Sashe 60
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Littafin Kanwata ban yarda wani Ko wata ya juya mun shi ba.
Banyi dancin zarafin wani Ko wata ba..
Kamar yanda wasu mara mutunci suke complain akan Ànty Maman Rahama....
Ashirye nake domin karban gyara innayi kuskure, ban Aminta wani yadau Littafina ya daura a website ba saida izinina..
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:45 - Nuriyyat: LITTAFIN NAN KUDI NE INKIN GANSHI A WAJEN GROUP DÃŽNA NA SATA NE.
INKINA BUKATA GA NOMBA
09069080725
Hakan yasa cikin bacin rai yace nace ki saki kofar Ko fa cikin tsawa.
hakan yasa ta saki kofan yayi daidai da dawowar Faruk Daga kai su plate dinnan a kitchen tsayawa yayi yana kallon Samad dake kokarin shiga dakin .
Cikin Daga murya yace kai Tabe Tabe maida wukan dan ta rufe kofa shine zaka cika mana gida da ihu haka..
Samad juyowa yayi tareda nufo inda Farruk yake cikin takaicin kalaman sa yace.
Kaide Faruk bakada aiki sai sa'ido ne.
Inkana son aure kafada mana kuma dakin ta
da zanje mantuwa nayi Ko banda ikon inshiga indauki abunda na manta ne yakarashe zancen tareda juyawa yayi hanyar dakin Rahama.
Faruk sake da baki yake kallon sa yace watau dai yaron nan yana nan da halin sa..
Da baya barin ta kwana dan maganar d'ana fada masa saida ya maida martani Sannan yaji dadi aransa sashin su ya nufa yana Girgiza kai tareda jinjina kalaman Samad..
Shiko Yarima yana shiga dakin Iskan Rahama yayi zaune akasa tana latsa wayar ta.
Ta kasar idanu take kallon sa gaban ta natsanan ta bugawa Gab gab gab haka take ji kamar ta ruga aguje..
Cikin isa ya shiga dakin yayi kamar wanda yake neman wani abu sai kalle kallen dakin yake har yazo wajen akwatin kayan ta..
Yana kokari budewa kome ze dauka oho..
Cike da mamaki Rahama take kallon sa sai fiddo mata da kaya yakeyi itako idanu ta zuba masa.
Hannun sa yakai kan wani yar karamar rigar cikin kananun kayan ta..
Daga rigar sama yayi kalar rigar ba karamin burgeshi yayi ba dan yanason yaga mace tasa Pink din kaya....
Dago rigar yayi yana kallon yanda rigar take sharara batada hannun kuma Daga gani iya guiwa ta tsaya...
Tashi yayi tsaye rigar n'a hannun sa ya nufo inda take zaunen yace amshi rigar nan kisa ingani tareda hada rai Alamun babu wasa tattare dashi..
Hakan yasa cikin sauri tasa hannayen ta biyu ta karba tane me kallon rigar tunowa tayi suna cikin sakon da Ànty ta aiko mata hade da magunguna bakin ta na rawa tace to kana iya fita idan nasaka saika dawo.
Binta da kallo rainin hankali yake yace Rahama kina tunanin zaki motsa nan da zancen ne to anan gabana zaki sa yafada cikin isa da takama ke tsaya kiji in gayamiki narasa dalilin dayasa n'a damu da wacce batasan me ake kira da kulawa ba...
Ina ilimin ki yake ina karatun yake.
Ina izzar gidan ku da martabar sa yake duk kinyi watsi dasu kenan..
Dago kai Rahama tayi tana kallon sa kamar zatai magana saita fasa..
Kada kai yayi yace kina iya magana mana meye n'a yin shiru maza kisa kina bata min lokaci
Daukar rigar tayi tareda dauko babban bargo ta rufa akan ta tana kokarin cire n'a jikin ta
tasa wannan à zuciyar ta sai Fadi take wannan mutumin da zaka ganshi zaune shikadai to zakai tsammani dukan sa kenan bayan gari ne har da gidaje da dakuna..
Ji maganar dayake yi akan gidan mu,, dan kawai nace zan kwatar wa kaina yanci kuma bisa hikima da dabara shine ze zo yaringa sakin zancen eh naji duk na watsar tafada kamar yana Jin ta..
Maganar shi ne yadawo da ita duniyar tunanin data fada cikin hanzari tasaka rigar tareda yaye bargon Daga kanta banda Zufa babu abunda takeyi..
Zaune yake bakin gadon nasa yana chatt hankalin sa nakan ta..
Kunya duk yabi ya isheta hakan yasa tafara neman hijab din dazata saka......
Shiko bekara bin takan ta chat yakeyi da Ahmad..
Dagacen bangaren Ahmad ke bashi labarin bakuwar da sukai me suna Hassana..
Yarima yace ya'akai kuka sauke ta agidan baku San Daga inda tafito ba..
.
Ahmad yace aikin Mamy ne wlh kai ma kasan Mamy akwai saurin yarda da mutane...
Yarima Yace bari inzo zansa idanu akan ta..
Cikin Jin dadi Ahmad yace ance gobe zaku taho Ko ?
Yarima yace kwarai kuwa InshAllah gobe zamu taho.
Dafatan fourniture d'in danace asa adakin Rahma shi akasa Ko..
Ahmad yace eh shi aka sa kuma wlh yayi kyau sossai abun ba'a cewa komai 'sai hamdala
' S'aide Mai martaba yayi waya da baban Matar ka akan zaku zo taré da Amaryan baban ta da kanwar ta kamar yace harda kawar ta da anyi biki zasu koma...
Yarima yace nifa bansan da wannan labarin ba amma ai yakamata ace ya sanar dani Ko..
Wannan kanwar tata mai halin mujiya haka kawai naji n'a tsane ta narasa dalili ita..
Ahmad yace gaskiya ka sassauta kiyayyar nan itama tazama kanwar ka..
Yarima yace hakane zan rage kaji ka gaida mun khadija kace mata nayi fushi bata nemana.
Ahmad yace InshAllah zataji sakon ka..
Yarima fita kan WhatsApp yayi tareda lalubar lambar mai Martaba cikin sa'a yana kira yau da kan sa ya Daga...
Mai martaba yace haba Yarima angon Rahma sai yau nake ganin kiran ka..
Fadada murmushin yayi yace dafatan dai kuna lfy..
Samad yace kalau muke tsoho mai ran karfe...
.
Samad yace Yayan Rahama Abubakar yasameni da zancen kayan Rahama wanda mahaifin ta yayi mata n'a auren ta yace yana son dai akai kayan gidan ta shine zesa yaji eh lallai ya sauke hakkin sa...
Mai martaba yace inace wannan gidan da kake ciki naka ne.
Samad yace nawa ne..
Mai martaba yace dayan sashin n'a gidan ka babu komai acikin sa.
Duka kayan ta akai su cen ayi mata jere ayi mata danki kamar yanda aka saba
yanada gaskiya dan ya matsa akai kayan ta..
Nan kuma ai ansai mata komi hatta léfen ta mun hada komai yayi redy zuwan ku kadai muke jira.
Girma da darajan mahaifin ta ya zarce ace ankyale yar sa hakanan. yayi mana halacci ta hanyar bada diyar sa besan Daga inda muke ba besan halayyan mu ba.
Samad dake kallon Rahama zaune tana chat itama '' maida hankalin sa kan wayar da yakeyi yayi yace gaskiya ne yayi halacci tunda kuka nema ya baku.
babu matsala saidai nazo din yafada yana kokarin katse kiran ''
mai matarbata yace Samad daman kan zancen Maryam nakeson inmaka magana..
Yarima katse wayar yayi batareda yaji abunda za'a ce ba..
Ran sa abace yace wai meye suke damuna akan abunda nace banaso banaso ana dole ne..
Rahama dake chat Jin kalaman sa tasan kila maganar wata akai masa hakan yasa ta dago kai tana kallon sa..
Shima ita yake kallo.
Kauda kan tayi gefe taci gaba da chattin din ta...
Tsintar muryan sa tayi yana fadin Rahamatullah..
Amsa masa tayi cikin ladabi.
Hakan yasa yace to t'aso mana yana kokarin cire rigar jikin sa Daga sai boxer ajikin ..
Jikin sa take tabi da kallo ganin fadadan kirjin sa da gashi suke kwance lub lub gwanin ban sha'awa..
Yanayin yanda kirar jikin sa yake bakaramin burge ta yayi ba shagala tayi da kallon sa..
Shiko kallon ta yake yana kallon inda take kallo ajikin sa.
Bata Ankara ba sai ji tayi ya jawo ta tafada jikin sa cikin Jin kunya tafara kokarin sa tafukan hannayen ta dan rufe fuskan ta...
Haba Rahama bayan kingama kalle ni inason ki saki jikin ki dani kinga kasar mu zamu tafi gobe InshAllah a yau nakeson ki hada kayayyakin amma kada su wuce kala biyu kayan ki komai nagama tsara miki..
Rahama ki dago kai ki kalleni ni Abdul Samad bantaba ganin yarinya nace inason ta ba..
Kallon shi take ya Daga mata gira yace eh haka nake nufi..
Amma tunda aka kawo ki gidan nan nakasa fita lamarin ki n'a tabbata da wata ce wallahi bazata isheni kallo ba ballatana kulawa.
Inason yanda n'a rungumi kaddara auren mu kema ki rungumi taki Kaddara nasan dai haryanzu kin saura kinason Adamu Ko ?
Rau Rau da idanu haka take kallon sa bakin ta narawa tace wani irin inason Adamu bayan da auren wani akaina..
Kallon ta yake yace wanene wanin ??
Shiru tayi tagaza magana hakan yasa yace watau nine wani gayamin matsayina awajen ki yanzu nan nakeson Jin haka daga bakin ki...
Shiru tayi tana kallon Sama..
Hakan yasa shi hade bakin su waje daya yafara mata tsotso mai rikartawa iya kwarewar sa.
Kokarin kwacewa take dan tayi magana ina yaki bata damar haka..
Yana sakin bakin ta
tace wash anya baki n'a nan kuwa..
Ganin yana kokarin cigaba yasa tace pls wasa nake..
Kallon ta yake yace yanzu gayamin matsayina Ko aci gaba ne..
Cikin Kosawa da bakin ta dake mata zugi tace
Mijina ne kai..
Yawwa yafurta tunda kin fada da bakin ki..
Tashi inga yanda rigar tayi miki ajikin ki..
Kin tashi tayi hakan yasa ya Daga ta.
Tsaye yana kallon kayan ajikin ta sossai yakamata hip dînta da Brest suka bayyana..
Waouh yafurta acikin zuciyar sa yace dan juya muga bayan..
Rahama tace dan Allah kayi hakuri wlh inajin kunyar haka..
Jin ta Ambaci Allah yasa shi fadin Muje dakina à cen zamu kwana taré..
.
Ba musu tace to
yayi gaba tana biye dashi abaya.
Daren ranar Samad be rintsaba cabullen Rahama saida yayi ja Saboda tsotso da shafa..
Barci wuya tayi hakan yasa suka so Makara sallah Asuba.
Bayan sun idar da Sallah Asuba komawa sukai suka kwanta yana manne da ita kamar za'a dauke ta ne..
*************************
Ànty tunda sassafe tagama hada kayan ta acikin akwatin ta...
Salma ce tafito cikin saurin ta bakin ta dauke da sallama ta gaida Ànty cike da ladabi karya tace Ànty zanje wajen wata kawata sako zan karbo yanzu zan dawo ga kayana nan n'a hada jirgin ance saida Azahar Ko..