Sashe 106
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya firdausi tana shiga sashin Mamy iske ta tayi zaune kusa da khadija..
Cike da ladabi ta sanar mata mijin nata yace a hôtel zasu kwana...
Sossai Mamy taji dadin hakan tace wayyo iya Firdausi yana kewar ki dole yaso ya zauna dake...
Saita ji ina ace taga mijin nata...
Iya Firdausi cike da Jin kunya tace mata saida safe kallon khadija tayi tace Na Adamu saina dawo...
Murmushi dijat tayi mata tace yawwa iya Fiddo saikin dawo...........
***********************
Kano...
Kusan magrib Jirgin su sarkin Adalai yasauka à garin kanon...
Motoci n'a Alfarma guda uku sheik yatura dan dauko su...
Sossai labari yaje cikin gidan amaryar Sheik ta iso...
Hakan yasa kowa yadawo farfajiyar gidan ana jiran isowar su...
Yarima Samad dasu Faruk duk suna zazaaune awajen.... Hakanan su kaji gaban su n'a tsananta bugawa da karfi......
Cen Filin airport nan da nan Motocin suka kwaso bakin zuwa masaukin su........
Ahmad ne zaune kofar gidan shida Marwan suna tattauna walimar da za'ayi à masarautar........
Jin Horn din mota yasa hankalin su yadawo akai....
Faruk yace Muje muga Amaryan sheik mana....
Tashi sukayi dukan su sukayo cikin gidan....
Sheik bakin sa dauke da murmushi da kansa yaje budewa Baba salihu mota...
Baba Salihu ganin Abunda yake shirin yi yasa yaki fitowa harsai da Amarya ta fita ita da yan uwan ta akayi cikin gidan da ita.
Sashin Mama Aka soma ajiye ta ana jiran su Sheik su shigo.....
Sheik ganin Baba Salihu yaki fitowa yace..
Haba shugaban Adalai ka fito mana....
Caraf kalmar da ya furta ya fada akan kunne su Ahmad harda Samad dake shirin dauro Alwala..
Azabure dukan su sukayo wajen motar dan tabbatar da abunda sukaji....
Zuwan yayi daidai da lokacin da Baba Salihu yasoma sauke kafafun sa...
Yarima Samad kafar yake bi da kallo yana nazarin yasan wannan kafar....
Cikin zafin nama ya karaso d'ab da motar shida kannen sa.......
Baba Salihu n'a karasa fita Daga Motar Caraf Idanun su ya tsarke cikin juna shida yayan nasa cikin............
Ta ku har Kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:57 - Nuriyyat: KANWATA
09069080725
https://youtube.com/channel/UCCb-59DLAXr2BDMl3XJQvIA
Dan Allah channel dîna KYAUTA TV nan à sama kushiga ku danna mun subcribe 👆ðŸ»
Saina jiku Masoya n'a...
Akwai Sabon Littafina wanda ze zomu ku da Zafi zafin sa..
Mai Suna *RUDANI* kai Dagajin sunan kunsan akwai akwai abubuwan masu ruda kwakwalwa 'dakuma ban Al'ajabi..
Wannan littafin tsaf n'a shirya wajen baje basira ta..
Kunsan Alkamila baya rubuta shirme.
KYAUTA DAGA Allah.
Shalelen Jarumai writ associat...
9ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Cikin zafin Nama Yarima Samad yace babaaaa..... Bakin sa narawa rungume shi yayi shima Ahamad runguma yakai masa suka kankame sa kamar za'a kwace shi...
Shiko kukan zuci yake da farin cikin ganin su cikin koshin Lafiya...
Gabadaya wajen yacika makil dan zuwa kallon sa.....
Bakin Samad n'a rawa yace Abba 'meyasa ka guje mu bayan kasan inda muke wayyo Abba kazo mu tafi kwatano yanzu nan...
Sheik da kallon su yana hawayen Farin ciki yace Ah Ah d'ana à bari zuwa gobe saiku tafi taré n'a muku Al'kawari duk da nima inason zama dashi zanbiyo ku nan da sati daya InshAllah.......
Ahamad yace Abban mu kaki magana tundazu sai Girgiza shi suke....
Kallon sheik yayi yace baya magana ne...
Murmushi sheik ya maida masa yace yana Jin ka bakin sa ne yayi nauyi...
Faruk da isowar wajen cike da mamaki yace sarkin Adalai Kai nake gani Ko idanu n'a ne kemun gizo 'sai murza Idanun sa yake...
Yarima Samad kara Girgiza Abban nasu yayi yace Abba kayi magana magana wayyo Allah ku duba mun shi koya samu matsala a kunnen sa ne..
Cikin Rawar murya Baba Salihu yace yarima Samad dina bansamu matsala ba a kunne n'a ba.
Ganin ku nake kamar a mafarki..
Cike da Jin dadi Ahmad yakara rungumar sa Yace Abba yau kafana kafar wlh duk inda kasa kafar ka 'nan nima zan saka..
Yarima Samad yace ashe ma duk inda kasa kafa duk inda yasa kafa zamu bisa zaka ce aibazan yarda amaimai ta yace mana yana zuwa mu rasa shi ina bazeyuba mun azbartu..
Baba Salihu kallon su yake cike da so da kauna da kewar su Yace karki damu bazan kara guje muku ba.
Amma bazan biku kasar taku ba..
Aminu da Marwan Mutuwar tsaye sukayi 'cikin zare idanu' sukace kai kai anya daidai muke gani kuwa...
Malam Isa yace daidai ne basai kun wanke Idanun ku ba..
Kama hannun Baba Salihu yayi yace Sarkin Adalai mu shiga kayiwa Amare nasiha harda surukar ka...
Sheik da Aminin sa tsakiya suka sakashi.
Aikuwa Su Yarima aguje suka take masu baya...
Koda suka isa Farfajiyar gidan..
Gabadaya gidan ya hargitse da hayaniya kasancewar labari yaje musu Sarkin Adalai n'a kwatano wanda dansa ke yawo nema shekara da shekaru ya bayyana.....
Hatta Rahama dake dakin nata cikin Azzama suka sauko ita da Asiya data mance ita Amarya ce...
Kan kace me Ànty ta sauko kasa ita da yan uwan ta dasuka zo tayasu murna Auren sheik.....
Maman Salma da Salma kowa yayi tsaye cirko yana son ganin shugaban Adalai....
Cike da mamaki da ya wanzu a fuskokin su..
Suke kallon takun baba salihu har ya iso cikin gidan..
Ita Ko Rahama bakin ta na rawa ta iso gaban sa tareda durkushewa kasa '' Barka da Isowa Shugaban Adalai ''baba n'a mai kauna taaaa taja zancen cikin tsarkewa murya
Ànty da Mama da kowa wajen da suka sanshi sanda yake gadin.
Sukace Shugaban Adalai kuma Rahama Ko bakya ganine wannan Baba Salihu ne mai gadin gidan naku cewar wata makociyar su...
Ahmad hannu yayi mata Alamun karta kara wannan mummunar furucin akan uban sa...
Salma tace baba Salihu kaine daman Shugaban Adalai cike da kaduwa take kallon sa takara masa kallo masu cike da Al'ajabi....
Shiko tsaye yayi ya gaza fadin koda kalma daya ne tak..
Ànty dake sake da baki tace tabbas nayarda kaine shugaban Adalai dubi tsantsar kamanni da kakeyi da Abdul Samad...
Yarima Samad 'baki ya kasa rufuwa yace Abba kayi magana yau ranar farin ciki ne...
Kuka yasoma wanda yasa gabadaya dakin jikin kowa yayi sanyi yace nabi rana' iska 'ruwa' zafi '' dan neman ka Abba.
Naje kasashe.. Dan neman ka.
Nadawo kano dan tunanin zan ganka..
Amma Abba yau n'a ganka 'Dakyar kake iya fadin kalma daya a bakin naka.....
Ahmad yace wallahi yaya muyi masa uzuri tsabar farin ciki ne yahana shi magana yanda yakamata...
Sheik Abdurrazak yayi gyaran murya yace kowa ya nemi waje ya zauna...
Samun wuri akayi duk suka zazzauna..
Shugaban Adalai n'a kokarin zama 'Ahmad da Samad Ko wanne su yana rike da dayan hannun sa...
Hakan ba karamin dariya suka ba mutanen wajen ba..
Sheik yabude taron da adu'a.
Yafara da cewa dayawa sun San Salihu' dayawa sun sanshi da Baba Salihu à garin kanon nan..
Kaddara ce takawo sa ya badda kamannin sa..
Wannan da kuke gani shine Shugaban Adalai 'da dumbun sarakuna suke koyi dashi....
Sarkin kwatano Alhaji Salihu Turaki..
Gabadaya dakin yadauka da ALLAHU Akbar.
Masu waya suna ta daukar vidéo a wayoyin su..
Kowa yayi tsit banda karar fanka da ajiyar zuciyoyi ba abunda kake ji a falon....
Sheik yace wannan shine uban Abdul Samad miji ga yata Rahama...
Mama Salma cike da nadamar wulakanta shi da takeyi abaya tace Allah mai iko.
Sannu da dawowa shugaban Adalai..
Kada mata kai yayi beyi magana ba..
Dawo da kallon yayi akan Rahama yace Yata zonan.
Cikin hanzari takaraso.
Kallon sa ya maida akan Asiya yace kema zonan..
Jiki n'a rawa Asiya ta tafi wajen nasa..
Dafa kan Rahama yayi yace Rahamtullah ke haske ce agareni dani da Ahlina kin kankaro abunda yake aboye kin fidda duhu kin kawo haske....
Sheik yace maganar ka kanayin sa a nannade ne yakamata ka fayyace mana...
Baba Salihu nan yashiga basu labarin abunda Rahama tayi a masarautar '' duk da baya wajen Faruk duk ya zayyana masa komai..
Sheik sake da baki yake kallon Rahama besan ta iya wannan jarumtar ba..
Yace Rahama kincika yar halak wallahi ina Alfahari dake 'Ko ina ne zan iya buga kirji dake duniya tasan ke yata ce..
Kamar yanda kika gyara gidan wasu ya Allah ya gyara gidan ki yasa ki gama da duniya lafiya...
Da ameen kowa ya amsa harda mama dake kuka...
Baba Salihu dafa kan Asiya yayi yafara masu adu'ar zaman lafiya ita da Ahmad...
À gaggauce aka fito da Hassana Amarya...
Nan ma aka shiga yi masu nasiha da fatan zaman lafiya ita da sauran matan....
Ànty tace Amarya kidan bude muga fuskar yar kanwar tamu.... Dago kanta tayi hakan yasa Idanun su tsarkewa cikin juna ita da Ànty...
. Zumbur anty ta Mike hakama Rahama da Asiya 'har da Samad' da Ahmad 'd'asu Faruk kallo yakoma kan hassana....
Ànty tace hassana kece..
Dukar da kai tayi tace Nice Ànty Sa'adatu sossai anty tayi mamaki dan taga a kwatano ta bar ta...
Rahama tace wai daman kece Amarya babana..
Sheik yayi caraf ya amshe zancen hannu ta yace eh itace mamar taki....
Mama sake da baki take kallon hassana Daga kasa har sama tace Ah lallai Allah yabada zaman lafiya.
Kowa ya amsa da amen.
Anty tace Ai hassana ke mace ce ta gari dan zaman danayi dake à cen n'a gane hakan InshAllah lafiya lau zamu zauna...
Sossai ta burge kowa da kyawawan kalaman ta...
Kowa ya amsa da Ameen...
Yarima Samad yace MashaAllah Allah yasanya Alkhairi kowa ya amsa da ameen...
Akarshe Ahmad da Samad sunce Sam daki daya zasu kwana da baba salihu kuma goben tareda shi zasu tafi kwatano.....
Yarima Samad kiran mai martaba yayi yace akwai wani babban bako da zasu kawo n'a ban mamaki dan Allah adakatar da tafiya da digat agoben à bari sai jibi...
Sarki yace InshAllah hakan za'ayi n'a kagu naga wani bakon ne wannan shima Amarya yakeson gani ne...
Yarima Samad kasautaccen murmushi yayi yana kallon baba salihu dashima murmushi yake..
Yace eh bakon nason ganin khadija...
Ita ma Mamy kiran ta yayi yace sunada babban bako..
Cike da za kuwa tace wanene dan Allah...
Yarima yace kedai saimun zo..
Amma kada à tafi da dijat harsai mun iso garin....