Sashe 30
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abubakar zaune a kofar gidan nasu yana shan iska Alkur'an na hannun sa.
Parking motar da akai ne yasa hankalin sa yadawo kan wanda ke kokarin fitowa.
Adamsy yagani cikin farar jallabiya fuskan shi dauke da damuwa yakaraso wajen Abubakar yana mai bashi hannu Abubakar kin bashi hannu yayi yana bin shi da kallon banza tashi yayi yana kokarin shigewa Daga ciki yasha gaban sa 'yace dan girman Allah katsaya.
Cak Abubakar yatsaya yajuyo yana kallon sa ransa abace.
Cikin kuka Adamu yace nasan dole kuyi fushi dani wallahi shaidan ne ya kadamin gangan dan Allah ku yafe min natuba duk yabi ya marairaice fuska Abubakar jikin sa yayi sanyi ya ce Allah m'a muna masa laifi ya yafe mana bare dan Adam karka damu yawuce.
Adam yace inason ganin sheik dan Allah karka hana.
Shiru yayi yana nazarin ina sheik yaje.
Cen yace kaduba massalacin juma'a ne baka ganshi ba.
Adam yace ban je ba nan nafara zuwa.
To kaje cen zaka same shi yana tafsir.
Daga haka ya juya a motar sa dan zuwa massalaci.
Abubakar cike da tausayin Adamu yashige gida.
Adam zuwa yayi ya iske sheik n'a kokarin fita Daga massalacin kafafun sa yarike yana kuka sheik Sam bega fuskar wanda ya kama shi ba sai jiyayi yana fadin dan girman Allah ka kayafemun hakkin ku baze barni inzauna lafiya ba.
Jin muryan Adamu yasa sheik sa hannayen sa ya dago ka yana kallon yanda hawaye ya wanke masa fuska.
Cike da tausayin sa yace kai ma bayin kanka bane Allah ne ya kaddara hakan saita faru daman rubutacce ne '' irin haka inta faru sai kaga ansamu matsala Daga dangin amaya da Ango mutane basa daukar kalmar kaddara.
Ya kalli sama yace nayi imani da Allah shine ke bayarwa shike hanawa.
Allah yahanaka yaba Abdul Samad dan haka karka damu n'a yafe maka Rahama ma ta yafe dan batada riko adua zaka bita dashi n'a zaman lfy da à gidan auren ta.
Godiya adamu ya shiga yiwa sheik ya sanar masa gobe zasu tafi england shida iyayen sa.
Sheik yayi masu Adua Allah yakai lafiya ai zumunci be kare ba za'a ringa gaisawa.
.................
Bayan isha'i dangin Al'amin su kazo da mota daya dan daukar Amarya à nty kadai ce tabisu da amina dan babu kowa duk sun watse.
Sunsha zaman mota 'Amina tace wai gidan Salma saikace zamu bar gari''' Ã nty tace ai mun kusa ahaka dai har suka iso unguwar'' dangin Al'amin sai wani kallon banza suke wa dakin yanda kasan ba dan uwan su bane yakama ba
Suna kaita suka juyo Salma tayi tayi amina takwana tace ina
Bazan kwana à jejin nan gashi babu wuta badaniba..
Tanaji tana gani suka tafi suka bar ta.
Tasha kuka har ta gode wa Allah.
Tashi tayi ta leka cikin dakin taga babu toilette sai a tsakar gida.
Wayyo Allah n'a ni salma yazanyi inyi rayuwa nan wajen.
Sallamar Al'amin ne yadawo da ita cikin hayyacin ta.
Hannun shi dauke da leda kallon ta yake yace kee karuwar gida
Tsawar daya daka mata yasa ta rikice bakin ta na rawa tace naam.
Bani kwanu in juye mana farar nan bakiga yanda yake ta zuba kam shi ba yana murmushi '' ga kunun Aya ya fiddo shi Daga ledan me dankaren sanyi.
Cikin razana tace fara kace fa ina kazar take ''
Dariya tabashi yace Keko ai sandar dake hannun ka dashi zakai duka.
Maza dauko kwanun kinga da dumi dumin ta umma n'a ta soya mana.
Cikin kuka tace wallahi bazanci ba kaji shege dan iska.
Al'amin yazare idanu yace ni kike cewa shege.
Tace angayamaka tana murguda baki.
Kaman jira yake yacire belt din wandon sa 'bugun ta yake ta Ko ina inda yasamu saida yayi mata likis har bata iya motsin kirki' ' banda sautin kukan ta babu abunda kake ji.
Makotar su babu wanda ya leko sai fadi suke yanzu haka kukan jima' i takeyi ne.
......
.********************
Abdul sai kusan karfe tara yadawo gidan agajiye iske ta zaune à falo sanye da hijab tana kallon tashar Afrika tv3.
Hankalin ta da tunanin ta yakoma akan kallon bama taji shigowar sa ba.
Sai ganin mutum tayi tsaye à kanta wani razananne kara tasaki tana neman hanyar guduwa hannu yasa ya damko ta jikin ta nata kyarma wanda tuni tafada jikin sa batare da tasani ba.
Ashhh yafada yayin da....
Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725
3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Ashhh yafada yayin da yaga ta sake masa nauyi.
Tsawar daya daka mata yadawo da ita cikin hayyacin ganin a jikin sa tafada yasa cikin Jin kunya ta sake shi kokarin haurawa sama takeyi ''
Taji kakkausar muryar sa wanda babu komai cikin sai bakin ciki da bacin Rai.
Kee daka ta!! Yafada cikin Daga murya
Watau kin Saba kwanciya jikin maza shiyasa kika danne ki Ko uhmm ke bara in gayamiki Ko a airport da gangan kikai fada kaina tareda tara min gajiya '' yanzu haka wannan wanda yafasa auren naki aka likamin ke '' yasha gugar jikin ki yafada cikin takaicin tuno wannan ranar.
Rahama kamar wacce aka sokawa mashi haka taji kalaman nasa sun bata mata rai matuka.
Juyowa tayi ta dawo falon tafiya take kamar bata so '' zararan Idanun sa ya sauke su akanta yayin da take kusan to falon haka yaji bugawar zuciyar sa yana tsanantawa ganin ta a adurkushe gaban sa '' cikin nutsuwa tafara magana Dan Allah kayi hakuri abunda yafaru a airport akasi aka samu '' maganar Adamu kuma da ka ganni da dashi a wannan campagny babu wata mummunar alaka tsakanina dashi narokeka dan girman zatin Allah karka kara taso da wannan zancen '' cikin kuka tace kana danganta ni da halayen da ba nawa bane '' tashi tayi cikin sauri ta haura sama.
Direct dakin da tafara sauka ranar farko nan ta nufa '' toilettes ta fada ta dauro Alwala'' tazo tada sallah nafila a raka'ar ta karshe ta dade a sujjada tana fadin ya Allah ga baiwar ka nan kaikace muyi wa iyaye biyayya inhar bani da rabon Jin dadi a duniya Allah kabani Jin dadi a lahira' kuka take sossai abunda yafaru tundaga ranar daurin auren ta yafara dawo mata sabo.
Tana idar da sallah tazauna ta zabga uban tagumi tuno wayar ta tayi taje tabude jakar ta tadauko shi '' tunda aka kawo ta bata waiwaye shi ba sai yau.
Kunnar wayar tayi..
Tareda kunna data sakonnin suka fara shigowa na masu mata fatan Alkhairi da masu tambayar shin dagsk Yarima Samad ta aura.
Group whsap din tashiga nan firan auren nasu taga anayi wasu na fadin ai kyau ne ya hadu da kyau irin su in suka haihu kyawawan yara zasu haifa.
Uhmm wai yara gidan marayu zan je InshAllah anba yaro Ko yarinya in rena da kaina.
Niko ikilima Adam nace Rahama bakisan kan dawan garin bane Muje zuwa dai..
Fita group tayi taringa bin sakonni message sakon Asiya tagani tace oh Rahama sai yanzu ake ganin ki online da Alama jarababben mijin naki yahanaki sakat ne.
Bata bata amsa ba saidai rubuta mata uhmm tayi.
Kawar da zancen tayi tace yakika koma gida sannun ku da kokari Allah yasaka da Alkhairi yar uwa rabin jiki.
Sossai Asiya taji dadin kalaman kawar ta.
Sakon Adamu ne yashigo wayar ta hakan yasa taji hankalin ta yayi mugun tashi ganin ya rubuta.
Rahama nasan kila dawuya ki kara amfani da layin ki ina me baki hakuri nasan na cutar dake amma wlh bansan ya akayi na aika ta miki haka ba..
Shaidan ne ya rudeni.
Kallon sakon take tana kuka har sauti n'a fita yayi daidai da Abdul Samad ze shiga dakin sa yajiyo sautin kukan nasa har yaso yaba banza ajiyar ta tuno da kalamin Mamy n'a karshe kafun tabar garin yasa yatafi dakin kai tsaye '' bude dakin yayi babu sallama a bakin sa.
Kallon ta yakeyi yanda take zaune kan darduma ga waya gaban ta.
Ta ku daya yayi zuwa biyu sai ganin shi tayi yasa hannun ya wabce wayar '' cikin tsananin tashin hankali yake karanta sakon Adamu wanda bata fita akan sakon nasa ba.
Dubawa yayi yaga eh lallai Adamu nakan online sticket mai dauke da hoton zuciya ya tura mata..
Yarima Samad cikin tafasar zuciya yace kan uban cen yarinyar nan watau batada Tarbiyya da auren nawa akan ta take chattin da wani kato..
Tsawar daya daka mata yasa ta firgice tana mai kallon yanda yakara sauya kamanni sa zuwa mugu '' keee ya ma sunan ki ?
Ya tambaya cikin Tsawa.
Bakin ta na rawa tace Rahama tasan yasani tsabar rainin wayau ne.
In banda ke wawiya ce wayake chattin da tsohon saurayi da auren wani akan sa '' taku daya zuwa uku yayi ya Iso tsakiyar dakin cikin haushin ta da tsanar ta da yakeji acikin Ransa '' yace kibari idan na sake ki saiki je kuci gaba da tambadewa keda shi.
Ze fita Daga dakin ta dago kai à hankali tace baka ban wayar ba.
Babu abunda yabata masa rai illah bata nuna nadamar ta akan laifin fira da kwartaye ba '' wayar ne yadame ta.
Sa kai yayi yawuce dakin nasa sai huci huci yake sama sama yace ai laifin mai Martaba ne nakaranta a Al'kur'ani wanda baya kishin matar sa baze shiga Aljanna ba ''
Toshi kishin basai kana son matar bane koko dai Ko baka son yazakai kenan '' 'Wlh Mamy banda haramta mun saikin ta dakikai ba da babu auren nan ze je.
Wayar sa yazaro kirar iPhone 13 plus wani Malamin su me basuda Hadda yakira yake tambayar sa fatawa.
Malam yace Allah yasa nasani Yarima.
Cikin sanyi murya yace malam kamar ace mutum ayi masa auren dole 'kuma matar daya aura' tana fira da wani samarin awaje dan Allah yazakai mata yakarashe tambayar cikin jiran amsa.