Sashe 5
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji yanaga sai tsaki kakeyi Kai kadai ne kuma laptop n'a gaban ka...
Kallon ta yayi bakaramin kyau t'ai masa ba amma yanzu ba lokaci WANNAN bane .
Dan naki ne naketa Kira bedaga wayaba 'jikan sarkin kwatano ne beda lafiya kuma very important.
Ina Kiran sa dayaje ya dubo sa 'amma shiru.
Bedaga ba.
Kayi hakuri Dr yanzu Haka yaje wani aikin ne mai muhimmanci .
*********
Adamsy parking sukai daidai kofar gidan Sheik .
Kan sufito ya kalli abokin NASA yace Kana ganin bazaa samu matsala ba .
Dan wallah ni Aka hanani Rahama ankira ruwa .
Abokin sa yace kadai nagayamaka baa daukan son duniya a daurawa Macé karinga control din kanka in Rahama matar ka ce 'zaka aureta .
Ok to muje kusan atare suka sauko daga motar'.
Knocking sukayi 'Baba salihu dake zaune Yana istigifari yataho yabude Gate...
Kallon su yake yace daga ina bayin Allah?
Adamsy sai sunne Kai yake kasa ' daman wajen Rahama muka zo .
Kuma kafun naganta inason inyi magana da Sheik ne hannayen sa duka biyun cikin aljihun rigar sa.
Baba salihu kallon su yake daga ganin su yasan Yan Babban gida ne.
Ajiyar zuciya yasauke yace 'Yace Rahama dakuke nema basa nan itada Sheik .
Adamsy cijje labban sa yayi yaji dacin amsar da baba salihu yabasu.
Abokin sa ya dafasa yace kaga muje goben in Allah yakaimu ma dawo.
Jiki asanyaye suka juya.
Baba salihu Yana ganin Sun fice ya maida kofa ya rufe.
Adamsy dakyar yake tuki zuciyar sa n'a tafarfasa idanun sa Sun kada ,cikin bacin rai yace Rahama rasa daidai yake da bugawan zuciyata...
Karar wayarsa ce tadawo dashi hayyacin sa 'dakyar yadauko wayar kan screen din wayar Yaga Dad cikin hanzari yadaga.
Inawuni Dad dagacen bangaren yace haba adamsy bance maka wayarsa yadaina nisa dakaiba..
Ina WANNAN sarkin kwatano damuka taba Zama gidan sa 'tun Kana shekara daya a duniya...
Cikin gyada kai yace eh nagane Dad kanaban labarin su...
Jikin sa ne Aka kwantar nan asibiti khamec sunan sa Yarima Samad da zaran kaje kaje anuna maka emerngncy ...
To Dad yanzu kuwa zamu tafi daga Haka sukai sallama.
Ya juya akalar motar hanyar asibitin.
*************
Mama tace Salma dan Allah kiringa sassauta wa Rahama inada tabbacin sharri kike mata.
Amma abunda yasa kikaga namata hukuncin nan Raina ne yabaci ganin nice uwarta amma taja hannun kishiyata zasu shige dakin ta ...
Salma da ranta yakai kololuwa wajen baci tace au Haka kikace sharri n'a mata ko?
Bahaka nake nufi ba Salma ina nufin amsamu akasi ne wajen ganin da kikai mata kila ba ita Kika ganiba.
Zumbure zumbure Salma tafara yi babu komai ke yau Zaki fara tsanata Kenan ko.
Sallamar anty ya katse musu hanzari kallo Daya tayi musu ta kauda kanta ta raba ta gefen su tawuce.
Mama tabi bayanta cikin sanyi murya tace kinzo kin wuce mu bakice min komi ba...
Dago Kai anty tayi tana harararta ai Niko me zance Miki duk WANNAN abun kinayinsa saboda kin tsaneni tunda nashigo gidan laifina ne dan n'a auri mijin naki.
Koko daze auroni meya Hana ki hanashi karo aure shikenan saboda mugun halin ki yar cikin ki...
Kike cutarwa dan inji haushi kokuma yarinyar dan ta tsaneni kikeso ko?
To ahirr dinki wallahi n'a Gina Rahama kan tarbiyya na gari duk son da Rahama takemin bekai wacce take Miki ba.
Ba dole ta shaku dani ba 'bakya janta ajiki kullum maganar fitsarriyar yarki kike dauka 'to wallahi Salma saita saki kuka ki rubuta ki ajiye Dan Allah ki ficemin adakina .
Mama mutuwar tsaye tayi duk maganganun da Anty ke fade sakaka ta saké baki tana kallon ta hartakai karshe ...
Cikin sanyin jiki tabaro daki 'abincin dazata asibitin tadauka tareda zura hijabin ta.
Baba salihu yayi mata kwatance.
Itako Salma komawa daki takwanta ranta abace wai ita ala dole anbata mata rai kuma mama zata dawo ta same ta.
Daukar wayarta n'a sirri da Bata Bari gidan su 'ansani ba .
Kunna wayar tayi takawo haske babban wayace Infinix smart HD
Whasap dinta tabude.
Nan da nan sakonni suka fara shigowa.
Sakon Al'amin wani matashin yaro yashigo inda yarubuta.
Aslm gimbiya sarautar mata wlh kwana biyun nan da Bana samun ki bakiji yanda hankalina yatashi ba.
Wai yaushe zaki zone wallahi inabukatar inkara tsotson boob dinki laushi ga tsantsi.
Reply t'ai masa da .
Hhhhh Allah ko nawa kasan gidan namu ne wallahi ancika tsaro dayawa yanzu babu kowa gida sai anty itakuma tana dakin ta .
Zan san yanda zanyi nafito batareda kowa yaganni ba amma fa bazan wuce minti shabiyar ba .
Nikawai nono n'a inkana shansa ina fita' hayyacina .
Reply yai mata dasai kinzo inajiranki.
Bata duba sauran message din ba .
Takara kashe wayar.
********
Adamsy Kai tsaye cikin asibitin suka nufa 'tambaya sukai Aka nuna musu'dakin da Abdul samad yake.
Kasancewa Yayi popular agarin ansan baban shi shiyasa basu hanashi shiga dakin hutun ba.
Faruk yace mallam tsaya mana juyowa Yayi ya kallesa cikin dan bata rai yace lafiya ?
Faruk yace ance baa shiga kuma Kai daga ina kake ne ai bamu sanka ba.
Bé bi takansa ba yashige dakin.
Yarufo kofa.
Kusa da gadon abdul.samada yatsaya Yana ma kallon tausayi .
Kamar ance waiga ya hango gadon da Rahama ke kwance .
Cikin tashin hankali...
Taku har kullum kyauta daga Allah
Karku manta paid Book
Kubiya free Book yakusa karewa
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 0ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Cikin tashin hankali arazane ya furta Rahama muryan sa n'a rawa 'zufa ce ta keto masa nan da nan jikin sa yadau rawa .
Dakyar yaja kafafun sa yakarasa gaban gadon ta Yana kallon yanda take fitar da numfashi 'bandejin dake kanta idanun sa yasauka Akai.
Ya ilaihi hatsari tayine koko wani ne yayi mata wannan mugun aika aikan.
Inhar ba hatsari bane nadau Alwashin ni adamu saina dau fansa wallahi ko uban waye bazan raga mashi ba.
Cikin kunan rai yafito dakin Kai tsaye dakin likita yanufa likita yanata rubuce rubuce wasu ordanance daze ba wasu.
Yaji an bankado kofa da karfi firgit ya Mike tsaye dan yayi fada saiyaga Adamsy ne.
Komawa yayi yazauna Yana me kallon ikon Allah .
Adamsy dake huci sama sama cikin tsawa yace me yafaru da yarinyar c'en dake kwance dakin hutu kuma me dalilin da zaku hadata daki daya da namiji?
Likita bakin sa ne yasoma rawa yace sory oga wallahi dakin hutu yacika da jama'a ne.
Kuma dayan yaron ance jikan sarki ne.
Itakuma diyar babban malamin mune kaga bekamata a cakudasu da sauran jama'a ba kasancewa matsalar su babba ce .
Adamsy dake masa kallon tara saura kwata yace maza maza adauke Rahama daga wannan dakin abata daki inyaso ta Farka acen...
Angama Ranka yadade likita yabashi amsa tareda barin abunda yakeyi .
Abdul samad ahankali yake kokarin Bude idanun sa...
Soma jujjuya kansa yasoma yi iñda ya ware idanun sa gabadaya .
Ganin iñda yake mamaki ne yacika shi.
Ahankali yadago Kai 'yanata kallon jikin sa dakuma tambayar kansa méya kawosa asibiti dan da Dukan alamu nan asibiti ne.
Sauke kafafun sa kasa yayi bega takalman sa awajen ba.
Idanun sa ne suka sauka Akan kyakyawan fuskan Rahama dasai haske da sheki yakeyi .
Nan da nan Ransa yayi mugun baci 'cikin fada yace wani dan iska ne yahadani daki daya da Macé.
Ganin babu me basa amsa yasa fito Yana tangal tangal jikin sa babu kwari yafito daga dakin.
Su faruk n'a hango aguje suka zo wajen sa shida Marwan da aminu kankace me yarima Samad jiri n'a Diban sa.
Taro sa sukai tareda tallafa masa cikin kulawa faruk yace haba kaikuwa bekamata kafito ba kamata yayi kasa Akira mu.
Wani mugun kallo mai cike da ma'anoni yarima Samad yake jifan su dukan su.
Marwan nan da nan yasha jinin jikin sa dan yasan waye Yarima Samad Zaki ne Wanda ya gagari namomin daji 'guguwa yake me tada Taro
Cikin bacin Rai yakai Duban sa Akan faruk tareda tambayar ya AKAI yazo nan asibitin .
Faruk yabashi labari yanda Akai 'shiru yayi n'a wasu dakiku Yana nazartan kalaman faruk .
Likita dauke da gado sunzo daukan Rahama a canja mata daki.
Kallon yarima Samad yayi yace Ah Ranka yadade harka Farka 'tunda ka Farka bara abar waccen yarinyar adakin ita kadai.
Cikin bacin Rai Yarima Samad yace bangane Me kake nufi ba tunda n'a Farka
iñda ban Farka ba to me zan mata adakin ?
Likita yace sorry bahaka nake nufi ba 'naga Macé ce shiyasa.
Macé ce kace fa ?
ya tsareshi da idanun sa masu firgita mutum in ransa yabaci.
Me zandauka inhar ina daki daya da ita angayamaka kowama irin kune mayun mata.
Allah yatsare ni da mugun tunani da kukai akaina.
Su faruk rike da baki suna kallon yanda yaketa zubawa likita masifa ba gaggautawa
Likita yace yau dai nashiga uku 'sadaf sadaf yawuce tareda komawa office dinsa Yana goge zufa.
******
Adamsy rike da kasan dake sarawa har idanunsa suna hasko masa ga yarima Samad nan zekama hannun Rahama zumbur yamike .
Yace ya ilahi mai ke shirin faruwa Danine .
Tuno wa Yayi Dad dinsa yaturo sa ne dan yaduba Yarima Samad yasa ya tako inda suke ganin babu su babu alamun wayanda suka kawo shi.
Direct dakin likita yatafi yace docto ina wannan pection dan gidan sarki.
Likita yace am sorry Yaki Zama yace wai lafiyar sa kalau baze kwana anan ba .
Adamsy yace oh M'y God wai me nakeyi Hakane har Wanda nazo Domin shi yabar asibitin bamu hadu ba.
Likita duba mun file dinsa akwai nomba ko adress .
Likita n'a dubawa yace gaskiya babu kodaya .
Jiki asanyaye yabar dakin .