Sashe 100
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asiya tsaf tashirya itama dan zuwa sabon gidan su Mama' ita da mahaifiyar ta zuwan su yayi daidai da isowar Salma sake da baki suke kallon wacece wannan tazo a bakar mota '' duk da basa gani sossai amma sun tabbatar wannan tukin mace ce..
Asiya sake da baki take kallon Salma dake kokarin fitowa cikin motar tana sanye cikin doguwar shadda gezner 'ta yafa farin gyale hannun rike da ash din jaka da takalmi hash mai tsini' simple makeup tayi hakan yasa tayi kyau tayi fresh.
Asiya fuskar ta dauke da mamaki tace Kai Salma kece
Rufe motar nata tayi tareda karasowa kusa dasu '' tace Uhmm anty Asiya kenan ke bakisan nayi nisa bane nawuce raini ba..
Asiya tace uhmm Salma bani labari arziki mijin naki yayi..
Salma tabe baki tayi Ànty Asiya ai nima dawowa nayi n'a iske Al'amin yayi Arziki..
Asiya tace Kai salma wani irin aiki Al'amin yasamu ne...
Salma tace inaruwana da aikin da yakeyi nidai kawai daula muka samu '' kudai yan bakin ciki bakwa ganin mutum yaci gaba saiku ringa neman mugun suna suka daura masa...
Asiya tace haba Salma meye abun bakin ciki dannace meye sana'ar Al'amin '' kina matar sa bakisan aikin sa ba mekenan akai..
Allah yabaki hakuri Salma Allah yakara arziki da daukaka..
Ameen ta furta inda gaske kike dan keda Rahama mugun hali gare ku..
Asiya barin Salma tayi tana tabe baki tareda yin cikin gidan tabi sahun maman t'a...
Salma n'a kokarin shiga cikin gidan...
Sheik ya dakatar da ita tahanyar ihun kiran ta..
Cak ta tsaya tana kallon sa harya karaso..
Yace yanzu Salma gyale kika koma yafawa ina hijab dinki Ko bakida sune kar inkara ganin ki cikin wannan shigar ta gyale..
Naji labari acikin gari wai mijin naki yasai gida da mota surutu ake mun ba'a San sana'ar sa ba..
Bazaki shiga mun gida ba harsai kin fadamun meye sana'ar da mijin naki yake...
Maza juya ki wuce inajin Asiya tana miki magana harda zagin ta dan ta gayamiki gaskiya to badaniba ba.....
Cikin kunan rai da tafasar zuciya salma ta juya tana kuka ahaka taja motar tata tawuce gidan nata..
******************
England
Adamu ne zaune yana chattin da khadija wacce Dakyar take maido masa reply..
Yace Amarya ta yakike ygida ya antyn ki Rahama da yayan ki Samad...
Lafiya lau suke tabashi Amsa atakaice...
Adamsy cike da Jin dadi tamasa reply yace yawwa Amarya nan da kwana uku zamu zo kwatanon nida Abba n'a...
Lefe kuma jibi yan uwana zasu kai sai su jira sai andaura sai su koma...
Shiru tayi tarasa mezata ce masa...
Khadija ya furta hakan yasa ta kara maida hankali akan wayar tace naam...
Wai naga kin kasa sakin jikin ki dani kona miki laifine dan Allah ki gayamin...
Cikin yin kasa da murya tace to bakai bane wanda ya fasa auren.........
Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:56 - Nuriyyat: 9ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
09069080725
Toba kai bane wanda yafasa auren anty Rahama ba '' sokake in saki jiki dakai nima kazo kace kafasa Ko.
Sake da baki Adamu yake sauraron ta ikon Allah ya furta afili sannan yace haba khadija waye besan kaddara ba..
Haka Allah yatsara tun farko niba mijin ta ne bane '' ki fahimceni kuskure ne yariga yafaru 'badaman ayi tariya bare a gyara shi..
Shiru khadijat tayi tana sauraren sa' 'cikin takaita zancen tace Allah yakyauta..
Ameen ya Amsa mata kokarin yajawo hankalin nata yake dan ta sake dashi sossai..
Haka dai ya lallabata suna hira.......
Yarima Samad makale da Rahama à la dole shine ze saka mata kayan ta kala biyu da zata saka a jakar ta..
Uhmm Amjad dîna kabari n'a saka mana '' kaga kwana zamuyi Ko..
Haba hubby n'a ni ne nadace da in zaba miki kayan da zaki saka.
Cike da mamaki take kallon sa ya fiddo mata tareda shirya su tsaf a jakar ta..
Cikin marairaice fuska yace baby n'a adan taimakamin n'a kwana biyu ban taba ba...
Rike da baki take kallon yanda yakoma kaman karamin yaro yana kokarin cire mata riga..
Kasa hanashi tayi '' ganin haka yasa yakara azzama wajen isar da sakon shi..
Awannan ranar dai ahankali ya gudanar da komai wai kada babyn shi ya wahala..
Rahama kam 'sossai hakan da yayi ya mata dadi' kusan a tare sukayi wanka.
Bayan sun fito 'suka sake yin sabon shiri' inda Rahama ta sanya babban leshi n'a malaysia har wani shainin'g yake.
Dinki riga da zani sossai ya karbe ta kasancewa Milk color..
Shima Yarima Samad irin wannan less din yasa anyi masa aiki da Milk din zare ' rigar iya gwuiwar sa ta tsaya sossai shigar ta masa kyau ga hular sa yadaura Milk'' cikin hanzari ya sako takalmin sa haf cover tare saka farin glass..
Sake da baki Rahama ke kallon sa tace wannan kwaliyar fa '' yau shirin yarbawa kayi..
Mukayi dai zaki ce yabata amsa a atakaice.
To naji mukayi amma dai nasan harda yan mata zaka nunawa wannan adon naka...
Uhmm Keko Hubby yan mata me zasu yi da mijin naki '' wanda Sam ya makance akan son ki.
Ko sun shigo wahala zasu sha 'dan kwalliya bazata biya kudin sabulu ba.
Tabe baki tayi tana dariya uhmm Amjad anya kuwa' kana samun sabuwa cewa zakayi ai aure kaddara ce waya mutu 'waya dawo..
Hubby n'a kenan tunda Abbana beyiwa Mamy kishiya ba' 'kema haka bazan miki ba...
Kai kai nidai Amjad banson daukan Al'kawari da bazaka iya cikawaba..
Nifa inma auren zaka kara kasamo mai hankali wacce zamu zauna lafiya' 'dan ma dai Ahmad yayi mana shigo ba zurfi Asiya naso inbaka ka aura' yanda zamu hade nida Aminiyata Ko bayan raina inada tabbaacin Asiya zata rike mun yayana bisa Amana...
Dariya ya sakar mata tareda lakacar mata hanci 'uhmm hubby n'a Keko'' mubar zancen Allah babu ke babu kishiya tunda naji m'a kinaso..
Dariya ta fashe dashi tace au kana nufin daman mata dan suna nuna basu son kishiya shiyasa ake musu..
Eh mana dan muga iya gudun ruwan su'' da kuma mu ragewa kan mu wahala..
Sossai ta dara hakan yasa yayi Murmushi yace wife naci gari fa kinsan kalmar da kike min rowa kuwa..
Girgiza kai tayi tace A'a maigida n'a saika fada..
Baki taba furta mun kalmar je t'aime 💜 Ma'ana ilove you..
Rufe fuskar ta tayi da tafukan hannayen ta ' tace uhmm kaima ai baka taba gayamin ba' saini ce mara aji..
Haba Hubby me abun rashin aji anan bayan 'nasan komai tattare dake ina kwanciya dake..
Sake da baki Rahama take kallon sa tace uhmm nifa haryanzu banyarda kana sona ba..
Kaga Muje inmun dawo mun karasa zancen' '
Please hubby matso kusa dani ki gayamin kalma me tsada tareda rufe idanun sa' 'hannayen sa ya bude Alamun tazo' 'ganin haka yasa tafi ce zuwa falo.
Koda tafito falon iske khadija batanan Faruk da Aminu ta tarar zaune suna jiran sa....
Faruk bakin sa dauke da Murmushi yace Amarya bakya laifi ina Yarima yake ne..
Murmushi ta sakar musu tareda gaishe dasu.
Uhmm yana ciki tafada atakaice tareda zuwa sashin nata..
Ganin tafita zuwa bangaren ta yasa Faruk fadin kai Aminu bara inleka wannan dan Iska shi kadai ake jira yana bata mana lokaci...
Koda ya shiga dakin iske Samad yayi Idanun sa arufe yana fadin haba My Rahama kizo ki rungume ni 'mana nace miki wannan kalmar zaki fada min in samu sukuni...
Rike da baki Faruk ke kallon sa yana Murmushi yace à zuciyar sa wannan yaron anyi jarababbe wallahi..
Ganin Samad n'a kara bude hannun yana wani karya murya oya matso nan hubby' 'tunda bazaki zo ba' 'bari ni inje'..
Aguje yakaraso wajen Faruk yarungume shi..
Jin kamar ya rungimi kato beji dukiyar Fulani ba '' yasa shi bude Idanun cikin Sauri...
Caraf Idanun su ya tsarke cikin juna shida Faruk....
Zazzare idanu yayi yace wai Allah dan iska me kakeyi anan wannan ai daukan Alhaki ne...
Faruk dake dan gyara rigar sa da Samad yajawo dan runguma yace akwai dan Iskan daya kaika ka kwana daki daya da mace amma kuma ba muda sukuni Kodai zaka fasa tafiyar ne Malam Tabe Tabe...
Tsaki Samad keta jerowa yace kash wannan game over n'a buga.
Amma bakomai zan rama ne naji din ni Tabe Tabe nake kaikuma fa..
Kai bara kaji ingaya maka nidin nan uhmm.
Fadi mana cewar Faruk yana kallon kwayar Idanun sa..
Kawai abar zancen da naso in maka Rashin M.
Faruk yace ni yanzu akwai rashin mutunci da bansanka dashi ba..
Nidai maza ka fito Muje tabe tabe..
Kuma naji Karima tace da ita za'a..
Yarima Samad yace eh da Karima Za'a je tama kusa barin Masarautar nan ita da Iya Firdausi...
Faruk yace Saboda me zatabar masarautar n'an yarinya mai hankali.
Ka yantata ne ?
Shiru Yarima Samad yayi yace Karima ba baiwa bace ''
Zazzare idanu Faruk yayi yace kamarya kenan fahimtar dani...
Samun wuri sukayi bakin gadon nasa suka zauna suna face din juna..
Kamar yanda kaji nace maka haka zancen yake Karima ba baiwa bace...
Diya ce ga shugaban Kasar Niger.
Mahaifiyar ta
Mata ce ga shugaban kasa...
Faruk cikin Razana yace Samad kai zaka warware mun wannan maganar ta matukar daure mun kai...
Wayar Yarima Samad ne yafara ring yana dubawa yaga Mamy ce...
Yasan fada zatayi akan su kadai ake jira..
Uhmm Faruk kabari inmunje bohicon zanbaka tarihin Karima yanzu ga Mamy n'a kira babu lokaci tashi muje...
Tashi sukayi suka fito iske Aminu sukayi hankalin sa ya karkata akan TV..
Ganin fitowar su yasa ya Mike yace kai Faruk meya rikeka daga zaka kirashi..
Jikin Faruk à mace yake Jin wannan zancen akan Karima..
Babu komai Aminu Muje Ko yafada asanyaye...
Samad ihun Kiran Rahama ya shiga yi..
Aminu yace yanzun nan tafita da jakar ta dan haka mu tafi kawai...
Koda suka iso Rarfajiyar Mamy n'a ganin Samad tasoma Fada..
Tace haba kai kullum in za'a je inguwa dakai sai rai yabaci tundazu ka shanyamu har Rahama ta gaji da jiran ka... Tafito ta barka ciki.