Sashe 69
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin fitan ta yasa Ànty da Asiya taimaka Rahama wajen yi mata duk abunda yadace....
Dawo da ita cikin dakin sukai hatta mai Asiya ce ta shafa mata...
Rahama turo baki gaba tayi tace Ànty kalli Asiya fa wai itace me shafa mun mai..
Ànty cikin tabe baki tace inaruwana gani tayi batason ki wahala ne....
Asiya dake kokarin dauko kaya à wadrobe tace uhmm ina laifina dan nagyara Samad Amarya yanda anjima ze kara yin wani.....
Ànty shiru tayi tana wani aikin batason sa baki cikin hiran su dan Asiya bata Jin kunyar ta.
Tunda agida...
Sauraren su take tana cigaba da aikin nata tana Girgiza kai..
Rahama ta hada rai kamar ance ga ranar Mutuwar ki tace au Asiya ashe bakya sona Ko kike mun fatan mugun abu...
Ànty d'Anne dariyar ta tayi taci gaba da aikin ta.
Ita Ko Asiya tace haba me abun bata rai...
Daga n'a fadi gaskiya.
Sallamar Yarima ne yakatse musu hiran nasu..
Kasa da kanta Rahama dan bata iya hada idanu dashi..
Karasowa ciki yayi yagaishe da Ànty cike da ladabi yace daman nazo daukan Rahama ne zamuyi brek.
Kallon Asiya yayi yace dafatan kun karya Ko..
Inbaku karya ba akawo muku anan ne..
Asiya tace A'a abarshi cen din mu ma fitan zamuyi yanzu...
OK Asiya ki rako ta sashina yafada tareda barin dakin...
Ganin yafita Ànty ta kalli Asiya tace yawwa Inkin rakata dan Allah ki fadamai yakamata asamu Nurse ta duba Rahama gaskiya kamar da rauni ajikin ta tafada cike da kulawa..
Asiya tace nima daman inada niyar masa magana tunda kin fada zan masa magana da hujja.
Dakyar Rahama ta yarda zata je sashin Samad badan Ànty tabude mata wuta ba.
Da babu inda zataje....
Cikin hanzari Aisiya tayi mata simple makeup..
Habaya tasa mai adon Stone maroon color tayi mata parking din gashin kanta dayasha kitso bakaramin kyau Rahama tayi ba...
Ahankali take tafiya Aisiya na rike da hannun ta har suka isa babban sashin Samad...
Iske shi sukai zaune sai kallon agogon tsintsiyar hannun sa yake yi...
Kamshim turaren ta ne ya sanar masa da zuwan su...
Da kanshi ya rike hannun Rahama tareda zaunar da ita kan dînner table din...
Asiya cikin serios tace yawwa Samad boss yakamata akira Nurse ta duba Rahama dan bakaramin illa kayi mata ba....
Yarima kam buhu ya furta afili yana Murmushi maimakon taga damuwa a fuskar sa...
Cikin cool voice dinsa yayi kasaitaccen Murmushi yace tunda kin ce mun boss kinga basai Nurse ta duba ta..
Kawai kubari ni zan kara duba ta.....
Zazzare idanu Rahama tayi tareda kokarin mikewa zata tashi... Riko hannun yayi yace haba madam mena tsorata ina zakije ne..
Kasa da kanta tayi cikin karfin hali tace nidai bazan tsaya ba kafana kafar Asiya...
Dariya Asiya keyi sossai harda rike ciki tace haba Rahama kice bakiji da sauki ba'' Wlh tunda naga kina gudun abu to bakaramin wahalaa kika sha ba....
Samad dake kallon Asiya yace nibanga inda dadi yazama wuya ba sai akan kawar ki...
Nidai yanzu zancen Nurse babu shi...
Yafada cikin serios.
Asiya tace haba Saboda me kabari dan Allah aduba ta...
Yarima cikin da hada rai yace gaskiya babu wacce zata dubamun Mata ta.
Kuyi hakuri ni agayamun yanda akeyi aina karanci likitanci aikin ne kawai nakiyi kibar shi zanyi da kaina inma takama...
Asiya tace toni zan tafi inda wani Abu ka sanar mana Daga haka tasakai tawuce ita da Salma dake falon Rahama zaune wai ita à la dole à n bata mata rai....
Ita Ko jakadiya tana tafiya da Zanin gadon Fadar Sarki takai '' 'Mama karama tana zaune kusa da Sarki tana ganin Zanin gadon nan tace A'a kar abude shi Daga gani ma ansa da jini acikin ta..
Wai kun manta shugaban Adalai ya hana wannan Al'adar....
Mai Martaba yace aini n'a dawo da wannan Al'adar basai nagani ba..
Nima yafada yana kallon Jakadiya da kanta ke aduke yace kije ki shelan ta ni Sarki Turaki Muhammad n'a baiwa Rahama matar Yarima kyauta rakuma dari.
Gabadaya Jama'ar dake Fadan harda Abban Marwan da Baban Maryam Ko wannen su yafara fadin gimbiya Rahama ta gode..
Waziri yace Ranka ya dade kamata yayi ayi liyafa dan wannan abun farin cikin...
Mama karama tace Ah Ah Waziri basai anyi ba....
Ni dai nakara Rahama kyautar shanaye 50 akai...
Gabadaya wajen yarikice da hayaniya..
Abban Marwan yarasa inda zesa kansa wani dan bakin ciki...
Shiko baban Maryam yace gaskiya yarinyar n'an tazo À sa'a Allah ya nuna mana n'a yan baya..
Kowa wajen da AMEEEN suka amsa masa..
Gabadaya wannan labarin yakarade dukan masarautar '' 'wuni akayi firan Kyautar da Matar Samad ta samu..
Ànty suna dakin su labari yazo musu zoka murna gun Ànty da Asiya har rawa suka taka...
Salma dake gefen su zaune dariyar dole tayi tace uhmm. Gaskiya anty n'a tayi babban kai wannan dukiyar data tara bana tunanin Abban ta ya tara su...
Ànty tace bangane bakya tunanin Abban ta yatarasu ba uhmm Salma kenan..
Wai bakisan waye sheik Abdurrazak kabeer hizqeel makarfi ba Ko..
Yarinya je ki tambayo Asalin mahaifin ki...
Koda yake sanin baze miki Amfani ba..
Sheik be gaji dukiya ba Amma ya tarasu..
Mijina yanada dukiyar da jikokin sa da tattaba kunnen sa.
bazasuyi talauci ba.
Bazan gayamiki meye sheik ya taka ba Saboda shi mutum ne da beson nuna kansa beson nuna Arzikin sa...
Sheik yanada gidajen da suka kai talatin anan kano kuma kerarrun gidaje...
Daga Salma har Asiya saida suka zazzare idanu cikin tsananin mamaki..
Asiya tace kuma shine yabarku awannan gidan da kuke ciki duk da gida ne mekyau da tsari duk wanda yaga gidan yasa dai mai Rufin Asiri.
Yanda yake Attajirin nan kamata yayi ya canza muku gida..
Murmushi anty tayi tace uhmm Asiya sheik yanada gaskiya yanzu mutum ake kiwo ba dabba ba..
Ya nuna mana cewar beson mu shagalta da rudin duniya...
Da kwata kwata beda niyar canza mana gida sai kwanan nan.
Zekaimu babban gidan sa dake JRA nasarawa kano anan ne zamu koma da yardan Allah...
Asiya cikin Jin dadi tace amma fa naji dadi wallahi.
Allah yakara rufa Asiri anty tace AMEEEN ya Allah..
Salma cikin Jin dadi taji daula tace anty kice zamu canza gida wayyo zan Faso gari...
Ànty cikin sakin fuska tace ai yace gidan ki zaki koma ai indai kika ganki gidan nan ziyara ce Ko kuma wanka jegon fari...
Sossai Salma ta hada rai tace nifa Ànty ingayamiki banason Al'amin din nan..
Bakya son sa amma kike dauke da cikin sa..
Salma cikin tsananin tsoro tace ciki kuma a jikina. Anty tace kwarai kuwa sakarya bakisan dashi ba Ko..
To n'a sanar miki dan haka Allah ya inganta musha suna....
Sossai Salma ta shiga rudu da tashin hankali nan da nan gudawa yakamata shigar ta bandaki yakai bakwai tanayi tana komawa...
Asiya tace Salma wai lafiya kuwa tundazu kike shiga bandaki cikin tsananin damuwa da fuskar ta tayi rama tace cikina ke ciwo ne gudawa nakeyi...
Asiya tace subuhannalah kibari mu kaiki Asibiti mana...
Ànty dake jinsu tace aibasai munje Asibiti ba akwai maganguna ajaka sai abata..
Asiya tace Ah Ah anty bazata sha ba. Kinsan masu ciki maganin su daban yake karki bata asamu matsala...
Ànty tace hakane kuma kira Faruk yakai ku Asibiti......
***********************
Mamy fal da farin ciki Matar Samad tacire su kunyar mahassada..
Maman Maryam cikin bacin rai tace wai Mamy ni Abdul Samad ze wulakanta agaban jama'a..
Subuhannalah cewar Mamy cikin tsananin mamaki take kallon Maman Maryam..
Abdul Samad dan dakin ki shine ya wulakantaki anty n'a kema kinsan Sam wlh bazeyuba ba..
Cikin bacin rai Mamy tayi ihun kiran Ahmad sai gashi yazo cikin hanzarin sa..
Umarni tabashi yaje yakira Samad kuma yazo shi kadai...
Maman maryam cikin zuciyar ta sai fadi take sannu ahankali saina raba kan Ahlin ki baki sanni bane....
Ba'a d'au lokaci sossai ba sai ga Ahmad yadawo.
Mamy da Maman Maryam kallon sa suke ya'akai yadawo shi kadai...
Mamy cikin karfin hali tace ina..... Bata karasa fadi ba sai gashi ya iso tafiya yake kamar zaki adawa cike da kasaita Murmushi kwance a fuskar sa duk da Ahmad yagayamai dalilin kiran nasa hakan be Daga masa hankali ba...
Durkusawa yayi har kasa yana gaishe da Mamy da Maman maryam '' hassana ma dake gèfen su Mamy zaune hararan ta yayi kamar an tirsasa shi haka yace mata inakwana..
Ta amsa fuska asake tana Murmushi...
Duk abunda yake Mamy n'a kallon sa...
Yawwa Mamy daman ina shirin zuwa nan wajen ki 'saina Ahmad yazo wai kina nemana yafada cikin son Jin abunda zata fada...
Sai gani yayi ta hada rai..
Tace yanzu Samad abunda kakeyi ka kyauta kuwa karka manta Maman Maryam uwar mu daya uban mu daya kaikoma dangi muka hada yakamata ka girmama ta.....
Dukar da kai yayi yana sauraron Mamy harta gama fadan ta..
Cike da ladabi yace Mamy kiyi hakuri dan Allah bazan sake ba...
Kallon Maman Maryam yayi yaba Mamy baya..
Tareda yin kasa da murya yace karki damu baki isa ki hadani da uwata ba...
Muje zuwa indai baki canza ba nima kam bazan canza ba..
Mamy sai Jin murya kasa kasa takeyi yana magana amma bata Jin abunda yake fade...
Cikin tsawa tace Kai Abdul Samad me kake fada mata ne..
Waigowa yayi yana Murmushi yace haba Mamy ina neman yafiya ne awajen ta nace ta yafe mun amma taki magana kisa baki ciki Mamy....
Maman Maryam Mutuwar tsaye tayi wannan yaron batasan ya iya Makirci ba sai yau.....
Mamy tace kiyi hakuri ki yafe masa tunda kinga yanata rokon gafara...
Gabadaya tarasa me zata ce cikin karfin hali da Idanun mutane dake kanta tace Nayafe maka Abdul Samad...
Mama shigewa ciki tayi '' hassana ta take mata baya...
Maman Maryam kallon kallo sukewa juna ita da Samad 'cikin karfin hali yace au Karki damu fa ba halina bane n'a ara n'a yafa ne..
Barin ta yayi tareda shiga ciki dan son magana da hassana...
Ahmad yasa yakira masa ita batareda Mamy tasani ba...
Jan ta sukay shida Ahmad zuwa dakin baki maza...
Cike da tsoro Hassana ke kallon Yarima da Ahmad..