya tattaru harda su Adamu da Abban Karima dasu iya firdausi..
Harda Yusuf Sani Yaro....
Mamy zaune take taci ado cikin manyan kaya n'a sarakuna sossai take baza kamshi...
Shugaban Adalai yana zaune gefen ta....
Sallamar Karima yajawo hankalin mutane akan ta cike da ladabi ta nemi waje ta zauna....
Khadija zaune take akasa..
Haka ma Adamu.
Manya kadai ne suka zazzauna...
Abban Marwan ya bude taron da Adua' yace mun taru ne anan da abubuwa da yawa...
Na Farko dai Ansaka auren Faruk da Karima '' Aminu da Hauwa''' sai Marwan da Halimatu..
Nan da sati biyu masu zuwa InshAllah....
Abu n'a gaba shine Mai Martaba zeyi sauka Daga kan karagan Mulkin ze baiwa Salihu babban yayana wanda Ada shine Sarkin.....
Abu n'a gaba shine Ayau dinnan Za'a wuce da khadijat garin katsina cen inda mijin ta yake da dangin sa..
Iya Firdausi kece zaki mata jagora Dagacen saiki tafi kasar taku lokacin biki nayi zaku zo keda yan uwan naki.....
Sai abu n'a gaba Maganar zama kotu n'an da zuwa jibi inshAllah an sanar agidajen redio da TV har da kafafun sadarwa ta yanar gizo.....
Sannan wannan jami'in da kuke zaune ya nuna Yusuf Sani yaro da hannu yace shine wanda yakamo Saratu Ko muce yayi silan kamata 'kuma yayi mana Al'kawarin zama zuwa lokacin Shari'a da yabada nasa shidun.
Sannan Abdul Samad shine lauyan me kara..
Fulani da maman maryam da Saratu sunce bazasu d'au lauya ba...
Yana gama jawabin sa yace inda me magana acikin ku yana iya yi....
Shugaban Adalai yayi gyaran Murya yace maganar Mulkin nan banaso banaso...
Abaiwa Sani kanina Ko mai Martaba yaci gaba da rikon Abun sa...
Jin anrike kafar sa.
Cikin tashin hankali yake kallon mahaifin nasa yana kokarin durkushewa agaban sa...
Cikin hanzari yatare sa yace Ah Ah Abba n'a ya zaka durkushe mun nifa danka ne dan Allah karka sa nayi aikin sabo.....
Dago sa yayi tareda zaunar dashi kan kujerar sa yace Abba me kakeso in maka dayakai saika durkushe agaba n'a yafada cike da damuwa à fuskar sa...
Mai Martaba yace Inason ka Amshi mulkin nan Salihu...
Jiki Asanyaye yace n'a karba inhar shine muradin ka dan Allah kayafemun bata maka rai danayi dahar yasa kake ganin bazan maka biyayya ba..
Ina kin mulkin n'an ne saboda tanada hadari tanada Alkhairi...
Hadarin shine banson Allah yakamani à ranar gobe Alkiyama da hakkin wani akaina...
Amma tunda yazama saina rike din Allah ya tayani riko yafada cike da raunin muryan dake nuna ba haka yaso ba...
Gabadaya wajen jikin su yayi sanyi ganin launin sa ya canza..
Mamy duk da waje daya suka kwana hakan be hana ta satar kallon sa ba ji take kamar akara basu lokaci bata gaji da ganin mijin nata ba...