← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 115

Sashe 58

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kokarin fita Daga dakin yake yaji tana wani nishi mai kashe garkuwan jikin Kowani lafiyayyen namiji..
Hakan yasa shi dawowa dakin jikin sa asanyaye cikin muryan sa mai fidda amo mai rikita wanda yake cikin bukatuwa yace.
Rahamatullahh.........

Yaja sunan da tsawo hakan yasa ta dan bude Idanun ta Jin yana hura mata iska bakin shi a fuskar ta...
Kallon shi take cikin fitinannun Idanun ta da suka canza launi..
Jin takamo hannun sa tana shafawa sossai Jansa take cikin yanayin da bata gane ina ta dosa tace Amjad Ko zaka iya zama kusa dani ka debemun kewa tareda zira hannayen ta cikin rigar sa tana masa tafiyar tsutsa da hannayen ta.
Gabadaya Yarima yasoma dauke wuta dan Jin shi yake kamar a gajimare salon ta bakaramin firgita shi yayi da sashi mance duniyar da yake ciki ba..
Kallon ta yake cikin kasallaliyar muryan sa yace Rahama ki dawo hayyacin ki
magana yake mata hannun sa nakan cabullen ta itakuwa sai kara tura masa take tana Fadin wash Yarima Amjad karka tafi kabarni bana son kana nesa dani.
Wani nishi take mai fidda sauti wanda tunda take bata taba shiga wannan yanayin mai wuyar fassara ba..
Sossai Samad yaita latseta son ransa soya ke yaga ya cimma Burin sa akan ta..
Bubbuga kafafun ta yayi yace Rahamatullah dan bude Idanun ki mana..

Bude Idanun ta tayi tasauke su akan sa wutar fitinan dake dibar ta tasoma raguwa...
Abdul Samad dake kallon ta tana kallon shi yace Rahama ashe haka kike da dadin kasantuwa pls kiringa bani hadin kai irin n'a yau duk sanda nazo miki da bukata ta.
Kallon tsoro Rahama tasoma binshi dashi tace bangane ba me kake nufi ne
Murmushi yayi yace Rahama n'a kyaleki ne Saboda su Faruk suna cikin gida banson suji yanda kike fidda sauti..
Bare kuma ace nashiga gona ta nasan sai kin cika gidan nan da kukan Raki yana kallon kwayar Idanun ta..
Turo baki tayi gaba tace nidai wlh kana takani yanda kake so abun naka harda Sharri wai kai bakajin kunya ne kaita kallon tsiraicin mutum ne.

Besan sanda Murmushi
Ya subuce masa ba.
Dan n'a kalla bakomai bane à wajena ba.

Ah kunya kikace Ko InshAllah nan da kwana uku lokacin angama taron masarautar mu n'a biki n'a.
Rahama zan nuna miki kunya ta Ko Akasin haka ki rubuta ki ajiye ni Samad bazan sarara miki ba..
Kokarin tashi take Daga kan gadon '' ya kamota tareda kwanntar da ita yayi mata rumfa duk yanda t'aso ta kwace yaki bata damar haka yau babu inda be taba ba ajikin ta sossai yafita hayyacin sa cikin kukan fitinar dake dibar sa.
Yace Rahama ki bani in sha mana..
Kallon shi take taredayin tsaki ta turo baki gaba tace me zan baka kasha kuma ?
Wayyo zaka fasamun yan hanjin cikina
Katashi Daga kaina ina magana kaki motsawa tareda sa tafukan hannayen ta tarufe fuskar ta dan bata iya kallon kwayar Idanun sa.
Furucin sa ne yakara dawo da ita cikin hayyacin sa..
Nace kibani Insha Ko ?

Wai me zanbaka kasha ne baka fadamin ba Katashi Daga kaina inje kitchen indauko maka takarashe zancen tana yunkurin tashi rumfar da yayi mata yasa ta gaza koda motsa kafar ta ne.....

Boob din ki zakiban insha inhar kinason intashi Daga kanki inkuma bakyaso ahaka zamu kwana yau InshAllah bazan gaji ba.
Rahama kuka tasoma wani irin boob dîna kuma kai yaro ne ?

Kina son inbaki yaro ne ya jefo mata tambayar da Idanun sa da wutar fitina ke cin sa..
Rahama tace inason Yaro mana inhar zaka samo mun Tafada iya gaskiyar ta dan tasan kila a dangi ne ze dauko ya bata....

Samad dake kallon ta yana tunanin fuskar ta yana ta nazarin ta irin kalamin da taita furtawa sanda tafita hayyacin ta..

To tunda kina son yaro zanbaki adaren nan kinaso.
Kada kai tayi cikin kuka tace A'a bani so nayafe
OK tunda bakiso naji '' ni inaso ai karki damu idan n'a baki kika haifa mun sai in karbi ajiya ta ahannun Daga ranar kinga mun raba jaha dake kowa yayi abunda ze masa dadi yakarashe zancen yana jifan ta da kallo masu firgita tunani.

Zakiban Insha Ko kin Amince muyi ta zama ahaka kuma wlh ki kara kara minti daya kacal baki bani ba.
Saina baki Mamaki..

Jin furucin sa ya sata tsorata tace nabaka dama kamar zatai kuka duk yanayin ta ya nuna kiris ya rage..
Ganin ta bashi daman yasashi yin abunda yayi niyar dan bakaramin rudewa yayi ba a kalla atlest saida suka kai Awa daya ana abu daya.
Saida yaji nutsuwa ta saukar masa ya shiga bandakiin ta yin wankan tsarki sossai yakejin kansa a nishadi yana wanka yana Murmushi da yara sa gane kona menene..

Rahama cikin Jin kunya ta tashi Daga kwance dan kwata kwata batason ma yafito ya same ta hakan yasa cikin hanzari tadau kayan da zata saka ta tafi bandakin dake face din dakin nata domin yin wanka..

Koda yafito ganin bata dakin yasashi nufar dakin nasa dan azaton sa tana cen '' har ya gama shiryawa zuwa kayan Barci kallon kofar bandakin yake amma shiru babu Alamun anshiga ciki hakan yasa zuwa ya kwankwasa jin shiru ne yasashi shiga bandaki bakin sa dauke da adu'a..
Leka Ko ina n'a bandakin yayi ganin babu ita babu Alamun ta..
Yasa shi fitowa soya ke yakwana da ita ajikin sa soyake yakwana hannun sa cikin boob din ji yayi Sam Sam ya kasa hakura anya ze iya kwana shikadai kuwa..
Barin dakin nasa yayi yana kokarin shiga nata dakin yaci karo da Faruk da yafito da plate din abinci Daga dakin su zekai kitchen.

tsaki yayi ya hada rai yana kallon abokin sa..

Faruk tabe baki yayi yace au dole kayi tsaki mana tunda bani kaso ka gani agaban ka ba mutum saikace maye ya manne da mace '' tabe tabe kawai ka iya amma haryanzu ka kasa zama cikakkaken ango haba kaban kunya yawuce shi yana Murmushi...

Samad dake kallon sa ya gaza magana yace ikon Allah shi wannan kaulan me yake nufi ne ?
Yasan wani abu akaina ne tambayar kansa yake so time saiyaji Faruk n'a fadin abunda shi be taba furta shi gaban kowa ba Ko kuma yaji yana fadin abunda shi besan dashi ba..
Barin wani tunani yayi yana kokarin bude handle din kofar yayi daidai da Rahama jiyo muryan mijin ta da Faruk da tayi suna magana duk abunda Faruk yafada taji..
Kokarin dannawa kofar key take yi dan karya ce ce ze aika ta abunda abokin sa yafada..

Yana kokarin tura kofar yaji tana fadin pls barci zanyi kasaki kofar key zansaka...
Bakaramin haushin ta yaji ba hakan yasa..........

Godiya dubu akan fans dîna tundaga farkon lamba har karshen sa.
Masu mana adu'a akan pection din da muke jinya
Allah yabaku lada.
Wayanda suka kawo mana ziyara kuma. RABBI YASAKA MUKU DA Alkhairi duk dai ba'a sallame mu amma jiki Alhmdulilah yana kyau..
Nagode nagode..

Littafin Kanwata ban yarda wani Ko wata ya juya mun shi ba.
Banyi dancin zarafin wani Ko wata ba..
Kamar yanda wasu mara mutunci suke complain akan Ànty Maman Rahama....

Ashirye nake domin karban gyara innayi kuskure, ban Aminta wani yadau Littafina ya daura a website ba saida izinina..

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:45 - Nuriyyat: KANWATA

LITTAFIN NAN KUDI NE INKIN GANSHI A WAJEN GROUP DÃŽNA NA SATA NE

Inkina bukata ga nomba
09069080725

5️⃣7️⃣

Sheik da Aminin sa zumbur suka Mike Daga zaunen cikin kidima.
Kallon Baba Salihu suke suna maimaita Sarkin kwatano cike da mamaki sheik yace kana nufin kaine Alh Salihu Turaki danaji mummunar labari akan sa wanda ya Girgiza dumban jama'a.
Kasashen waje har Saudiya saida tayi tsokaci akan wannan labarin daya bazu..

Kamar antaba zuwa cigiyar wannan sunan naka a unguwar mu tabbas amma bansan Ko suwaye ba..

Cikin kuka yace sheik nine wlh nasan zakaji haushina nasan zakaji meyasa ka yarda dani tun farko nasan kana nadamar kusanci daka samu tattare dani..
Kuka yake mai tsuma rai yace Sheik wlh Abun da ake zargina ban aikata ba.
Sharrin magauta ne ya sheik ka fahimce a lokacin nasan inna fito maka a mutum ba lallai bane ka saurare ni ba. dan duk wanda yaji labari dole ne yadau hakan take.
Bisa shedar da shaidu suka bada ya sheik..

Sheik cike da tausayawa yake kallon Baba Salihu shida Aminin sa.
Dafa baba salihu yayi yamasa Alamu ya tashi.
Yana tashi tsaye cikin kuka Sheik ya rungumi baba salihu yace karka damu ni daman tun farko danaji wannan labarin ban dauka ba dan bana yarda da labarin ance babu gamsarshiyar hujja.

Malam isa cikin tausayin Baba Salihu shima zuwa yayi inda suke rungume da juna yadaura hannun sa akan su tareda rugumar su.
Cikin saisaita murya yace InshAllah Baba Salihu nida Sheik Abdurrazak zamu taimaka maka da iya karfin Adu'ar mu..
Sakin su yayi tareda samun waje ya zauna hakan yasa suka saki juna hawaye farin ciki Sheik yakeyi dan bakaramin dadi yaji ba ganin Baba salihu yabiyo su yazabi yayi masa haka dan ya nuna masa bacin ran sa ne akan guje masa da yayi..
Duk da yanada kyakkyawan fahimta dashi yasan ba mutumin banza bane....

Sheik fuskantar baba Salihu yayi yace meyasa meyasa kana matsayin Sarkin Adalai kazo à matsayin kaskantaccen mutum cikin Jin zafin haka aransa.

Baba Salihu cikin kuka yace baka kaskantar dani ba zama dakai yakoya mun yanda ake rayuwa da jama'a zama dakai ya nuna mun taka tsatsan akan komai n'a rayuwa.
Shiyasa nacanza salon Rayuwa ta..

Sheik kallon dake kallon sa cike da tausayawa yace To ai mijin Rahama jikin Sarki ne n'a yanzu cikin yayan yan uwan ka ne ?
Kasa da kai Baba salihu yayi yace ya sunan mijin Rahama ?
Sheik Yace Abdulsamad ne inaga inhar ban mance ba.
Aminin sheik yace kwarai kuwa sunan sa ne.
Baba Salihu shiru yayi cikin kasa da murya yace nine uban Abdul Samad.
Sheik zazzare idanu yayi yace kenan wannan yaron adu'a dayasa ayi masa akan mahaifin sa Allah ya bayyana sa.
Kaine kenan sossai yaba baba Salihu labarin yanda sukai da Samad.

meyasa ka boye masa kanka danka ne fa !!
Chapter 58 · 0% Book details