Sashe 2
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kannen sa ya kalla Wanda duk sunyi tagumi .
Cikin kaduwa yace Mamy
meke samun mamy ne Yana tambayarsu cikin yanayin damuwa.
Ahmad yace inaga hawan jinin Nata ne yatashi .
Yaya samad n'a Lura duk sanda ka kirkiro tafiya to aranar Mamy baa tashi lafiya da ita.
Why bazaka hakura ba da wannan burin naka .
Yarima samad sakaka yake kallon kanin nasa Yana zaro zance 'cikin dabi'ar sa dayake nuna halin ko in kula .
Yai gaban Mamy be amsa masa ba. hannayen ta yakama cikin nashi ya hadesu waje daya .
Mamy dan Allah kiyafemin wannan karan bazan iya Zama ba 'saina tafi 'duk wani kulawa zansa abaki 'cikin gamsuwa da zancen nasa .
Mamy ta dago Kai ahankali ta daura kan pillow 'kara matse hannun samad t'ai cikin Nata.
Tace Dana Allah yakaika lafiya n'a lura duk sanda kake kokarin barin kasar nan da rashin lafiya nake tashi dan haka karka damu inshAllah zamu kula da kan mu.
Cikin kuka' da nishi da takeyi sama sama tace
Duk halin da kake ciki karinga taboni inajin labarinka
Gyada mata Kai yayi alamun gamsuwa da zancen nata .
Mikewa yayi yace natafi Allah ya Kaddara saduwar mu 'idanun sa cike da kwalla .
Harabar gidan yanufa iñda Ahmad da Khadija suka take masa baya.
Abokan sa su biyu tun kuruciya suke tare ne suka taso cikin shigar su .
Ta Alfarma laptop ne a hannayen su .
Da jakunkuna bakake
Amma wallahi Kai dan iska ne mai suna faruk ya fada Yana kallon Samad ya zaka wani shanya mun anan tsabar iskanci.
Abdul Samad ko kallon iñda yake beyi ba bare yasa Ran zebashi amsa.
A daddafe yai sallama da kannensa da suketa kuka musamman Khadija data rungume shi tana mejin kaunar yayan Nata ' dakyar Aka banbare ta ajikin sa.
Badan yaso ba 'suka shige motar daze kaisu aviation (airpot)
Hanyar daze kaisu Aviation cadjehoun suka nufa Kai tsaye.
Yana zaune cikin mota ' adu'oi yaketa karantowa wannan dabi'arsa ce duk sanda zeje koda nan da c'en ne indai Yana kan abun hawa yaringa karanto adu'a harya isa inda zashi.
Wayar sa mai kirari iphone 13 max tafara ring 'kallon fuskar wayar yayi Yaga ansa Maryam.
Saida wayar ta kusa katsewa ya daga 'shiru kakeji Yaki magana.
Dagacen bangaren cikin jin dadin ya daga ta buga uban tsalle wayyo inawuni dafatan kawuni lafiya ya aiki ya kokari ya fama da jama'a ...
Lafiya kalau yabata amsa atakaice .
Daman naji ance zakai tafiya banyarda shine nakira inji ko Haka.
Eh Haka ne yabata amsa
Cikin kosawa da zancen ta
Yace sai anjima munyi waya bejira cewarta ya katse mata waya.
Itako Maryam tsalle taketa yi wai yau Samad ne ya amsa mata gaisuwar ta Wanda Ada kwata kwata baya cemata komai' harta gama surutun ta ta kashe.
Rungumar 'mahaifiyar ta dasuke Kira ummy tayi sam ta manta gaban uwarta take .
Ummy rike da baki tace oh ni Karima yaran Zama ni basuda kunya.
Rufe fuskar tayi da tafukan hannayen ta cikin jin kunya ta tashi tawuce sid dinta.
.......
Abdul samad suna isowa airport gabadaya ma'aikatan wajen suka fara barka da zuwa sir
Me za'ai maka ne suna biye dashi abayan sa.
Be basu amsa ba saide cigaba da tafiyar yakeyi cike da izza yakaraso wani babban office .
Abokan sa faruk da auwal suka tsaya daga waje 'sai wani dan kawun sa Marwan duk suka tsaya wajen office din.
Secrétariat tana ganinsa
*Bienvenue* (barka dazuwa) ta cemasa da harshen french
Merci nagode yabata amsa ,file din dake saman table din office din ya jawo su.
Yasoma rubuce rubuce abunda befi minti daya ba.
Mika mata yayi yace wannan shine last din kudaden dazan Bari .
Kiyi copy original kiba Ahmad zezo yakarba .
Kanta aduke tace angama ranka yadade.
Amma baka fadi wani kasar zakaje bane in shigar dashi Yanzu a computer dan su sani.
Kano zani yabata amsa atakaice
Mu Hudu ne zamu je .
Fitowa daga office din yayi inda su faruk suka take masa' baya .
Jirgin da suka shiga
jikin jirgin anrubuta
Samad personel
Sabanin sauran jiragen da zakuga
Samad air plan
Babu bata lokaci drever jirgin sama be bata lokaci ba wajen tashi dasu
Sararin samaniya.
**********
Sa'adatu da Rahma bayan Sun idar da sallah 'isha'i Rahama nakwance jikin ta 'tace wai anty in tambayeki mana.
Inajinki yar anty yayinda take shafa kan Rahma tana murmushi ta zaku taji me zatace .
Lumshe idanunta t'ai tana shakar kamshin jikin sa'adatu wacce suke kira da anty '.
Daman sonake in tambaye wai menene aure sunnah manzon Allah Saw ne .
Murmushi kwance Akan fuskar anti tana gyara kwanciyar Rahma ajikin ta 'tace to kekuwa Rahama meyasa kikai min wannan tambayar.
Kawai de na tambaya ne dan sau dayawa saikaji anacewa aure sunnah manzon Allah nikuma nasan nayi karatu sossai amma baa taba Zama Aka fassara mana ma'anar aure sunnah Manson Allah ba.
Rahama kibari idan kikai aure mijin ki ze gayamiki tana murmushi amma dai kaman yanda kikace ance sunnah Manzon Allah ne ,shike nuni da cewar shugaban halitta shima yayi .
Yanzu kinga dare yakamata ace kin kwanta saboda tashin asuba .
Kara shigewa jikin anty tayi .
Sallamar Sheik ne yasa tamike dasauri cikin girmamawa tace inawuni Abba dafatan kadawo lafiya?
Lafiya lau yabata amsa
Yana mejin tausayin ta tun ranar datasha duka
Anty tagaishe shi ya amsa mata cikin sakin fuska
Fira akeyi Kenan tsakanin uwa da ya
Yana murmushi
yayinda yajuya yayi sashin mama.
Sallama yake mata amma sam hankalin ta be jikin ta .
Saida yakara sallama WAJEN Sau uku sannan ta dawo hankalin ta.
Shan kunu tayi tace baga irin ta nan mutum yadawo babu adalci .
Yanzu saboda Allah kadawo ai dakina yakamata kafara lekowa sannan kaje Nata.
Kallon ta yake yanda take zuba ruwan masifa hartakai karshe...
Salma ya kallah da take shan shayi cikin turo baki gaba kaman anmata dole tace inawuni.
Amsa mata yayi yadawo da kallon sa kan Mama.
Kingama fadar?
Eh nagama tana kada kugu azaune.
Saida safe daman yau ba kwanan ki bane kuma gida n'a ne duk iñda naga dama zan shiga inada ilimi Niba jahili bane .
Ficewa yayi Ransa abace.
Cijje labbanta tayi kam buhu gaskiya Sheik ya gama dani waiyau ni yake cewa jahila.
Ze ga jahilci ganin idanunsa .
Salma tace ai Mama ni sai Inga kaman baya sona dan duk sanda ze ganni wallahi cikin fada yake min .
Amma banda Rahma ni wallahi na tsaneta tana murguda baki.
Mama kalmar tsana da taji Salma tafurta' bé mata dadi ba.
Amma gudun kada ran Salma yabaci yasa takasa cewa komi
Washe gari.
Tunda sassafe Rahma ta tashi tashiga kitchen ta daura musu brek fask sauri sauri take kada suyi latti .
Iske Salma tayi inda tabar ta ko Sallah batayi ba.
Waike kullum Salma saina ta fama dake Akan Sallah jibi agogo fa karfe bakwai tun karfe biyar n'a tasheki amma inda kike ko motsawa bakiyi ba.
Salma turo baki tayi gaba tana hararan tace inkece ke karban Sallah idan nayi ki maidomin abuna taja tsuki mtss ..
Nidai naji pls K'ANWATA tashi kiyi Sallah muyi brek kinsan yau yau munada lecture din sabon malamin da principal yace shize maye gurbin Joseph.
Kinsan banason yi latti aduk abunda zanyi .
Koma wa falo tayi tagama hada brek direct dakin Abba taje ta aje masa nasa gaishe shi tayi .
Yace my Rahma har angama hada Brek
Eh baba kuma.sauri nake kasan a shekarar nan zamu gama karatu befi sauran wata daya ba.
Banson inyi Wasa da Damata.
Gaskiyar ki Rahma Maza kije kishirya ina ita kanwar taki .
Tanacen tana shiryawa.
Abubukar ne yashigo sanye yake da farar jallabiya 'murmushi kwance Akan fuskar shi ganin kanwar sa abun soyuwar sa .
Cike da ladabi yagaida abbansu shafa kan Rahma yayi yace m'y kanwaty ina brek Dina banga kin kawo mun ba
Dariya tayi Saïda fararen hakoran ta suka bayyana
Tace yaya Yana dakin anty bara inkai maka.
Amsa mata yayi a'a dakin barshi zanje da kaina indauka.
Gaban Abban nasu yazauna rike da Alku'ani ahannun alamun hadda yakeyi.
Sun gama shiryawa tsaf kallo daya zakai wa Rahama ka tabbatar Allah yayi halitta awajen.
Fara ce sol kyawunta baya misaltuwa dan kusan a unguwar ita akaiwa lakani da sarauniyar kyau...
Tafiya suke hanya Dukan su ahanzarce suke har Salma dan yau batason amata cin fuska gaban dalibai.
Sun shigo makarantar cikin ikon Allah malamin da zefara koyar dasu géographie bé iso ajin ba.
Kowa sai surutu yake a ajin .
Rahama itada kawarta asiya ke fira .
Asiya tace waini Rahma in tambayeki mana
Inajin ki kawalli suna fuskantar juna
Rannan naje gidan Ku na'iske anata bugun ki naji kaman muryan ki naji bankarasaba nakoma.
Inafatan bake bace .
Rahama cikin son kawar da zancen tace kunnenki ne basu jiyo maki daidai ba.
Niko me zesa abuge ni babu laifin komai.
Sallamar da sukaji anyi
Yasa kowani d'alibi maida hankalin sa Akan wanda keshigowa
Ganin wanda ke shigowa acikin ajin su Rahma tafara zazzare idanu .....
Karku manta k'anwata paid Book ne kubiya Ku karanta cikin salama
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Rahama tafara zazzare idanu ganin wannan saurayin daya bisu rannan tambayar kanta takeyi me yazo yi.
Class din Taga kowa yatashi Yana ta welcome .
Karasasa shigowa ajin yayi Yana kallon daliban cikin shigar shi ta boyel Maroon color bakaramin kyau yayi ba.
Murmushi kwance Akan fuskar shi yabada umarnin kowa yazauna .
Rahama data lula duniyar tunani batama san yace a zauna ba.
Asiya ta buge ta
Tace ke Rahama bazaki zauna ba...
Am sorry ban lura ba Rahama tabata amsa tare zama kan kujerar