Sashe 75
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fulani gyara Tsayuwar tayi tana saki tarin dayazo mata lokaci daya '' cikin Rawar murya tace daman nazo inma ka wasan April koka mance yau ne first....
Cike da kallon tuhuma dayake bin ta dashi yace inaga nidake ba abokan wasa bane inma hakane din ma '' 'meye zaki shigo lungu acikin lungun nake ne Ko adaki à cen zaki sameni Ko.
Gayamin me kike nema a lungun nan' 'hannun ta yake kallo ganin makullai dakin nasu cikin tsananin mamaki yace mama Fulani wayannan makullan fa ina kika same su..
Cikin Rawar murya tace makullai kuma bansan ya'akayi sukazo hannuna ba..
Mika mata hannun sa yayi yace miko min ingani yana karba ya tsurawa makullan idanu ganin SD ajikin makullan ya tabbatar masa nasa ne ba zargi bane..
Nan da nan annurin dake kwance saman fuskar sa ya bace bat ya murtuke fuska cikin rashin mutunci irin nasa..
Yace Hajiya Salamatu kike Ko Fulani ni Sam bana iya tuna ainihin sunan naki...
Cikin tsawa yace zaki gayamin abunda makullan dakina sukeyi à hannun batareda da izinina ba...
Koko so kike muje gaban Sarki à cen zakiyi min bayani...
Cikin Daga murya yake mata magana wanda ya sata gigicewa cikin tsananin tsoron yanda ya canza launin sa..
Tace pls dan Allah katsaya zan maka bayani Karima taban makullan tace bazata samu damar bude mun dakin naka ba...
Gashi inason naje naga surukata insan ya ta tashi..
Kasaitaccen Murmushi yasakar mata cike da takaici yace uhmm wasa farin girki yaushe kika fara damuwa da iyalina bansani ba...
Karki damu lafiya lau ta '' ta tashi.
Muje Ko yana nuna mata hanyar fita Daga sashin sa
..
Sum Sum tafito cike da kunya tana gaba yana bin ta abaya yana Girgiza kai cike da mamakin me yakawo ta..
Cikin hanzari da saurin ta tafita sashin Yarima '' kofar fita ta iske Iya Firdausi tsaye tana kuka hawaye shar shar...
Cike da tsananin mamakin meya kawo ta '' cikin zare idanu tace iya Firdausi mekike yi anan gashi tana tsoron Yarima yaritsa da ita tsaye anan wajen hakan yasa bata jira amsar da iya firdausi zata bata ba.
Tasakai tawuce cikin sauri sauri..
Daidai da fitowar Yarima da mamaki yake kallon saurin da Fulani ke zubawa.
Dawo da kallon yayi akan iya Firdausi dake kuka yace Mama cike da girmamawa me kikeyi anan wajen ya tsareta da idanu gashi time n'a tafiya dan baya Jin zeje gun Mamy..
Tsagaita kukan ta tayi ganin Yarima n'a shirin tafiya dan yama manta yace a kira masa Karima taje ta taho da Rahama cikin masarautar...
Tsintar Murya Iya Firdausi yayi tana fadin.
Dan Allah Yarima katsaya Karima ce tana hannun Karfin iko dan Allah kataimaka kada yayi mata illa takarashe zancen cikin tsananin kuka mai tsuma rai..
Cak yatsaya tareda waigowa Arazane yace Karima !! Karima !! take hannun Karfin Iko..
Be jira amsar iya Firdausi ba kai tsaye yayi bangaren gidan Yarin zuciyar sa tana harbawa da karfi
idanuwan sa sun rufe baya ganin gaban sa sai duhu...
Tun daga Nesa Karfin Iko ya hango Yarima zuwa hakan yasa yayi maza yasa Rigar sa tareda barin inda Karima take ya dawo da zaman sa kan kujera kan sa aduke...
Yarima kamar anjefo shi Daga Sama haka ya karaso wajen yana bin Karfin iko muguwar kallo yace kai dan iska ina Karima take bakin sa na Rawa...
Karfin iko cikin farga yace tana ciki ranka yadade...
Wani tsawa Yarima ya daka masa yace shege dan iska shiga ka fito mun da ita zaka gayamin uban daya daure maka gindi A'cikin masarautar nan..
Karfin Iko cike azzama da tsoro yaje kiran Karima ganin kamar bata numfashi.
Yasa shi rudewa yasoma jijjiga ta cikin tsananin mamaki yace Karima bude Idanun ki '' 'ga Yarima nan..
Takun tafiyar Yarima yaji ya shigo ciki cike da mamaki yake kallon Karfin iko da Karima dake kwance kamar sumammiya' '..
Karfin Iko cikin tsoron Abunda zeje yadawo yace InshAllah Yarima zata farka bekarasa fadin abunda zefada ba Yarima ya daka masa tsawar daya gigita shi..
Cikin gigita yake kallon Yarima' 'duk yabi yagama tsoracewa hakan yasa cikin hanzari yasamo ruwa tareda dawowa gun Karima ya yayyafa mata...
Amma still dai shiru bata motsa ba.......
Wayar Yarima ce tasoma ring yana dubawa yaga Kiran Faruk ne..
Babu bata lokaci yakara wayar a kunnen sa cike da damuwa kwance akan fuskar sa amma Idanun sa nakan Karima dake kwance..
Yace Faruk dafatan dai lafiya kuwa..
Dagacen bangaren yace kai kadai ake jira kai kasan Alkali badan shar'iar ka bace wlh baze saurare ka ba..
Dan kawuce time amma nace su fara gudanar da wani shari'an kafun naka..
Yarima cikin gamsuwa da bayanan Faruk yace godiya nake yanzu babu bata lokaci InshAllah zantaho nima wani uzurin ne ya rike dafatan kuna Taré da Aminu Ko..
Faruk yace eh gashi cen zaune yana chat.
Daga haka sukayi sallama...
Shiko Yarima dawo da kallon sa yayi akan Karfin iko dake ta faman yayyafa wa Karima ruwa...
Bangaje karfin Iko yayi sai gashi yafadi akasa wargas yana nishi kamar wanda yayi wasan tsere...
Yarima durkushewa yayi gaban Karima yana kallon fuska ta yanda take walwali Idanun ta arufe gam...
Hannun ta yadaga tareda soma dan buga à hankali '' still dai shiru kake ji..
Hakan yasa da kansa yadauki wannan Kofin ruwan da karfin iko ya ajiye agefen nasa...
Ya dauka yana kallon ruwan yanda duk datti yataru acikin sa...
Cikin Daga murya yace kai Karfin iko kake Ko Iko nima Sam bana gane sunayen ku kaida wasu agidan nan..
Banza dakiki maza je ka dauko mun ruwan Swan afirij din yan yari...
Shiru Karfin iko yayi yana kif kif da idanu cikin Rawar murya yace Ranka ya dade ai jikan Sarkin Marwan ya hana asa ruwa à firij din saidai n'a rijiya.....
Wani mugun kallo Yarima kebinsa dashi tareda tashi tsaye yace what waye ya isa ya canza dokar da nasaka babu izinina...
Na fada maka babu wanda ze shiga gidan Yarima sai inhar ankama shi da laifi da shaidu..
Inada labarin baku daina azabtar da bayi ba bisa zalunci kai har ka manta ni ne silan zaman ka anan da innaso sai inbar ka à cigaba da azabtar dakai... Ba wannan ba..
Miko min wannan ruwan hakanan ya Amshi ruwan hannun sa tareda karanto bismillah ya watsa mata a fuska sau uku...
Numfashi taja da karfi hade da sheshekar kuka sai fadi take dan Allah Karfin Iko ka kyaleni wayyo karka kashe ni..
Jin muryan Yarima tayi yana Fadin Karima..
Bude Idanun ki Abdul Samad ne agaban ki...
Ahankali tasoma bude Idanun nata tasauke su akan shugaban ta...
Ganin sa yasa sabon kuka ya kwace mata...
Cikin kukan sai Fadi take ya shugabana kayi hakuri na take dokar ka batareda n'a iya hanawa an amshi makullan kofar naka ba..
Wallahi fin karfina akayi....
Rau Rau da idanu yake kallon ta cike da tausayawa cikin cool voice dinsa da Idanun sa da suka kawo ruwa yace uhmm Karima suwaye suka amshi makullan da karfin tsiya a hannun ki...
Dago kai tayi tana kallon Karfin iko shima kallon ta yake yana Girgiza mata kai Alamun karta ce shine...
Kasa da kanta tayi tace Karfin Iko shine ya amshe à hannun n'a...
Kallon kallo Yarima da Karfin iko sukewa juna ajiyar zuciya Samad ya sauke yana kallon Karfin iko dayaga Alamun tsoro ya bayyana a fuskar sa...
Yace kai dan uban ka waya baka izinin amsar makullan sirrina...
Karfin iko dake markakata bakin sa na rawa yace Yarima umarni n'a samu Daga Gimbiya Fulani da Jikan Sarki Marwan...yakarashe zancen yana dukar da kan sa Alamun neman afuwa...
Yarima Samad kallon sa yake yana nazartan kalaman da yanayin sa''' kauda kai yayi Daga kallon sa yadawo da kallon sa akan Karima dake kokarin tashi tazauna nauyin da jikin ta yayi mata yasa ta kasa....
Cikin takaici yace wannan mugun dukan da kayiwa Karima ka faffasa mata jiki duk jikin ta jini ne..
Wallahi saina fanshe shi kabari inje indawo amma kafun n'an zanturo gangami ya kulle ka adakin yari lamba uku inda yake kusa da masai nan zaka zauna tsawon wata daya tareda horo yunwa '' sau daya zaka ringa ci arana''' bulala kullum zaka ringa shan guda hamsin har tsawon wata daya wannan hukunci yana Daga cikin Adalci n'a....
Nan da nan Karfin iko yarikice yasan abunda Yarima Samad yafada babu me canzashi..
Karima Dakyar tamike cikin kuka tace shugaba n'a Dakyar inzan iya tafiya cike da tausayawa yace wai gayamin abunda yafaru mana....
Nan ta shiga bashi labarin abunda yafaru..
Jikin Yarima yayi mugun daukan zafi tana kai karshen labarin...
Cikin yin kasa da murya yace zauna nan zanturo iya firdausi tazo ta tafi dake cen sashin ta zata kula dake har indawo InshAllah '' 'inada aiki a gabana yafada tareda barin gidan Yarin cikin saurin sa...
Cin karo da iya firdausi yayi da take kuka cikin saurin da yakeyi yana kallon agogon dake daure a tsintsiyar hannun sa..
Yace yawwa gwamma d'ana hadu dake Iya firdausi inason kije gidan Yari ki dauko Karima ki ciccibe ta dan Allah bata iya tafiya..
Ki kira likitan masarautar mu d'uk abunda yakeyi yabari yaje yaduba karima kice injini
yakarashe zancen tareda barin wajen batareda yajira amsar iya firdausi ba.....
Ita Ko Iya Firdausi cikin hanzarin ta '' tawuce wajen Karima zuwa tayi ta ciccibe ta tayi dakin nata da ita tareda kiran likitan masarauta dan yaduba t'a....
Yarima daidai fita Daga cikin masauratar yayi Horn mai gadi yana kokarin bude masa gâté..
Ya hango gangami cikin shigar su n'a masu kula da yan gidan Yari..
Ihu kiran sunan sa yyi hakan yasa Gangami yakaraso cikin hanzarin sa..
Yarima cikin bada umarni yace inason kaje ka hukunta mun karfin Iko kaida yaran ka..
Sannan horo har tsawo wata daya har da na yunwa.....
Maida glass din motar sa yayi ya rufe tareda ficewa cikin tsauri yabar masarautar cikin hanzarin sa..
Sam ya mance da batun Rahama tana son fitowa