Sashe 50
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hanya biyu ce inma zaki kashe yayar ki ta hanyar sa mata guba a abinci, Ko kuma ayi amfani da Mijin nata wajen dauke hankalin sa akan Yayar ki, amma fa baze sake ta ba duk rintsi kuma akwai haihuwa tsakanin su.
Firgit Salma ta zare Idanun ta tace" haihuwa fa kace ya za'ai a toshe wannan hanyar, Wallahi banson ta hada shimfida dashi inma ta hada banson taci gaba.
Malam isa yace" Keko Salma ai kinga munyi nasaran hana wancen auren to wannan yafi karfin mu domin shi kansa bibiyar ransa ake Daga cen bangaren dangin sa.
Salma bibiyar ransa kuma koda yake ai kyaun dan maciji ne beda mutunci.
Malam isa ya d'ara yace" Au kyaun dan maciji ne nidai kam banga haka ba amma yanada zafin rai bayason takura da raini duk na gani dana buga kasa.
Salma tace uhmm kaide asamu mafita Wallahi dan dagaske na kamu da son sa, kuma so n'a hakika wancen na baya kudin sa nakeso wannan Ko beda kudin zan iya zama dashi, pls ka taimaka mun harda matso guntun hawayen ta.
Malam isa tashi tsaye yayi yana kallon agogon hannun sa.
Kinga Salma akwai Inda zanje na lura bakya fahimtar abunda ake fadi haba tundazu muyi ta maimaita zance daya, nagayamiki mafita ki je kiyi shawara wacce kika ga ze miki sauki ki dawo ki fadamun" Ya k'arashe zancen tareda barin dakin cikin sauri.
Ita Ko bayan sa takebi da kallo tareda tashi jiki asanyaye tafito, dakin lissafi yafara kunce mata wanne zatai a ciki ne dan gaskiya bazata yarda ta rasa Samad ba..
Al'amin ne yafado mata wata zuciyar tace Kekuwa Salma kiyi yanda zakiyi yasake ki Sannan Burin naki ze cika...
**********************************************
Gabon
Baba Salihu zaune kamar yanda saba gaban computer yana kallon abunda ke faruwa à agidan Samad.
Rike da baki yake kallo yana cizza labban sa yaga dai Salma tambayar kansa yake to laifin me tayiwa Samad, yanda yake kallon Samad n'a yarfe hannayen sa ya tabbatar fad'a yake musamman daya kalli yanda fuskar sa take.
Rufe bangaren Samad yayi yana Girgiza kai yakoma bangaren Masarauta.
Nan m'a kallo yake yanda hassana ke manne da Mamy, d'âfe kansa yayi cikin takaicin wannan Matar tambayar kansa yake wai ana so dole wai in banda hauka ma ya za'ai taje wajen Matar shi duk da besan har yanzu meya kaita ba, amma ya tabbata wani ne yabata labarin sa harya bata adireshin sa tunani yake kodai canza kasa zeyi dan bayason kwata kwata abunda zesa yadawo Masarautar duk da Mahaifin sa yana cikin wayanda suka goyi bayan karya akan sa..
Kuma yahana yatafi da iyalin sa '' kukan zuci yake yace" Mamy ancutar dake baiwar Allah zuciyar sa tana kuna.
Tashi yayi Daga zaunen yakashe computer.
Kiran me bashi labari yayi bugu daya ya Daga.
Me bashi labari yace" Ya shugaba na har yanzu ina nan inasa idanu akan Samad Yarinyar nan babu abunda ya taba shiga tsakanin Su na mu'amala.
Nan yaba baba Salihu labarin zuwan Salma gidan da abunda yafaru.
Baba Salihu yace Ayya wai yaushe Samad ze rage zafin rai ne.
Me bashi rahoto yace" Inafa ya shugaba na saidai Addu'a amma dai haryanzu fulani n'a bayan Samad da kanin ka.
Sossai ran sa ya sosu cikin kuka yace" Allah yakawo karshen wannan bala'in.
Ameen ya amsa yana kokarin katsewa yace" ya shugaba na akwai wani motar, wata dattijuwa da Samad yabi amma be gayamana wacece ba.
Baba Salihu rike da habarsa yace" To kayi kokarin ya gayamaka abunda ya gani koma wacece ina sauraren ka.
Daga haka sukai Sallama.
***********************
Salma jiki a sanyaye tadawo gida dai-dai mashigar gidan taci karo da Al'amin tsaye sai kallon agogon hannun sa yake yana Girgiza kai.
Gaban ta ne yafadi ganin sa shima stil ita dai yake kallo, ya kura mata idanu ganin yanda tayi masa kyau tayi wani haske da kiba fatar ta tayi fresh 'cikin sassauta murya yace" daga ina kike ?
Bakin ta na rawa tace gidan Rahama naje.
Kallon ta yake yana nazartan kalaman ta.
Amma kinsan inada hakkin ki gayamin duk inda zaki je Ko ?
Bakomai na rufa miki asiri wajen Mahaifin ki.
Dana nuna masa nasan da fitan ki '' tunda tafiya zeyi gobe ki tattara gobe kema ki dawo gidan naki, n'a canza miki gida zuwa cikin gari kuma kusa da gidan à ntyn ki na kama haya yana shu'umin Murmushi.
Salma Zare idanu tayi tace" Da gaske kake koda wasa?.
Dagaske nake ai nayi maki surprise ne dan haka gobe ki shirya zanzo indauke ki..
Cikin Jin dadi tace" Ai babu matsala zanbika bara in shiga in gayawa su Mama.
No pls ki tsaya inason Muje koda hôtel ne indai rage zafi dake kingane Ko.
Wani kallo take binshi dashi n'a rainin hankali cikin kwabe baki tace" Amma kai Al'amin kai badahume ne kana tunanin zankara yarda kamin abunda kamun wancen lokacin ne? Ka cutar dani à banza dan kasamu Mahaifina mutum ne mai hakuri da kawaici ,da wallahi bazaka sha ba.
Wallahi inma dan wannan ne kake son in koma toka canza tunani dan ba yanzu ba Wallahi kaji n'a gayamaka.
Tunda tafara magana bakin ta kawai yake bi da kallo yana ayyana aransa irin rashin mutuncin daze shuka mata kafun ya sake ta.
Wata zuciyar tace kaiko ai Salma ba irin Matar da zaka aura ka saka bane kaci gaba da kwasar ganiman ka har tayi expiré kafun nan kayi waje da ita.
Dawo da hankalin sa yayi akan ta yace" Haba Salma taya za'ai kice haka Inkin ce bakiso ni bazan miki dole ba, aike nake so ba jikin ki Ko kin manta ni ne Al'amin din ki ne.
Murmushi tayi tace" To naji zankoma din.
Hannun yasa Aljihun sa ya zaro dubu daya yana kokarin mika mata.
Kallon kudin take da rainin wayau tadawo da kallon ta akan sa tana yatsine fuska wannan kudin n'a menene ?
Kudin kashewa ne nabaki Ko mata ta.
Tsaki tayi tace" Allah ya kiyaye aiko Ubana baze ban wannan ba..
Dazun ma dazanje gidan antina dubu biyar yaban.
Al'amin ya ware idanu yace" Dubu biyar fa kudin mota napep dinne ?dubu biyar ai Wallahi in'nine bazan iyaba ina laifi dari biyar..
Ganin ze bata mata rai wuce shi tayi tabar shi tsaye rike da kudin sa ahannu.
Maida kudin yayi ajikin sa yana Girgiza kai tareda sa kai yafice.
Ànty zaune kofar dakin ta tana waya da Asiya cikin damuwa tace" Asiya.
Dagacen bangaren tace" Na'am maman Rahama.
Inason ki je gidan Rahama dan Allah kinsan Rahama batada wayewa sossai akan rayuwar aure, duk da zamani ya canza amma tana bukatar mai daurata akan hanya.
Cike da damuwa take magana.
Asiya tace" Maman Rahama karki damu Insh Allah zanje har gidan nata naji, Abokin Mijin nata yana cemin wai zasu tafi garin kwatano tareda da Rahama zasu je.
Ànty tace" tareda Rahama kuma amma ta sani kuwa ?
Asiya tace" bana tunanin tasani dan bamuyi hiran da ita ba.
Ànty cikin bada umarni Sam haka nan taji batada nutsuwa, akan zaman Rahama gidan Mijin nata '' tace kizo gida Asiya yanzu in ba abunda kike yi.
Asiya tace" Zan shigo InshAllah.
Tana katse wayar direct dakin Sheik ta nufa iske Mama tayi adakin zaune.
Da sallama bakin ta tashiga dakin.
Tareda neman waje ta zauna cikin sakin fuska tace" Maman Salma ashe kina nan ?
Mama tace" eh ina nan cikin Kosawa da maganar bakaramin haushin ganin ta tayi ba..
Sheik dake kokarin kulle k'aramin a kwatin sa dago kai yayi yana kallon à nty cikin sakin fuska, yace" Sa'adatu yajikin naki?
Ànty tace lafiya lau alhmdulilah.