Sashe 83
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma inason ki a yanzu sona hakika nayi kuskure d'ana dauki auren ki amatsayin wulakancin bayan na manta ke yar wacece kuma n'a mance irin kawaicin da mahaifin ki ya nuna mun..
Yatsine fuska Salma tayi tabuga uban tsaki tace Al'amin kayi sake dan zaki ya girma yanzu babu ni babu kai wallahi ka sake ni bazan iya zaman aure dakai ba...
Kana matsiyaci ana batun daula wake maganar gidan bukka...
Wallahi ni sai dan Attajiri Ko attajirin Ko Jinin Sarauta karkai tunanin zan zauna gidan masu saida waina akan titi ka makaro '' wallahi Ko Ada danake kula ka kuruciya ne da dangin hauka yasa n'a mance ni matar manyan mutane ce ba irin ka me tsaron shago ba...
Sossai Al'amin ya nutsu yana sauraren ta tareda juya kalaman ta yanajin kuna acikin zuciyar sa...
Danne fushin sa yayi yace Salma bazan iya sakin ki ba..
Yanzu haka n'a kama muna gida mekyau plat babu kowa ciki dagani saike sai yayan da zamu haifa har Allah ya horemun inyi gidan kaina.....
Sossai Ranta ya bace tace ni Salma Abdurrazak Nice zan zauna gidan haya kam buhu lallai kanka ya kwance Al'amin
Maza ka nemo shi in saita maka shi.....
Nusarin namiji kawai Alfarma daya zan maka '' tsinannen cikin ka dake jikina nakeson d'ana dawo ka kaini acire mun shi dan wallahi bazan haifi dan Masu saida waina ba.....
Al'amin cikin takaici yace aikuwa tunda ba shege bane saikin haifi dan masu wainar..
Zankai kararki wajen mahaifin ki danshi ba mutumin banza bane...
Salma Jin zeyiwa sheik magana yasa ta fadin kaima bakasan wasa ba...
Ai gobe zan dawo kabari inna dawo mun karasa ko
Cikin takaici Al'amin ya katse wayar..
Sai safa da marwa yake ta yi cikin dakin...
Mahaifiyar sa me waina ce tashigo bakin ta dauke da Sallama tace Al'amin matar nan taka '' Nina rasa wani irin aure ne wannan duka kwanan ta uku agidan ka...
.
Kuma ace haryanzu bata koma ba...
Al'amin cike da takaicin Salma yake kallon mamarsa yace Inna Salma Albasa ce batayi halin ruwa ba...
Duba kigani fa ya za'ai tace wai zata barar da cikin dake jikin ta '' kasa gayawa mamar sa abunda Salma din tafada yayi dan kar abun yayi tsauri...
Mamar Al'amin cike da mamaki tace ciki gare ta kuma takeson ta zubar dan uban ta mara tarbiyya astagafirullah n'a mance iyayen ta mutanen Arziki ne dasai ince Daga gida tadauko mugun hali...
Al'amin dake kallon uwar tasa yana tabe baki yace ai Daga gidan ta dauko mana a nono tasha uwar ta wlh ba yar arziki bace...
Maman Al'amin cike da mamaki take kallon dan nata tace Ah Ah Al'amin karmuyi haka dakai laifin wani baya shafar wani dan yarinya tayi ma rashin Arziki karka hada da uwar ta nasan Ayshatu bansan ta da mugun hali ba...
Kaima harda n'aka laifin Ko gun auren yarinyar nan wani rashin mutunci ne baka shuka ba har daurin auren Dakyar ka tafi aka baka yarinya kayi mata diban Albarka dan dai uban ta sarkin hakuri baya nuna fushin akan abu da wanine da kaine zakayi jinyar ta.....
Kila wannan ta duba shiyasa take maka haka..
Takarashe zancen tana kwance kudin wainar dake daure jikin Zanin jikin ta dan kirgawa....
Al'amin cike da takaici yake kallon yanda take kirga kudin yace nidai Daga yau banson ki kara saida waina..
Dago kai tayi tana kallon sa tace Yau naji iskanci inace da kudin wainar kabiya sadakin auren ka...
Oho dai nidai n'a gayamiki banaso wlh haba kina jamin zagi agari inna yakamata kidaina fa ehee yana huci sama sama...
Sakaka da baki take kallon sa tace to inbada abun ka da iskancin naka daya motsa wani sana'ar zanyi ne kaga dai mahaifin naku beda karfi yanzu da wannan sana'ar muka dogara....
Ku barshi nace Inna zandau nauyin komai agidan nan Daga yau Daga cinku har sha..
Duka abunda kuke bukata ku sanar mun...
Inna dariya tayi tace ikon Allah Alhmdulilah d'ana yasoma hankali Allah yasa dagaske kake inhar hakane nima wlh zan dena sai innemi sana'ar gida Ko sare sare ne ina iringa taba kasuwanci...
Al'amin cike da Jin dadin zehuta da gorin Salma yaciro bandir din kudi dubu dari ya mikawa inna cike da isa yace wannan gashi kija jari kuma kiyi cefane duk abunda babu agidan nan ki siye mugani kafun su kare zankaro miki wasu...
Cikin Jin dadi ta girka kudi hade dayin guda sossai baki n'a rawa tace Alhmdulilah Al'amin Allah yasa kafi haka..
Ameen ya Amsa tareda barin ta adakin tana murnan samun da tayi....
Ita Ko Salma suna gama wayar ajiye wayar gefe tayi tafara tunanin yanda zata kai karshen Rahama
Wata muguwar Tsanarta takeji A'cikin Ranta..
Tun suna yara kullum itace Asama duk abunda tasa agaba saide yaje kasa '' 'cikin jin haushin ta take Ayyana yanda za'ai jana'izzar Rahama a masarautar..
Kuma InshAllah Nice zan maye gurbin ta awajen Samad inma ban aure shi ba...
To kowa yara sa Amma tabbas Rahama barin duniyar zakiyi kin isa ki kwace komai ke kadai waike ta Allah zamu gani ne...
Tashi Daga kwance tayi tareda nufar falon ta iske Asiya tafita Faruk ya aika a kira ta....
Ganin Ànty kadaice zaune cike da murmushin dole tace Anty ga wayar taki mun gaisa da shi yace yana gaishe da kowa da kowa..
Sossai anty taji dadin hakan tace yauwa koke fa Salma inason ki nutsu ki kama mijin naki sossai wallahi yanzu maza wuya suke...
Kinmaci sa'a ke kinsan Al'amin kafun aure '' nida wlh ina kuka ina fadin banason auren da za'ai mun mahaifana sukayi ta rarrashina indau kaddara InshAllah bazanyi d'ana sani ba...
Yanzu fa duba kigani zamana da baban ki sai Sam Barka wallahi daidai da. Rana.daya be taba yimun abu da. Gangan ba dan raina yabaci ba '' duk da Adam agizi ne....
Nima kuma bêta kamani da nayi masa laifi ba..
Ina kikaye wa duk da a lokacin bawai son shi nake ba...
Amma Daga baya fa uhmm Kullum adua nakewa iyayena dan sun mun zabi nagari dan haka inason ki rike irin nawa Salma...
Karamin misali duba fa yayar ki Rahama aure aka daura mata batasan mijin ba shima besan matar ba kuma suka rungumi kaddara...
Dan Allah Salma ki nutsu inason kizama wayayya InshAllah ba zakiyi danasani ba inkika dauki shawara ta ba....
Salma jikin nata yayi mugun sanyi kamar wacce tadau nasihan Anty amma azuciyar sai fadi take uhmm ai baku isa ba Daga ke har Rahama zaku gane....
Afili cikin sanyin murya tace Anty nagode da shwarar ki....
INSHALLAH NADAUKA...
Asiya samun wuri sukayi ita da Faruk suna fira cikin nishadi ''...
Cike da Jin dadi tace kaga Daga gobe shikenan zan bar kasar taku '' sai kuma mun dawo suna in Allah yasa ta haihu...
Faruk dake Murmushi yace kina nufin cike gare ta ne Rahama...
A'a ba haka nake nufi ba wai in Allah yakawo Ko '' dole inzo mata suna...
Kamar ita Rahama naji Samad na. Fadin nan da wata daya zasu tafi kano...
Faruk yace kwarai kuwa kanon zasuje '' kamar akwai abunda yake nema a kanon har yanzu Burin nasa be cika ba dole yakoma....
Uhmm Allah yakaimu gwamma inringa ganin kawata wlh banson ina nesa da ita sai dole...
Wai in tambayeka
Faruk yace inajin ki fadi......
Dan Allah gayamin gaskiya karka ga dan gaban idanuna ne...
Uhmm inajin ki fadi mana....
Wai dan Allah Faruk da. Gaske ni mummuna ce Ko kyakkyawa banason ka boye mun dan girman Allah....
Dariya mai sauti Faruk yayi yace inhar mafarki kike TOKI FARKA
Babu wanda ze kalleki ya kushe ki wallahi saide hassada..
Son kowa kike kin wanda ya rasa..
Asiya ke kyakkyawa ce ajin farko banson in cika ki da surutu d'ana bude miki file din kyaun surar da Allah yayi miki...
Wallahi kinada kyau iya kyau gaki fara ga tsini hanci mai daukar hankali...
Asiya ke ta musamman ce..
Gayamin wayace miki bakida kyau...
Cike da Jin dadin kalaman sa tace uhmm babu wanda yace haka kawai n'a tambaya ne dan insan yanda nake in daina Rawar kai...
Faruk cike da yarda da kai yace Asiya inason magana dake serios..
Inajin Faruk din Samad...
Uhmm ba Faruk din Asiya ba...
Taya kazama n'a Asiya rufamin Asiri...
Nidai inajin ka...
Asiya inason ingaya miki kalmar da bantaba. Furtawa wata ya mace ba
Asiya inason ki '' inason ki inasonnnnn kaiiii yaja kalmar da wani irin voice me kashe garkuwan jikin wanda ke sauraron sa....
Asiya dago kai tayi Idanun ta cike da hawaye tace Faruk kana sona kace uhmm mikewa tsaye tayi...
Faruk shima tashi yayi yace haba Asiya ina zaki je muna magana..
Kasa Tsayuwa tayi tace Faruk ka makara kayi hakuri nayiwa Adamu Al'kawarin zan aure shi kuma har nayi shawara da Rahama..
Bankika ba Faruk ka kai duk inda ake tunani kai gwarzon namiji ne tun farko kayi nauyin baki...
Gashi Adamu yazo da Gadan Gadan bazan ki shi ba...
Cikin hanzarin ta tabar wajen nasa tana sheshekar kuka...
Shiko Faruk Mutuwar tsaye yayi yakoma kamar wani matacce '' sossai jikin sa yadau rawa.....
Kuka yake yana fadin Asiya karkimun haka...
Yayi daidai da fitowar Samad Daga Sashin nasa yana sauri zeje sallah insha'i....
Cike da mamaki sukaci karo shida Faruk dake kuka...
Samad yace............
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: KANWATA
LITTAFIN NAN KUDI NE INKIN GANSHI A WAJEN GROUP DÃŽNA NA SATA NE
09069080725
Page biyu ne nan n'a hada zaku ga yayi tsawo '' n'a safe d'ana d'are ne..
Nagode masu mun uzuri..
Love you All my Fans...
Jinjina gareku yan kungiya ta Jarumai writ associat..
8ï¸âƒ£1ï¸âƒ£ ___8ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
SAMAD yace kai lafiya kake kuka meya faru ne '' fuskar dauke da damuwa....
Faruk cikin saita nutsuwar sa yace Ah babu komai Muje muyi sallah in mun fito zan maka bayani.....
Kai tsaye masallacin suka nufa...
Ita Ko Asiya zama kusa da Ànty tayi tana bata labari Ànty tace da bakiyi saurin dakatar dashi ba....
Matar mutum kabarin shima wanda kike takama akan sa ba lallai bane inshine zaki aura ba.
Uhmmm hakane Anty banson yasa ran zan aure shi inzo ban aure shi ba yayi tunanin naci Amanar shi...