Sashe 93
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin bada uzuri take kallon Mommy da Maryam dake hararan ta'' tace zamu tafi' 'daman munzo mu. Gaishe ki ne..
Kafun muzo miki wuni...
Maman Maryam tace haba yata ga girki nan andaura muku yakusa dafuwa..
Rahama kasaitaccen murmushi tayi tace Ayya mommy n'a''' zamu dawo InshAllah..
Mommy cikin Jin haushin jiran girkin da batayi ba.
Tace uhmm to nagode da ziyara yata.
Kallon khadija tayi da suke magana ita da Maryam.
Tace khadija tashi kuje '' anty taki tace bazama inaga Samad zedawo yasha girki ne.....
Murmushi Rahama tayi tareda yin kasa da kanta dan kunya.....
Har bakin mota suka raka su banda Maryam da bakin ciki yahanata fitowa tana ayyana irin hukunci da zatayi m'a Rahama..
Babu bata lokaci drever yaja su Rahamaa à mota tareda nufar hanyar gidan nasu....
Ita Ko Maman Maryam '' bakin ciki ya ishe ta kasa komawa cikin gidan take tana ayyanawa aranta anya wannan yarinyar ba ciki ne da ita ba...
Kasa daurewa tayi hakan yasa tayi maza tadannawa bokan jeji waya..
Bugu uku yadaga Dagacen bangaren Yace Farida nasan zaki kirani à daidai wannan lokacin yana tsoron gayamata '' Rahamaa ta kwashe layoyin taki biyan sa '' sauran kudaden sa..
Kuma yanajin shakkar Rahama ta warware layoyin ta wargaza musu shirin nasu..
Matar dan naki tawuce Ko yau ziyara ta musamman ta kawo miki mai cike da dumbun tarihi..
Maman Maryam tace bangane me cike da dunbun tarihi ba......
Dariya ya kekyashe dashi sossai sanna yace zaki gane ne Farida ba abakina amma barin infada miki abunda kikeson sani....
Matar Samad bin Salihu tana dauke da cikin sa....
Cikin gigita Maman Maryam ta tsala ihu tace garin ya haka tafaru kaida kace zaka hana ta samun ciki...
Bokan jeji hade rai yayi kamar tana ganin shi '' yace ke banda shasha ce '' ke kinyi sake '' bare ni da ba haduwa muke da ita ba '' saide intura dan sako....
Yarinyar ce hatsabbiya ce ta karshe duk inda muka bi saita taré mana hanya hatta Samad '' inmuka je masa yanda kikasan ajikin ta '' haka take zaburar damu '' '..
Nan da nan Zufa ya ketowa Maman Maryam cikin damuwa tace yanzu meye abun yi..
Abun yi shine kawai ku d'au hakuri ta haife abunda ke cikin nata kinga sai ku shayar dasu guba su mutu..
Maman Maryam tace kana nufin cikin yan biyu gareta ne....
Boka tuntsirewa da dariya yayi sanna yace '' wannan dai mu jira mugani dan bazan fadi abunda zesa wannan bakar Mayyar Matar Samad ba tazo ta hanani barci ba...
Daga haka sukayi sallama.
Tana jinjina Al'amarin nan kiran Fulani tayi cikin sa'a ta Daga nan take bata labari...
Fulani cikin salati tace haba biri yayi kama da mutum shiyasa yarinyar nan takara haske sossai..... Ga kiba..
Shege Samad da kike gani ya iya cike mace cikin kalilan lokaci jarababbe shida uban nasa...
Maman Maryam tace nidai kinji yace sai yaran sunzo duniya za'a kashe su..
Amma kisan yanda zakiyi kada mai martaba yasan tanada ciki..
Fulani tace uhmm inaga Samad din ma besan da cikin ba ita ma matar batasani ba.....
Cigaba da tattauna suke akan yanda zasuyi kawo karshen Rahama agidan...
Adaren ranar Rahama tagama warware dukan layoyin tasa su a wuta suna konewa.....
Zuciyar Mai martaba da Abban Marwan '' da Baba Salihu da Marwan dake tuki yadau bugawa gab gab gab da karfi..
Baba Salihu Samad gado yake yana barci hakan yaji gadon n'a juyawa dashi cikin gigita ya farka yana Salati..
Shima Mai Martaba kusan da Salati ya tashi ya zauna yana Jin wani irin yanayi tattare dashi...
Shiko Abban Marwan zaune yake yana cin Abinci '' kansa yarike dayake sara masa...
Marwan dake tuki kadan yarage beyi hatsari ba '' da taimakon wani soja ne.
Allah yakare shi koda sojan yafito zeyi fada ganin Marwan jikin Sarki ne yasa shi fadin Prince Marwan kayi hakuri bansan kai bane..
Marwan da Sam baya cikin hankalin sa yace ataimaka akaini gida...
Sojan yace subuhannalah Prince bakada lafiya ne....
Shiru ne yaratsa hakan yasa babu bata lokaci sojan yaja motar tareda da maida Marwan kujerar me baya..
Kai tsaye gida ya nufa dasu babu bata lokaci...
Sarki Turaki bakin sa na rawa yake kallon Mama karama yace hajiya Nasiba ina d'ana Salihu yake Saboda ance Yayiwa baiwa fyade shine yabar gidan nan....
Mama karama da mamaki take kallon sa '' tace yau kaine kake tambayar inda dan naka ya shiga bayan da bakin ka kace yana iya barin gidan dan be iya hada idanu da Talakawan sa...
Sarki Turaki zazzare idanu yayi yace haba Nasiba ya zaki ce haka yaushe n'a fadi haka......
Kuma ya'akayi mulkin yadawo hannuna '' mikewa tsaye yayi hakan yasa Mama karama tayi maza tarike hannun sa tace ina zakaje ne adaren nan...
Zanje wajen baiwa Saratu yabata amsa ataikaice....
Cike da tsoron yanayin sa tace anya ba iskokai ke damun ka ba...
Saratu shekara da shekaru bata gidan nan sai a yau zaka nemeta wai ma kayi mata me.....
Cikin zazzare idanu yace kinason kice min Saratu bata gidan nan bayan nace inason ayi bincike ya'akayi tabar gidan nan cike da fada yake magana sossai kamar itace tayi laifin....
Mama Karama tace subuhannalah Sarki me ran Karfe nidai Kayi hakuri zuwa safiya InshAllah zanmaka bayanin komai '' 'Dakyar ta lallaba shi yakwanta yana kukan zuci' 'babu abunda yake son gani sai mafi tsoyuwar dan nasa..
Abban Marwan ture kwanun abincin dake gaban sa yayi yafadi wargas akasa dayake tangaran ne nan da nan ya farfashewa daddaya akasa...
Fulani cike da mamakin sauyin yanayin sa tayi tace kai tace lafiya kuwa Sani mêke d'amun ka...
Wani kallo yake bin ta dashi masu wuyan fassara yace Salamatu me kike yi agidan nan '' daman ke n'a aura...
Rau Rau da idanu Fulani ke kallon sa tace kam buhu yauga rainin wayo ya zaka ce me nakeyi agidan nan..
Bayan ina matar ka '' har da haihuwa tsakanin mu...
Abban Marwan yace nasan inada da Marwan '' kina nufin kece uwar tasa...
Fulani cikin gigita take kallon mijin nata '' tace Nice uwar sa kaine uban sa ya da wannan tambayar...
A'a Salamatu wallahi bansan n'a aureki ba''ni rayuwar dani dake kamar à mafarki yanzu abun yake dawo mun....
. Kinko San irin tsanar danayi miki kuwa....
Kokarin Fita yake ta kamo hannun sa' 'cikin kukan dayazo mata' 'tace ina zakaje ne...
.
Zanje wajen Yayana mana inmasa bayanin yanda akayi kika zama mata ta....
Shan Gaban sa tayi cikin zafin nama bakin ta na rawa tace yaya Salihu baya gidan nan shekara da shekaru kai a yau kasan benan...
Cikin gigita yake kallon ta da Idanun sa da suka kawo ruwa nan da nan yace bangane yaya Salihu baya nan ba....
Hankade ta yayi ta fadi kasa tareda bude kofar.....
Yana fitowa cikin zafin nama zashi sashin mai martaba yayi daidai da anshigo da Marwan à ujajan kamar matacce...
Cikin tsananin tashin hankali ya nufi inda sojan yake tareda bâyi da suka taimaka masa wajen ciccibar Marwan....
Bakin Sa na rawa yace meya Samu d'ana ne...
Sojan ya shiga bashi labarin abunda yafaru..
Sossai Abban Marwan yarufe tareda tallafa Marwan din sukayi sashin Mamy dashi...
Mamy zaune take ita da Ahmad suna hira '' turo kofar da akayi shine yasa hankalin ta yadawo akan kofar.
Ganin Marwan à ujajan ake kokarin shigo dasu '' cike da fargaba suka t'aso ita da Ahmad...
Bakin ta na rawa take kallon Sani Abban Marwan tace lafiya meya samun dan namu...
Abban Marwan cikin gigita yake bata labarin sojan daya kawo shi.
Babu bata lokaci suka daura shi akan kujerar falon ''..
Ganin haka Mamy tace kai Ahmad maza kaje ka kira Samad shida Matar sa..
Abban Marwan da rabon shi daya shigo Sashin mamy tun Salihu yana gidan '' cikin dauriya yace Mamy dan Allah kiramun yaya Salihu mana..
Naga kamar Samad baze fito dawuri ba..
Rau Rau da idanu Mamy take kallon Abban Marwan ta maimaita Salihu cike da Mamaki tace uhmm kaiko Sani yaushe rabon duniya da ayiriri yayan naka da kuka kore shi...
Murya Samad taji Daga Sama yana karasowa falon yace A'a ba shine yakore shi ba...
Asali ma besan anyi ba...
Rahama cikin yarda da zancen mijin nata..
Tace Mamy kwarai kuwa Abban Marwan besan da komai ba..
Barin zancen sukayi tareda dukufa akan Marwan.
Babu bata lokaci Rahama ta soma yi masa ruk'ya inda Yasoma gurnani Daga karshe yaringa maida numfashi ganin haka Rahama tace Alhmdulilah ze iya farkawa normal InshAllah....
Komawa tayi tazauna tana adu'oi carbi n'a hannun ta...
Mamaki da mamaki take kallon yanda Rahama ta saita Marwan har ya bude Idanun sa..
Abban marwan yace Habiba yanzu kuna nufin yaya n'a be gidan nan wallahi da sake wai anbawa me kaza kai.
Samad kallon sa yake yace duk wannan abun dayafaru Matar ka Fulani ce sila...
Abban Marwan yace wallahi bansan yanda akayi n'a auri Fulani ba...
Mamy cike da tausayawa tace Rabo ne ya kuka tsakanin ku bakada zabi dole sai hakan ta faru....
Marwan firgit ya tashi Daga kwance yazauna yana kallon yan cikin dakin wani sabuwar soyayyar Samad yaji yana ratsashi ta Ko ina sassa n'a jikin sa...
Aguje ya tashi yaje ya rungume Samad yana tuna baya '' lokacin daya ta aikata masa laifuka '' cike da rashin sanin meyasa ya muzgunawa yayan nashi yace..
Yaya Samad dan Allah kayafemun laifukan d'ana aikata maka abaya..
Shiii Yarima yayi da yatsar abaki yace kada kace komai kanina bakayi mun laifin komai ba '' Ada n'a daukeka mara gaskiya yanzu kuma n'a dauke ka me gaskiya.
Kara Rungumar Marwan din yayi yace Marwan nayi mamaki yanda Mamy ta zama uwar dakin ka lokaci daya ka canza '' nayi mamaki yanda nake kula dakai komai naka lokaci daya kazama mugu ashe bayin kanka bane..
Sharrin Fulani ne.....
Marwan cikin gigita yake kallon Abban sa yace Abba ka cuce ni ya akayi ka zaba min uwa kamar Fulani...
Abban nasa rintse Idanun sa yayi yace haba Marwan nikaina bansan yanda akayi n'a aure ta '' da bamu kama nidakai tabbas zancen kai ba d'ana bane...
Yarima Ahmad dake kallon abunda ke faruwa tabe baki yayi yace nifa bantajin kaunar Fulani ba Mamy...