Sashe 28
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ran maryam yabaci Jin yana shirin katse wayar tace pls yaya Abdul Samad kayimin Alkawari daya'' inajinki my baby yafada idon sa na kan Rahama duk abunda yake fade bama Jin sa take ba tunda taji yace auren Sadaka ta toshe kunnen ta ahankali take karanto suratul Ar rahman tana Jin nutsuwa na saukar mata dan ita ba bakuwar zafi bace Adamsy tafara tuno wa tana kukan zuci tace dakaine n'a aura da yanzu nasan nayi aure daman haka n'a tashi cikin wahala banda Ànty da Abba da mutanen gari to bana samun sauki.
Ina Ganin tsananin Mama ashe wannan yafi ta uhmm batasan sanda barawo barci yayi awon gaba da ita ba 'tana ta sauke nauyayyen ajiyar zuciya a dunkule ta kwanta dan Sam bata saki jikin ta ba.
Shiko yarima Samad yace inajin ki Maryam wani Alkawari kenan zan miki'''
dan Yanzu ya lura duk abunda yake fadi Rahama batasan yanayi ba tuni tayi barcin ta.
Kalamin maryam ne yadawo dashi cikin hayyacin sa yace mene ?
Maimaita banjin da kyau ba.
Cikin tsoro yanda ya canja launin sa lokaci daya tace ina nufin dan Allah kada ka kusanci wannan matar taka.
Tsawar daya daka mata yasa wayar ta fadi Daga hannun ta cikin hanzari ta dauka takara à kunnen ta.
Cijje labbansa yayi yace bansan bakida hankali ba sai yau.
Ni zakiyiwa maganar banza kada na kusance ta fa kika ce wai m'a meye ruwan ki da hakan innayi '' banason shishigi komai lalacewan naka naka ne inafatan kin fahimce ni.
A yanzu dai tana amsa sunan Mata ta ki kula da harshen ki.
Maryam tace kaifa kace min sadaka aka baka ita tana turo baki gaba '' ' eh dan nace miki sadaka ne shine ze baki damar gayamin abunda k ranki yaso'''ke tsaya kiji kalmar da kikaji nace miki baby to badake nake ba.
Da ita nake ya katse wayar yana maida ajiyar zuciya.
Sai fadi yake watau ma barci take naso taji kalaman da zasu kona mata zuciya Ko zata je gidan nasu tace batason aure insamu inhuta da wahala.
Itako Maryam kuka take tace wallahi mama asirin nan be kamashi ba dafarko wlh kamar yaci shi amma Daga baya wlh saiya canja dan Allah mama kimin kokari wajen wannan malami
dan Allah ayi masa aikin da kwata kwata baze jishi a namiji ba '' Ko kuma ya tsane ta '' inason ayi aikin da zesa yazo nan kwatano da ita dan wlh masarauta zankoma da zama sai auren ya mutu inacen za'a daura nawa auren da nashi tafada cikin kuka.
Mamar ta na bugun bayan ta tace haba wane Yarima Samad Ko kin mance baban ki dan siyasa ne yanada mushurikan malamai wallahi duk wani mugun aiki babu wanda basu iya ba kedai kibari yadawo gida zan zauna dashi akan haka.
Ita kanta Mamy bazan kyaleta ba so nawa muna jifan ta baya samun ta narasa dalili dole in canja hanya nima tafada cikin bawa Maryam tabbacin abunda zasu aika ta.
Kallon Maryam take tace Share hawayen ki Muje kitchen ki tayani aiki ba musu suka tafi taré....
**************************
Kashe gari.
Kasar kwatano🇧🇯
Masarautar gheuzo.
Jakadiya mai yiwa mutanen Iso wajen mai martaba ce durkushe a gaban mai martaba cike da girmamawa tace Gaisheka Adalin Sarki ya shugabana Barka da dawo Al'umma daukakacin masarautar nan suna Maka Barka da isowa kaida tawagarka.
Kanta akasa tanata zuba masa kirari.
Mai martaba gyara zaman sa akan kujerar mulki tareda gyara rawanin kan shi kana kallon kasan yana cikin farin ciki.
Kallon Jakadiya yayi yace inason keda Waziri su sanar à masarautar nan lungu da sako ''
A sanar masu labarin auren Yarima Samad a shekaran jiya à garin kwatano ita kanta Jakadiya maganar ta Girgiza ta matuka aure ta fada a zuciyar 'afili tace Ranka yadade yaushe zasu Iso ne yariman shida Amaryar tasa.
Takarashe zancen cikin Jin dadi.
Mai martaba yace in har n'a shirya hakan zan sanar ma ku sai ku fada''
Yakarashe zancen yana kallon waziri
cike da girmamawa suka bar fadan''
'bayi masu yiwa sarki fifita suna bayan sa' kamar yanda suka saba aiwatar da aikin nasu.
Labari ya karade masarauta wai Yarima Samad yayi aure kuma yar Sahararren malamin Addinin nan da duniyar musulmi suka San da zaman sa.
Ita ya aura banda gulma babu abunda ke tashi à masarautar.
Baiwar fulani Asabe tareda yar ta Karima zaune suke suna zancen auren Yarima '' Karima tace mama wai kinsan meyake ban mamaki kuwa.
Girgiza kai tayi tana me cigaba da gugan kayan ta '' numfashi ta fesar tace wallahi ina ganin karshen zaluncin. Masarautar nan yakusa zuwa karshe tana me jinjina kanta.
Asabe tace meyasa kikace haka Karima batare da ta kalle ta ba.
Karima tace kinsan ni ce baiwar dake kula da sashin Yarima Samad ce kuma yawancin halayen sa nasani '' Wlh wani lokacin innaje da niyar inmasa gyara adakin sa sai in iskeshi shikadai yana ta fada yana dukan bangon dakin har jini yana fitowa nasha ganin haka wlh shiyasa nasamu wani magani da baba yataba bani irin n'a masu shirin hauka nasamai a ruwan shan sa.
Nidai tun lokacin yadauki lokaci mai tsawo be tashi ba sai yana gab da tafiya Kano naga abun yadawo sabo.
Asabe barin gugan tayi rike da baki tace Amma Karima kinada karfin hali in wani yaganki sai ace mugun abune zaki masa dan Allah karki kara wannan gangancin kinji Ko ta gyada kanta alamun gamsuwa '
Ni wlh mama nayi hakane dan yana mugun bani tausayi kinsan miskilan cin sa Ko n'a bashi ba amsa zeyi ba.
Asabe tace da wannan KUMA YANZU DE TUNDA YAYI AURE Alhmdulilah karshen su yakusa zuwa karshe fashewa da kuka tayi tace munyi Rashin Adalin sarki Alhaji Salihu turaki a mulkin sa babu girman kai shima mai matarba bashi da aibu kodaya be samu mataimaka adalai bane..
*************************
Fulani sai safa da marwa takeyi cikin daki '' a hasale ta kalli wani bawan nata mai suna Abdul gafar tace amma yau anyi dan iska ya kabari akayi auren Yarima Samad dawuri haka bayan nace banson kwata kwata yayi aure dan yakusa mutuwa '' Marwan d'ana shine zeyi aure à masarautar nan yanzu inhar ya kusanci Matar sa tayi ciki wlh kashin mu yabushe yanzu ma wlh auren nan dayayi bakaramin kalubale zamu fuskan ta.
Abdul gafar kansa a kasa cikin sassauta murya yace ya shugaba ta wallahi yanda kika sani aka ake aiwatar miki da aiki bantaba koda mistek daya ba tuba nake yakai karshen maganar kansa à kasa.
Taku daya zuwa biyu tayi ta Iso gaban nasa tace yanzu abunda nakeso dakai ka tashi ka koma wajen wannan malamin ka gayamai nace Duk abunda za'ai ayi kada ya kusance ta asa masa son zuwa da ita masarautar nan hakanne kadai ze sa a cimma buri dan wallahi ba yar malamai take ba Ko a saudiya tafito sai tabar Yarima Samad amma bazan barta taci bulus ba wallahi auren sa da tayi saina mata hukunci mafi muni Sannan a karshe in kashe shi taimasa takaba kaga kenan tayi zaman banza atare dashi.
Dole yarinya takoma inda tafito.
Takarashe zancen cikin tafasar zuciya.
***************.
Maman Maryam ita Abban ta gaban wani malamin tsibbu banda tashin gurnani babu abunda kake ji awajen.
Dago jajayen Idanun sa yayi yana kallon su bayan ya gama buga kasa.
Yace gaskiya wannan yarinyar bamu iya jifan ta Daga nesa damun tura mata Aljani take kashe su kota raunata su mafita daya shine ayi Amfani da Yarima Samad wajen kawo ta kasar nan inbahakaba gaskiya babu abunda zan iya''.. diyar ku tasha kurumin ta saita aure shi inhar yadawo kasar nan.
So muke abunda yaje yi à cen yaji yafita aransa itakuma Matar tashi uhmm murna ze koma ciki dan uban ta '
Amma karku bari Yarima Samad ya kusanci Matar sa muddin ya aikata tofah ya karya mana aikin mu dan yarinyar nan Ashirye take iyayen ta sun dafata.
Yakarashe zancen cikin tabbatar musu da bayanan sa.
Abban Maryam ya numfasa yana kallon matar shi da tayi tagumi yace to mallam zamuyi kokari ganin mun hana shi kusantar ta InshAllah.
Mu zamu wuce.
Malam. Yace saikun dawo Daga haka suka fice zuciyar su babu dadi.
.................
Kasar Gabon.
BABA SALIHU yana wajen ginin gidan sa shida dattijon nan 'murmushi kwance akan fuskar sa yake kallon yanayin yanda akai tsarin ginin acikin zuciyar sa sai fadi yake'' Mata ta kece keson irin wannan ginin gashi nayi batare da kinsani ba.
Dattijon yace ya shugaban Adalai ya naga yanayin ka ya canza kodai ginin be maka bane musa arusa shi.
Girgiza kai yayi yace A' Ã Ko Kusa karka damu..
Karar wayar ne yasa shi saka hannun cikin Aljihun rigar sa.
Kallon sacreen din wayar yake yana murmushi tareda barin inda dattijon yake yakara wayar a kunnen sa.
Sallama yayi yace ina kashiga ne kwana biyu inata kiran layin ka ba'a Daga wa.
Daga cen bangaren yace yi hakuri mun shiga busy ne daman zan sanar dakai Yarima Samad yayi aure '' cikin kaduwa baba Salihu yace aure kuma dawa..
Yana kokarin bashi amsa sai Jin yayi network ya dauke gabadaya sakamakon hadarin daya hadu sama sossai.
Baba salihu sai hello yake ta fadi yanaga kayi shiru kallon wayar yayi yaga ta katse.
Sake danna masa kira yayi yaji wayar bata shiga busy.
Fuskar sa cike da damuwa yace inhar Yarima yayi aure da wacce bana so dole ne insan abun yi yafada cikin damuwa.
********************
KANO.