Sashe 79
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata mata acikin shagon ta le kowa tayi dan kallon su cike da tabe baki tace amma wannan kamar matar sa baku ga yanda yake bin ta abaya ba '' yana Girgiza kai...
Ganin Khadija yasa su Fadin kai yau khadija Turaki nan wlh bamu taba ganin ta acikin gari ba...
Saidai a hoto...
Babu bata lokaci suka cusa cikin kasuwar inda yayi musu jagora wani babban shago dan yin siyayya '' 'duk abunda suke hankalin sa nakan Asiya yana tabe baki aransa sai ayyana yanda ze hukunta ta yake....
**************************
Yarima Samad bayan sun gama siyayya kai tsaye wani babban wuri yakai su wanda sai wanda ya amsa sunan sa yake zuwa wajen....
Isowar Yarima Samad bakaramin matukar bazata yayi wa mutanen wajen ba..
Karanta sunan wajen nayi naga anrubuta SAMAD...
Cike da Mamaki Rahama take bin wajen da kallo..
Ganin su yasa duk aka fara fitowa da duk wayanda ke wajen dan oga yazo ba'asan ganin kowa harsai yafita....
Rike da hannun Rahama suke.tafiya. Ma'aikata suna ta yi. Masa welcome
Hannun kawai yake Daga musu '' 'cikin isa da izza yakara rike hannun Rahama gam yana satar kallon ta yace kinga nan wajen.
KADA masa kai tayi yace nan wajen n'a danki ne da zaki haifa mun' 'kuma sunan ubansa zeci watau Abdul Samad kinsan Saboda me zanyi haka....
Girgiza kai tayi tace A'a saika fada cikin zazzakar muryan ta....
Uhmm wannan wajen......
Ta ku. Har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: 7ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Uhmm wannan wajen yana Daga cikin wurin da nayi shekara da shekaru ina mafarkin ki...
Rau Rau da idanu take kallon sa cike da tsananin mamaki tace bangane ba.
Fahimtar dani..
Ciikin da zakuwa yace Rahama yakamata kisan, wanene asalin mijin naki '' dan kisan yanda rayuwar auren namu ze tafi...
Cike da gamsuwa tace inajin ka Amjad dîna tareda maida kallon ta agareshi cike da zakuwa son Jin labari abakin sa..
Numfashi ya fesar yace Mahaifiya ta Asalin ta Yar garin bohicon ce cikin unguwar zongo...
Rahama cike da rashin Fahimta tace inane bohicon Amjad.
Murmushi yasakar mata cikin sakin Fuska yace bohicon itama jaha ce me zaman kanta kamar kwatano '' amma asalin garin kamar kauye ne '' zamani yazo da sauyi hakan yasa bazaka taba iya kiran sa da kauye ba '' saide kwatano yana gaba da ita dan itace Capital din kasar Benin République...
Sossai Rahama ta jinjina uhmm Amjad cigaba da bani labari dan nima inba wasu anan gaba...
Murmushi yayi yace wasu kamar wa Kodai yayan da zaki haifa mun su zaki ba labari..
Cike da Murmushi tace uhmm yaya kuma ina nagansu nidai yanzu abar wannan zancen aci gaba da ban labarin baya....
A garin bohicon ne mahaifina Salihu Turaki yayi karatu wajen mahaifin Mamy wanda ake kira da malam Ahmad sossai wannan malamin yayi suna awannan garin Daga nisa d'ana kusa ake kawo masa dalibai karatu lokacin da Sarki Turaki ya tura yayan sa guda biyu Salihu da SANI GARIN BOHICON SANI YAKI ZAMA YACE WAHALA AKE BASU BASU CIN Abinci kan lokaci...
Ya damu shidai baze iya zama ba shi kwatano ze zauna har yasoma guduwa Daga Makaranta yana yawon bin abokan banza wannan dalilin yasa Sarki Turaki yadawo dashi gaban sa..
Yabar Salihu kadai a garin kwatano yanda ake bamu labarin sa '' babu wanda yataba sanin Dan Sarki ne saboda yana mu'amalar sa kaman dan dabeda gata duba da irin suturar da yake sawa '' 'Malamin da yake koya masa Karatun Malam Ahmad''' duk cikin daliban sa babu me yi masa biyayya kaman Salihu Ko lokacin da Salihu yaje Saudiya yayi karatun sa yayi degree à cen Dagacen yasamu wani babban aiki' '' mahaifin Sa yace Sam be yarda ba yana bukatar sa akusa dashi dan yanzu girma yasoma kamashi...
Babu yanda ya iya hakanan yadawo kwatano watan bakwai da dawowa malamin sa ya aika yazo garin bohicon yana son ganin sa....
Koda yaje garin yanata sake sake dalilin kiran gaggawan da yayi masa bekawo komai aransa ba..
Yatafi garin bohicon '' a lokacin cikin shigar sa na Alfarma yatafi '' ya bakar motar sa jeep '' ' daidai kofar gidan Malam Ahmad ya paka motar tasa....
Bayan ya isa gidan sun zauna sunyi firan yaushe gamo' '' Sannan Malam Ahmad yazo masa da bukatar yanason ze basa daya Daga cikin yayan sa...
Sossai Salihu ya shiga damuwa dan bekawo aure akusa ba...
Malam Ahmad daya karanci damuwa akan fuskar sa yace inhar kana ganin baka bukata bazan matsa maka ba nayiwa yayana sha'awan samun miji irin ka nagartacce...
Jin wannan furucin nasa yace ya amince hakan yasa a kira masa yayan sa mata guda uku '' dan manyan yayan nasa basa kasar suna misra..
Koda suka iso .
Farida.
Habiba.
Firdausi...
Salihu yana. Ganin su yarasa wacce ze zaba kawai lissafi ya kunce masa hakan yasa yayi amfani da llimin sa '' wajen yi musu tambayoyin da ya shafi Addini Ko wanne su yabashi amsa daidai gwargwado '' duk da basu son dalilin turo da akayi wajen Salihu ba '' amma Farida lokaci daya taji ta yaba dan batasan hakan yakeda kyau ba duk zaman da yayi agidan nasu saida hutu yazauna jikin sa sossai...
Ganin yarasa Mafita yasa shi tunanin inda ze bullowa Al'amarin '' tunda suka shigo dakin Sam Habiba taki Daga kai bare ta kalle sa '' saidai yaji tayi magana kanta aduke...
Yana son mace mai Alkunya '' kuma yasan habiba ciki da waje '' duk cikin su batada hayaniya hakan yasa yace yace sauran su bashi waje ze gana da Habiba sossai ran Farida yabaci ya za'ai tana babba ze fadi haka....
Koda yagama tattauna da Habiba ya nuna mata yanason ta da aure kuma bakowa ne yaturo sa ba daman ya dade da wannan kullin aransa mahaifin ta ne yabashi damar yazo ya duba wacce tayi masa '' 'shikuma yanada muradin sa itace...
Sossai taji dadin haka duk da bata nuna ba'''..
Koda sauran yan uwan nata sukaji labarin aure za'a kulla tsakanin habiba da Salihu afili' 'farida ta nuna zallan kiyayyan ta....
Da hassada da bakin ciki tayi magiya akan mahaifin nasu ya janye auren da Habiba ayi da ita...
Shikuma yace besan da wannan zancen ba...
Amma zehada da wani yaron wani dan kasuwa Alhaji kawu.....
Sossai taji bakin cikin hakan duk da bashi t'aso ba ta amince ne dan shima akwatano zasu zauna....
Masarautar gheuzo suka nemi auren Habiba aka basu kamar yanda suka bukata..
Komai ya kankama akayi auren Salihu da Habiba..
Farida da bilyaminu wanda ake. Kira da kawu....
Koda aka kawo Mamy masarautar babu kowa sai ita Abban Marwan beyi aure ''ba...
Sallamar me kawo abinci da kayan drinks su lemuka ne yasa Yarima yin shiru yana kallon abinci cikin kasaitaccen murmushin sa yace Ramatullah ga abun tabawa muci indan mun gama sai aci gaba da labarin Ko...
Hada rai tayi cikin wasa sossai labarin da yake bata yayi mata dadi kamar wasan kwaikwayo take kallo ganin yanda yake bata labari daki daki kamar à gaban sa kayi...
Cikin tsare sa da idanun ta masu kashe masa garkuwan jiki '' tace uhmm daman lauyoyi akwai iya bada labari '' tunda kace sai naci wani abun Sannan zakaban sauran labarin ''..
To kafara ci dan ni wallahi hakanan naji bana sha'awar wannan abincin tana turo baki gaba..
Kallon ta yake cikin sakin Murmushi yace bakyaso Ko..
Gyada masa kai tayi eh banaso saide Insha lemu...
Waini dan Allah ba'ayin dan wake ne yau n'a tashi da bala'in kwadayin sa...
Kuma inhar banci ba akwai matsala...
Rau rau da idanu yake kallon ta tareda dauko kofi ya tsiyaya lemun yana kokarin kaiwa bakin sa '' 'Yace dan wake kuma Hubby meye hadin mu dashi nifa tunda nake sau daya aka taba cin sa agaba n'a..
Naga Mamy tana yawan cin sa amma saide taban labari..
Pls hubby karki ci ki fadi wani abun daban zan nema miki yana marairace mata fuska kamar karamin yaro...
Hada rai tayi sossai tasha kunu shine karo n'a farko arayuwar sa daya ganta cikin wannan yanayin cikin sakin kukan shagwaba tana bubbuga kafafun ta akasa tace wallahi ban yarda ba..
Nidai inbanci danwaken nan ba akwai matsala fa...
Ganin hankalin ma'aikatan zedawo kansu yace to naji zomu je cikin zongo naji à cen ake samun masu saida kokuma inkira Ahmad ya nemo miki amma fa wallahi zaki zubar masa da aji wajen siyan dan waken n'an yana sakin dariya...
Uhmm babu komi aiba kashi yaje siye ba kawai bawa n'a bukatan abu ace wai da kunya siyan sa...
Yaji kunya din kila akwai yan matan sa ne a unguwar takarashe zancen tareda daukar wayar nasa tabashi...
Kallon wayar yake yace kash sarkin mayata wai Ahmad din ne zan kira yana kasuwa fa...
Ganin zata fara bubbuga kafarta yasa shi fadin yi hakuri gashi n'a danna masa kira....
Ahmad dake kokarin saka kayan da anty tayi siyayya yana zubawa à boots din motar sa...
Yaji karar wayar sa yana dubawa yaga Samad cikin hanzari yadaga...
Dagacen bangaren yana Murmushi yace uhmm kanina n'a kaina kana ina ne...
Ahmad najin wannan kirarin yasan aike ne wanda baze masa dadin zuwa ba...
Turo baki yayi gaba yace yaya kenan fadi me zan maka...
Yarima cikin bada umarni yace yawwa mata ta ce take son dan wake duk inda ake saida shi kaje yanzu ka nemo mata. Kamar a zongo ba'a rasawa...
Ahmad cikin razana yace what banji da kyau ba yaya danwake fa kace...
Dagacen bangaren yace eh shinake nufi yanzu nakeso fa '' 'mata ta ke bukata...
Cikin tsananin bacin rai yace kamar...........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: 7ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
09069080725
Yace danwake fa kanbuhu lallai '' cikin yin kasa da murya yace to yanzu de muna kasuwa sai n'a koma gida nakoma nasiyo mata dutsen...
Samad dake murmushin kalamin Ahmad yace naji Ko Arfa ce nidai kaje kuma tace asa yaji sossai Ko kuma kabiya super market kasiyo mata haddaden yaji...
. Cikin Kosawa da zancen Ahmad yace naji bejira cewar Samad ba ya katse wayar maida kallon sa yayi akan Asiya dake kokarin zuba kayan nasu cikin mota ba '' suna gama zubawa yarufe..