Sashe 84
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Adamun danace masa shi zan aura '' shima Adamun haryanzu ban bashi baki ba..
A tsakiya nake Ànty..
Cike da Jin dadi anty ta yaba hikima irin ta Asiya tace kai Amma Asiya kina wayau da hikima yanda ki kasan babba haka kike abun ki kina burgeni wallahi..
Sossai Asiya ta d'ara tace uhmm aidole anty n'a namiji karka nuna masa wai Daga shi babu wani kuma karka nuna masa kana mugun son sa nan ze samu damar juyaka yanda yake so...
Sossai Ànty ta d'ara cike da Jin dadin kalaman Asiya ''
tadauko Alkur'an zata karanta kenan Idanun ta yasauka akan Salma dake shirin fita
Asiya tace Salma ina zuwa ne babu magana...
Cikin takaici tace dole inzan fita saina sanar miki ne '' zanje sashin Mamy ne abinci zankai sashin Rahama..
Asiya tace Ah kice zaki je gun yayar ki Allah yakai ki lafiya saikin dawo...
Ànty dake kallon Salma cikin yin kasa murya tace amma fa karki dade idan kinje..
Salma tace Àh Ah inazuwa bazan zauna ba Daga haka tafice Daga dakin...
'' Yarima Samad taré da Faruk suka fito Daga masallacin inda suka samu gefe daya suka zauna...
Cike da nutsuwa Faruk keyiwa Samad bayanin son da yakewa Asiya kuma ga Amsar data bashi...
Samad cike da jinjina Al'amarin yace karka damu abokina yanda kamin bayani ni naga son ka A'cikin idon Asiya kawai tana ja maka aji ne irin nasu n'a mata...
InshAllah dakaina zan mata magana '' zanji ta bakin nata'' kaidai sha kurumin ka zamu nema maka auren Asiya InshAllah....
Faruk cike da Jin dadi yace gaskiya naji dadin wannan maganar taka Allah yasa rabo n'a ce..
Samad yace Ameen kawai mu nemi Zabin Allah...
Tashi Muje sashin Mamy danni yau bazan dade banshiga Daga ciki ba..
Faruk yace Tabe Tabe za'a je sana'ar ne...
Yarima hade rai yayi yace uhmm aina ga tabe taben kakeson yi yarinya tana ja maka Aji dan iska katsaya akan hanya kamar karamin yaro zakai mana kuka danasani n'abar ka saika kukan indau vidéo wanda zansawa suna Tabe Taben iskancin da kuke kirana kaida Aminu....
. Sossai Faruk ya d'ara yace naji koma meye nawa dasauki kaida kake mafarki kana kuka kana ihu kana fadin karki tafi kibarni ni bance maka karamin yaro ba '' sai kaine zaka fada mun haka...
Kasaitaccen murmushi Samad yayi yace uhmm ai wannan mafarkin danakeyi kasan ta bude Idanun nata a karshe kuwa...
Faruk yace Au haba dagaske..
Wallahi dagaske nake maka kuma fuskar mata ta ce ta bayyana...
Cike da mamaki Faruk yace nidai tun lokacin nan n'a dade ina zargin kamar Rahama ce wannan zanen nasan bazaka fahimce mu ba..
Shiyasa mukayi shiru..
Alhmdulilah tunda kagano mafarkin ka saura Abban mu da Saratu...
Samad yace uhmm sune kadai yanzu agabana Amma Allah zeyi jagora...
Faruk kallon Agogon dake daure a tsintsiyar hannun sa yayi yace Ah bazan shiga ba akwai inda zanje saina biya gidan su Aminu...
OK.babu damuwa cewar Samad sallama sukayi Daga haka Faruk yafice shikuwa Samad kai tsaye sashin Mamy ya nufa...
Wayar sa ce tasoma ring yana dubawa yaga number wannan matar daya taimakawa a kotu....
Kukan ta yasashi fadin subuhannalah bayan ya Daga wayar....
Cike da mamaki yace lafiya kuwa mêke Faruwa...
Dagacen bangaren tace yanzu haka nagudu nabar gidan mu '' zan tafi kauye farautar rayuwa ta ake yi kuma Daga cikin masarautar ku ne..
Ansamu labarin kamar zan bayyana maka inda Saratu take..
Ita kanta Saratu labari yaje mata akan zan tona mata Asiri...
Yanzu haka tana shirin barin kasar akace...
Ko ta jirgi Ko ta mota..
Samad cikin tashin hankali yace wani gari take ne..
Matar tace kano sossai yaji zancen nata kamar saukan aradu..
Yanzu ya tabbatar lallai itace wannan matar dayagani a super market....
Karki damu yanzu kisan yanda zakiyi ki boye kanki ita din kibar ta tagudu '' ni Samad inna tashi kamata wallahi a sati daya yamin kadan kawai wuyan bansan kaina Gadan Gadan bane à neman ta...
Kibar ta duk inda zata je à fadin duniyar nan zan iya sawa à kamo min ita tahanyar yada hotunan ta kuma kinsan kamar ni innace inason abu anamun shi saide in mutuwa tayi shine kadai ze raba ta dani...
Sossai Matar da yarda da zancen Samad tace Allah ya taimakeka yabaka Sa'a AMEEEN ya furta Daga hakan sukayi sallama.......
Maida wayar n'asa yayi a Aljihun sa kai tsaye yawuce yiwa Mamy sallama tareda kiran wata baiwa cikin bayin sa ..data biyo ta daukar musu abinci zuwa sashin nasa...
Cike da naam take bin shugaban ta abaya...
Bakin sa dauke da sallama ya shiga ya iske Mamy n'a. Zuba abinci cikin Wamer tashirya komai '' 'Kokarin mikawa Salma takeyi Samad ya kunno kai cikin hanzarin sa yace Mamy zanshige barci nakeji n'a tara gajiya...
Abincin namu taré nake da lantana abata abinci..
Salma cikin takaici tace ni zan kai muku basai taje ba...
Samad kallon ta yake yace ok to saita tayaki rikewa Ko...
Cikin. Jin haushin haka tace babu matsala Muje...
Kai tsaye gaba yayi suna biye dashi abaya '' nan da nan sécurité suka buda musu hanya ganin shugaba n'a gaba....
Koda sukai isa Samad nuna wa lanta dinner table yayi ta jera abinci cike da nutsuwa har n'a hannun Salma saida ta karba ta gyara komai tsaf..
Kan ta aduke tace ya shugaba na nagama zankoma...
Gyada mata kai yayi hakan yasa tafice babu bata lokaci.....
Ita Ko Salma tsaye tayi tana kallon yanda ya zauna gindin abinci yaki tashi...
Sai chat yake a wayar sa yana kallon ta.
Ta kasan idanu tabe baki yake yace uhmm bansan meyasa wannan kanwar tamu Sam bata burgeni ba...
Sake sake yake ganin tayi kikau à tsaye à sanyaye ya dago kai yana kallon ta..
Cikin voice din sa mai daukar hankalin ta... Yace kinason ganin Rahama ne..??
Kada masa kai tayi tace uhmm inason ganin ta mana kasan gobe zan wuce Ko...
Murmushi yayi mai nuna zallan kyawun sa yace ok bismillah Amma karki dade dan dawuri zan kwanta...
Cike da hanzarin ta tashige ciki iske Rahama tayi da khadija zaune Rahama tana koya mata karatun Alkur'an sossai khadija take ganewa cike da Jin dadi tace Ànty Rahama n'a iya nan Ko..
Gyada mata kai tayi tace eh kin iya saura hadda...
.
Shigowar Salma yasa suka katse karatun nasu '' 'cike da fara' Ã Rahama tace kai kanwata kece adaren nan...
Uhmm Nice abinci nazo dashi shiyasa...
Zoki zauna mu taba karatu cewar Rahama...
Tabe baki Salma tayi tace Ah ah mijin naki naji yana fadin za'a rufe sashin naku kinga zama be kamani ba
Rahama tace Ayya Amjad kenan shidai.becika son ana yawan zuwa nan sashin ba..
Barin wani tunani tayi taje tadauko wannan milyoyin da Samad yadaura akan lefen nata...
Kama hannun Salma tayi tace wannan kudin gashi kiba Ànty Inkunje cen zata bawa Abby..
Wannan kudin kowa n'a ba acikin yan gidan namu harda Asiya za'a cire mata nata...
Khadija tace gaskiya Ànty Rahama kinyi kokari toke ina. Naki..
Kallon khadija tayi tace Ah ah ni bana bukata mezan dasu..
Nasan kila wasu Daga cikin su suna da bukatan hakan.. Yan uwana ne banajin shayin basu koda kuwa suna da shi inason surike amatsayin kyauta Daga gareni...
Khadija cikin fara'a take kallon Salma dake murmushin dole tace kai amma Salma kunji dadi ni ina yaya Samad Ko yaya Ahmad suka taba bani kudi uhmm ai saide su siye abu subani ba kudin ba...
Rahama murmushin tayi tace my khady mu ma agidan iyayen mu bama rike kudi to me zakayi dasu bayan komai kace ana maka...
Tabe baki khadija tayi tace hakane..
Salma dake rike da kudin à hannun ta cikin gajiyawa tace uhmm nizan koma m'a sauki saide mun hadu....
Rahama tashi tayi dan take mata baya....
Salma tace Ah Ah kiyi zaman ki nagode antina...
Murmushi Rahama tayi tace kin tabbatar..
Salma tace eh wlh babu komai..
Cike da Jin dadi Rahama takoma ciki dan cigaba da karatun nasu....
Koda Salma tafito iske Samad harya tashi bayanan wajen hakan yasa ta '' taho à hankali tana kokarin bude Wamer din abinci dan yanzu sotake Daga Rahama har Samad din su mutu......
Cikin hanzarin ta tabude wamer din '' tana kokarin fiddo poison din '' ta tsinkayo muryan Samad dake karasowa falon sanye cikin kayan barci...
. Ah Ah Salma daman baki ci Abinci bane...
Cikin Rawar baki da tsoro daya kamata tace uhmm ban koshi bane...
Juya kalaman ta yake yana nazarin ta uhmm Salmatitinaaa yaja sunan da wani irin husk voice..
Dararan Idanun sa yasauke akan ta cike da iya takun sa yace to bara in zuba miki kinsan ke kanwar mu ce....
Kokarin dauko plate yake sai ga Rahama da khadija sun fito cike da mamaki suke kallon Salma ashe bata wuce ba...
Rahama cikin sakin Fuska tace my kanwaty kina nan keda yayan ki...
Murmushi Samad yayi yace eh muna nan nida Salmatiti n'a ya kika gan mu...
Murmushi Rahama tayi tace naganku normal Amjad...
Dauko wayar yayi yace yawwa Salmatitina zonan mu d'au hoto mana..
Keda khadija..
Cikin hanzari khadija ta isa kusa dashi Salma cikin sanyin jiki taje tana tunanin anya wannan mutumin be gano ta ba...
Hotuna yadauke su shida khadija da Salma yana tsakiyar su ya dafa su..
Kasaitaccen murmushi yayi tareda mikawa Rahama wayar ta dauke su...
Babu musu cikin Jin dadi ta dauke su hotunan bakaramin kyau sukayi ba...
Samad yace yawwa tunda nayi daku kuban waje nida Amaryata mu dauka...
Khadija da Salma gefe daya suka koma suna kallon yanda yake ta daukar su zafafan hotuna masu zafi Ko wanne yana manne da ita....
Akarshe yace to duk suzo ayi taré harda Rahama..
Hoto me kyau yadauke su...
Murmushi yayi yace Salmatitinaaa yawwa zomuje in rakaki har wajen fita banson sécurité suna miki wani kallo zan gaya musu ke din ta daban ce...
Sossai Rahama taji dadin yanda yake kula da kanwar ta.....
Suna fita Daga dakin '' yace kash n'a mance baki ci abinci ba...
Salma tace Ah Ah abarshi akwai tsaura adakin namu zanci...