← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 115

Sashe 36

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tayi shiru bata bashi Amsa ba '' karasowa gaban ta yayi yana son yaga boob din ta amma durkushen da tayi yasa be ganin komai..
Ganin ta kasa take kallon shi yasa shi gyara Tsayuwar shi cikin bata fuska yace nasan kinsan munyi baki amma dayake bakisan girman baki ba.
Shine kika zo daki kika zauna
'' Ko dan abinci sai sun roka.
Bata dago kai ba bare yasa ran zata amsa masa sai gani yayi Daga zaunen tana laluben gadon dan dauko hijabin nata tasanya.

Cikin sauri yadauke hijabin yana zuba ruwan masifa beda Burin daya wuce yaga ta tashi amma ya lura kamar ta gano shi.

Ki tashi nace Ko ina magana kinyi shiru kina diyar Imam amma bakisan darajan aure ba.

Tashi Daga zaunen tayi kallon da yake bin ta dashi yasa ta sauke Idanun ta kasa '' cikin sanyi murya tace kayi hakuri maganar taka ce bansan Amsar da zan baka ba shiyasa na yi shiru.
Kallon hijabin ta dake hannun sa tayi tace dan bani hijabina daman ina shirin inje indaura masu girki kayi hakuri bazan kara ba..
Hannun ta mika masa Alamun yabata hijabin ta..
Uhmm zoki amsa yafada ''wayyo Allah n'a nashiga uku..batasan maganar ta fito fili ba.

Kin shiga uku dame yatsare ta da zararan idanun sa..
Bakomai tabashi amsa tareda zuwa wajen akwatin kayan ta zata dauko wani hijabin.

Ta ku daya zuwa uku yayi sai gashi a gaban ta dagowa tayi '' nan da nan yanayin ta ya canja tace mayye n'a dan Allah ka kyaleni banaso Jin hannun sa saman boob din ta yana kokarin Jan ta zuwa gadon nata ta turje wajen cikin kuka tace kamatsa mun wallahi saina yi ihu Abokan ka susan cewa fyade zaka min tana mai turo bakin ta waje..

Kan ubancen au fyade kikace mamaki yake wai wannan karamar yarinyar ashe tanada baki sossai haka..
Jin ta wabce hijabin ta Daga hannun sa tabude dakin tayi gaba cikin sauri ta saka hijab dinta..

Faruk yace kaga Yarima Daga yaje yakira ta dan iska in ance maka d'Anne ta yayi karkayi mamaki.
Aminu yace wannan ma da muka gani kadan ne.

Hango Rahama sukai tana saukowa Daga kan matakalan Stép.
Kallon ta suke suka d'ara to ina yake shi sarkin tabe tabe..

Ganin saukowan shi
Yasa suka maida kallon su akan sa.
cikin sauri yakaraso wajen su cikin Jin kunya yace ka ganta wai cikin ta ke ciwo shine natsaya bata magani.

Faruk ya Girgiza kai yace gaskiya ne danma maganin yana nisa ne shiyasa ka dade baka gani ba..
SAMAD YACE KWARAI KUWA TAREDA ZAMA KUSA DASU YANA KALLON Rahama yanda take tafiya duk da hijabi ne akan ta..
Aminu cikin danne dariyar sa yace tabe tabe.
Samad yace me ma'anar tabe tabe dawa kake ne ?

Faruk yace dani yake tabe tabe kasan Aminu akwai iya sa suna.

Uhmm yace Kunga zan je in shirya zuwa aiki karfe biyu zandawo zaku rakani gidan surukai n'a.
Abban Adamsy ne yakirani akan naje dan haka ku shirya zaku rankani..
Faruk yace uhmm masu surakai Allah yakai mu.
Uhmm suka ce suna kwabe baki dukan su biyun '' kallon su yake yace nalura akwai munafuncin à tattare daku...

Rahama cike da nutsuwa tafara aikin ta fried rice ta daura musu cikin kankani lokaci tahada girki kitchen din gabadaya yadau kamshin girkin nata har cikin falo..

Faruk yace da Alama yar malam ba'a barta a baya ba wajen girki ba.
Hakadai suka wuni fira har Rahama ta gama girkin tazo ta jera masu kan dinner table..
Zubawa Samad nashi daban tayi duk da tasan baci zeyi ba..

Cikin zalama dukan su suka je dinner table dan cin abinci.
Faruk nakai loma daya a bakin sa yace Amarya wannan abincin restaurant ne kai inaga Restaurant basa dafa irin wannan délicieux girki.
Aminu sai Girgiza kai yake yi yace uhmm abun ba'a cewa komi anya Samad yana cin abincin gidan nan kuwa dan gaskiya anbarshi a baya.

Rahama dariya take masu tareda jera musu lemun kwali hade da kofuna anutse tabar falon dan komawa kitchen tayi wanke _ wanke Allah Allah take tagama taje tadau wayar ta takira Abban ta..

Tana gamawa tafito dakin nata ta nufa wayar nata tadauko tareda kunna shi yakawo haske..
Uhmm tsalle take yau zataji muryan Abba..

Danna masa kira tayi cikin sa'a bugu daya yadaga Assalam alaikum ya Abby n'a cikin murna..

Abba dayake yana cikin case din Salma yasa be dago muryan ta ba.
Cikin uzuri yace wacece ne kibari anjima saiki sake kira..
Rahama kwabe baki tayi cikin shagwaba tace Abby kana nufin baka gane Rahama ba.
Murmushi yayi yace MashaAllah diyar Albarka ashe ke ce yar uwar kice ba lafiya muna Asibiti.
Cikin tsananin damuwa tace Abba Salma meya same ta ne nan da nan Idanun ta suka kawo ruwa..
Abba yace kedai rashin lafiya ne ya mijin naki dafatan kuna zaune lafiya Ko.
Shiru tayi yakara maimai ta tambayar sa ganin tace uhmm yagane kunyar sa take kawar da zancen yayi wajen fadin nayi kewarki sossai kirike martaban aurenki.
Zuwan docto gaban sa yasa yace Rahama kibari zamuyi waya anjima.
Cikin kuka tace Abba zanzo duba ta.
Saurin katseta yayi da A'a karki takura mijin naki banson yawo kinji Ko '
Tace naji Abba.
Daga haka yakatse wayar..
Itako zama tayi ta zabga uban tagumi tana tunanin meke samun Salma ne.
Yanzu ya za'ai ta tafi dubata shine kawai take lissafi karta yahana ta..

*************************

Gabon 🇬🇦

Baba salihu ne zaune tareda wata mata mai suna hassana tana magiya tace karkamun haka wallahi dagaske inason ka koda kuwa matan ka uku..

Hajiya hassana babbar yar kasuwa ce tana yawan tafiye tafiye har kwatano take zuwa sare saren Atamfofi da shadda.
Tun ranar da suka hadu da baba Salihu yana rabon kayan Masarufi taji yakwanta mata duk da dattijo ne amma ta lura a dattijan ma daban yake dan Ko wani saurayin baze nuna masa kwarjini da kamala ba..

Kallon ta yake cikin dan hade Rai yace inada Mata ta kuma Daga ita babu kari dan haka kicireni a ranki dan zuciya ta nata ne bazan mata kishiya ba a gidan duniya sai cikin Aljanna..
Bakaramin haushin kalaman sa tayi amma ta nuna babu komai tana son suci gaba da zumun ci..
Baba salihu yace to hassana nagode.
Daga haka tabar wajen tareda Jan motar ta yana kallon ta har ta bar inguwar tunawa yayi da yace ahada masa CCTV a gidan Samad yasa ya nufi cikin gida dan ance masa zuwa karfe biyu yakan dawo gida..

Gaban système dinsa ya nufa tareda kunna ta '' ya rubuta passport gaban système din ya matso sossai dan yaga abunda yake wakana..
Hango Abdul Samad yayi Daga gani Daga wajen aiki yake a gajiye besan me suke fadi yaga faruk ya tashi yana dariya.

Shima dariyan yayi harda kwalla..
Kallon su yake yanda suka shagala sossai..
Alamun cikin nishadi suke...

Rahama yahango sanye cikin hijab doguwa har kasa fuskar ta yake kallo da kyau ganin itace.
Lallai kam gatanan.
Sam ya mance bata Jin abunda yake fade yafara fadin Rahamtullah ta sai ganin Abdul Samad yayi yahada rai ganin Rahama.
Be gama firgita sai ganin ta yayi Alamun kamar magiya take masa..

Dagacen ita Rahama magiya take masa akan yabarta taje tadubo yar uwarta ganin su faruk sun bar falon dan shiryawa yasa yace bazata je ba.
Amma inta matsa akan haka suje daki sau daya ze matsa boob din ta..
Rahama har ta ce bazata amince ba.
Sai ji tayi cikin tsawa yace ki tashi kiban waje.

Baba salihu dake kallon ikon Allah duk da bejin abunda suke fade yasan ruwan bala'i yake sauke mata ita kuwa kan ta aduke tana durkushe gaban sa

Dagacen bangaren Rahama ta fara kuka tace Muje na'amince amma dan Allah karka wuce daya yace naji kina iya yin gaba ina zuwa yafada fuskar sa ahade.

Baba Salihu dake kallon su ganin sunbar falon bekara ganin komai ba dan caméra iya falo kadai aka sa.

Jikin sa na rawa yadau waya Domin kiran me basa labarai..
Yana kira yaci sa''a yadaga amma shiru kake ji yaki magana.

Baba Salihu yace yadai kaki magana.
Shiru kake ji.

Cen bangaren suna shiga dakin yarufe kofar.
Idanun ta cike da kwalla tace meyasa karufe kofar.
Cikin fada yace dakin nan abokaina suna iya shigowa shi shiyasa narufe kofar.

Dan matso mana kadangaruwa yafada yana me nufota ita kuwa tafara ja da baya baya...

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA

Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.

Subcribe

Comment

Share

Like

Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.

Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.

4️⃣1️⃣

'' Ta fara ja da baya baya'
Kallon ta yake banda haushin ta ba abunda yakeji danma tasamu har yana neman tabata shine take raina masa wayau cijje labban sa yayi yana kara kusanto ta saida takai bangon daki Sannan tafara kokarin rufe Idanun ta da hannayen ta kasa tsayuwar tayi tana kokarin durkushewa kasa.

Hannayen sa yasa ya d'ago ta tareda Jan ta zuwa gadon '' cikin sanyi murya yace kwanta ina fatan kin samu Sallah yanzu Ko ?
Girgiza kai tayi tace A'a nifa sai inyi wata ina jini be tsaya ba..

Dan jimm yayi yana nazarin kalaman ta shi a iya sanin sa besan hukunce hukunce da suka shafi mata ba amma mamaki yake yace daman mata suna kai wata suna jini maganar zuci yake yana ciza labbansa.
Ci gaba da kallon ta yake sai fadi yake a zuciyar sa InshAllah saina cika Burin Mamy '' gashi rannan nataba boob din ta a rashin sani gashi yazame mun kamar jaraba kamata yayi infita harkan yarinyar nan kada rainin yayi yawa 'amma zan taba koda na karshe yakarashe zancen yana me kokarin bude zip din rigar ta..

Saurin zare hannun sa yayi lokacin dayaga Rahma takoma masa kamar kunama wani ihu mai karfi ya saki jikin sa na rawa.
tashi tayi cikin razana tace Amjad me yake damun ka ''..

Baya baya yake ta yi yana fadin karki kusanto ni neman hanyar fita waje yake cikin sauri sauri...
Chapter 36 · 0% Book details