Sashe 47
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faruk yace ya me jiki.
Amsa masa tayi da yaji sauki har ma yayi sallah yakoma yakwanta kokarin wuce wa kitchen take cikin dan saurin t'a.
Kayan break take kokarin hada musu '' ruwan zafi ta dafa hade da citta da kanumfari' ganyen shayi da lipton sai dan lemun tsami data matsa kadan yayi '' ruwan n'a tafasa ta tace shi hade da juye shi à flask.
Cikin hanzarin ta soya musu kawai duk ta zuba à babban kula kasancewa abincin da sukafiso suyi break dashi kenan '' kan dîner table ta jera komai à natse take aikin ta cike da nutsuwa..
Na Yarima Samad gèfe daya ta ajiye kallon kofar dakin nasu take tana tunanin takai masa koko taje tafito dashi dan yayi break..
Wata zuciyar tace je ki kai masa kawai.
Cike da wannan tunanin ta tafi da su har cikin dakin nasu.
Iske shi tayi yafito Daga bandaki Alamun wanka yafito.
Ajiye kayan hannun ta cike da ladabi kanta akasa tace ina kwana ya jikin naka ?
Kallon ta yake yana son gano wani abu amma abun ya bace masa.
Lafiya lau yabata amsa.
Zama yayi bakin gadon nasa.
Kallon ta yake taja tebur tareda daura kan brek din.
Kokarin hada masa shayin take har ta suga tadauko madara zata zuba taji ya riko hannun nata yana kallon kwayar Idanun ta cikin kasala.
Yace kinsan bana son madara a shayi.
Yi hakuri n'a mance ne ta fada tareda miko masa shayin.
Kwai data soya ta matso dashi gaban sa.
Kallon kwan yake yace ah ni bazanci ba.
Dago kai tayi kamar zatai kuka tace dan Allah kaci koda kadan ne pls...
Kallon yanda take magiya yasa shi cewa stop zanci amma a baki zaki bani Inkin yarda.
Kalamin nasa Jin sa tayi a bazataba shiru tayi kamar me nazari kalaman à nty dana Mamy sune suke yawo mata akai.
Cikin yi kasa da kanta tace naji zan baka dan gyara zaman naka.
Kallon ta yake yace kidan cire hijab din ki kada ya barar mun da shayi yafada cike da bukatuwan haka.
Kamar bazata cire ba
to tanason yaci hakan yasa tacire hijab din ta.
Durkushen da tayi yafito da saman boob din ta..
Mika masa shayin take amma shi hankalin sa baya kan abunda take miko masa.
Amsar shayin yayi Daga hannun nata yana sha Idanun sa nakan boob din ta.
Har ya shanye shayin batareda yasani ba be ajiye kofin shayin ba...
Kokarin tashi dan bashi kwan abaki take.
Cikin takura tace yawwa dan bude bakin naka inbaka tafada cike da kunya.
Shikuwa bemasan me take fadi ba yayi nisa baya Jin kira à kallon Boob din ta..
Kallon shi take tace lafiya kuwa shiru kakeji banda sautin numfashi sa babu abunda take ji.
Batai aune ba sai jiya tayi yasaka hannun kai tsaye cikin boob din ta..
Zatai magana yace mâta shiiiiiii.
Shiru tayi cike da tsoro da Fargaba tace am zanje indan sawa Faruk da Aminu break.
Kallon ta yake yace Faruk da Aminu kuma meye hadin ki dasu badai kin ajiye ba sun zuba da kan su..
Ina nufin basu San n'a ajiye ba zan sanar dasu ne.
Kallon ta yake yace ni kibari inna fita zan sanar dasu.
T'aso nace umarni nabaki inkinaso Albarkan aure..
Jikin ta na rawa ta hau gadon ta zauna ganin ya ture tebur din shayin gefe hankalin ta yayi mugun tashi.
Innaliahi take ta m'aimaitawa.
Shiko kashe mata idanu yace Rahma yau nakeson in tabbatar dake cikakkiyar mace dan haka kishiga bandaki kiyi wanka ki d'auro Alwala.
Tashi yayi tareda nufar kofar dakin nashi yarufe tareda cire key din..
Hannun ta yakama yaje muje muyi wanka muyi Alwala Ko.
Kinsan kazar nan nakawo shi tun ranar da kika taré inwani kike bukata to..
Zansiya sai bayan komai yatafi yanda nakeso..
Kukan zuci take tana tunanin ya zatai babu mafita Samad yau soyake sai ya cimma Burin nasa..
.....
************************
Baba salihu zaune cikin dakin nasa kamar yanda yasaba kallon caméra yake yayi dan kwata kwata tunda yaga hassana à masarautar su beda sukuni......
Waya yakeyi dame bashi labarai yace yace ya'akai ne kasamo mun dalilin ta n'a zuwa cen..
Me bashi labarai yace ya shugaba N'A ance aiki taje nema kuma Mamy ce ta dauke ta aiki.
Cikin tsoro da Fargaba baba salihu yace yanzu wace hanya zanbi in gana da ita.
Me bada labarai yace eh to inkasan gidan nasu kaje kabar musu sako Ko kuma kazo da kanka a sirrince nasan inkazo to matsala yazo karshe kenan.
Baba salihu yace zan duba maganar taka intayi daidai zan dauka Daga haka sukai sallama.....
*****************,******
Sheik da Aminin sa Isa suna ta hada kayayyakin amfanin su n'a tafiyar da zasu yi zuwa Gabon..
Aminin sheik yace Allah yayi tafiyar tamu gobe ce..
Sheik yace haka daman rayuwa take duk abunda akasawa rana tabbatas.
Sai yazo.
Salma ce tazo cikin kyakkyawa shiga tana sanye da habaya Pink sossai tayi kyau tanata baza kamshi.
Durkusa tayi tace Abba zanje gidan Rahama ne..
Kallon ta yake cikin Sakin fuska yace kinsan gidan ne..
Eh à nty tamun Kwatance zangane.
Kingayawa mijin naki ya jefo mata tambaya.
Kallon shi take cikin yin kasa da murya tace n'a gaya masa yace inje.
.
MashaAllah tunda ya amince Allah yatsare napep zaki hau ne.
Eh napep zan hau Abba.
Kudi yaciro Daga Aljihun sa ya Mika mata.
Ko godiya batayi ba ta tashi ta wuce.
Aminin sheik yace Allah yabaka yaya kyakkyawa wlh amma. Halayen sun banban ta.
Sheik yace ai Salma sai du'ai..
Allah dai yashirya.
Ameen suka. Furta taré...
.
************,*************
Samad yana rufe kofan dawowa dakin yayi ganin yanda jikin ta yadau rawa.
Sossai..
Kamo hannun ta yayi yace Rahama rabo ya rantse hakuri zakiyi babu abunda zakiyi ni yau Samad bazan iya kyaleki ba wlh..
Amma in komai ya tabbata n'a miki Alkawari zanbarki ki sarara..
Cikin kuka tace kayi hakuri ka fadi duk abunda kake so zan maka dan Allah wlh jikina ciwo yake...
Kallon ta yake yanda take kuka da gaskiyar ta..
Uhmm Rahama kenan.
Kinada masaniya akan me kikazo yi gidan miji..
Ko kin dauki auren ne azo azauna ayi ta safa da marwa acikin gida.
Kada kai tayi Alamun A'a.
OK tashi Muje muyi wankan taré.
Cikin yin kasa da murya tace kai kaje kayi wanka danni nayi nawa.
. Banason musu Ko Rahama ta
Yana kallon ta yana kokarin kusanto inda take.
Hannun ta yakama ya hade da nashi.
Bara incire miki kayan tunda kin kasa cirewa.
A'a kabarshi zan iya.
Rufe Idanun ta Jin harya fara cire..............
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
Ankai rabin littafin..
Zanje hutu sati daya InshAllah ina dawowa hutu babu bata lokaci za'a ci gaba...
Sai munhadu à kanwata book 2
3/21/22, 07:44 - Nuriyyat: KANWATA.
Barkan mu da dawowa Daga hutu.
5ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
... Jin har ya fara cire mata riga yasa cikin tashin hankali tace dan Allah Amsad ka bari wlh tsoro nake ji cikin tsananin tashin hankali jikin ta ya d'au rawa sosai kamar mazari,kallon ta yake cikin yin kasa da murya
yace "haba Rahma wai me kike so inyi miki ne so kike in zuba idanu ina kallon ki?
banason na shiga hakkin ki ya k'arashe zancen tare zagaye hannayensa wajen kugun ta yana
k'ara matsowa da ita kusa da dashi.
Sumbata yake kokarin kai mata tana zame wa sai girgiza kai take ta san sarai abunda take yi ba dai-dai bane amma haka kurum baza taba yarda wanda besan darajan auren ta ba.
Da wannan tunanin ta fara kiciniyar kwacewa daga hannunsa ina sai dai karfin ba daya ba ne dan ya gama gano lagon ta so take ta bijire masa.
Cikin niya da kudiri ya fara aika mata da zafafan sakonni motsa sha'awa wanda hakan yasa tayi sanyi har ta fara mance niyar ta.
kokarin sa yake yaga ya rabata da kayan dake jikinta wanda ita a halin da suke ciki yanayin wasanni da yake mata ba karamin tafiya da tunanin ta yayi ba.
Kwantar da ita da yayi yana kokarin mata rumfa yaji karar buga kofa da karfi,
kallon kofar yake da cike da jin haushin haka amma à hannunsa yana cikin boob din ta yana wasa dasu.
Tsaki ya ja yana kallon Rahama yanda mood din ta ya canza,
Idanunta a lumshe yake sam ta mance gaban Yarima take.
Soma bubbuga gadon yayi firgit ta dawo hankalin ta cike da mamaki take kallon kan ta babu kaya cikin razana tace ina kayana suke ne?
Saurin rufe mata baki yayi da hannunsa yace mata "shhii"
Tareda nuna mata kofa da hannun sa a'lamun akwai wani a wajen kofar.
Cikin zazzare idanu da kunya da ya cikata ta sauko hade da zanin gadon kasa dan kada ya ganta ta manta ya gama kallota mai dauka ne kawai beyi ba.
Cikin hanzari ta maida kayan jikinta.
Shiko sai tsaki yake ta jerowa akai akai jallabiyar sa dake gefen sa ya d'auko tareda zira ta.
Jin Ankara buga kofar da karfin tsiya ransa ya bace yanufo kofar cikin da bacin rai ya bude.
Sakaka yake kallon Salma dake tsaye bakin kofar Idanun ta dauke da glass taci abaya.
Cikin hada fuska "yace baiwar Allah Daga ina hk kuma wa ya baki izinin shigo min gida har kina kokarin ballamin kofa? Ya k'arashe zancen yana mai nuna mata hanyar sauka daga kan matakalan (steps) d'in.
Da mamaki take kallon sa da ita ba fadan da ya keyi ya dame ta bakin sa take kallo ji take kamar taje ta l'ashe dan ba karamin Jan hankalinta yayi ba.
Tsawar daya daka ta mata ya jawo hankalin Rahama dasu Faruk da Aminu dake kasa.
Cikin hanzari suka karaso saman yayi daidai da fitowar Rahama Daga dakin,
cikin sakin Fuska Rahama "tace my kanwaty kece?
Cikin hanzari ta rungume ta
Faruk yace wai kai har kaji sauki ne da ka ke ihu ba kasan zai taba lafiyar ka ba,
Meye ya hada ka da kanwar matar ka?
Yarima Samad da ransa yake abace yace kanwar matar tawa ita dabba ce,
kokuwa mahaukaciya ce ?