Sashe 82
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dagacen bangaren me suna Auwal yace Habiba yau da kanki kika kirani...
Murmushi mamy tayi tace afuwan yaya Auwal kasan dai ina neman ka wani lokacin bana samun ku ne...
Dagacen bangaren yace karki damu nasan da hakan yakike ya taro ya tashi kiyi hakuri nida Sani à satin nan zamu zo InshAllah nasan Abban mu yana bukatar ganin mu '' 'ga dan namu yayi aure kinga yakamata muga surukar tamu....
Mamy tace eh wallahi yakamata ku ganta shima Abban namu Nina hanashi zuwa bikin Samad shida maman mu' 'to yanzu gida babu kowa Kasan masarautar nan ba zaune kalau ake ba..
Banason suzo suga abunda be musu ba' '' kasan kuma har gobe basu San mijina baya garin ba '' suna sani akwai matsala...
Auwal yace kai Habiba kina nufin haryanzu Abban besan da zancen ba
Tace eh besaniba...
Kaima dan Allah karku gayamasa n'a rokeku kaida Sani...
Karki damu Habiba baze ji ba InshAllah...
Tashi tayi Daga inda take zaune ta tabo kusa da anty tace ga Yayana Daga Saudiya zaku gaisa...
Mikawa anty wayar tayi cike da mutuntawa suka gaisa da Auwal din...
Auwal yayi masu godiya sossai akan halarci da sukayi wajen bawa dansa Samad mata...
Sossai anty taji dadin mutuntaka irin n'a yan uwan mamy Daga haka sukayi sallama...
Ita Ko Asiya waya take da mamar ta sun shagala sossai suna hira '' taji an wabce wayar Daga hannun ta da mamakin ta juyo dan ganin wanene yayi mata wannan rashin mutunci...
Ganin Ahmad akan ta hakan yasa tayi tsaki..
Kashe wayar yayi gabadaya yadawo da kallon ta akan ta...
Cike da isa yace nan fa ba gidan ku bane..
Zaki zo kiyi ta fira da kattai babu aji babu girma..
Wai kina kallon kanki à madubi kuwa...
Cike da mamaki take juyawa kalaman sa tahada rai tace bangane wai ina kallon kaina a madubi ba...
Eh mana idan bakya yi tokiyi ke bakiga yanda matar yaya Samad take bane amma kike kiran kanki da kawar ta...
Wallahi tunwuri ki nemi daidai ke dan wannan matar yayar tamu tawuce ajin ki''..
Tafiki kyau ilimi wayewa tafiki Asali ke intakaita miki babu wanda ze kalli Rahama ya kalleki yace kun hada hanya......
Sossai Asiya Ranta yabaci cike dajin haushin zagin nata da yayi ta mika masa hannun tace bani waya ta..
Idan ban baki ba akwai abunda zakiyi ne..
Girgiza kai tayi tace A'a kawai kabani wayata banson fitina...
Kin bata wayar yayi hakan yasa yawuce yabar ta atsaye...
Cike da mamaki take kallon sa harya bace mata da gani..
Cikin hanzarin ta tawuce masaukin su tareda fadawa kan gadon nasu...
Kuka take sossai mai tsuma rai tana danasanin zuwa kwatano...
Tana kukan tana tuna Adamu da basu gama chat ba ta amsa kiran mamar ta....
Tashi tayi taje gaban madubi tana ta kallon kanta Daga kasa har sama tace yabon kai jahilci dasai ince banga wani makusa afuska ta da jikina ba..
Cigaba da kallon madubi take cike da takaicin kanta tace kila ma gaskiya yafada din banida kyau......
Tana kallon madubin hawaye shar à Idanun ta sossai suka canza launi zuwa ja.......
******,*************
Karima cikin karfin hali take kallon Rahama tace matar shugaba n'a..
Kin cancanci in gayamiki komai koda kuwa shugaban yahana dole in sanar miki da abunda nasani...
Amma ina rokon ki Alfarma kibari zuwa nan da gobe yanzu haka Dakyar nake iya magana....
Rahama dake mata kallon tausayi tace karki damu Karima InshAllah zan saurare ki zuwa goben tashi tayi tsaye tace mu zamu wuce '' shima Samad tashi yayi yarike hannun Rahama yace Karima mun tafi Allah yabaki lafiya...
Sossai tayi farin cikin ganin yanda Rahama take manne wa Samad tasan karshen zaluncine yazo karshe....
. Kai tsaye sashin Mamy suka nufa...
Koda suka je iske Ànty sukayi tana shirin tafiya masaukin su...
Rahama cike da shagwaaba tace Ah anty ina zakije ne kizo muci danwake nasan ankawo shi nan....
Ànty sake da baki take kallon Rahama tace danwake kuma..
Ko shine nagani à babban Wamer din da Asiya tashigo dashi....
Mamy dake fitowa Daga dakin ta hannun ta dauke da Wamer din tace ga danwaken nan Rahama kwantar da hankalin....
Kan danwaken nan baba n'a kamar zeyi kuka dazeja Asiya suje siyen sa...
Sossai Samad yadara yace Amma Ahmad dan rainin hankali ne watau bazeje siyen danwake shikadai ba shine yaja Asiya..
Mamy tace to kasan dan gayu ne ya za'ai agan shi riike da Wamer zuwa siyen danwake daka gayamin da dakaina zan mata taci iya cin ta....
Rahama banda dariya ba abunda take cike da Jin kunya tace Ah mamy gobe ma zanci InshAllah dakaina zanyi dandai ina tunanin kafun ayi danwaken zan jigata shiyasa nace inason n'a siyarwan....
Mamy tace babu komai yanzu de zauna kici....
Kallon Ànty tayi da take shirin fita tace Maman Rahama dawo kuci tare...
Ànty tace Ah Ah ankai mana Abinci taci kayan ta lafiya kasai tayi tafi ce...
Yarima Samad kallon Rahama yake yanda take cin danwake tanaci bata fuska...
Kallon ta yake da mamaki yace yadai Ko akaro yaji ne...
Cike da bata rai tace nidai danwaken n'a ya isheni haka kada yasani amai..
Samad danne dariyar yayi yace Mamy kinajin abunda take fade Ko...
Murmushi Mamy tayi tace inajin ta..kyaleta tahuta eheee banson takura..
Kallon Rahama tayi cike da so da kauna tace gayamin abunda kikeso zansa Hassana ta dafa miki....
Fitowar hassana Daga kitchen waya hannun ta cike da mamaki take karanta sakon whsap din ta...
Mahaifin ta ne yayi mata sako hakan tadawo hakanan duk da besan me taje yi a kwatanon ba....
Ya mata miji har ansa rana auren nata nan da wata daya....
Sossai zufa ya keto mata
Mamy da Samad da Rahama kallon ta suke suka hada baki wajen fadin lafiya kuwa....
Muryan ta na rawa tace mahaifina n'a ne yace indawo gida Sannan ya sama mun mijin aure har ansa rana...
Mamy cike da Jin dadi tace meye abun bata rai ke fa ba yarinya bace kiyi adua Allah yasa shine mafi Alkhairi...
Kasa magana Hassana tayi hakan yasa tazauna shargab akasa tana maida numfashi...
Rahama barin danwaken tayi ita da Mamy suke nufi inda take zaune cike da jinjina Al'amarin ace bazawara ce za'a fitar mata da miji ai anyi son kai...
Mamy tace karki damu kila ya hango Alkhairi ne shiyasa yakeson hada wannan auren.....
Salma tana fita masarautar kai tsaye wani babban pharmacie ta nufa...
Tace su bata maganin bera....
Ma'aikaciyar tace nan babu maganin bera saidai kije kasuwa...
Salma cike da sake sake tana ciza labban ta '' tace uhmm to kuban poison
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: KANWATA
LITTAFIN NAN KUDI NE INKIN GANSHI A WAJEN GROUP DÃŽNA NA SATA NE
INKINA BUKATA GA NOMBA
09069080725
8ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Tokuban poison '' ma'aikaciyar tace me zakiyi da poison ne hajiya ya tsurawa Salma idanu...
Salma cikin kasa da murya tace beraye ne suka takura mun babu daman in kwanta sai suzo suyi ta cizo n'a dan Allah ki taimaka ki siyar mun very important nake bukata...
Jinjina kai Ma'aikaciyar tayi tareda danna computer dake gaban ta '' 'tace..hajiya kudin ki jaka daya...
Salma tace babu matsala zanbiya..
Ma'aikaciyar nuna mata wajen da ake biyan kudin tayi' 'itako Salma cikin Rawar jiki taje tabiya ta amshi poison din hannun ta''' n'a rawa cike da murna......babu bata lokaci tayi hanyar gidan Masarautar...
Mai gadi da sécurité dake kofar gidan kallon ta suke yanda taketa kif kif da idanu Alamun rashin gaskiya...
Sécurité stop yace mata hakan yasa ta wai go tana kallon sa...
Tsura mata idanu yayi '' yaga ta hada rai tace kakosan koni wacece kuwa..
Sécurité yace bansan koke wacece ba''amma kabar bakuwa ce' ' yi hakuri kina iya shiga n'a dauka bakuwar fuska ce...
Ajiyar zuciya tasauke cike da murnan Allah ya taimake ta be caje ta ba....
Cikin hanzarinta kai tsaye sashin Mamy ta nufa ta iske Rahama har tabar dakin...
Kallon Wamer din danwaken da Asiya ta kawo take cike da rawar murya take kallon Mamy tace wai Anty Rahama ta shigo nan ne...
Mamy tace eh sunshigo mana ita da Samad yanzunnan suka wuce sashin nasu...
Cikin kunan rai tace Ayya amma takoci danwaken nata kuwa...
Mamy tace taci gashi nan tabar shi inkinaso ki tafi dashi...
Salma tace Ah ah nakoshi nadai tambaya ne zankoma masaukin namu naga magrib ta karato...
Hartakai kofar fita taji muryan Mamy n'a fadin Salma Inkin je ki turo mun Asiya '' da anyi Sallah tazo takai Abinci sashin Samad...
Salma cike da Jin dadi tace to meze hana ni inkai mata Mamy ai duk daya ne...
Mamy tace hakane '' to kije in anyi Sallah isha'i kinzo ki dauka '' dakin je kiwa sécurité sashin nasa magana kice Nina turaki zasu barki ki wuce..
Salma tace babu Matsala Mamy saina dawo Daga haka tafice tabar dakin...
Koda ta isa dakin iske Ànty tayi ita da Asiya suna kokarin tada Sallah hakan yasa itama tafada bandaki domin yin Alwala..
Koda ta fito Daga bandakin iske anty da Asiya harsun idar da Sallah..
Wayar Ànty ne ke ruri cikin hanzari ta duba taga bakuwar lamba ce..
Daga wayar tayi tareda yin shiru Dagacen bangaren yace anty ina wuni dafatan kina lafiya
Al'amin mijin Salma ne...
Ànty fadada murmushin ta tayi tace ah surukina sai yau zaka neme mu lallai m'a...
Dagacen bangaren yace wlh anty banzaune ne '' aiki nasamu saida naga komai ya daidai ta shine nasamu nutsuwa dan Allah kihadani da Salma Ko kiban number ta inbakya taré....
Ànty maida kallon ga Salma dake sallah tayi tace muna tare saidai Sallah takeyi '' 'Al'amin yace Tom anty zan sake kira ganin Salma ta sallame yasa ta fadin tsaya kamar ta idar da sallah...
Dagacen bangaren dadi yaji sossai hakan yasa yace to anty kibata wayar....
Salma ganin. Anty tamika mata wayar ta karba dan duk firan da suke tana Jin su....
Tashi kusa dasu anty tayi takoma cikin daki....
Cikin Isa da rashin kunya tace Al'amin kenan wai meye dalili kira dan a baka ni....
Dagacen bangaren murmushi yayi yace babu laifi miji dan ya nemi matar sa...
Salma kiyi hakuri mu dawo da rayuwar mu irin ta da kafun muyi aure...