Sashe 15
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam tace da bakinsa yace besona son yan uwan taka kadai yake min.
Nima bancikin tsarin matan dayake so koda ina ciki shifa ba aure zeyi ba.
Bare asamu damar shi.
Mamy jikinta yayi mugun sanyi itada khadija rarrashin maryam sukai tayi suna bata baki akan ta kwantar da hankalin ta.
Ai aure itada yarima samad kamar anyi angama.
....
Fulani zaune adaki itada mijin ta suna tattauna tugun da zasu shiryawa yarima samad.
Dariya yakeyi har sautin n'a fita yayin da yake kallon hoton da marwan dan sa yaturo masa.
Zoomin hoton yayi yana kallon yanda Rahama ke kwance akan yarima samad.
Cikin samun karfin guiwa yace Fulani yakikaga aikin dan namu yana kyau sossai.
Shi Samad gani yake ai yatara masoyan sa.
Besan harda makashin sa ba.
Wannan hoton bakaramin Girgiza mai martaba zeyi ba yakike tunanin yan jaridu insuka samu wannan hoton.
Kema kinsan zasu ce tarihi ya maimaita kansa.
Gyara zaman ta fulani tayi tana Girgiza kugun ta.
Cikin shewa tace rabo n'a da inji labari mai dadi harna manta shegen yaro ga fadin rai.
Zamuga yanda za'ayi inhar labari yaje wa mai martaba.
Wata baiwar fulani me suna iya firdausi sai kada kai takeyi alamun tausayawa yarima Samad haihuwar sa kadai ne batayi tana cikin wayanda suka raineshi à masarauta.
Fulani umarni taba iya firdausi taje taje ta sanarwa mamy gatanan zuwa yanzu.
Cike da girmamawa iya firdausi ta tafi ce sashin mamy.
Iske mamy zaune tayi sun sa Maryam agaba sunata rarrashin ta akan halin Samad.
Cike da girmamawa tace ya shugaba ta
fulani tace à sanar miki isowar ta yanzu.
Mamy tace to saita zo tareda daukar wayar ta
Ta dannawa dan nata kira.
Bugu biyu yadaga rubuce rucen wani case din shar'ia da zasuyi à kwatano nan da kwanan takwas yakeyi kasancewar shi lauya me zaman kansa.
Baya aiki wa marasa gaskiya duk dukiyan da zaka bashi.
Sannan yana yawan amsar case din wayanda aka zalunta.
Case dinnan daze kaishi kwatano kan wata baiwar Allah da aka kashe mijinta Sannan aka daura alhakin kashe shi akan ta.
Kuma aka kwace masu dukiya.
Dagacen bangaren yana rubuce rubucen sa ya makala wayar da kafadar hannun sa.
Mamy tace inawuni Samad Cike da farin ciki ya amsa lfylau ajiye biron yayi yana mai jingina jikin kujera idanun sa a lumshe yace mamy na lafiya kalau nake yasu Ahmed da khadija.
Mama karama da mai martaba su kawu basiru.
Mama fulani.
Lafiya lau suke dukansu tabashi amsa ataikace shiru ne ya ratsa tsakanin ganin yanda mamy ta canja murya lokaci daya.
ABDUL SAMAD yaji ta furta sunan sa cikin serious voice.
Wani faduwan gaba yaji dan yasan duk sanda takira full sunan sa magana ce mai muhimmanci take son suyi.
Cike da girmamawa ya amsa da na'am mamy
Mamy tace gaskiya kanaban mamaki yaushe kazama mara tausayi ne.
Inace ka karanci lauya ne dan tausayi da jinkan talakawa to meyasa baka nuna wa akan Ahlina SAMAD numfashi ta fesar cikin bacin rai tace
Yanzu abunda kakewa diyata Maryam yadace dakai kuwa koka mance alakata da uwar ta ne Samad.
Dagacen bangaren ajiyar zuciya yasauke dan yayi tunanin wani laifi mai girma rasa amsar daze bata yayi.
Cikin son kwantar mata da hankali yace haba Mamy"
maryam ai Kanwata ce wallahi bana mata son aure saina yan uwan taka.
Yake mahaifiyata kimun hakuri ki yafemin wlh inason Ahlinki domin nima Ahlina ne.
Mamy kinsan komai agabana kina sane lokacin aure gareni beyi ba.
Banason in bata mata lokaci.
Ya mace lokacin ta kurarre gaban iyayen ta.
Pls ki fahimceni in Allah yayi mata ta ce zan aure ta.
Jikin Mamy yayi sanyi tace gaskiya ka fada Samad kanada tarin Ayyuka gaban ka.
Allah yaimana zabi n'a Alkhairi.
Da Amin ya amsa yana me sauke ajiyar zuciya shawo kan mamy da yayi
ta cikin wayar yake Jin sallamar fulani.
Katse wayar yayi ganin mamy tamaida hankalin ta akan fulani.
Fulani cike da kasaita ta shigo dakin sai karewa dakin da abunda yake cikin sa kallo take.
Yatsine fuska tayi kamar taga kashi tace.
Waike Mamy bakida zuciya ne shekara da shekaru kin zauna jiran tsammani mutumin nan koda yana raye bata ke yake ballatana inada yakinin baya raye.
Kiyi masa takaba ki lallaba Ko wani ze taimaka aure ki.
Kara takowa cikin dakin tayi tana kallon khadija da banda hawaye babu abunda sukeyi itada Maryam.
Kujera ta jawo ta zauna tace uhmm koda baa ce inzauna ba zan zauna.
Kallon banza takebin Mamy dashi tace wallahi ke karya ce mara zuciya.
Ran Mamy yayi mugun baci shekaru biyar kenan ana mata cin kashi bata taba tankawa ba saidai tayi kuka tashare hawayenta.
Har fulani Ta gama izzar ta zata fice saida takai daidai bakin kofa.
Mamy tace dakata fulani !!
Cak ta tsaya cike da mamakin furucin bakin ta.
Karasowa gaban fulani tayi tace.
ai Ta kaba bani bace zanyi kece zakiyi dan wannan mijin naki.
Bashida Amfani awajen ki.
Maganar rashin zuciya kona samu mai taimakamin ya aureni.
Wannan kece yakamata in gayama Saboda zuciyoyin ku keda mijin naki kafurin zuciya ne.
Gara ki rabu dashi kokin samu mai zuciyar musulunci ki aura kila ya saita ki kidawo kan hanya inhar kinada rabon shiriya.
Sakarya kuma da kikacemin wannan sunan ki lamba daya ne.
Dan haka wallahi ki fita harkata dan inkika sake zakisha mamaki mai halin dabbobi.
Tsakiii taja tareda komawa cikin daki tana haki dan bacin rai
sossai khadija da maryam sukaji dadin wankin babban bargon da mamy tayiwa fulani.
Fulani mutuwar tsaye tayi tana cije labban ta kalaman mamy ne keta dawainiya da zuciyar ta.
Dakyar taja Jikin ta.
Tabar dakin cikin kunan rai.
***********
Kano ta dabo tunbin giwa
Sheik sai safa da marwa yakeyi ganin biki saura kwana shidda Amma babu baba salihu babu babu labarin sossai yake jinjina Al'amarin.
Ànty tace haba mijina me yayi zafi haka ka kasa zaune ka kasa tsaye Ko kudin gudumuwar da saudiya tabaka n'a bikin yayan ka banga kana murna ba.
Kallon ta yake cikin tafarsa zuciya yace kina sane fa auren nan saura kwana shidda Amma babu labarin salihu.
Ànty tace tunda kace in ya rage kwana uku bikin bezo ba zakaba Adamu kadena damun kanka.
Ita salma tafito da mijin auren nata Ko.
Ajiyar zuciya yasauke tareda zama kan kujera suna fuskantar juna.
Dadi n'a dake Sa'adatu kin iya kwantar da mijin ki hankali.
Maganar salma wannan dan iskan yaron Al'amin dashi zan hada ta nasa akirawo iyayen sa dashi kansa anjima zasu zo gidan nan.
Cikin gamsuwa da bayanan sa tace ai gwamma tayi auren barin ta gida beda amfani.
*******
Rahama zaune suke itada asiya adakin Mama.
Cikin damuwa Rahama ta dafa asiya tace kawata kinsan Ko har yanzu baba salihu be dawo ba.
Cikin zazzare idanu Asiya tace whattt ban....
Taku har kullum kyauta Daga Allah
Paid book ne
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Paid book ne
300 vip
500 spécial
Àcct 3115484026 ikilima adamu fist bank
Ko kuma Katin MTN
Ta wannan lambar
09069080725
IKILIMA ADAM
KYAUTA DAGA Allah
2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Salma cikin zargi take kallon marwan da bema 'lura tana kallon sa ba.
Maida wayar sa Aljihu yayi.
Cikin bacin rai Rahama ta dago Daga kan Yarima samad tana yarfe hannayenta.
Yarima samad da duk kunya ya gama kama shi faruk yataimaka masa yatashi sai nishi yake kamar wanda yaje wasan tsere.
Faruk hakuri yashiga basu Rahama wai Yarima samad be kula da ita bane.
Ran Samad yabaci yace hakurin me kake bata baka ganin abunda tamin Ko sannu bata cemin ba.
Saima dai hada rai da tayi.
Cikin Jin haushin ta yace kaga mukoma gida nafasa tafiyar nan yau nahadu da rashin sa'a.
Aminu yace haba yazaka fasa akan mace dan ranka yabaci.
Beko bi takansu ba yawuce su hanyar motar sa yanufa cikin tsananin bacin rai dajin haushin Rahama.
Salma wow ta furta tunda taga Yarima samad ta nemi nutsuwar ta tarasa.
A zuciyar ta 'sai fadi take Allah mai halitta ina fadin kyawun Adamsy ashe zanga wanda yafishi haduwa dubi yanda tafiyar sa abun kallo.
Fushin sa kara masa kyau yakeyi.
Inama zemin kallo koda dayane tak wallahi dana kwana farin ciki.
Marwan sarai yake lura da kallon da salma keyiwa Samad.
Hakan yabashi daman zuwa kusa da ita katin sa mai dauke da nombar wayar sa yabata.
Cen kasa da murya yace nasan kingani kin yaba 'karki damu hadaku bazemin wahala.
Salma tace pls hoton daka dauka dazun dan Allah karka goge awayar ka wataran zemin amfani.
Cikin gamsuwa da bayanan ta yace sainaji kiran ki' suna jirana.
Yawuce war sa.
Yana zuwa wani kallo Samad yabishi dashi..
Saida yasha jinin jikin sa.
Rahama tana cen tayanki ticket din waigowar da zatai taga salma bata bayanta Sam bata lura ba
Bacin rai yasa tabar wajen batareda ta jira salma ba.
Waige Waige Rahama tasoma yi hango salma tayi tana tafe itakadai murmushi take.
Cikin bacin rai tace haba m'y kanwaty ina kika tsaya ne harna gama abunda nakeyi.
Kama hannun juna sukai
Suka juya dan zuwa taran me napep daze kaisu gida.
****************
Hussain yashigo dakin sheik
Iske shi yayi yana kokarin kwanciya barci dan ya huta kafun azahar.
Cike da ladabi yace sheik kayi baki.
Cikin kasalalliyar murya yace baki Daga ina kuma.
A jiyar zuciya yasauke yace ka kaisu dakin baki yanzu gani nan zuwa.
Daga haka Hussain yafice Daga gidan.
Komawa yayi ya Iske su Adamsy da iyayen sa.
Ya sanar dasu abunda sheik yafada 'Cike da Jin dadin karamci irin na sheik Suka biyo Hussain har dakin da aka tanada dan baki.
Samun wuri sukai Suka zauna dukan su.
Hussain yasake dawowa hannayen sa' dauke da ruwan sanyi na faro ya ajiye musu hade da cup.
Bismillah yace musu.
Da fara'a Suka amsa masa da sun gode.
Daddy kallon yanayin dakin yakeyi dan daidai banda kamshi babu abunda dakin yakeyi.
Dakin yadau shiru mommy ta kalli Adamsy duk yabi ya diririce tace karka damu InshAllah baze hana auren nan ba.
Sallamar sheik ya katse mata zancen da takeyi.
Amsa masu sukayi fuska à sake.
Neman waje. Yayi yazauna yana fuskantar su Daddy musabaha sukayi dashi da Daddy harda Adamsy Cike da girmamawa da mutuntaka Suka kara gaisawa.