Sashe 12
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani' dariya yabushe dashi Yace mafita dayawa fa amma da kamar wuya.
Kallon juna sukai Amina da Salma suna zazzare idanu.
Amina tace fadi koma menene zamu iya karkaji komai'.
Mallam isa Yace Abu nafarko shine.......
Taku har kullum kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Paid book ne
300 vip
500 spécial
Àcct 3115484026 ikilima adamu fist bank
Ko kuma Katin MTN
Ta wannan lambar
09069080725
IKILIMA ADAM
KYAUTA DAGA Allah
1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Abu n'a farko shine zaa samu zuciyar kiyashi.
Arazane suka dago kai suka kalleshi
Zuciyar kiyashi kuma salma ta maimaita malam ina zamu samu ?
Dariya yabushe dashi sai suka tsorota.
Ke salma nasan bakisan komai aharkan nan ba.
Amma kawarki Amina tasan komi dan haka basai kin daga hankalin ki ba.
Amina murmushi tayi tace to nawane zamu baka asamo ayi mata aikin nan dan wallahi shegiyar yayar tata ta tare komai.
Malam isa dan nisawa yayi à cikin tunanin sa '.
Yadauko kasa yanata sindabarun sa.
Dago jajayen idanun yayi ya gimtse kamar be bata dariya ba.
Dubu dari zata bayar tabada rabi daga baya tacika sauran.
Hankalin Salma yayi mugun tashi har wata zufa ce ta keto mata.
Aro kuzari tayi tace to malam nida ban sana'ar komi ina zansamu kudin.
Bata gama rufe baki ba.
Taga Amina ta fiddo dubu hamsin cikin jakar ta 'tashi tayi taje gaban malam tareda sa dukanin hannayenta biyu ta mika masa' gashi kayi abunda yadace sauran kudin sai munga biyan bukata zamu cika maka.
Salma da bakin ta yakasa rufuwa dan mamakin ina Amina tasamu kudi.
Barin wani tunani tayi Jin Amina na Dafata tashi muje kada Abban mu yadawo besameki agida ba.
Malam isa dauko kullin magani yayi yace kinga wannan garin kisan yanda zakiyi kijata ajiki harta sake dake 'shaka mata wannan maganin zakiyi zata sume maki kaman minti goma daga nan kuma bazata kara tuna wani Adamsy ba.
Namiki Alkawari Rahama kaskantancen mutum zata aura wanda me gadin gidan naku yafishi matsayi.
Hannun biyu salma tasa hannu takarbi maganin tareda yiwa malam godiya.
Sallama sukai masa babu bata lokaci sukafito waje.
Me napep suka tara 'suna kan hanyar su takomawa gida.
Salma duban Amina tayi tana tambayarta inda ta samo kudade masu yawa.
Amina tace wani alhaji ne dayake yawan kaini hôtel shine ke kashemin kudi.
Kema wlh dazakibi dakinyi kudi tayanda zakiga bayan Rahama ta ruwan sanyi.
Rau rau d'Ã idanu salma tayi tace nikinga iskancina bekai cen ba.
Me napep dake jansu sai kada kai yakeyi zallar mamaki ne kwance akan fuskar sa 'wai matasan yara ke fiddo manyan kalamai ta iskanci abakin su.
Salma kusan tareda suka dawo gida da Rahama ita tadawo daga gidan malam.
Rahama tadawo daga aiken Abba kawayen nasu kowanne yakama hanyar gidan su.
Rahma kallon salma take tana tambayar inda tafito.
Tunowa tayi malam yace taja Rahama ajiki yasa t'asakar matar murmushi antina n'a je rakiyan Amina ne muje daga ciko Ko amsar form din hannun Rahama tayi takai mata dakin Abba.
Baiwar Allah Rahama bata kawo komai aranta ba 'cike da nutsuwa tagaida mama.
Zama kusa da ita tayi ce mama wai ina Abdul jalil ne duk wunin yau banganshi ba.
In akwai abunda maman ta tsana aduniya shine aimata maganar sa' adatu ko maganar Abdul jalil.
Bata rai tayi nace yana gidan uban kii.
Tsuke bakin rahama tayi.
Sallamar abubakar né ya jawo hankalinsu akansa.
Rike yake da akwatunan kaya saké da baki Rahama tace kardai kace min kawu hussaini ne yazo daga makarfi tana buga uban tsalle wuceshi tayi aguje ta tafi wa je.
Kawu hussaini shida matar sa zainab tagani sun tsaya suna gaisawa da baba salihu.
Aguje Rahama tafada jikin zainab din har suna kokarin faduwa.
Antina yaushe gari tareda kara rungume ta 'sauke mata goyon dake jikinta tayi yaron nata ihun kiwuya baze zauna hannun Rahama itako kin ajiyeshi dan tsananin son da takeyiwa yara har Adua' takeyi Allah yaba anty haihu.
Tare suka karaso gidan kawu hussaini daman bawani shiri sossai suke da mama ba amma ahaka yaje suka gaisa.
Mama saiwani daure masa fuska take kaman taga kashi.
Bekulata ba danshi saboda bikin Rahama sukazo.
Anty da fara'a ta karbesu nan da nan tafada musu taliya shap shap.
Dakinta tasauke zainab tareda yiwa dan ta wanka tagyarashi.
Tarba mekyau suka samu Salma dayake da biyu yanzu take mannewa Rahama taje tagaida zainab.
************
Kashe gari.
Baba salihu ne yashirya kayan sa tsaf dabefi kala uku ba.
Zaune yake dirshan adakin sa idanun sa' sun kada.
Ya sheik n'aso ace dana ze auri yarka Rahama banda zabi dole nayi hijira 'kayafemun rashin dawowar da bazanyi ba.
Dan kawo maka d'ana ba.
Naso ace inada wannan damar ahannuna né.
Na hada aure tsakanin jinina da naka.
Kuka yake mai fidda sauti.
Goge hawayen sa.
Yayi tareda shiga cikin gidan yayiwa su anty da mama salma'
Rahama banda kuka babu abunda takeyi.
Har kofar gida sukai masa rakiya tareda hussain da abubakar.
Sheik cikin......
Taku har kullum kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Paid book ne
300 vip
500 spécial
Àcct 3115484026 ikilima adamu fist bank
Ko kuma Katin MTN
Ta wannan lambar
09069080725
IKILIMA ADAM
KYAUTA DAGA Allah
Karku manta Paid book ne free book yakusa karewa
1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Budan bakin Adamsy yace tawa takare hamza shikenan sun rabani da Rahama ta !
Numfashin sama sama yake fitarwa saboda hawan jinin dayake dashi nan da nan yaji bakin sa n'a neman juyewa wanda harshen sa dakyar yake daga shi.
''
Tsoro da fargaba yakama hamza ganin Adamsy ya sume masa ahannu.
Girgiza shi yakeyi da dukan karfin sa.
Amma still shiru cikin gigita yakwantar dashi kan kujera ruwan sanyi yadebo yaringa zuba masa stil dai shiru ne.
Kasa kunne sa yayi akan kirjinsa yaji Ko yana numfashine ciki gigice wa kardai ace mutuwa yayi.
Aguje yana nufi kofar gidan mai gadin yagani rike da redio hannun sa.
Yana sauraren tashar BBC akidime cikin kuka yace Dan Allah zo ka kama Adamu mukai sa.
Asibiti 'babu bata lokaci suka shiga ciki da hanzarin su.
Mai gadi Tanko yace Ranka yadade suma yayi inaga basai munje asibiti ba debo ruwa kagani.
Cikin hanzari haryana tuntube yaje ya dibo ruwan.
Mikawa tanko yayi'.
Tanko yaringa yayyafa masa ruwan à fuska.
Afisge yaja numfashi.
Tareda ajiyar zuciya.
Kana ya lumshe idanun sa gashin girar sa lub lub Saboda damshin ruwa kana fuskar sa tayi wasai.
Ramar da yayi na lokaci daya ya firgita hamza ganin bakin sa harya bushe yayi fari kal.
Kaman bashi ba.
Tanko sai jero masa sannu yakeyi kallon Hamza yayi yace Allah yasauwake tareda juyawa yafice daga dakin yana mejin tausayin me gidan nasa.
Hamza tagumi yazuba ganin baze fisheshi ba.
Yadau waya yadanna wa Abban Adamsy kira.
Daddy yadaga yace haba adamu tundazu nake kiran wayar ka bata shiga inafatan lafiya Ko ?
Jin muryan hamza nacewa Daddy ba Adamsy bane nine abokin sa hamza.
Gaban Daddy ne yafadi yace to ina Adamun yake yayin da yake kokarin ajiye computer dake kan kafafun gaza zama yayi tareda nufar dakin mommyn Adamu yana fadin kayi shiru baka ban amsa ba 'daidai lokacin yashigo dakin iske mommyn zaune tana chattin à whsap murmushi kwance à fuskarta.
Dagacen bangaren hamza yace amsorry wlh Adamu yana bukatar taimakon ku.
Nan yakwashi labari tun farko harzuwa yanzu.
Jikin Daddy kamar mazari haka yaringa rawa.
Mommyn ajiye wayar hannun tayi cikin kidima tace tundazu kashigo sai waya kakeyi kaki magana.
Gayamin meke faruwa ne wani abunne yasamu adamu !
Kallon ta Daddy yake ajiyar zuciya yasauke kana ya maida hankalin sa kan wayar da yakeyi.
Cikin bacin rai da tafasar zuciya yace yar gidan uban wacece ita.
Da har zaa hanashi wallahi saina nunawa iyayen ta.
Su matsiyata ne basusan wane ne uban nashi bane.
Hamza yace sai hankuri Daddy adai ne mi mafita dan wlh ze iya rasa ran sa.
Akan Rahama.
Daddy cikin fushi yace wlh yau dinnan zanzo kanon pls ka kulamin dashi Daga haka sukai sallama.
Daddy yana ta huci kamar kumurcin zaki.
Bama Mommy labari abunda kefaruwa hankalin ta yakai kololuwa wajen tashi.
Kallon mijin nata tayi tace amma dai talaka talaka ne.
Kamar Adamsy ze je neman aure su hana me suke takama dashi.
Arziki 'boko' kokuma wayewa n'a tabbata babu kodaya.
Mommy Sam t'a mance babu wayewar datafi addinin mu musulunci.
*********
Bangaren yarima Samad
Firgit yafarka Daga barcin dayakeyi matukar mamaki ne yakamasa akan mafarkin da kullum yakasa dainawa daga yakwanta barci.
Faruk dake zaune gefen sa yana chat maida hankalin sa kan Samad yayi dake dafe da kansa.
Yace wai lafiya naga ka tashi daga barci.
Cikin muryan barci yace wai yaushe ne zandaina wannan mafarkin mai cike da al'ajabi.
Faruk tashi yayi daga inda yake karasowa kusa dashi yayi kallon sa yake yana nazartan yanayin hango tsantsar damuwa kwance akan fuskar sa.
Yace gayamin wani mafarki ne wannan yana ya tsareshi da manyan idanun sa.
Yarima Samad dake hamma yace wlh kullum sainayi mafarki wai gamu wajen wani taro amma bansan taron menene ba.
Faruk ya numfasa yace ai mafarki ba gaskiya bane.
Amma tabbas kila akwai taron da za'ai ne shine Allah yake nuna maka.
Tambayar shi yake Ko à mafarkin yayi murna da taron ?
Yarima Samad yace ai Ko alama à mafarkin ji nake Kaman atakure nake wajen taron nan.
Numfasawa Faruk yayi yace akwai abokina dayasan fasaran mafarkin gobé zanmai bayanin mafarkin naka muji me ze ce.
Cikin gamsuwa da bayanan sa Yarima Samad yakoma ya gyara kwanciyar sa tareda rufa blanket dan gobe yanada uzuririka dayawa.
*****************
Dare mahutan bawa Allah sarki Rahama kwance take itaba barci take ba itakuma bata bude idanun ta ba.
Tuno haduwar su da Adamsy dakuma yanayin databar shi 'duk ilah irin jikinta ya gama sanyi.
Sallamar anty yasa ta lumshe idanun ta kamar me barci.
Ànty kallon ta take sarai tagane ba barci take ba.
Zama kusa da ita tayi.
Tareda tallabo kanta.
Ta ce haba Rahama nice fa na reneki har kika girma haihuwar ki kadai ne banyi ba.
Yanzu har akwai abunda zedameki yahanaki barci ni sa'adatu ki kasa gayamin Sam ba haka tsarin rayuwata da naki suke ba.