Sashe 37
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rahama tsaye tayi tana mamakin ikon Allah bata kawo komai aranta.
Waigowar da zeyi saiyaga Rahama ta koma masa normal ''.
Ajiyaar zuciya yasoma sauke wa akai akai.
Kallon ta yake yace Muje Ko tareda yin gaba dan yanzu yafara tsoron ta..
Kiyi sauri ki shirya Muje naji kince suna Asibiti Ko ? ta gyada kai Alamun hakane.
Good yafada tareda yin gaba yana tafiya cikin tsananin damuwa akan abunda yagani........
Yana saukowa kasa ya iske su sun shirya cikin manyan kaya shadda bakaramin kyau sukai da shigan ba da huluna duk akan su babban rigar dake jikin su yasha aiki wajen kwararren tela.
Kallon Yarima suke sake da baki Faruk yace banga kashirya ba kasauko.
Uhmm kunsan n'a manta kuwa kallon yanayin shi suke ganin muryan sa ta canza sossai.
Faruk yace to maza ka koma kashirya kai zamu raka..
OK ku dan jirani yace tareda komawa cikin dakin sa..
Yana shiga ya iske Rahama har ta shirya tsaf tana sanye cikin shadda lace mai dankaren tsada yasha adon Stone sossai dinki ya zauna mata ajiki kasantuwa riga da siket ne yafito mata da shap din boob din ta kuwa cas cas suke ajikin rigar da yakamata a jikin ta sossai..
Kallon ta yake yanda tayi masa kyau sossai kamar ba ita ba simple makeup da tayi bakaramin tafiya da tunanin sa yayi ba..
Azuciyar sa sai fadi yake wannan Yarinyar tayi min kama da wacce nake gani a mafarkina wata zuciyar tace ba ita bace kada kai yayi yana fatan yaci gaba dayin mafarkin nan nasa da tabbas wacce yake mafarkin ta itace matar da yake da Burin aure bayan neman mahaifin sa zanen hoton kamannin ta da yayi dashi yake yawo.
Rahma ta juyo ta kalle shi a tsaye jingine jikin Kofa.
Muryan cen kasa tace dan matsa zan fita.
Kallon ta yake kamar me tunanin wani abu hannun ta yake kallo ganin ta dauko babban gyale à hannun ta .
Da mamaki yake kallon ta yana kallon abunda ke hannun ta..
Cikin Daga murya yace ina zakije ne ??
Tace bakace inshirya Muje ba..
Wani kallo yake bin ta dashi m'asu tsorata wanda ake kallon sa..
Murya na rawa kaman zatai kuka tace kaine kace inshirya Muje Asibiti..
Harara ya watsa mata yace eh kinyi abunda nasaki ne ba kunama kika zama ba dan ki harbeni yakai karshen zancen cikin takaicin abunda yagani yasan iska ne batasan anyi ba yanason yaga réactions din ta..
Cikin rawar baki tace kunama kuma ya Allah kaimana tsari da kunama..
Tsoro ne yabayyana akan fuskar ta tana nanata kunama sai Girgiza kai takeyi.
Alamun tarin damuwa a tattare da ita.
Inhar ki nason kije ki ajiye gyalen ki saka hijab.
Komawa cikin dakin tayi tabude akwatin nata tareda dauko hijabin nata..
Tasaka hartakai bakin kofa yace daka ta.
Cak tatsaya tace wai Allah wannan mutumin yafi Salma matsala tafada a zuciyar ta. ...
Naam ta furta tareda waigowa..
Ki dawo ki saka nikaf da safa yafada cikin bacin rai kinfison kina tafiya ahanya ki taraman jama'a ko
Ki bari inkinbar karkashin inuwar aure n'a.
Zakiyi abunda kikaga dama.
Rahama taji zafin kalaman nasa amma ta nuna masa bakomai jiki asanyaye ta koma tayi yanda yace din sannan tafita dakin..
Saukowa kasa tayi ganin Su Faruk suna selfie suna kyalyalewa da dariya.
Faruk yahau kan matakalan step yaba Aminu wayar sa dan yayi masa hoto.
Daukar shi hotuna Aminu yayi tayi.
Rahama ta raba gefen nasu tace sannun ku.
Yawwa Amarya sai yanzu céwar Faruk.
Wai ina mijin naki ne.
Tundazu ya shanya mu.
Shiru tayi bata basu Amsa ba bata fiya son surutu Ko magana mara amfani ba.
Samun wuri tayi ta zauna zaman j'ira..
Saida yakai minti Ashirin kafun yafito Daga dakin.
Aminu ya taba kafadar Faruk da hankalin sa yake kan waya yana chatin yace kalli mutumin ka.
Wow suka Furta yayin da yake Saukowa cike da takama da izza.
Yaci shadda geznar da babban riga kamar nasu '' takalmin sa haf cover suke kallon yanda take walwali tana sheki..
Sanye yake da hula daidai da kalan shaddar nasa hash kala..
Kallon shi suke bakaramin kyau yayi ba daya shanya gilashi a Idanun sa.
Jajayen bakin sa Rahama take kallo dan tun fitowar sa itama takasa sauke Idanun ta akan sa.
Yana Saukowa kasan ya kalli Abokan sa yace sai fa nadan ci abinci restaurant zanje yana kwabe baki.
Faruk yace Restaurant kuma abinci da matar ka ta Dafa fa.
Dan Allah kaci koda kadan ne..
OK dan kun hadani da Allah ne kunsan Ko a gida bana cin Abincin yara yakarashe zancen yana kallon Rahama da ta dukar da kanta kasa.
Tana maimaita kalmar yara daya fada Azuciyar ta sai fadi take kada Allah yasa kaci din cikina Ko naka.
Shiko dîner table yazauna ya bude food flask din tareda zubo abinci a plate.
Kallon abinci yake yana kwabe fuska yanata Jéro adu'oi harda rufe fuskar sa dan ze zuba abinci a bakin sa.
Duk abunda yake ciki Rahama na kallon sa ta gefen idanu.
Uhmm. Tace daman ina iya zuwa gaban sa dauke abincina zanyi yaje restaurant din dayasaba sai kace yaga kashi.
Bismillah yakaranto tareda saka loma daya a bakin sa wani dadi da gardi ne yaziryarci harshen sa'' ware Idanun yayi kodai be gani sossai ne.
Ganin eh lallai Abinci nata ne.
Ciki yake yana yana lumshe Idanun sa saida yacinye abincin nan tas.
Ya ajiye kwanun badan ya ishe shi ba saidan beson yaci abinci ya koshi sossai hakan yana Haifar masa da wani laluran...
Faruk yace Muje to tunda kagama wai da Madam zakaje ne yana kallon Rahma.
Samad yace eh yana iya tace wai yar uwar ta tana Asibiti cen zamuje ma gaisa acen ya wadatar kallon Rahama yake yace tashi Muje Ko.
Tashi tayi tadau jakar ta tana gaba yana bayan ta kallon ta yake yanda hijab dinta yasauka har kasa.
Babu bata lokaci duk suka shiga motar.
'' Samad bayan motar yashiga itama Rahama nan tazauna..
Faruk ke drever din su yana tambayar inda Asibitin yake.
SAMAD yayi masa kwatance da Asibitin da aka taba kwantar dashi ne.
*********************
KASANCEWA lasa'ar ta gabato sheik n'a kokarin fita dan yakoma bada Sallah unguwar t'asu.
Limamin Asibitin yasha gaban sa cike da girmamawa da magiya yace Sheik Imam dan Allah ka taimaka kabamu Sallah hade da dan tafsir.
Sheik kallon dattijon yake yace Baba Nike bada Sallah à babban masallaci.
Dattijon yace dan Allah kasa wani naka ya wakilceka nayau kadai zakai mana pls.
Sheik yace to bara mugani kiran Abubakar yashiga yi wanda Alwala yagama yace kaje cen kabasu Sallah la'asar ni anan zanyi.
Abubakar cike da girmamawa yatafi dan cika umarnin mahaifin nasa..
Nan da nan unguwar yadauka Sheik Abdurrazak kabeer hizqeel makarfi ne zebada Sallah a wannan Masallaci dandazon mutane Daga nésa da n'a kusa kankace me Asibitin yacika da dunbun jama'a.
Wasu unguwanni Daga nésa suka ringa tahowa Daga anyi shela maganar ta bazu.
Cike da mamaki likitoci Asibitin suke kallon cikar da akayi danyin Sallah a massalacin..
Dan zasu iya rantsewa massalacin be taba cika ba''
ba'a taba wuce sahu biyu ba bayan liman sai gashi Saboda sheik duk Asibitin babu hanyar wuce wa...
Tun daga nésa Samad yake hango cinkoson mutane a kofar massalacin.
Daga nésa suka faka motar dan babu hanya..
Kafun su fito saida sukai Alwala hakan yasa basu yi wata wata ba sukabi Sahu...
Rahama dake zaune cikin mota Jin muryan mahaifin ta yasa ta ware Idanun ta tareda sauke nikaf din dake kanta.
Abba ta furta a fili waishi ke bada Sallah uhmm Allah yasaka wa Abba da Alkhairi.
Bayan An idar da sallah saida yadauki minti talatin yana waazi
' kuma waazi yake akan Maza masu tauye hakkin matar su' ' da suji tsoron Allah yayi Jan kunne ne akan Abunda akaiwa Salma.
SAMAD JIyake kamar dan shi sheik yake wa'azin nan.
Jiki babu kwari ya tashi bayan anfara watsewa ana ta tafiya
Masu daukar wa'azi a wayoyin su sun dauka..
Shiga sukai a motar shida Shi da abokan sa kai tsaye Asibitin suka nufa...
Suna parking motar a harabar Asibitin yayi daidai da fitowar sheik Daga massalacin..
Kallon su yake dan yanason yaga ne kamar mijin Rahama ne.
Ganin Rahama ta fito Daga motar ta nufo inda yake yasashi sakin Murmushi yana musu sannu da zuwa..
SAMAD CIKE DA FARIN CIKI YADUKA YA GAISHE DA SHEIK.
Suma Faruk gaishe shi sukai nuna musu hanyar dakin da Salma suke yayi.
Cike da fara'ar su suka shiga..
Rahama ganin à nty aguje taje ta rungume ta gam ajikin ta tana kukan farin ciki.
Mama cikin farin ciki tace yata baki ganni bane.
Tashi Daga jikin Ànty tayi taje gaban Mama tana gaishe ta cike da ladabi.
Su Abdul Samad kallon ta suke yanda duk tarude ganin iyayen ta..
Karasowa dakin sukai dukan su harda sheik.
Sheik ya nuna masu waje da su zauna.
Cike da ladabi suka gaida Mama da Ànty
Mama sai kallon Abdul Samad take tana son tuno inda ta taba ganin fuskar shi..
Zumbur ta Mike tsaye kallon ta kowa yake adakin.
Baki n'a rawa tace wannan na taba ganin hoton sa a dakin Baba Salihu.
😳😳
Sheik yace Baba Salihu kuma '' tace kwarai kuwa lokacin da za'ai gyaran gidan namu.
Mukaje ajiye wasu kayayyakin mu anan naga hoton me kama da wannan.
SAMAD AZABURE YAMIKE TSAYE... YACE WHAT...
TA KU HAR KULLUM KYAUTA DAGA ALLAH
MASU FITAR MUN DA NOVEL AKIYAYE BA KUDIN MALLAKA KIKA BIYA BA KUDIN KARATU NE.
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.
4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Yace What mai kama dani a hoto adakin Baba Salihu waye Baba Salihu ya tambaya cikin kidima...
Mama tace yana iya zama kamanni ne amma tabbas naga hoton nan.
Kuna yanayi sossai.
Sheik yace hoton yana dakin nasa ne.
Mama tace kwarai kuwa.
Abdul Samad cikin kaduwa yace zanso naga hoton nan mama.
Cikin kasa da murya tace babu matsala.