Sashe 110
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin tsarkewan Murya tace eh yau kwana uku nake Aman jini...
Ahmed yace subuhannalah zanturo likitan masarautar ya duba ki...
Amma nasan kinada labarin Salihu Turaki ya bayyana Ko....
Cikin rinannu Idanun ta da suka kada jajir dan wutar azabar cutar dake cin ta...
Tace naji ana maganar yadawo da kafafun sa '' kuka tasoma tace Ahmad bazan iya hada idanu da Sarkin Adalci ba...
Ahmad tabe baki yayi yace kuma fa da kunya fa...
Daman nazo in nuna miki mata ta Asiya ance kece ake fara kaiwa suruka ki gani..
Ni kuma kece ta karshe da zan gabatar mata...
Bakin ta na rawa tace Ahmad Allah yasa Alkhairi wannan kawar Rahama ce...
Eh kawar Rahama ce ko haramunne auren nata kiban Aya da fassara yana jujjuya hannun sa..
Shiru tayi sai huci take sama sama Alamun tana jin jiki sossai...
OK n'alura baki lafiya zanbarki yanzu zaki ga docto...
Daga haka suka fice shida magoya bayan sa..
Mama Firdausi rike take da hannun Asiya har sashin nata...
Koda suka isa sun iske Rahama nacen t'asa labulaye ta feshe Ko ina air frechner....
Kamshin turaren har waje ake Jin sa...
Guda sossai Iya Firdausi take yi yayin da suka iso dakin 'Karima bakin ta dauke da murmushi tace yau dai gamu dakin ango Ahmad..
Shigar da Asiya sukayi da kafar dama..
Sossai mama firdausi da iya Firdausi suka ringa yiwa Asiya fada da nasiha mai ratsa zukata....
Koda suka kammala abunda zasu yi barin dakin sukayi Rahama kadai ce ta tsaya wajen Asiya Amma hankalin ta yakasu gida biyu tunda suka zo.
Tunanin halin da Salma take ciki takeyi tanason taje daki ta kira su.....
Rahama tace to Asiya ni kinga tafiya ta basai najira Ahmed ba kanwar mamar ki data rako mu tace gobe zata juya...
Dan haka bara zanyi waya gida....
Asiya cikin kuka tace Ah Ah Rahama karkimun haka dan Allah mu tafi taré..
Sake da baki Rahama ke kallon Asiya wani guntun murmushi tayi tace eh lallai ma matar nan..
Ni da Aka kaini gidan miji kin tayani kwana ne kodayake kwananki daya agidan..
Kema kinsan mijina baze bari ba..
Ahmad kuwa nama n'a d'ânye ze cinye innace zankwana....
Ah Ah nidai Dan Allah tsoron dakin nakeji...
Sallamar Ahmad ne shida Yarima Samad yajawo hankalin su akan su...
Yarima samun wuri yayi ya zauna yana karewa haduwar dakin kallo 'yace nine n'a rako Ahmad dakin Amarya dafatan zaki rike mana shi Amana....
Rahama tace kace d'ai yarike mun ita Amana ai wannan son kai ne..
Murmushi Ahmad yayi yana kallon yanda Samad ke jifan Rahama da wani kallo masu cike da tarin Ma'anoni....
Ganin haka yasashi fadin yaya Samad zanje gun Abba indawo..
Yarima yace ina bazaka je ba kun hade gobe yana cen yana hutawa za'a dame shi...
Kaikuma nasihar da zan maka kaji tsoron Allah 'kasani aure ibada ne ba shashanci bane...
Rike da baki Ahmed ke kallon Samad yana yarfe hannayen sa yace ikon Allah nibanta ganin an rako ango ba kuma ana zagin sa gaban iyalin sa..
Rahama cikin Jin dadi wasan nasu tace to ai rakiya yamaka gun Amarya duk abunda yafada dole ka shanye...
Kada kai Samad yayi yace Atoh kedai gayamai.
Kama hannun Rahama yayi yace to Ango mu mun tafi saida safe...
Allah yabamu Alkhairi Ahmed yafada yana gyara malun malun rigar sa....
Yarima yana fitowa Sashin Ahmad shida Rahama kai tsaye wajen Yusuf Sani yaro suka nufa tareda musu ban gajiya shida matar sa....
Sumayya cike da Jin dadi take yaba kyawun halayyar Rahama da kyawun fuska...
Yusuf yace Allah yabata duka 'ilimi' kyaun hali'' kyaun halitta.
Sumayya tace ai mijin nata ba Daga baya ba shima haka d'ai sukayi ta firan su shida matar sa.....
Baba Salihu kwance a gadon Mamy agajiye' Daga shi sai boxer Mamy hannun ta na bin jikin sa tana masa massage..
Sai wash yake fadi yana narke Fuska...
Gabadaya jiyake wani yarr yarr ajikin sa....
Ganin kamar massage din ya ishe shi ya tashi yazauna 'yana karewa Mamy kallo da take sunne kai kasa dan kunya....
Yace Habiba dan matso mugani..
Kaga me tafada tana kokarin barin dakin batayi aune ba taji ya......
Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:57 - Nuriyyat: KANWATA
09069080725
https://youtube.com/channel/UCCb-59DLAXr2BDMl3XJQvIA
Dan Allah channel dîna KYAUTA TV nan à sama kushiga ku danna mun subcribe 👆ðŸ»
Saina jiku Masoya n'a...
Akwai Sabon Littafina wanda ze zomu ku da Zafi zafin sa..
Mai Suna *RUDANI* kai Dagajin sunan kunsan akwai akwai abubuwan masu ruda kwakwalwa 'dakuma ban Al'ajabi..
Wannan littafin tsaf n'a shirya wajen baje basira ta..
Kunsan Alkamila baya rubuta shirme.
KYAUTA DAGA Allah.
Shalelen Jarumai writ associat...
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
FINAL FINAL FINAL.
YA ALLAH INA GODIYA A GARE KA DAKA NUNA MUN KARSHEN LITTAFIN NAN.
ALLAH KABANI LADAN DAKE CIKIN SA..
KUSKUREN SA YA Allah kayafemun zunubai n'a.......
Masu fitar mun da novel da masu siyar wa da masu karantawa Allah kafini sanin su.
Ya Allah kai mana maganin su...
Duk wanda nayiwa ba daidai ba akan wannan Littafin ina rokon sa daya yafemin kurakuraina da wayanda suke mun magana ta private kila wasu abubuwan sun rike ban bashi Amsa da wuri ba yadauki abun kamar wulakanci to amun afuwa agizanci ne na dan Adam..
Godiya gareku masoyana duk inda kuke.
Ina mika godiya ta ga yan kungiya ta Jarumai writ associat.
Maman shkura.
Maman Nusaiba bestie.
Maman haneef.
Khadijat M Abdullahi.
Fadila Sani Bakori.
Maman Amatullah.
Ya Mu'allim.
Basira..
Ummi Iman..
Dasaraun wayanda ban Ambata ba amun afuwa....
Bazan manta dake ba
Zahra bukar Allah yasaka da Alkhairi..
Mujaheeda Matar Malam jinjina ga yabon girma....
Hassana da hussaina yayyena kuna kan gaba...
Babban Aminiyata hajiya umma Funtua duk ina jinjina a gare ku..
Ànty Bashira Buraima ina yaba kokarin ku akan jajircewar da bani karfin guiwa akan book Din..
Allah yasaka muku da Alkhairi gabadaya har da fans dîna...
Mu Hadu À sabon Littafina mai suna RUDANI....
KANWATA complet din sa zaku same shi a Arewa Book duk wanda beda App din to ya sauke shi awayar shi Ko wani littafi zaku same shi à cen...
Last Page
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Mamy tace Ah meye haka kuma tana rufe Idanun ta...
Kizo ingayamiki abunda nake nufi tareda jawo ta takoma cikin dakin..
Niko Rufe musu kofa nayi nace bara inje dakin Ahmad inga me yake aikatawa.....
Ahmad yace haba Asiya tundazu sai fama nake dake kinki cin Abincin nan me haka yake nufi ne..
Yatsare ta da zararan Idanun sa masu rikita wanda ake kallon sa....
Haba Asiya kici naman nan Ko kadan ne please...
Kallon sa take takasan idanu à hankali ta furta n'a koshiiiiii.
Uhmm kinsan d'ai dole kici jawo plate din yayi gabanta yana tsakalo naman tareda yankan ta da karamin wukar dake hannun sa...
Kokarin jawo ta yake itako cike da fargaba tafara ja da baya tana Girgiza kai nan da nan Idanun ta suka kawo ruwa...
Haba Asiya yau ina jarumtar ki ina tsiwar taki take ne kice duka yabi iska..
Shiru yakeji banda faduwar gabanta babu abunda kunnan sa ke jiyo masa...
Sossai ya takure ta tareda rirrike mata hannu cikin hada rai yake turo mata naman dan dole ta ringa ci kamar tana tauna magani haka take hadiye naman '' suna gama cin abinci yakai ta bandaki wai tayi brosh da wanka..
Kikau ta tsaya bandakin tana zazzare idanu Alamun yafita ganin haka yasa yafita yaja mata kofar...
Dawowa dakin yayi ya zauna yana Murmushi 'kayan ciye ciyen su yakwashe yakai kitchen.
Din ta..
Dakin dayake mallakin ta bandakin ya shiga yayi wanka shikadai yana murmushi.
Nace oh AHMAD KO ME YAKE YIWA MURMUSHI..
Fitowar ta yayi daidai da isowar sa dakin cikin kayan barci sossai yake kare mata kallo ganin ta maida kayan data cire..
Cike da kunya tafara kokarin zuwa sashin nata..
Jin ya damko hannun yarike cike da zare idanu yace Asiya ina zaki je ne ?
Barci nakeji zanje nakwanta n'a tara gajiya ta marairaice fuska Alamun hutu take bukata..
Bata Ankara ba taji ya dagata cak sama..
Wayyo Allah mama ina zaka kaini ne..
Kimun shiru nan ba dakin mama bane dakin mijin ki ne kuma in kikayi wasa uhmm bazaki ji da dadi ba..