Sashe 21
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani ihu yakasa mai fidda sauti nan da nan Idanun sa suka kawo ruwa 'murya n'a rawa yace ni me martaba zeyiwa haka wallahi zesan yataboni dakyar faruk da Aminu suka jashi.
Tareda sakashi cikin mota sukai hanyar gida dashi..
Adamsy kuwa yana gama fadin haka yabar wajen direct gida ya nufa shida abokan sa.
Andaura aure lafiya mutane sun fara halarta inda za'ayi ciye ciye a kofar gidan sheik.
Mai martaba da Dr Abdullahi suka dakatar da sheik da suke shirin wuce wa.
Hakuri Dr Abdullahi yashiga bawa sheik akan abunda dan sa ya aikata cikin kuka yace wallahi Adamu yayi asaran nagartaciyyar mata.
Sheik cikin sanyi murya yace kada ku damu tun ran gini tun ran Zane dama Allah yakaddara Rahama ba matar sa bace.
Kaddara ce haka Allah ya aiko mudai bin ta kawai muke yi.
Bakaramin dadi mai martaba sukaji ba furucin da sheik yayi musu..
Suna kokarin sakai mai martaba yayiwa sheik hannun Alamun su tsaya cak haka sheik ya tsaya yana kallon sa.
Mai martaba gyara Tsayuwar yayi yace ya batun daukan Amarya.
Dan gobe zamu je kwatano nida mijin nata.
Nan yashiga yiwa sheik bayanin aikin da Abdul samad yakeyi.
MashaAllah sheik ya furta tareda sauke nauyayyen numfashi yace magana tana hannun ku ni yanzu Rahama bata karkashin ikona.
Aminin sheik yace wannan zancen naka gaskiya ne.
Mu zamu tafi duk yanda ake ciki kun sanar mana.
Sheik sukayi gaba shida Aminin sa.
Mai martaba yace Dr Abdullahi wannan auren da aka daurawa samad Allah yasa Alkhairi ce dan wallahi da kunya ace anzo daurin aure ace anfasa wallahi yanada karfin imani uban Amaryan nan.
Sun dade suna tattauna Daga nan suka kama hanyar gida Dr Abdullahi tareda mai martaba da waziri.
Sani baban marwan yana cikin su.
....
Cen gidan Amare kuwa tuni labari yaje musu anfasa auren Rahama da Adamsy andaura da wani.
Rahama najin wannan labarin saida ta suma aka cika akan ta sunata yayyafa mata ruwa.
Mama cike da tausayawa take kallon Rahama cikin kuka tace wannan wani irin masifa ne.
Adamu yaci amanar ki Rahama Allah saiya saka miki.
Salma bakaramin dadi taji ba
Amma a zuciya ta sai maimaita sunan Abdul samad din da. Akace dashi aka daura mata auren..
Yana tunani to wanene Abdul Samad din wata zuciyar tace yanzu haka dan Almajiran unguwa ne.
Tana dariyan mugun ta.
Sheik n'a samun labarin abunda ya samu Rahama aguje yashigo koda ya Iso ya iske harta bude Idanun ta..
Sannu ya ringa jero mata
Tana Girgiza kai.
Kallon fuskar Rahama yake yanda yayi fari kal.
Cike da tausasa murya ya fara rarrashin ta yana nuna mata yarda da kaddara me kyau Ko mara kyau yana Daga cikin imani dan haka yana bata hakuri daura mata aure da akayi da wani batareda shawarar ta ba.
Girgiza kai Rahama tasomayi cikin raunin murya tafara magana à nitse.
Abba banso inji kalmar banhakuri agareni ba.
Duk yanda ka zabamin daidai ne batareda ka nemi shawara ta ba.
Kowa wajen sun kokawa Al'amarin nan sossai.
Ànty kama hannun Rahama tayi ta wuce da ita dakin ta.
Shiko Abba shiga sabgogin sa yayi.
Mama duk abun duniya ya isheta gashi tanason taje ta rarrashi Rahama
Girman kai yahanata zuwa Saboda taga sun tafi dakin à nty.
Asiya kawar Rahama fita waje tayi dannawa Adamsy kira tayi tafara zagin sa.
Macuci maci Amana ashe son karya kakewa Rahama shine ka nemi ka wulakanta ta agaban dunbin jama'a
Adamsy da zuciya haryanzu ci gaba da tafasa takeyi.
Cikin kunan rai yace ke dakata malama ke har kunsan girman amana har dake ake hada baki dan acuce ni.
Kinsan cewa Rahama yar iska ce maza take bi amma... bekarasa fadin zancen nasaba yaji saukan kyawawan mari Daga mommy abunda bata taba yi masa Arayuwar sa.
Sake wayar yayi kasa batareda ya Katse ba.
Rike da kuncin sa yace mommy yau da hannayen ki kika mareni.
Cikin tsawa tace dan iska an mareka din ni bazan maka baki ba amma kasani ka cutar da zukata.
Amma Allah yashare mata hawaye yabata wanda yafika dakomai sai dai imani ne shine bansan wanda yafi wani ba acikin ku.
Cikin zazzare idanu da maganin daya fara sakin jikin shi yace kina nufin andaura wa Rahama aure da wani daban.
Wani mahaukacin dariya yabushe dashi yace to menene ai tafi nono fari kal.
Lokaci daya ya hade fuska tamau kaman bashi bane ke dariya ha yanzu.
Baku tambayeni abunda tamin ba cikin kuka yake magana dan yaji zafi sossai aransa da mommy ke fadin andaura mata aure da wani.
Mommy tace gayamin abunda tayi ranta abace take magana..
Cikin kuka yace mommy kanwar Rahama itace ta nuna min wani hoton Rahama da wani tana kwance akan sa wallahi n'a firgita sossai inada kishi ban iya kallon wannan kazantar kuma inzauna da ita à matsayin mata.
Duk abunda suke fade akan kunne Asiya da har yanzu ya mance be Katse wayar ba itakuma Asiya ta tsaya sauraron abunda suke fade.
Mommy tace kayi bincike akan wannan lamarin kuwa Adamu 'no banyi bincike ba amma ai naga zahiri shiyasa.
Kallon sa mommy take yanayin yanda yake zaro kalaman sa tace wannan yaron hanya lafiyar sa kalau kuwa.
Jikin asanyaye tabar dakin.
ranar bugu ne kadai besha wajen Daddy ba domin harda hawaye Daddy yayi na bakin ciki.
Yaita jifan Adamu da mugun kalamai mai martaba da Abban marwan ne sukai ta tausasa shi.
Mommy adamu tashiga Daga ciki ta iske mammy da mamaki yacika ta wai andaura wa Samad aure yaron da Ko mace be taba gani yace yanaso ba.
Khadija da Ahamad murna awajen su ba'a. Cewa komai.
Ahmed yace yanzu da matar yaya Samad zamu tafi kwatanon kenan yana kallon mamy da take kada kai Alamun tarin mamaki akan auren nan.
Mamy ta dago kai ta kalleshi tace wannan tambayar bani zakaiwa ba mijin ta zaka tambaya.
Mama. Karama dake gefen mamy zaune tace nimadai auren da ban mamaki yake samun kishiya Daga sama.
************
Bangaren Asiya tana gama sauraren wayar Adamu taci karo da Abubakar duk abunda ke faruwa ta sanar masa.
Bakaramin tashin hankali ya shiga ba daya tuna dalili tarwasewan farin cikin yar uwar sa itace.
Sannan tajawo silan da zasu kunyata à idon duniya wajen daurin aure.
Asiya tace bansan kiyayyar da salma takewa yar uwar ta n'a menene.
Harda mummunan ka zafi.
Abubakar yace wlh hassada ce ai Allah yafidda mu kunya tunda an daura dawani.
Cikin gidan ya nufa yasanar wa mama da à nty da duk wani wanda yake cikin gidan.
Bakaramin tashin hankali suka shiga ba...
Mamaki suke to menée dalilin dayasa tayi haka.
Ànty tace mugun haline da bakin ciki irin n'a uwar ta shi ta koyo afusace take magana
guda ta rangada cikin Daga murya cikin gidan tace Ai abunda Salma ta manta shine ai wani hanin ga Allah baiwa ce wallahi dan haka wlh ko yanzu bana bakin cikin mijin da rahama ta aura..
Cikin takama take magana yanda salma zata jiyo ta tace Ai Allah ya wanke yaba Yata nasara fiye da n'a baya wallahi.
Waye besan wane ne Yarima Samad kyakyawan matashi ajin farko ga ilimin adinnin da n'a zamani ga kudi ga izzar kai Allah yakashe yabamu..
Ta fada cikin shewa.
Kuma yan bakin ciki saidai su mutu à binne su.
Mama kalaman à nty Sam kodaya basu bata haushi abunda Salma tayi bakaramin tashin hankali ta shiga ba.
RAHAMA DA TAFITO DAGA DAKIN TA BAYAN ANGAYAMATA ABUNDA YASA AKA FASA AUREN.
Tafiya take cikin sauri sauri takaraso tsakar gidan kama hannayen mama tayi cikin kuka mai tsuma rai tace.
Mama kina ganin Abunda salma tayi mun kuka take sossai harda shesheka.
Mama da Idanun ta suka kada kaman gauta lokaci daya dakyar Ta furta Rahama kiyi hakuri kanwar ki ce.
Rahama Daga hannayen ta sama tayi tace ya Allah kana ganin abunda kanwata tayi mun ya Allah ka.....
Cikin hanzari mama ta toshe mata baki tana Girgiza kai Alamun karta ka rasa fadin abunda takeda niya
Dan tasan adu'ar wannan aka zalunta karbabbiya ce agun Allah.
Paid book ne
Inka gashi a waje n'a sata ne
09069080725
Pls kuyimin subcribe à channel dîna n'a YouTube.
Mai suna KYAUTA TV
3/20/22, 22:34 - A'ish: Adaina fitar mun da novel pls 🤔
KANWATA
2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Rahama cikin kuka tace mama karki damu nasan yanda kike son Salma dan haka na yafe mata duniya da lahira.
Tana gama fadin haka tashige dakin su aguje
Mama jikin ta yayi mugun sanyi da furucin Rahama kukan kurciya jawabi ce mai hankali ne kadai zai gane.
Kannen mama da suke wajen sukace gaskiya Sa'adatu bakiyiwa yarinyar nan Adalci kina ganin badan ke ce kika haife ta ba zataji maganar ki akan cutar da akai mata.
Cikin bacin kai suke magana wani mataki kika dauka akan Salma koko dai duk abunda tayi daidai.
Mama nata Girgiza kai cikin kuka tace wallahi bahaka bane inason Rahama fiye da Salma boye wa nakeyi acikin zuciya ta.
Kuma......
zatai magana taji zubaida kakar su Rahama tace rufemin baki sakarya kawai.
Ki sameni adaki tafada cikin tsawa tareda yin gaba mama n'a biye da ita abaya cikin faduwar gaba.
Banda haushin mama babu abunda kowa keji a gidan.
Rahama nashiga daki tayi tozali da Salma dake bakin gado zaune.
'kallon kallo sukewa juna ita da Salma wuce ta tayi ta shiga toilette tareda cire kayan jikin ta a toilette din.
Sakar wa kanta ruwan sanyi tayi har cikin tsakiyar kanta takejin sanyi n'a ratsata.
Kaico n'a ni Rahama shikenan ta Rabani da Adamu wanda nake mafarkin zama tare dashi n'a har abada.
Banda hoton Adamsy babu abunda take gani a Idanun ta kuka takeyi sossai Jin karar buga kofar toilette dinne yasa tayi sauri tagama abunda zatai tareda dauro Alwala tafito jikin ta daure da tawul.
Asiya da Anty tareda yayar antyn su zaune suke sun zabga uban tagumi ganin ta fito ne 'yasa suka nufo ta kallon ta suke cike da damuwa da tausayawa.
Ànty tace munga kin dade toilette baki fito ba shine hankalin mu ya tashi.
Murmushin yake tayi tace wallahi wanka na tsaya n'a bata lokaci Ko ?
take tambayar anty muryan ta asanyaye.