Sashe 94
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Samad kallon Abban Marwan yayi yafara bashi labarin gwagwarmayan da Rahama tasha..
Dakuma zancen layoyin data kona harda garin layoyin dasukayi toka ya bude nan ya nuna musu..
Gabadaya wajen aka dauki Salati..
Mamy cikin tashin hankali tace meya kawo Ànty Farida cikin wannan lamarin oh Allah yaya ta mekikeso ne '' meye ban miki ba'''
Kin kasa ganewa ba laifina bane dan Salihu ya zabeni amatsayin matar daze aura ba laifina bane dan Samad be aure Maryam ba...
Kuka take sossai har Idanun ta sun kada tace wannan labarin saina gayawa mahaifin mu..
Kuma zan sanarwa Yayyena n'a da autar mu '' su sani Farida gurbatacciyar jini ce acikin mu...
Kuka take sossai hakan yasa Rahama zuwa soma rarrashin ta cikin kalamai masu taushi tace Mamy karki fushi kibar ta ta girbi abunda ta shuka...
Mamy tace wallahi tallahi tunda nake da Farida bantaba yin abunda ze cutar da ita ba..
Meyesa ita bata kaunar cigaba n'a...d'ana zuri'a ta...
Gabadaya dakin shiru sukayi Ko wanne da abunda yake sakawa aransa....
Abban Marwan cikin Rawar murya yace Rahamaa ke yar halak ce samun ki Rahma ne a gare mu..
Ahmad yace kwarai kuwa itace fitilar gidan nan..
Yarima Samad yace itace hasken gidan nan..
Mamy tace itace babban bangon gidan nan..
Gabadaya suka hada baki wajen Fadi.
Rahama Ba gaba da gaba ba kota baya sai an shirya...
Shiru tayi tana sauraren su cikin zakin muryan ta tace ku Ahlina n'a ne ku ne Farincikina '' rayuwa ta tadawo hannun ku tabar hannun iyayena.
Dole ne inkare martaba da mutunci ku yan uwa n'a...
Dan Allah bana son godiya komai nayi ya zame mun dole ne..
Abban Marwan yace A'a Rahama mata nawa ne basayin jarumtar ki '' wasu watsa gida suke yi..
Kinada Imani ne...
Shiyasa kika dage akan tono gaskiya..
Azabure Abban Marwan ya Mike tsaye tareda kama hannun Marwan da zuciyar sa ke tafasa..
Kai tsaye cikin hanzari suka bar dakin...
Ganin haka Samad da Ahmad suka take musu baya sun San wajen Fulani suka nufa..
Samad Sai gudu yake da sassarfa yana fadin Marwan ku tsaya dan Allah..
Amma ina basa Jin abunda yake fade..
Kamar Daga SAMA fulani taga an bankado kofa.
Cikin.........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
Rahama tace yi hakuri Mamy komai
3/21/22, 07:55 - Nuriyyat: 8ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Cikin Gigita take kallon Abban Marwan daya shako wuyar rigar ta '' saida Idanun ta suka kakkafe sama..
Marwan gefe ya tsaya yana kallon su'' ya kasa magana soyake ya kwace ta tsakanin Uwa da da sai Allah hakanan yaji Beji dadin shakar ba...
Isowar Su Yarima da Ahmad ne yasa cikin zafin nama suka fara kokawa dashi wajen kwatar Fulani da idanun ta suke asama akafe dan wuya...
Koda suka karbe ta gefe daya takoma tazauna tana haki....
Shiko Abban Marwan cikin ihu yace Salamatu kin cuce ni ' kin cutar da Rayuwa ta' 'sai yau nasan Amfanin Karatun Islamiyya' 'wanda naki maida hankalina akai tun ina yaro' '' gashi sakacina akan Addini yasa kinyi mugun galaba akaina..
Shi yayan nawa da yake da adu'oi a bakin sa '' kun kasa iyawa dashi '' shine kuka bi '' ta makirci da tuggu..
Salamatu ban kaunar ki bankaunar komai naki ..
Amma ki sani baki ci bulus ba.....
Na sake ki
Saki daya..
Saki biyu
Saki uku dan uban ki..
Hannun Fulani ta daura akai cikin kuka taje takama kafar sa'' tace Dan Allah Samad kace masa ya maida auren ina zanje ina zansaka rayuwa ta.... Wayyo Marwan kayi magana mana tashi tayi tana Girgiza marwan din ' 'shiru yayi yana kallon ta yana hawaye...
Aguje tayi wajen Samad tana Girgiza shi tace Abdul Samad dan Allah kamasa magana' '' 'shima shiru yayi.. Hakan yasa taje gun Ahmad Ko kan ta karaso wajen nasa..
Hannu yayi mata Alamun karta kusanto shi...
Yabita da wani mugun kallo yace karki kuskura kazamin hannun ki yatabani..
Cak ta tsaya tana kallon Ahmad Idanun ta cike da hawaye...
Ganin shigowar Mamy da Rahama yasa ta nufe kama kafar Mamy tayi.
Tace habiba dan Allah ki sa baki ya sake ni ya zanyi da rayuwa ta nasaba da gidan mulki nan komai nakeso ina samu..
Kuka take sossai
Mamy cike da tausayi takama Hannun ta '' ta mikar da ita..
Fuskanta Abban Marwan tayi tace Sani dan Allah kamaida auren n'a kuskure yariga yafaru..
Sai asannan yadago kai yana kallon Mamy yace Mamy ita jahila ce ta ina ake gyara saki Uku banson ta ban kaunar ta....
Kuma tabar tunanin zatabar masarautar n'an batareda hukunci ba..
Wallahi gidan kurku zata zauna sai yayana ya bayyana da wannan baiwar sanna za'ayi shari'a ayanke hukunci...
Mamy cikin tashin hankali tace kash Sani da ina nan d'ana hanaka yin Saki..
Kallon Fulani tayi tace Salamatu kinga yanda rayuwa ta juya miki baya Ko '' 'kidau haka à matsayin shiri'a ce Allah yake son ki dashi..
Rahama tace haka ne gaskiya MAMA fulani karki gujewa hukunci
Abban Marwan cikin bada Umarni yace ina Karfin iko yake..
Ahmad yace yana gidan yari..
Inason à sake shi dan yau da kan sa zeyiwa Fulani bulala dari sanna ya ajiye mun ita adakin daya zauna tareda irin horon da Samad ya bashi..
Ahmad maza je ka kiramun gangami..
Cikin hanzari Ahmad yafita dan cika umarni
Mamy nakokarin dakatar dashi amma ina Ko tsayawa beyi ba....
Samad ganin Mamy zata hana ruwa gudu yasa shi yakama hannun ta cikin dabara yace Yww Mamy Muje sashin naki '' kinde San gobe hassana zata wuce '' kince kinason tabi Samad air plan personnel...
Mamy tace eh haka nace '' bakace saida tabi wani jirgin ba ''
No Mamy baki FAHIMCE NI bane Muje inganar dake..
Tsare shi da idanu tayi ganin yanda yarike mata hannayen ta...
Sake da baki tace kai Yarima ya da haka inajiran inga dawowar baba n'a ne..
Rahama tace gaskiya kam gâra muga dawowar haka kurum kazo da wata salo da dabara zaka kaita daki...
Sossai yayi mamaki Mamy da Rahama da suka gano lagon sa...
Cikin da bata rai yace Mamy nace bazaki tsaya anan ba meyasa bazaki gane nufi n'a bane..
Kama hannun su yayi ita da Rahama yaringa jansu har zuwa sashin nata...
Yana kai su yace kada wanda ya sake yafito haka kurum...
Mamy sake da baki take kallon sa harya fice tace Rahama kinga ikon Allah wai yaron nan yaki bari n'a insa baki cikin lamarin ni wallahi tabani tausayi duk da muguntar ta...
Rahama tace hakane '' nima saina ji babu dadi wallahi
Koda gangami ya iso Umarni aka bashi yatafi da Fulani gidan kurkuku daman yana cike da jin haushin ta '' tun lokacin data sa '' Aka hanasa abinci agidan sarauta Saboda sharrin sata...
Cikin zafin nama yake Jan ta..
Tana ihu tana fadin Abban Marwan Nice Fulani karka mun haka.
Samad kallon Abban Marwan yayi yace muyi hakuri da kaddara...
Itakuma ta zauna nan gidan kurkuku sai anga Abbana da Saratu..
Sannan horon yunwa da kace gaskiya babu shi zata ringa samun abinci akan lokaci kuma irin wanda takeso...
Gidan kurkuku inda ake ajiye matan sarakuna insunyi laifi nan za'a kaita.
Bazata yi amfani da waya ba...
Abban Marwan cikin takaici yace duk yanda kuka zartar daidai ne...
Babban bakin ciki na wannan matar tayi amfani dani wajen shayar da mahaifina maganin Asiri n'a hana shi gane komai...hatsabibiya ce matar n'an.
Sun dade suna shawara tsakanin su..
Bangaren Baba Salihu..
Kuwa yana zaune yana salati '' gani yake inbeje gida akwai matsala..
Tunda yabar gida be taba sha'awar zuwan ta ba..
Wayar sa ya dauko tareda kiran mai bashi labari...
Wayar tana ring 'Dagacen bangaren yace ya shugaba na kayi wuyar gani ygida ya Ayyuka..
Baba Salihu yace lafiya lau wai ya labarin Samad da Mamy ne da Ahmad' 'da Sarki..
Uhmm ni tunda n'a rakasu airport lokacin da yan uwan Matar Samad zasu koma kasar su...
To bankara zuwa gidan ba...
Shugaban Adalai yace to Saboda me..
Cikin tsaita nutsuwar sa yace akwai wata yarnya da nakeso' 'shikuma Ahmad yarigani har an nema masa auren nata
Inajin kunyar haduwa da Ahmad..
Shugaban Adalai murmushi yayi yace Ahmad dîna ne yafito da Matar daze aura wacece ita...
Sunan ta Asiya yabashi Amsa...
Kawar Rahama matar Samad..
Shugaban Adalai yace Asiya dai d'ana sani..
Cike da mamaki Me bashi labari yace kasanta ne ya shugaba na..
Murmushi baba Salihu yayi yace uhmm naga hoton ta mana da Rahama shiyasa nake magana..
OK yanzu n'a fahimta..
Cewar me bashi labari...
Inason kayi hakuri dan Allah akan abunda yafaru '' inkanaso zansa Ahmad ya janye..
A'a nifa narabu da ita Ko yafasa bazan aure ta ba.
Ahmad kanina ne '' mace bazata hada mu ba...
Sossai yaji dadin Furucin sa..
Yace InshAllah zaka dace da mace mafi kyau à nagarta '' akwai yarinyar da zanbaka tana cikin masarautar mu..
Ba khadija bace karkayi tunanin itace..
Dan nasamu labarin Anyiwa Khadija miji.....
MashaAllah Ya furta Allah yakaimu '' to wacece wannan matar da shugaba n'a yakeson bani Ko ma wacece n'a amince ya shugaba na...
Sossai yaji dadi yace nako gode InshAllah zakayi farin ciki...
Akwai bikin da za'ayi nan da Sati biyu..
Zanje kano kai Amarya dakin mijin nata..
In Allah yayi zamu hade a kanon.
Me bashi labari yace ai Samad yace akwai bikin surukin shi baban matar sa zekara aure zamuje bikin harda su Mamy kowa ma zeje.
Yayi daidai da zuwan ka kenan...
Nan da nan yaji zuciyar sa na harbawa babu wacce yakeso da gani kamar Mamy.
Cikin dauriya yace MashaAllah Allah yakaimu babu tabbas mu hadu har yanzu kaci gaba da rike mun sirrina...
InshAllah shugaba n'a bakada matsala Daga haka sukayi sallama...
Kashe
Mai martaba Tunda sassafe Abban Marwan yaje mishi da labarin komai sossai ya Girgiza yafara jerowa Salamatu
Allah ya isa ''
Yana fadin gaskiya matar n'an azzaluma ce..
Mama karama dake gefen sa tace jinjina Al'amarin tace shiyasa bantaba ji ta burgeni ba..
Kuma Sani bantaba yarda halin sa bane..
Na dauki abun amatsayin beyi dace da matar arziki bane
Ashe ba banza tabar shi ba..
Mai martaba tashi yayi tsaye yana kallon Abban Marwan yace '' yau dawuri zanje fada asanar wa waziri