Sashe 54
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan âtare suka dawo sashin Karima tareda zama kasan dakin dirshan.
Karima tace antina zauna kan bakin gado mana.
Hassana tace A'a nima kasan tafimin dadi.
Kallon Karima take cikin zakuwa tace yawwa kin ce zakiban labarin Samad Ko yanzu tunda mun gama kidan bani labari mana tana me gyara zaman ta..
Karima tace kinsan nama mance munyi haka dake bakida mantuwa.
Murmushi hassana tayi tace taya zan manta nida n'a zaku inji labarin nan.
Karima gyara zaman ta tayi tace Samad da kike gani guguwa yake mai tada taro.
Hassana tace inajin ki Karima bani Insha mana..
Karima numfashi ta fesar tace uhmm tace wannan matar da Samad ya aura ai Daga gun daurin auren wani dan abokin mai martaba ne aka fasa da wancen yaron aka ba Samad.
Hassana tace kam buhu ya Samad din yayi Ko ita yarinyar da Aka hadasu batareda sanin juna ba.
Karima tace ai yanzu bazamu San haka sai sunzo garin nan amma da dukan Alamu yana rike da ita dakyau dan n'a lura da hakan beda wulakanta dan Adam indai ba ya canza ba ne.
Hassana tace wai mahaifin nasa yana ina ne ?
Karima cikin tsoro wannan tambayar tace gaskiya nasan mahaifin sa baya garin nan..
Sai tayi shiru tana wasa da yan yasunta.
Hassana tace kiban labari mana naga kinyi shiru Ko sirrine
Karima tayi shiru cikin yin kasa da murya tace antina gaskiya bazakiji wannan labarin abaki n'a ba..
Cikin razana hassana ke kallon ta yace kamar ya kenan ?
Karima cikin yin kasa da murya tace '' gaskiya n'a fada miki bazan iya gayamiki komi akan shugaban adalai ba wannan sirrine tsakanina da ubangidana.
Amma meyasa kike son sanin abun da be shafe ki ba ta jefo mata tambaya cikin tsareta da idanu..
Hassana Murmushi tayi tace n'a de tambaya ne dan sainake ganin kamar mun zama daya tunda nima gani a cikin masarautar gheuzo tunda kin ce haka babu matsala.
Karima tace uhmm kedai bari Nina baduka nasani Ba akan rashin zaman sa a masarautar ba wannan sai jakadiya itace tasan komai sai Mamy da mai martaba da Samad wallahi Ko Ahmad da khadija basu San komi ba dan an sirrin ta abunne duk da maganar ta fita waje har duniya ta dauka.
Amma Daga baya mai martaba ya dakatar da yaduwar wannan mummunar labarin.
Hassana cikin yin kasa da murya tace Karima wani mummunar labari ne wannan da baki son naji.
Karima tashi tayi Daga tsaye tana kokarin shiga bandaki.
Hassana tace haba Karima muna magana kin tashi ?
Cikin muryan kuka Karima tace Alwala zanyi Daga hk tashige bandaki..
Hassana tashi tayi jiki asanyaye tayi bangaren Mamy tana Girgiza kan ta Alamun duk yanda ta dauki samun labari da sauki gashi yana neman gagarar ta....
_________________________
Kano
Rahama cikin rawar jiki tace ta rumgumi Asiya itama Asiya kara manne wa juna sukai suna kukan Farin cikin haduwar su.
Cikin zumudi tasa ke tareda Jan ta suka iso falon kayan dake hannun Asiya take kallo tareda sa hannu ta karba ta ajiye saman kujera..
Zama sukai cikin Jin dadi da Begen juna Asiya tace Rahama kinko ganki kuwa ?
Rahama tace kamar ya kenan n'a rame Ko tana kwabe fuska.
Murmushi Asiya tayi tana gyara zaman ta akan kujera ina fa Rama anan wajen ji yanda cika ciko fa kinyi kiba sossai fa kirjin ki yacika komai hip din ki kardai kina kashe bawan Allah nan Yarima da kayan kallo.
Rahama dariya tayi sossai da rabon ta da haka tun tana gida..
Tace kinga Asiya har yanzu kina nan dai da halin ki Ko.
Kijimin zancen banza tafada cikin cool voice din ta
Asiya tace ina fa zancen banza anan wajen na tabbatar magana ta gaskiya ce..
Rahma kinyi kyau kinyi fresh aure fa ya Amsheki kawata tashi Daga zaunen tayi tareda zuwa gaban Rahama ta manna mata kiss a goshi tace nayi miss din kamar in gudu dake da kewa.
Rahama tace ai basai kin fada ba kalaman ki da actin dinki sun nuna haka.
KADA in cika ki da surutu bara in shiga ciki inhada inkawo miki abun sha.
Asiya tace A'a ki barshi ba yanzu ba in ina bukata dakaina zanje indauka saikace bakuwa muda gidan mu tana mata hararan wasa.
Rahama tace au hakane fa Sam n'amance tareda yin shiru suna fuskantar juna..
Shigowar Samad ne yajawo hankalin su akan sa.
Da sauri Asiya ta sauke Idanun ta kasa dan bata fiya son kallon mazan mutane ba.
sanye yake cikin farar shadda dinki zamani sossai shigar tayi masa kyau.
Karasowa falon yayi yana kallon Asiya da mutuntaka tun lokacin daukan Amarrya ya yaba hankalin ta.
Inawuni ta furta tace yayin da take kallon le dan da Rahama ta ajiye kan kujerar.
Kamar baze amsa ba.
Saita ji yana fadin lafiya lau yau baki ne damu a gidan nan.
Asiya cikin Jin dadin kalaman sa tace eh mune tunda bakwa neman mu ai ni nazo muku ziyara..
Samad Murmushi yayi tareda zama kan kujera 1str yana kallon Asiya yace haba aminiyar mata ta karki damu zamu zo miki ziyara dazaran mun dawo Daga kwatano yawwa inbabu damuwa ina gayyatar ki rakiyar mu zuwa cen garin kwatanon..
Rahama da Asiya kusan atare suka kalli juna.
Samad dake kallon réaction d'insu yace Asiya ki fada agidan naku dan Allah nasan dawuya su hana.
Rahama maganar zuci take tace wannan mutumin inyaga mutane saiya koma n'a Allah kamar duka kenan Alhalin tsiya da wasali ne..
Asiya tace ni me zanje inyi daga zakaje da matar ka saina biku.
Yarima yace eh mana akwai wani taro da za'ai à cen ne kinga babu Kowa n'ata shiyasa n'a zabe ki..
Asiya tace meze hana ku tafi da Salma.
Cikin dan bata rai Rahama tace haba Asiya kina nufin Salma itace nawa yanda nake kusanci dake banayi da Salma..
Samad yace Rahama ki tashi ki je kitchen ki dauko mata abun tabawa kinbar bakuwa hakanan.
Cikin sauri Rahama ta tashi dan cika umarni sa..
Ganin Rahama ta tafi.
Fuskantar Asiya yayi cikin isar sa da kamalar sa yace Asiya ki taimaka ki je wannan yarinya ce haryanzu kinfita sanin Rayuwa InshAllah Daga anyi taron nan zansa a dawo dake koda mu bamu tashi dawowaba
Asiya cikin sanyin murya tace zanfada agidan mu insun amince zakaji Amsa abakin Rahama..
Dawowar Rahama ne yasa shi yin shiru yana kallon ta.
Ta kasar idanu yanda durkushen da tayi wajen siyaya wa Asiya lemu a kofi hakan yasa rigar ta sauka caraf Idanun sa akan rabin boob din ta.
Tashi yayi dan be iya juran kallon wannan sakacin nata.
Sai Anjima ya furta tareda fita compound din gidan.
Rahama zama tayi tana kokarin bude ledan da Asiya tazo dashi.
Yayin da Asiya Kofin lemu n'a hannun ta a hankali take sha.
Samad sai. Safa da marwa yakeyi à compound din gidan yana tunanin wannan abun daya gani.
*******************...
Gabon
Baba Salihu à filin airpot din shida dattijo suna zaman jiran wayanda jirgi yasauke su fita Sannan afara kiran sunayen wayanda za'a diba zuwa kanon..
Kallon jama'ar dake sauka Daga cikin jirgin yake yana Murmushi yace kaga kullum mutane cikin yawan tafiye tafiye suke suzo suyi kasuwanci su koma yana murmushi.
Dattijo yace hakane ya shugaba na anjima zasu sake dawowa daukan wasu.
Baba Salihu ze bude baki yayi magana...
Tashi yayi Daga zaune da yake yayin da yaga sheik yana kusanto inda yake shida Aminin sa
Cikin........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
Ayi hakuri wlh typin babu dadi inbaka Jin dadin jikin ka.
Allah yasa gobe in samu karfin yi mana dan inajin jiki....
3/21/22, 07:45 - Nuriyyat: KANWATA
Littafin nan n'a kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata ne.
Inkina bukata ga nomba
09069080725
5ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Cikin sauri yake kokarin barin wajen har yana neman tuntube Jin andafa bayan shi yasashi tsayawa cak batareda ya waigowa.
Sheik yace bawan Allah lafiya kuwa kake buga uban saurin nan harkana tuntube kamanni naga kana mun da wani bawan Allah.
Dan uwa n'a dan juyo mana.
Aminin sheik yace nima dai kamanni naga yayi yawa ne shiyasa nace mukaraso wajen mu tabbatar da Idanun mu ne ke mana gizo koko dai shi dinne.
Baba Salihu waigowa yayi Idanun sa cike da kwalla.
Sheik da Aminin sa kallon sa suke sake da baki.
Girgiza kai sheik yayi yace Ah Ah wannan ba baba salihu bane me ze kawo shi Gabon shida yatafi gun iyalin nasa bamu San abunda ya hana shi dawowa ba.
Aminin sheik yace nima dai gaskiya ina tantama dan wannan Attajiri ne babban hamshaki.
Baba Salihu kuma mai nema ne kamar mu.
Baba Salihu tunda suke ta magana kallon su yake Idanun sa cike da hawaye.
Sheik yace yi hakuri bawan Allah mun bata maka rai Ko wlh munyi zaton dan uwan mune.
Har sunsa kai zasu wuce.
Sheik yaji ankira ainihin sunan sa
Abdurrazak Abdurrazak Abdurrazak.
Waigowa yayi yaga wannan dai mutumin ne da suke kama da baba Salihu.
Sheik yace Salihu Salihu kaine ?
Aguje yaje ya rungume shi yana kuka sossai iya karfin sa.
Sheik yace Salihu kai dinne dana sani koko kama ce.
Baba Salihu yace Sheik nine mai gadin gidan ka.
Mutuwar tsaye sheik yayi kamar andauke wuta andawo dashi.
Aminin sheik Malam Isa yace Salihu a Gabon bakin sa na rawa..
Sheik dasai a yanzu yadawo hayyacin sa cikin bacin rai yakama hannun Aminin sa ya jashi cikin sauri suke tafiya tareda nufar motocin da zasu dauke su...
Baba Salihu bin bayan su Yayi cikin Azama shida dattijo.
Koda suka iso wajen nasu ganin Sheik sukai anbude masa mota ze shiga.
Cikin masu bude motar ya Kalli baba Salihu yace.
Ya shugaban Adalai kaine nan da kanka bazaka bari wani ya rakoka ba.
Sheik Sake da baki yake maimai ta kalmar shugaban Adalai.
Baba Salihu cikin yanayin damuwa yake kallon me masa magana yace.
Inka 'kaisu ma sauki kazo har gida ka dauke ni ka kaini gun su..
Sheik zeyi magana yace A'a be yarda ba Aminin sa ya rufe masa baki da tafukan hannayen sa.
Baba salihu n'a tsaye motar tabar filin aiport din dasu Sheik.