Sashe 95
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zanshiga ciki inda shirya '' tashi yayi cike da juyayin Al'amarin..
Ita Ko Mama karama maida kallon tayi akan dan nata tace Sani Allah yasa isar muku ta raba Ahlina tasa zukata cikin kunci '' kuka ta fashe dashi Abba Marwan ganin yanayin da take ciki yasa shi Sakin kuka shima yace da wani idanu zan kalli Salihu '' bayan inacikin wayanda suka tozarta shi...
Mama Karama tace karka damu Sani Allah ze shige mana gaba '' Amma wannan matar Samad din nan kash bamu da abunda zamu iya biyan ta '' domin tayi jarumta...
Kusan karfe tara '' Hassana tagama shiryawa zaune take kusa da Mamy cikin kukan rabuwa tace Mamy ke mace ce ta gari harna ji banason rabuwa dake...
Mamy cikin kewar da zatayi tace '' Hassana da wallahi mijina yana gari dana bashi umarnin ya aure shi dabi'un ki da halayyar ki sun mun sossai wallahi...
Wayar Hassana tafara ring tana dubawa taga Hauwa ce...
Cike da Farin ciki tace Daughter dankinji ina nan tafe yau shine kika nemeni dawuri ko
Dagacen bangaren tace mommy n'a kuma Amaryar Abdurrazak '' ace zaki daura aure saiyau muke samun labari uhmm nidai Ko dani za'a kanon n'a..
Sossai Hassana ta dara tana kallon Mamy tace yawwa ga diyarki hauwa ku gaisa mikawa Mamy wayar tayi..
Cikin hanzari Mamy ta mika hannun ta takarbi wayar '' tareda karawa a kunnen ta...
Inawuni daughter yanda taji hassana ta fada cike da fara'a
Dagacen bangaren ta amsa da lafiya lau Mamy daman mama ta tana bani labarin ki '' zanso wataran inganki '' kinyi a rayuwa kun rike uwa ta tamkar yar gida '' Allah yasaka muku da Alkhairi Mamy...
Cike da Jin dadi Mamy tace Ameen nidai daughter '' wajena zaki dawo nan da zama in Allah yakawo miji sai kiyi aure Ko..
Sossai Hauwa ta dara hadda rufe Idanun ta '' tace mezehana ni zuwa Mamy '' InshAllah in Mama ta tawuce kanon to ni kwatanon zanzo....
Nan da nan fira ta barke tsakanin Mamy da Hauwa..
Ita Ko Hassana kallon su take tana dariya cike da farin ciki...
Suna gama wayar tamika wa hassana wayar ta...
Karamin akwati Mamy ta cika da kaya tace hassana wannan kayan nida Rahama ne muka baki dan Allah ba yawa ayi hakuri..
Cikin farin ciki take kallon akwatin tace kai MashaAllah '' kaya sunyi kyau fa...
Cike da Jin dadi tace Allah yasaka muku da Alkhairi....
Yarima Samad '' kallon Rahama yake cike da mamaki tun safe bata ci komai ba..
Amma amai take ta zuba duk ta galabaita......
Dakyar ya lallabata yabata ruwan lipton shima saida yasha lemun tsami da kanunfari '' Sannan ta kurba....
Kallon Samad take cikin ciwon cikin daya t'aso mata tana dafa marar ta..
Tace wayyo Amjad Mutuwa zanyi '' '..
Cikin gigita yace Ah Ah Rahama kidaina Ambatan mutuwa please n'a rokeki...
Cikin hanzari yadau wayar sa yakira likitar masarauta...
Koda likitan ya iso..
Khadija ce tayi masa jagora har dakin Samad..
Ita Ko Khadija cikin hanzari ta nufi sashin Mamy domin sanar musu abunda yake faruwa...
Cin karo tayi da Su Mamy da hassana harda Ahmad '' zasu tafi parking space..
Ganin khadija kamar ba cikin hayyacin ta take ba..
Mamy tace lafiya kuwa Auta '' meyake faruwa ne
Ina Samad da Rahama ana jiran su gashi har Hassana zata wuce ita kadai ake jira a filin jirgin....
Hassana itama kallon Khadija take cike da zakuwa tace lafiya kuwa yar nan kinyi shiru...
Bakin ta Na rawa tace wallahi Mamy matar Samad bâtayi barci ba '' wai ciwon ciki...
Gatacen likita n'a duba ta
..
Subuhannalah Mamy ta Furta cikin hanzari ita da hassana da Ahmad sukayi Sashin Samad dan ganin abunda ke faruwa...
Koda suka isa iske Rahama sukayi...........
Wata yar uwa acikin members dîna tace kusata à adu'ar ku akan wata damuwa..
Sannan nikaina ina barar adua akan nawa lalurar ta rashin lafiya '' da kuma yar antina da tasha guba jiya a rashin sani ''
Allah yabata lafiya yasa ta warware normal...
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah...
3/21/22, 07:56 - Nuriyyat: 8ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Koda suka isa iske Rahama sukayi tana Amai''cikin tashi hankali mamy ke magana tace yata jibi yanda kika fada Daga jiya zuwa yau...
Kama hannun Rahama tayi tana jero mata sannu.
Maida kallon ta akan likita daya gama auna fitsarin Rahama tace likita meya damun ta kardai ace maleria ce...
Takarashe zancen tana kallon Samad dake yarfe hannayen sa...
Cikin nutsuwa likata yafara magana yace ''
Yace uhmm ba maleria bace..
Samad da Mamy suka hada baki wajen fadi to menene...
Tana dauke da ciki ne '' shine yake bata wahala cewar likita..
Cikin tsananin Farin ciki Samad ke kallon Likita Sam ya mance Mamy n'a dakin yace likita kana nufin Hubby tana dauke da ciki...
Kwarai kuwa dukan alamu sabon ciki ne...
Bakin Samad Yaki rufuwa zuwa yayi ya rungumi Mamy yace kinji ance tanada ciki wayyo dadi...
Cikin tsananin farin ciki yake magana...
Mamy cike da farin ciki tace kai Amma yaushe kazama mara kunya haka.
Furucin Mamy ne yadawo dashi cikin hayyacin sa..
Cike da kunya ya fara sosa keyar kansa.
Kallon Ahmad yake shida Khadija yanda bakin su yaki Rufuwa dan Farin ciki..
Ahmad yace congrat Yaya Samad wayyo dadi zan zama uba cewar Ahmad..
Hassana dake dariya tace kwarai kuwa zaka zama uba kwanan nan..
Cike da Jin dadi yace Mama hassana '' Muje mu rakaki airport din kada mu rasa jirgi...
Yarima Samad da farin cikin dayake ciki yace Ah Ah Ahmad kayiwa drever na '' n'a Samad air plan personnel '' kace yayi maza ya shirya shine ze kaita kasar Gabon..
Bakaramin dadi Mamy da hassana sukaji ba'' hassana tace godiya nake Yarima Allah ya inganta cikin dake jikin Rahama Allah yasa ta haifo mana yan hudu..
Ameen ya Allah ya furta kai tsaye batareda yayi shayin komai ba...
Rahama duk kunya ya lullube ta takasa hada idanu dasu Mamy...
Ganin haka Mamy tace Rahama kikula da cin abinci kinji ko''kuma kidaina girki' 'duk kalan abinci da kike so ki gayamin zan dafa miki..
Gyada kai Rahama tayi' 'cikin muryan Mara lafiya tace Mama hassana Allah ubangiji yakaiki lafiya yatsare hanya.
Da ameen suka Amsa dukan su...
Likita cike da Jin dadi yace toni zan tafi wannan takardan magunguna ne kuma Daga watan gobe zata fara zuwa awo hakan yanada matukar muhimmanci..
Samad yace Ah Ah harsai ankai watan gobe ni yanzu ma tafara zuwa..
Harara Mamy ta watsama Samad ganin haka yasa ja bakin sa yayi shiru...
Mamy tace likita sannu da kokari inda wani abun zamu nemeka...
Samad ganin likitan ze wuce yace likita nabaka kujerar makkah..
MashaAllah MashaAllah kowa dakin ya furta cike da Jin dadi likita yafara kukan Dadi yace watau Allah yayi kira..
To Allah ya inganta cikin Amarya da Ameen kowa ya Amsa dakin..
Babu bata lokaci Hassana suka bar dakin da Mamy da Ahmed '' khadija kadai aka bari dan Samad shima yafita rakiya..
Rahama kallon Yanda Khadija ke kokarin gyara daki take '' tahana ta yin wani abu...
Nan da nan tashare daki ta goge ta kunna turaren wuta..
Ruwan dumi ta hadawa Rahama tadawo dakin tareda kama hannun ta '' tace anty tashi Muje Ko..
Babu musu Rahama ta tashi dan ita kanta tasan tana bukatar wankan....
Har Filin Airport Mamy suka Raka hassana..
Suna kallon ta har ta shige jirgin tana ta Daga musu Hannun cike da kewar su...
Koda jirgin ya Daga Samad cike da Jin dadi shida Ahmad suke fadin gaskiya wannan matar tanada kirki batada damuwa....
Mamy tace gaskiya batada damuwa jibi yanda Babana ya dame ta Ko ince kuka dame t'a amma bata taba nunawa ba tadauki hakan ne amatsayin dan bakusan ita wacece ba ''.
Sossai Ahmad ke nadaman rashin kunyar dayake zuba mata inyayi tozali da ita agidan.
Cike da kewa suka bar airport din....
KANO
Sossai sheik ke shirye shirye sabon gidan su.
Da zasu taré..
Mama kam cike da Farin ciki tace uhmm zanfaso gari fa..
Samun sheik tayi azaune adakin nasa tace gaskiya yakamata kasai mun mota mana...
Murmushi Sheik yayi yace Aishatu kedai baki rabo da abun dariya..
Akwai kudade da Rahama diyar makiyar ki tabada zanbaki millions 10 '' itama Sa'adatu millions 10..
Abubakar millions 5
Asiya millions 5
Salma 5
Kinga Millions 15 ne nawa.
Inkinga dama ki sai mota da kudin Ki '' duk yanda kika so daidai ne....
Mama cike da takaici tace kambuhu nida haihuwar ya wasu da raba kudi..
Sheik yace kwarai kuwa d'anma bansa Abdul jalil ba..
Cikin nawa kudin zanba uwar shi ta ajiye masa millions biyu Ko shima yasan yayar shi Rahama ta mana kyauta...
Aisha yanzu dai nagama bayani '' kudi kuma anjima zanfiddo in baki naki..
Mama sake da baki tace uhmm Abdurrazak kenan wai kai wani irin jarabben mutum ne '' duka nawa kake zaka hada mata uku..
Kasaitaccen Murmushi Sheik yayi yace uhmm Indo tawa nikadai '' inbanda abun ki..
Mata suna yawa ne ai bakwa yawa Inde kanada lafiya meye matsalar..
Mama rike da baki tace ikon Allah '' yau n'a gida ya koshi har kake kiran kanka me lafiya..
Sheik kallon ta yake yana nazarin kalamanta yace tunda baki koshi '' kibari zuwa d'are '' sai agani Ko..
Zare idanu Mama tayi tace wallahi bana bukata '' haka kawai '' ina fama dakai ka sakar mun da kasala da ciwon jiki '' inkasa samu abu bakasan Ana ajiyewa ba.....
Sheik dariya yayi yace Aysha ke fa kikace banda lafiya nayi tunanin kin manta ne ashe kina tune 'kinga kenan kun mun kadan keda Sa'adatu saina auri Hassana inje innemo sadakar yalla in hada da ita kinga n'a cika sunnah kenan
Sossai Ran Mama ya bace tace aiga yayan ka nan gidan miji kanason ayi masu abunda kamun..
Kwarai kuwa indai karin aure ne ni zanba mijin nasu gudummuwa '' abun farin ciki ne fa '' kuma karuwar su ce...
Mama sake da baki take kallon sa tace kam buhu lallai kace wani Abu..
Ni zan tafi saidai anjima. ''tashi tayi tafita tana tunanin tayanda zata Koma gidan Malam' 'dan kam bazata bari anty ta haihu ba...