Sashe 33
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rahama zama tayi tana tunanin bara takoma takwanta daki '' tunowa tayi taga wayar ta ya ajiye kan mirrow har tayi tunanin taje tadauka saita fasa tsoro take yace ta take umarnin sa.
Gashi duk ta damu so take tayi waya da Abba wanda tunda tabar gida bata karajin muryan sa ba har ita mama.
Tunanin Salma take tace anya bata tare gidan mijin nata ba ita gaskiya tanason taga yar kanwar ta batasan ya zatai ba.
************************
Kwatano.
Baban Maryam ne tareda Mamy yakawo mata ziyara '' tarba mekyau yasamu Daga gareta.
Cikin sakin fuska tace ina à nty n'a yasu maryam suke yace lafiya kalau Alhmdulilah.
Baban Maryam yace daman nazo wuce wa nace bara inbiyo ta wajen ku dan agaisa.
Mamy tace wlh muna godiya da ziyara kaci abinci mana cewar Mamy
Uhmm n'a koshi yace tareda tashi cikin kasa da murya yace wai yaushe Yarima Samad zedawo ne Mamy '' kallon sa take kaman mai nazarin sa.
Tace nikaina bazance ga rana ba.
Dariya yayi yace aiko yakamata yazo da Amaryar sa Ko dan dangi su ganta kinsan Amarya farin jini gareta.
Mamy tace hakane gaskiya amma InshAllah zezo da ita.
Sa kai yayi tareda barin gidan kai tsaye gidan malamin sa yatafi.
Cikin bacin rai yake magana yace haba Malam kullum kana min aiki inajin dadi akan siyasa ta da komai m'a ya za'ai wannan ta gagareka.
Malam yabuga kasa yace kayi hakuri wallahi wannan matar da yake aure Rahama hatsabibiya ce bawai tana bin bokaye da malamai bane '' A'a ita kullum cikin ambaton Allah take koda kuwa a zaune take bakin ta baya shiru '' hanya daya ce kawai shine '' asamu tazo garin nan '' mun San yanda zamuyi asamu wanda ze shagaltan da ita har ta saki layi wlh muna yin haka bata kara koda kwana daya da auren Samad akan ta korar wulakancin ze mata.
Kuma kasan me ze faru.
Abban Maryam yace A'a.
Malam yace Mamy zata tsine masa Mai martaba zeyi Allah wadai dashi harya kore sa a masarauta kaga kuna samun sa ze karbi tayin ku na auren Maryam.
Amma dole saita zauna masarautar ita kanta Maryam din.
Baban Maryam yace yanzu naji bugu '' cike da farin ciki yabar wajen malamin sa.
.........................................
Abdul Samad yana isowa Ma'aikatan gabadaya suka fito ana masa Barka da zuwa rabon sa da yazo tun ranar da aka daura masa aure...
Cikin nutsuwa yafara magana dafatan babu wata matsala daya kunno kai à kamfanin nan dukan su sukace babu matsalar komai..
Chief accounta ne yakaraso gaban sa kan sa adurkushe yace Ranka yadade ranar juma'a anfita da motar shinkafa batareda sa hannuna ba.
Mamakin kalaman sa Samad yayi yace kai kana ina hakan tafaru.
Chief accounta yace ina office babu inda naje ranka yadade.
Yarima Samad yace duk ku sameni à office dîna kai tsaye yafice.
Cike da kasaita yake tafiya wanda duk wanda ze ga yanayin tafiyar sa zasu yi zaton takama ne basusan kwarjini ne n'a gidan sarauta ba.
Nan surutu ya barke sakanin Ma'aikatan MD yace taya za'a ce anfita da motar shinkafa babu sa hannun Chief accounta.
Manager yace gaskiya hakan da ake yi shine zekara sawa ya canza mu be dade da canza ma'aikata ba Saboda yakamasu da laifin sata.
PA yace gaskiya aduba lamarin nan kada yayi mana kudin goro.
Yarima Samad yana shiga office dinsa cctv camera ya kunna yana kallon abunda yafaru n'a sati daya da suka wuce.
Wannan motar da ake complain din fitar ta babu sa hannun chief accounta yake kallon yanda yasha lodin buhunan shinkafa dari biyar acikin sa harda dauri.
Sallamar chief accounta da manager da PA ne yasa shi maida hankalin sa akan su kallon suke yake amma su a zaton su hankalin sa baya kan su.
Chief accounta ya ajiye file din gaban sa '' dauka yayi ya shiga duba ranakun watan da time din yayi daidai da wanda yake a cikin caméra din.
Karshen file din sa hannun Marwan yagani cikin tsananin mamaki yace Marwan kuma a zuciyar sa.
Kallon su yake yace akira masa mai gadi babu bata lokaci PA yatafi suka taho tareda cike da girmamawa mai gadi yace Ranka yadade gani kansa aduke.
Lokacin da za'a fita da shinkafa ranar juma'a ba'a nuna maka file bane.
Mai gadi yace Ranka yadade an nuna min da zanyi magana ince kada motar tafita shine wannan kanin naka yazo yace ai tunda shi yasa hannu ana iya fita dashi kaji dalilin bude masu gate.
Kallon sa yake yana kallon su chief accounta hannun yayi musu Alamun su koma bakin aikin su.
Dukan su fita sukai.
Chief accounta yace Allah yataimakeni wallahi yanda nakejin dadin masana'arta nan ai bazan so in rasa mukami n'a zancigaba da rike gaskiya kana ganin ba'a kai Ko'ina ba harna fara ginin gida n'a PA yace gsk muna Jin dadin kamfanin sa kuma baya tauye hakkin kowa amma fa kashiga hakkin sa baya nuna ma ya sanka bare kayi tunanin sassauci Daga gareshi.
Hakadai sukai ta firan su kowanne cike da farin ciki yayi office din sa..
Shiko Samad kiran Marwan yayi Awaya yace watau kai Dan iska ne Ko.
Taya zaka fitar da dukiyata batareda sanina ba.
Marwan yace ai inaga n'a isa da kayan ka shiyasa nayi haka kuma kudin bukatu nayi dasu.
SAMAD ganin ze bata masa lokaci à banza yafita harkan sa tareda katse wayar..
Yana murmushin dashi ya baiwa kan sa sani.
Kiran Faruk yayi yana tambayar ya suka kare a case din.
Dagacen bangaren yace abun ba sauki fa wallahi dan kaina ya kulle Yarima ashe haka ka keda na mijin kokari bansani ba.
Atakaice dai andaga shari'ar sai nan da sati biyu wlh kazo da kanka dan matar harta fara sarewa da lamarin.
Yarima Samad cike da damuwa yace nidai bazan bar zaluncin ina gani ban dakatar ba.
InshAllah zanzo kafun lokacin.
Inason duk abunda kake gobe kataho kaida Aminu kada ku kuskura kuzo da Marwan cikin gamsuwa da bayanan sa Yarima Samad yace karka damu.
Anjima kadan zan je filin airport dinka induba maka abubuwa dake tafiya kamar yanda ka tambaya.
Nasan kanada bayanan komai akan système dinka.
Yarima Samad yace kwarai kuwa inada bayanin abunda ke wakana inka je kamun magana zanyi magana da secretaria har zasu yi sallama Faruk yace wai ina matar taka take ne amma taré zaku taho Ko.
Cikin Jin haushin sa yace kodai in sake ta ka aura ne.
Bejira amsar Faruk ba ya katse wayar.
Yana Girgiza kansa.
Ran sa nakara baci cikin fada yace yarinya saikace Aljana nifa shiyasa mata masu kyau basa burgeni.
.........
Faruk yana ganin ya katse wayar yace ikon Allah shi wannan wai meye matsalar shi da matar shi.
*************************
Baba Salihu zaune a dakin nasa yana kallon wani film din larabawa a tashar saudiyya sossai film din yaja hankalin sa.
Wayar sa ce tafara ring bugu biyu zuwa uku yadaga batare da yayi magana ba.
Dagacen bangaren yace ya shugaba wlh Abdul Samad yayi aure ya a garin kano '' baba Salihu yace ka gayamin rannan daman yana neman aure ne baka taba gayamin ba.
No wlh Daga wajen daurin auren ne aka maida auren akan sa.
Baba Salihu tashi Daga zaune yayi yace bangane aka maida auren kansa ba yimin bayani yanda zangane yakarashe zancen cikin kwadaituwa da son Jin labarin.
Wanda ke ma sa bayani numfashi ya fesar yana waige waige kada wani yana bayan sa besani ba.
Ganin babu kowa yasa.
Yafara masa bayanin yanda à bun yakasance tundaga farko har zuwa daurin auren.
Baba Salihu cikin tsananin Mamaki yace kana nufin Rahamata Abdul Samad dîna ya........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.
3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
'' '' Rahama ta da Abdul Samad dina ya aura.
Yace kwarai kuwa ita ya Aura ya shugaba N'A !!
Baba salihu dan tsananin farin ciki mantawa yayi be katse wayar ba..
Sujjada yayiwa Allah nagodiya akan ni'imar da Allah yayi masa n'a azurta dan shi da matar Arziki.
Ihun kiran dattijon yashiga sai gashi yazo aguje ganin shugaban na dariya shima yasoma murmushi yace ya shugabana bani labarin ni'imar daka samu tareda zama kan kujera.
Baba salihu yace Allah ya Amshi rokona tashin daren da nakeyi Allah ya amsa wallahi Abdul Samad Rahama ya aura.
Dattijon baki yaki rufuwa dan Murna yace ya shugabana kaga yanda Allah ke ikon sa Ko daman inkarokeshi zebaka inkuma yahanaka kila babu Alkhairi ne tattare da hakan..
Kayataccen Murmushi baba salihu yayi tareda sake daukar wayar sa yakira wannan me basa labarai.
Baba salihu yace dan Allah inason kabincika mun yaya zamar Abdul Samad yake da Rahama narokeka Dagacen bangaren yace Ranka ya dade kaban nan da zuwa gobe duk wani motsin sa InshAllah yana kan idanu n'a kuma zan hada maka cctv a falon nasa batareda da yasani ba.
Cikin gamsuwa da hakan Baba salihu yace hakan yayi wallahi n'a dade ina mafarkin wai Dana ya auri diyar shahararren Malamin Addinin zuwan ta gidan haske ya bayyana duhu ya yaye...
Daga haka sukai sallama.
Baba salihu fita yayi tareda tara jama'a yaringa musu sadaka da kudade masu tsoka wasu har mashina yasai musu wasu jari yabasu mata kuma keken dinki yaraba musu yasha Adu'oi bakin mutane sossai.
*************************
Kwatano
Baiwar Yarima Samad mai suna Karima cikin kwarewa da sanin aikin ta take moppin din dakin koda baya kwana ciki kullum sai angyara shi tsaf ''
Mamar ta Asabe tashigo dakin fuskar ta dauke da damuwa tace Karima.
Yarinyar ta dago kai ta suna kallon juna.
Asabe numfashi ta fesar tace Fulani nason tasani harkan halaka kuma wlh ina tsoro duba fa baiwar nan Saratu yanda masarautar ghuezo ke neman ta ruwa a jallo shima Yarima Samad neman ta yake har gobe be same ta kuma bai daina neman ta ba..
.
Karima tace wai me ke faruwa ne kifadamin dan Allah..