Sashe 31
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malam ya numfasa yace Abdul Samad inhar mijin auren dole akai masa ya wajaba akan sa yayi wa iyayen sa biyayya wajen sauke nauyin da Allah yadaura masa ''
indai yakula da hakkin ta kuma take kula maza yayi kokarin yasa ta ahanya ta hanyar yi mata waazi sai in hakan ya gagara ne zesako manya a ciki.
Kuma InshAllah za'a samu maslaha.
Abdul Samad yace godiya nake Malam Daga haka sukai sallama.
Zama yayi bakin gado yana nazarin kalaman malam toshi ya zeyi da rayuwan sa ne yarinyar nan shifa ba sonta yake ba zeyi ta zama da ita ne ahaka.
Faruk ne yakirashi a waya Daga wayar yayi yaki magana '' Dagacen bangaren yace Angon Rahama yakake ne tunda baka nema n'a ni kam n'a ne me ka.
Wai in tambayeka mana sau nawa kayi ne adaren jiya yana me rufe bakin sa dan dariya na cin sa.
Halin duniyan ci Yarima yayi masa yace Daman bakasan sau nawa nake cin abinci a wuni bane dan iska sai yau.
Faruk cikin tsokana yace wlh yarinyar n'an karama ce kabita ahankali.
Kalaman Faruk bakaramin kona masa rai yayi ba '' cikin son kawar da zancen yace gobe zaku yi zaman kotu Ko ?
Faruk yace daman dalilin kiran ka kenan inason kaban duk wasu bayanan daka. Tattara dan gobe shari'ar mu itace za'ai na farko.
Yarima Samad yace zantura maka ta WhatsApp ina Mamy take bamu yi waya da fatan sun isa lafiya.
Lafiya lau suka isa yabashi amsa...
Kadai rike amana yar mutane.
Tareda katse wayar yana dariya.
********************
Rahama yana fita Daga dakin tace yau dai n'a bani yazanyi da rayuwa ta Da Abdul Samad da Salma wayafi iya mugun ta ne take tambayar kanta.
Nima dai nace bara in tambayeku ku bani Amsar dazan ba Rahama
.....................................................................................
Al'amin yayi wa Salma bugun dayasa Ko kwakwaran motsi bata yi banda sautin kukan ta dake fita ahakali babu abunda kake ji.
Kallon ta yake yanda dukiyar fulanin ta ya bayyana nan take yaji sha'awar sa ta motsa.
Kofar dakin nasa ya murza wa key tareda dawowa ciki yana kallo yanda take nishi.
Hannun yasa yana kokarin cire mata rigata 'cikin kuka tace Dan Allah karkamin komi wallahi banaso.
Bakyaso kikace Ko ta Girgiza kai Alamun eh.
Fincikota yayi kayan jikin nata saida suka yage danyasha Alwashin saiyayi koda ta karfi ne.
Duk yanda t'aso ta kwace Al'amin yafi karfin Nata.
Batareda wani wasannin motsa sha'awa ba '' hakanan ya Afka mata wani razannen ihu ta saiki wanda yasa makotar na gidan fitowa dan su abun yafara basu tsoro kardai yakashe yar mutane.
Al'amin bakaramin illah yayi mata ba '' gadon kaca kaca da jini '' ita Ko Salma ta dade da sumewa.
Cikin tsananin tashin hankalin ganin bata numfashi yasashi bude kofar neman agaji.
Mutane nashigowa ihu suka saka dansu basu taba ganin mugun aiki irin wannan '' ciccibar Salma sukayi sai Asibiti.
Al'amin da duk yabi ya rikice haka yabi bayan su.
***********************
Abdul Samad daure da towel ajikin sa lafaffen cikin sa yasha yace oh ni yunwa nake ji wancen yarinyar tunda tashigo rayuwa ta shikenan komai nawa ya tsaya cak.
Komawa da baya yayi tareda dan kwanciya a gadon waya n'a Hannun sa.
Sakon Fulani ne ya shigo wayar sa tace d'ana munji auren ka Allah yasa Alkhairi.
Ameen yabata amsa atakaice yasan gulma ne ke cin ta.
Kokarin kashe data yake yaga ta turo.
Amma kasan Al'adan masarauta Ko akan jinin sarauta insukai aure.
Maida mata amsa yayi da A'a saikin fada.
Cikin Jin dadin yabata hankalin sa tace duk rintsi duk wuya karka kusanci matar ka harsai kunzo. Kwatano Saboda akwai farin kyalle da ake nunawa à masarauta dan a tabbatar da matar tazo da budurcin ta a gidan miji.
Yarima Samad zumbur yamike tsaye yana mai cije labbansa yace budurcin.....
Ta ku har kullum kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.
3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
'''' Yace budurci kuma nana ta zancen ya shiga yi cikin zuciyar yana mamakin rashin kunyar Fulani a fili cikin takaicin furucin ta yadau wayar yarubuta mata.... Ai lokacin da aka daura auren wace irin gudummuwa kika bada'''
Zancen budurci kuma ku je da banzar Al'adar ku '' angayamuku ni mai kazamin kwakwalwa ne da tunanin dabbobi irin naki '' Mata ta kuma tun yaushe na buge boss ba mamaki ma tasamu shigen ciki yakarasa zancen cikin muguwar tsanan ta yana tura mata sakon ya kashe data kai tsaye toilettes yafada domin yin wanka '' yana wanka kalaman Fulani na masa yawo cikin kwanyar kansa ''...
Tuno kalamin Mamy yayi cikin kuka yace Mamy ki yafemun zuwan wannan yarinyar cikin Rayuwa ta yasa nazama mara biyayya a gareki..
Kokarin fita Daga bayin yake bayan ya tsane jikin sa da tawul '''' wani walkiya yagani mai tsoratarwa nan take Idanun sa suka fara kada wa ihu yake muryan sa na fita Azabure yazo dakin ya zauna bakin gado wadrobe din sa yabude yasauka jallabiya bleu tareda zira takalmin sa dan bakaramin yunwa yake ji ba.
Hakan yasa cikin hanzari ya zira takalmin kafar sa.
Kokarin fita yake Daga dakin yakara ganin wannan walkiyan adu'oi yafara karantowa dan dazun yaji Rahama tana karanto su saiya haddace dan ya tabbata adua kariya ce '' Ã hankali yaji nutsuwa n'a saukar masa.
Ita ma Rahama yunwa takeji hakan yasa tafito Daga dakin zata je kitchen iske shi tayi a falo yana kokarin fita Daga gidan motsin ta yasashi waiwayo wa yana kallon ta yanda take kokarin shiga kitchen batare da yabi ta kanta ba yafi ce Daga gidan '' motar sa yashiga kai tsaye babban restaurant yatafi yayi order abinci fruit salad dan shi mayen wannan abincin ne '' har ya baro restaurant saiya tuna da Rahama akan yasa yasauko yakoma tareda kara yin wata order koda ya dawo gida iske Rahama yayi zaune ta cire hijabin kanta.
Kamshin indomi ya baibaye duka gidan..
Kallon Abincin nata yake yana kallon yanda ta daura kafafun ta daya akan tebur din tsakiyar falon kwabe baki yayi yana me mamaki hartakai tazauna masa kan kujerar mulkin sa Ko su Faruk basa zama akai.
Ganin yashigo yasa ta sauke kafafun ta murya à sanyaye tace Sannu da dawowa Amjad.
Maimaita sunan yayi da Amjad kuma dawowa falon yayi yazauna one Sister kan kujerar hannun sa dauke da ledoji tashi tayi cikin sauri dan yanzu t'a lura da leda hannun sa tana karba ta ajiye su géfe shiko kallon ta yake yana tuna kalamin Fulani.
Direct kitchen ta nufa tadauko plate me dan girma tadawo falon cike da nutsuwa fruit salad din ta juye masa tareda kai masa a gaban sa.
Cike da girmawa tace anzuba kadauka...
Ganin be bata amsa ba yasa takara maimata kaci abincin ka.
Cigaba da danna wayar sa yakeyi hakan yasa ta dau indomi ta zata koma daki takusa kai karshen matakalan step din tajiyo muryan sa yana fadin.
Wa kika barwa dayan abinci batareda ya kalle ta hankalin sa nakan wayar sa.
Kallon shi tayi nawasu dakiku kafun ta juyo ta dauka.
Tana kokarin komawa. Dakin nata yace ke wannan dakin dakike tunanin naki ne to ba dakin ki bane oho kwanan bargo ne baki so ko ? Girgiza kai tayi Alamun A'a bahaka bane.
Tunda ba haka bane à dakina zaki kwana kina gama cin abinci kidauko bargon nan ki kwanta akai kafun nashiga dakin.
Tana barin dakin ya tabbatar tawuce Sannan yafara cin abincin beci wani abinci me yawa ba hakanan ya ajiye sauran anan.
Kiran wani abokin sa yayi da suka rako shi dauko Amarya.
Bayan sun gaisa Yarima Samad yace ya gajiyar ku dan Allah ka mikawa sauran abokan sakon godiya bisa karar da suka min gun dauko diyar sheik imam.
Kokarin tashi yake yaga kiran Mamy a wayar saida yaji faduwar gaba amma ya dake yana Daga wayar ya gyara zaman sa kan kujera sallama yayi mata Dagacen bangaren ta amsa masa.
Abdul Samad dafatan duk kuna lafiya Ko tafada cike da kulawa ina Rahama yata take..
Abdul Samad inafatan kana kula da hakkin ta.
Dan Mamy tasamu labarin Abunda Fulani ta gaya masa, cikin hikima da dabarun ta '' ta fara sheshekar kuka '' hankalin Yarima Samad yayi mugun tashi yace Mamy kukan ki babban hatsari ne a rayuwa ta inhar Saboda ni kike yin sa..
Mamy ta numfasa tace Yarima Samad Mahaifin ka beda buri a duniya daya wuce yaga kayi aure har ka hayyafa.
Allah yasa cika masa dayan burin inada yakinin duk halin da muke ciki yana sane damu.
Duk ranar da matar ka ta haihu ranar Mahaifin ka ze taka kafafun sa cikin masarautar nan inada yakini.
Yarima Samad tashi Daga zaunen yayi yanata safa da marwa '' yakasa bawa Mamy amsa da ya fahimci abunda takeson yayi duk da bata fito a fili.
Cikin dauriya yace Mamy yakamata ayiwa Ahmad aure fa.
Ran Mamy yabaci tasan soyake ya kawar da zancen ''
ganin tayi tsaki yasa jikin sa yayi sanyi sossai.
Murya cent kasan makoshi yace Allah ya azurtamu da Mata nagari da zuri'a nagari.
Mamy tace bangane ya azurtaku da mata nagari
Cikin bacin rai tace sai wani lallabaka nake kana kaucewa to wallahi indai ka tauye hakkin yar mutane Allah baze Barka ba.
Batajira cewar sa ta katse wayar
Shiko dafe da kai yayi hanzar dakin sa.
***********************
Wani docto ne mai suna Hamza wanda shine yana Daga cikin Malaman su Salma a skul kallon ta yake bayan yagama mata dinki uhmm wai wannan yarinyar uwar Rashin kunya itace yau miji yayi wa diban Albarka.