Sashe 74
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saukar Mari Karima taji afuskar ta wanda ya gigita ta rike da kuncin ta da Idanun ta d'a suka kada take kallon Marwan sai huci Sama sama yake cikin tsawa yace ke har kin iya kihana Fulani shiga Sashin Yarima to yanzu zaki ga hukunci da zansa ayi miki wanda ze koya miki hankali....
Ihu yafara yana fadin ina bayin gidan nan suke nan da nan duk suka bayyana n'a daki ma agurguje suke ta fitowa dan zuwa wajen nasa....
Koda suka jeru kallon su yake kamar yaga kashin Awaki tareda yamutsa fuskar sa..
Cikin zafin Rai yace cikin ku mutum daya yaje yakira mun..
Karfin Iko n'a gidan Yari..
Babu bata lokaci daya Daga cikin su ta tafi dan kiran sa..
Shikuwa Karfin Iko yana zaune bakin kofar Gidan Yari sai hura hanci yake yana tauna asawaki ya mimmike kafafun sa kan doguwar kujera ga redio kusa dashi...
Isowar wannan Baiwar yasashi sauke kafafun sa akasa yana kallon ta cikin zakuwa..da son Jin abunda yakawo ta
Cikin Rawar Murya tace Karfin Iko '' jikan Sarki Marwan ke son ganin ka yace mu taho taré..
Jin Marwan yasa babu bata lokaci ya tashi yabi bayan ta yasan aikin mugun ta ce zeyi..
Karima banda innaliahi babu abunda take maimaitawa acikin zuciyar ta....
Iya firdausi ta shiga tashin hankali ganin za'a hada Karfin Iko da Karima sossai tsoro ya bayyana A fuskar ta....
Murmushi Fulani tayi ganin Sarkin iko ya iso shida baiwar nan..
Cike da ladabi ya gaishe da Marwa da fulani....
Marwan cikin Daga Murya yace wannan baiwar Karima inason ka kaita gidan Yari tareda horon yunwa n'a kwana uku hade da bulala dari...
Idanun Karima nan da nan suka kawo Ruwa cikin Rawar Murya tace Allahumma arjini fi musibati...
Wayyo Allah gani gareka zasu cutar dani batareda da hakki ba.
Kan kace me karfin Iko yayi mata wata muguwar cafka
bayi maza masu tsaron sashin Yarima da suke sanye cikin uniforme din su ''suka yo wajen aguje su uku kallon karfin Iko suke yanda yake Jan Karima akasa.
Bayi mata dasuka jeru awajen Ko wanne kansu akasa kwalla suke suna tuna irin wahalar da Karima zata sha hannun Karfin iko..
Dan sun taba dandana wannan azabar à hannun sa..
Fulani ganin har sunkai bakin kofa da Karima cikin Daga Murya tace Karfin Iko inason yanzu kayi mata jina jina bakin nata dake rashin kunya ka murje mun su...
Karfin Iko kallon Fulani yayi cikin babban muryan tasa yace angama Ranki yadade angama '' amma makullai n'a hannun ta yakamata akarba...
Marwan dake karasowa inda suke yace amsa ka miko min '' Karfin iko wabce makulli yayi hannun Karima tareda bawa Marwan....
Kai tsaye yayi gaba da Karima cikin zafin nama....
Fulani cikin Jin dadin wannan abun tace Marwan bani makullan nan '' 'mika mata yayi yace inaga sune makullan kofar dakunan Yarima da Matar sa...
Babu bata lokaci ganin abunda akayiwa Karima yasa bayin dake gadin kofar shiga suka ba Fulani damar shiga batareda sunce uffan ba.....
Shiko Marwan cikin kallon banza dayake bin bayin dashi yace Ko acikin ku akwai me magana ne..
Kada kai sukayi Alamun babu....
Cikin karaji yace To mama Nina tafi in wani abu yataso ki sanar mun Daga haka yafice cikin isa yana tafiya kamar wani bajimin sa...
Ita Ko Fulani tafiya take à hankali tanayi tana waige waige sai adu'a neman sa'a take cikin saurin ta..
Ta iso gab da kofar dakin nasu....
Khadija Daga cikin dakin tana moppin dan yarima yace babu wata baiwar da zatayi aikin sai ita rashin aikinyi ne yasa har suke shashanci awaya '' cikin gajiya da aikin da bata Saba ba...
Ta iso daidai kofar dakin zatayi moppin har tasa tsumma saita ga baya goguwa sossai..
Hakan yasa tasa hannun ta ta murda handle kofar ahankali zata bude...
Ita Ko Fulani Jin ana kokarin bude kofar yasa ta make da bangon lungu tareda toshe hancin ta....dan kada taji numfashin ta...
Cigaba da moppin dînta tashiga yi tana yi tana fadin wash Allah yau dai naga takaina Yarima haka yake babu tausayi....
Rahama ce ta iso wajen nata cikin tsananin mamakin uban aikin da takeyi tace haba kanwata dakin barshi nayi.
kokarin amsar moppan take hannun khadija...
Ita Ko khadija sai Fadi take Ah Ah wallahi kibarshi zanyi da kaina kada yaya yafito yagan mu....
Yarima daya fito Daga dakin nasa cikin shigar sa na lauyoyi tareda hulan lauya akansa kallon time yayi yana tafiya hakan yasa ya leka dakin Rahama ganin bata nan yace Hubby hubby hubby kina ina ne m'y Wife...
Jin babu Alamun ta ita da khadija yasa yayi hanyar fita Daga dakin nasa..
Yaci karo da Rahama da khadija suna moppin tare...
Kallon Rahama yake babu Ko kiftawa soyake ya wuni da ita dan yanuna mata zallan so da kaunar da yake mata...
Wuyar rigar sa ya gyara tareda yin gyaran murya...
Hakan yasa khadija ta dukar da kanta akasa tace yaya ina kwana..
Lafiya lau baby n'a yabata amsa atakaice...
Tareda maida kallon sa akan Rahama da Idanun su suka tsarke cikin juna wani kallo yake binta dashi masu manufofi da dayawa..
Cikin yin kasa da murya yace hubby zan tafi Kotu ki kulamun da kanki kinji Ko..
Kada masa kai tayi ganin Khadija yasa duk tasa bashi wata Amsa...
Cike da ladabi tace Amjad daman inason inje gun mamy da Ànty inkaban dama....
Kallon ta yake yace Ah haba to kibari zan kira Karima tayi miki j'agora har dakin su 'Fulani har wajen Mama karama zaki je ki gaishe su idan n'a dawo zan sameki acen sashin Mamy amma kada Khadija tabiki ta zauna daki..
Rahma cikin yin kasa da murya Alamun roko tace pls Dan Allah ka barta Muje taré kafana kafar ta ta mairairaice fuska...
OK ya furta yana kokarin sa kai zefi ce..
Ita Ko Fulani zazzare idanu tasoma Jin takun tafiyar Yarima...
Cike da nutsuwa Rahama ta take masa baya..
Daidai saitin da Fulani take nan Rahama ta tsaya hakan yasashi waigowa yace hubby harkin iya rakon miji Ko uhmm nasan Asiya ta koyamiki
Rau Rau da idanu take kallon sa tace Asiya kuma wacce Ko auren batadashi..
Murmushi yayi yace nasani mana amma ai tafiki wayewa
..hannayen sa yasa tareda tallafota suna Jin numfashin juna '' kiss dîn ta ya shiga yi yana fadin uhmm kamar dai mu koma cikin daki my hubby...
Murmushi ta sakar masa cikin cool voice din ta tace Amjad dîna Allah yakaika lafiya yatsare hanyar ka '' ta tafiya da ta dawowa gida..
Allah yarabaka da sharrin Karfe '' ameen ya furta tareda manna mata kiss a goshi...
Ita Ko Fulani sai kallon su take tana zazzare idanu gashi ta toshe bakin ta da hancin ta...
Sakin hannun Rahama yayi yace wife zanturo miki Karima kedai ki shirya saina dawo yafada yana kokarin barin wajen...
Ita Ko Rahama juyawa tayi dan komawa cikin dakin ta...
Cikin hanzarin sa yasakai zefi ce haryakai bakin kofar Fita yaga Bayi masu tsaron Sashin sa..
Cike da ladabi suke gaishe shi Barka da fitowa ranka yadade Allah yaja zamanin ka dan Sarki jikan Sarki...
Yarima kallon su yake yana kada kai yace nagan ku kamar bakwa cikin hayyacin ku...
Daya Daga cikin su yace babu komai Ranka yadade '' 'Gimbiya Fulani ciki zata zauna ne harsai kadawo ne dan zamuje cin abinci yakarashe zancen cikin ladabi...
Yarima cikin tsananin mamaki yace Fulani bata ciki ai waya ce muku tashigo..
Ranka yadade tana ciki kila tana sashin Gimbiya Rahama ne...
Yarima beko tsaya bin takansu ba kai tsaye yajuya zuwa ciki sai dube dube yake yana tafiya cikin hanzari da zafin nama.....
Ya shiga har dakin Rahama ya duba Sam bega Fulani ba ya duba sashin nasa nan ma be ganta ba...
Rahama cikin mamaki tace wai Amjad me kake nema ne..
Shiru yayi yana kallon ta yace Fulani bata shigo ba kada kai tayi Alamun A'a...
**************************
Karfin iko yana shigar da Karima gidan Yarin '' yaringa dukan ta da bulala ba kakkautawa '' wani razananne kara ta saki tana fadin wayyo Allah n'a Ya Allah ka cece ni ya Allah ka kawo mun dauki..
Karfin Iko dake tsaye akan ta dako riga babu ajikin sa..
Duk kirjin sa ya tattashi Saboda azabar wahalar da yake ba Karima....
Yana cigaba da dukan ta har sai da kayan jikin nata suka yayyage dukan jikin ta jini tsiyaya yake....
Cilla ta yayi da kafa ta fadi kasa wargas...
Wani kofi yaje ya dauko mai dauke da ruwan gishiri..
Tana kallon sa da Idanun ta da suka kafe babu digon hawaye tace InshAllah abunda kayi mun sai Allah yayi maka wanda ya Ninka nawa....
Dariya ya bushe dashi yace shegiya bakin ki be mutu ba Ko..
To. Yanzu zan murje bakin naki...
Ruwan gishiri dake hannun sa yadauko tareda nufar ta cikin wannan Jinin dake tsiya ajikin ta da raunuka ya zuba mata shi yana murzawa da karfin sa..
Wani razananne kara ta saki wanda amon muryan ta saide yaje kunne iya firdausi da take dakin nata tana kukan Abunda akewa Yar ta..
Jin bazata iya jurewa ba yasa tafito cikin hanzarin ta zatayi sashin Yarima Samad...
Bayi masu tsaron kofar sukace bazata wuce ba '' saide t'ajira kamar fita zeyi yanzu zata ganshi......
Shiko Yarima fitowa yayi Daga dakin nasa adu'oi yatsaya karantawa dan yama mance kwata kwata beyi ba.
Ita Ko Fulani gajiyar da tayi awajen aboye ga zafi ya sata sakin tari me karfi..
Yayi daidai da karasowan Yarima daidai wajen..
Wayar sa ya kunna tochla din sa '' tareda haskawa dan ganin meye awajen..
Caraf Idanun su suka tsarke cikin juna shida Fulani cikin.....
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:52 - Nuriyyat: 7ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
09069080725
Shida Fulani cikin tsananin Mamaki yace Mama Fulani mekike anan lungun ya tsura mata dararan Idanun sa '' masu kwarjini..