Sashe 24
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asiya tace ikon Allah aini sonake mu zauna taré.
Duk juyin da zasuyi abokan ango sukace wallahi saide Rahama tashiga motar da Abdul Samad yake.
Abdul Samad da duk abunda suke fade yana jinsu ba daman yafito yaci uban abokan sa yaga yan uwan ta duk suna wajen hakan yasa ya kame bakin sa.
Jin anbude mota yasa ya dukar da kansa kasa Ransa a bace yake duk ya takura.
Muryan Asiya yaji tana cewa kishiga da kafar dama.
Tabe baki yayi yana fadin iyayen iya yi wai kafar dama daman ance d'ana hagu zata shiga yana maganar zuci.
Shigar da ita motar sukai tareda rufe musu.
Gabadayan su suka shishige motocin su tareda diban iyaye mata da kawayen Rahama.
Tafiya ake inda drever yasa wakar Nura m inuwa.
Abdul samad da tun shigowan Rahama cikin motar ya matsa sossai yanda kasan su shida ne a motar.
Ita kuwa banda kuka babu abunda takeyi kukan Rabuwa da Ànty da Abba da mama.
Sheshekar kukan ta yacika masa kunne ya Salam ya furta à fili dago kai yayi kamar zece wani abu saiya fasa.
Yana cije labban sa...
Sun sha Tafiya kafun su Iso unguwar.
Horn motocin sukai nan da nan aka bude musu gate babu bata lokaci suka shigo haraban gidan.
Abdul Samad da duk ya kosa su Iso nan da nan yafita a motar yanata zuba uban sauri zeshige dakin sa.
Ganin Mamy dasu khadija da Ahmed ga mai martaba da baban Marwan 'waziri duk suna falo.
Ina zaka ne kake ta zuba uban sauri cikin sanyi murya yace Mamy wlh barci nake ji kinga shadaya saura.
Yana kallon agogon hannun sa.
Mamy dake kallon ikon Allah tace ka sallami abokan ka ne kuma Amaryar dawa zaka barta anan ta jefo masa tambaya.
Mai martaba yaji dadin zafi zafin da take masa dan shine yabata wannan shawaran inhar sun dawo tabude masa wuta.
Cikin kasa da murya yace Mamy duk dakunan gidan nan ace babu daki sai dakina pls dan girman Allah kubarni wallahi kaina ke ciwo.
Shiru sukai duka falon Mamy tace naji amma nayau ne gobe saikasan yanda za'ai dan bazata kara kwana wani dakin ba
Gyada mata kai yayi Alamun yaji.
Jin guda masu shigowa yasa mamy yin shiru.
Murna fal Aranta abunda bata kawo shi kusa ba.
Shine yau ya tabbata.
Nan da nan gidan ya hargitse kaka zubaida takama hannun Rahama tayi mata jagora zuwa falon nan ta damka wa Mamy amanar ta da Mama karama.
Mama karama Saboda tsabar Jin dadi tace Ai kishiya ce kawai tazo mu gwada wane ne gwani awajen angon namu.
Nan da nan akadau shewa anata tafi ganin Mama karama takama Rahama ta rungume tana kukan farin ciki.
Shiko Abdul kamoshi akai Daga tsayen da yake suka kawo shi tsakiyan falo shiru kake ji bakin ya mutu.
Nan da nan aka shiga musu nasiha mai ratsa zukata danshi Abdul Samad duk abunda ake fade ba fahimta yake dan yasa epeace a kunnen sa.
Yan kawo Amarya suka fara watse wa harda kaka zubaida duk sun wuce sunata yaba hankalin surukan Rahama da kuma gidan daulan data shiga dan ma basu shiga cikin gidan sunyi kallon daulan duniya ba...
Asiya zaune kusa da Rahama 'khadija sai janta da hira take tace wai Anty Rahama bazata bude Idanun ta nakosa inga matar yayan mu.
Mamy tace sarkin zumudi keda zaku kwana gida daya da ita.
Sai Asannan Abdul Samad yatashi Daga zaunen dayake yana kallon Mamy cikin muryan me Jin barci yace.
Mamy zanje inkwanta kinsan gobe zamu je kwatano inada case inaga taré zamu koma daku yafada yana me barin falon.
Kallon shi Mamy take tace ka je kaba Matar ka masauki itada kawar ta.
Nan da nan yaji Ransa yakara baci da to ya amsa mata.
Kallon Asiya yayi yace ku tashi Muje bejira cewar su ba yayi gaba.
Asiya da Rahama tashi suka khadija nabiye dasu abaya dan takosa taga fuskan Rahama.
Dakin dake kusa da nashi ya nuna musu dan shikadai yarage wanda keda kayan bukata a ciki.
Yana bude dakin ya shiga suka take masa baya.
Asiya sai kallon yanayin tsaruwar dakin take komai n'a adon dakin ja ne hâtta zanin dake shimfide saman gadon ja ne.
Uhmm tace kudi n'a inda suke Nidai fatana Allah yazaunar dasu lafiya tareda Rahama.
Shiko yana gama nuna wa Asiya abunda ze nuna mata yafice haryakai bakin kofar fita.
Asiya tace ji mana tsayawa yayi yana sauraren ta batareda ya waigo ba.
Tace duk yunwa muke ji rabon mu da abinci tun n'a safe kafun daurin aure.
Uhmm yace à zuciyar shi baga irinta nan ba yau yau dinnan aka tare amma har zasu fara bani aiki..
Afili yace kiyiwa khadija magana zata gayawa faruk nizanje inkwanta
Ya kara gaba.
Asiya tace uhmm Rahama wannan mijin naki badai izza ba.
Khadija tace wlh haka yake amma fa yanada saukin kai wanda besan halin shi ba haka zedauka.
Pls matar mu ki Daga gyalen nan inga fuskar ki.
Rahama Daga gyalen tayi.
Khadija tarude Tace Allah mai halitta wannan zankadediyar mata yaya n'a ya auro ta ware manyan Idanun ta.
Wallahi à nty Rahama ke kyakyawa ce aji farko ina m'a insamu Rabin kyaun naki.
Sossai Rahama ta d'ara lokaci daya taji khadija ta kwanta mata arai.
Asiya tace aikinfi Rahama kyau khadija.
Mâke kafada khadija tayi tace inafa saide in zagina kike.
Fita khadija tayi dan ta sanarwa faruk bukatar Asiya.
Cen bangaren Yarima Samad kwance yake akan gadon sa.
Duk yanda yaso barci yadauke sa yakasa..
Tashi Daga kwanciyar yayi yazauna yana cijje labbansa yace to shi wannan auren me ake nufi dashi dan shi wlh bega abunda zeyi da yarinya ba.
* * ******
Adamsy yana ta safa da marwa cikin dakin sa.
Gabadaya hankalin yadawo jikin sa.
Kuka yake yana fadin wayyo kaicona yazanyi inason Rahama bansan ya akayi n'a aikata haka ba..
Fita Daga dakin sa yayi direct dakin su Daddy yatafi ya iske su zaune shida mommy.
Kallon shi suke yanda yabi ya rame n'a lokaci daya Mommy tace lafiya ina zakaje adaren nan.
Jikin à sanyaye yakaraso gaban su ya durkusa ya saki wani marayan kuka yace Daddy kayafemun n'a tafka babban kuskure dan Allah karku yi fushi dani wallahi inason Rahama Daddy dan Allah ka taimaka min Adawo mun da Rahama ta.
Daddy cikin tashin hankalin furucin yace.....
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
YouTube channel dîna KYAUTA TV kushiga kumun subcribe
https://youtu.be/IuQ44nah6DU
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dina KYAUTA TV kushiga ku danna mun
subcribe
Comment
ShareÂ
Like
Littafin kai kajawa kanka
Audio yana kan channel É—ina saina jiku.
Littafin nan kudi ne.
Inkin ganshi a wajen group dîna na sata ne
Inkina bukata ga nomba
09069080725.
3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
 Daddy cikin matuƙar kaɗuwa ya ke magana ya ce "bansan baka da hankali ba kuma kai daƙiƙi ba ne sai a yau.
 Tana matar wani zaka ce haka in shaye-shaye ka fara to maza kadaina tun wuri na faɗa maka wallahi lefen nan dana haɗa gobe in Allah yakaimu zamu kai gidan mijin nata.
   Mommy Idanun ta ya ciko da ƙwalla yanzu Adamu tausayi ya ke bata ɗan nata ta lura kamar iska ne ke damun shi.
Cikin sassauta murya tace Daddy Adamu dan Allah kayi haƙuri na lura yaron nan kamar bayin kan shi ba ne.
   Ta faɗa cike da damuwa.
Dr Abdullahi ya juyo kanta yana zazzaga masifa ya za ayi yaron nan ya wulaƙanta mu a idon duniya ya sa mun tara jama'a wajen ɗaurin aure tsabar hauka yace yafasa harda faɗin in an ɗaura zai yi mata saki uku a nan wajen Sannan ki buɗe baki ki ce bayin kan shi ba ne,
Laifina ne kenan yafaɗa ya ƙarashe maganar nan cikin fushi.
 Ficewa ya yi daga ɗakin y tare da barin gidan baki ɗaya cikin ƙunar rai dan da wuya ya yafewa Adamu wannan abun da ya yi masu.
     Mommy banda kuka babu abinda ta ke yi kama hannun ɗan nata tayi ta ce "kayi haƙuri Rahama ta yi maka nisa,
Ka nemo wata matar sai a É—aura maka aure da ita.
 kuka ne ya kwace mashi ya ce " ba na jin zan iya yin wani aure mommy na haƙura kawai ya ƙare furicin yana mai ficewa daga ɗakin.
   Kallon shi ta ke harya fice zama tayi dirshen kan kujera tareda zabga uban tagumi.
*******
Kashe gari
    Tunda Asubar fari Rahama ta tashi ta shiga toilette tayi wanka tare da ɗaure Alwala kallon Asiya take da ke ta sharara barci bata san ma inda kanta ya ke ba.
   Murmushi tayi tare da ƙarasowa inda ta ken cike da so da ƙaunar Aminiyar ta tashafa fuskar ta da hannayen ta dake da damshin ruwa.
   Sanyin da Asiya taji yasa ta bude Idanun ta ta sauke su akan Rahama da ke ƙoƙarin ta da sallah.
Mika tayi tareda karanto adu'a tashi Daga barci.
  Alhmdulilahi lazi Ahyana ba'ada ma Amatana wa'ilaihin nushur.
   Cikin hanzari ta faɗa toilette ko da ta fito ta iske Rahama ta idar tana kan darduma.
   Asiya ta fito ita ma Daga toilette din bayan ta idar da sallah takoma gado takwanta.
    Rahama tunani ta keyi ina zata samu Alkur'ani mai girma hakan domin dabi'ar ta ce karatu bayan sallah asuba.
    Tana fitowa kofar ɗakin tunanin ta ke ina ne ɗakin khadija ganin ɗakin kusa da ɗakin ta tayi zaton Ko nan khadija take.
Cike da nutsuwar ta ta doka sallama ganin shiru babu amsa banda sanyin AC da kamshin turare babu abunda ke tashi a dakin.
   Tana fita Daga ɗakin ta jawo ƙofar ta rufe,
Ƙoƙarin sauka ta ke Daga kan step domin tasa A ranta sai ta yi karatun nan.
  Faruk ya shigo sanye ya ke da farar jallabiya kallon ta ya ke ya na son ya tuno ina ya taɓa ganin fuskar nan.