Sashe 26
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Asiya da taji dadin amsar da yabata dan tadauka har cikin ransa yake zaro kalaman bakin sa.
Tace inna kara kwana gidan mu za'ai mun fada tana kokarin hawa kan step hartakai karshen matakalan yabata amsa da OK zaki ga khadija da sako n'a yafada tareda kallon réaction din Mamy ganin tana murmushi yasashi tabbatar wa eh lallai taji dadin abun da yayi...
Asiya n'a wuce wa Mamy tace kokai fa haka ake son gwarzon namiji.
Yanzu abunda nakeso dakai kai zaman ka kaci gaba da binciken daya kawo ka.
Faruk zeja ragaman zaman kotun da zakai tafada cike da bada umarni.
Innaliahi wa'inna il a rajun yafada à a bayyane gabadaya falon kallon sa suke cike da mamaki..
Turo baki yayi gaba yace yanzu Saboda Allah Mamy Alkawari fa nadauka zan taimaki bayin Allah nan kuma ke ce kikaban karfin gwiwa lokaci daya ki rushe nidai aduba lamarin nan.
Yafada kamar me shirin yin kuka.
Faruk me ze iya yaron da Ko magana be iya ba.
Sake da baki Faruk ke kallon sa yace Ah lallai ban iya magana ba kace yanzu n'a tabbatar kayi aure duk Ada bakasan haka ba sai Daga jiya zuwa yau..
Faruk yace Mamy wlh kada kibarshi yaje kuma Mamy kibari gobe ku tafi nida Aminu munyi gaba yau dan dole nine zan maye gurbin sa.
Kallon Abdul Samad yayi yace ai bazamu wuce sati daya ba mun dawo kaide kazauna ka kula da aikin ka da kuma Amaryar ka yafada cike da tsokana kama hannun Aminu sukai tareda barin gidan zuwa airport.
Gabadaya Abdul Samad yadauke wuta a tsaye wani katutun bakin cikin hanashi tafiya ke damun sa 'kasa magana yayi yana kokarin komawa dakin sa.
Mamy tace dakata ya tsaya tareda waigowa dan Idanun sa sun canja launi zuwa ja.
Kaje dakin Rahama kataho mun da ita kuzo tare dan sonake inkara ma ku nasiha dan jiya ina Lure dakai ana muku fada eapace ne a kunnen ka kai kaga tabbatace Ko maza katafi inajiran ka tafada cikin tsawa.
Ba musu yayi hanyar dakin da Rahama take à hankali yadanna hadle din kofar Ko sallama beyi ba yashige dakin kai tsaye dan Idanun sa sun rufe bemasan inda yake jefa kafafun sa ba.
Asiya sake da baki take kallon yanda yashigo tsakiyar dakin
'Rahama tabashi baya tana karatun Alkur'an zazaakar muryan ta ya gauraye dakin.
Kallon ta bayan ta yake yace uhmm mun hadu da yayan malamai.
Bara ta nuna mana gidan jahilai tazo.
Asiya bakinta n'a rawa take kallon Rahama tace Inkin kai Aya ki dakatar ga mijin ki nan tundazu à tsaye yakasa fadin koda kalma daya ce.
Gab Gab Gab haka zuciyar Rahama ya shiga bugawa da karfin tsiya Ajiye Alkur'an tayi tana kokarin saka hijab din ta.
Cikin sauri kallon ta yake babu Ko kiftawa soya ke yaga fuskar ta.
Tana saka hijab din ta tajuyo a hankali zata cemishi ina kwana caraf Idanun su ya tsarke cikin juna.
Kusan Atare suka bude baki zasu yi magana tareda fadin.........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah.
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725
3ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Kusan Atare suka bude baki zasuyi '' magana tareda fadin kaine '' shima yace ke ce bakin sa na rawa lokaci daya yaji wani katutun bakin ciki ya mamaye zuciyar shi karfin hali yayi ya kalli Asiya yace dan Allah Ko zaki bamu waje zan danyi magana da ita yafada fuskar babu yabo babu fallasa.
Asiya tace ai babu matsala inkun gama ina kasa tareda farin dakin.
Ta ja musu kofar
yadawo da kallon sa akan ta banda rawa babu abunda jikin ta keyi tsoro da fargaba dan tabbas ta gane shi ''
Wani kallo yake bin dashi mai cike da ma'anoni da keda wuyan fassarawa yace uhmm.
Sai yau n'a gane ke mayya ta ce au daman abunda kikai mun a airport be isa ba saida kikasan hanyar dakikabi dan ki aureni ke wai ma in tambayeki inban manta ba kun taba zuwa ma'aikata n'a keda Adamu wanda yafasa auren naki aka lika min ke
Tun ranar d'ana ganki kina yawo da Adamu n'a raina wayon ki da Ajin yakarashe zancen cikin bacin rai banda tafasa babu abunda zuciyar shi keyi.
Rahama kanta aduke banda kuka babu abunda take cikin sanyi murya cike da ladabi tace Dan Allah kayi hakuri kabar zuciyata ta samu nutsuwa tashi Daga inda take tayi tana kokarin fita Daga dakin cikin zafin nama ya jawo ta tareda dawo da ita dakin kallon ta yake yace sokike ki je kihadani da Mamy shiyasa kike kokarin fita.
Girgiza kai tayi tace Alamun ba haka zatai ba.
Wlh koda wasa kikai abunda yasa Mamy ta fahimci wani abun zaki ga Abunda zanmiki a gidan nan.
Dan haka shiga toilette ki je kiwanke fuskarki kaji min mata da Jan sharri daman mata haka kuke masu neman sanadi.
Kallon yake yanata zuba ruwan masifan dashi kansa besan n'a menene ba '' ganin yacika mata kunne yasa tafada toilettes tadauro Alwala hajabin ta tasaka tana kokarin daukar dadduma dan sallah kadai shike bata nutsuwa in ranta ya baci 'fisge dadduman yayi Daga hannun ta yana huci cikin bacin rai yace kin daukeni dan iska Ko.
Nikadai ke ta magana shine kika shareni ga banza Ko yakarashe zancen yana bin da kallon haushin ganin ta da yayi ranar farko itada Adamsy.
A kamfanin sa.
ALLAH YABAKA HAKURI SHINE KALMAR DATA FURTA DAN Allah bani dadduma ta.
Ta fada cike da gajiya da takura mata da yayi da masifa.
Kibari inkin dawo kinyi sallah Mamy keson ganin ki kuma kada ki sake kinuna damuwa akan fuskar kinji n'a gayamiki Ko.
Gyada masa kai tayi Alamun taji gaba yayi tana biye dashi abaya har suka karaso falon.
Cikin murmushin yake yace Mamy gamu mun iso tareda zama akasa dukan su
Asiya tace uhmm kodai jarabar tashi ce ta motsa shiyasa yakoroni oh Rahama zataga sabon Rayuwa da batasan shi ba tana murmushi.
Sossai Mamy tayi masu nasiha mai ratsa zukata tace Abdul Samad kanada ilimi banson yazama n'a banza kai ne me kare hakkin Al'umma inason ka kare hakkin matar ka dan Allah badan ni ba.
Jiki Asanyaye yace Mamy bakida matsala dani cikin sanyi murya yace Mamy Inkin gama dani ina iya tafiya Saboda Dr Abdullahi yakirani à waya bansan kiran mènene yafada tareda Mikewa tsaye.
Ahmad yace yaya Samad zanbika pls OK Muje yabashi amsa cike da sauri yake tafiya yana gudun kada Mamy takara sa shi wani aikin yakosa yabar gidan gabadaya.