Sashe 74
Ciwon So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ka tafi gurin Zahra yanzu meet her face to face talk to her in a code way tell her ka san abun da take boyewa and if tana son mafita kuma tana son sirrin nan ya cigaba da rufawa ta amince da wani abu daya da zaka roka a gurinta, idan ta tambaye minene ka ce fada mata cewar ta amince da zance aurenka”
“What...!”
Sauban dake zaune Nuratu na kwance a cinyarshi ya daga ta jikinshi da sauri.
“Ka san abun da kake fada kuwa”
“Na sani just go wannan lokacin ne ya kamata mu aiwatar da komai”
“She even warning me kar na sake zuwa gidan fa”
“Duk yadda zaka yi ka shiga cikin gidan ka sani ba Sauban, saboda matarka tana da alaka da matar gidan that's why na samu kwarin guiwa abun da kake yi, na san ko da za a hana kowa shiga cikin gidan ba za a hana ka”
“Yes tana da alaka amman bata taba ganina gidan ba, kuma ita ma bata san ina zuwa ba duk zuwan da nake ban taba yarda mun hadu da ita ba, mijinta ma sai jiya muka hadu i thought ko zai tuna ni ya gane fuska ta saboda mun taba haduwa amman be yi ba, i don't know ko da gangan ya aikata haka oho”
“Please kar ma ka kirata ta hana ka zuwa just go meet her face to face ka fada mata abun da na fada maka yanzu”
“And wane irin secret ne? Ban san komai akai ba”
“Just go zamu yi magana daga baya”
“Okay”
Sauban ya amsa sannan ya mike tsaye da mamaki, Nuratu ta kalleshi ta kira shi da sunan da ta suka saba kiran juna.
“Pyar (Love in indian language) lafiya?”
Ya kalleta a gaba daya ya manta da a gabanta ya amsar wayar Abiey ma sai lokacin.
“Ba komai wani business ne da muke wata yar matsala ta taso bari naje na dawo”
“Na raka ka?”
“No zauna abin ki i will back soon”
Ya sumbance ta sannan ya dauki makullin motarshi ya fice, ta tunani kala kala ya isa unguwar, tunanin yadda zai shiga cikin gidan har ya samu Zahra ta kula shi da kuma tunanin maganar da zai fada mata domin ya lura akwai wani abu a kasa da Abiey be fada mashi ba and ya yanke shawarar da zarar ya bar gidan gurin Zahra zai tafi gurin Abiey ya ji ko ma minene, horn yayi masu aikin kula da gidan suka bude mashi after sun leka sun ta tabbatar da shi din ne, suna recognized fuskarshi na saboda zuwan da yake gurin Zahra shi ma ta dalilinta ya dan saba da su har yake musu yar kyauta time to time, domin be taba zuwa gidan ba sai a wannan lokacin da zama ya dawo da Zahra a gidan duk da kasancewar matarshi tana da alaka da matar gidan, sai dai ita ma kanta matar ta shi ba yawan zuwa take ba domin daga lokacin da aka yi aurensu zuwa yau zuwanta gidan sau biyu ne kawai daga time din da Hajiya Jamila ta yi rashin lafiya ta zo dubiya sai kuma haihuwar da ta yi, a ranar sunan yaron ma bata samu zuwa ba domin ita ma tana ta fama da nata laulayin, Sauban ma be taba sanin suna da alaka ba sai after an daura musu aure.
A inda ya saba aje motarshi ya faka ya kira daya daga cikin ma'aikatan gidan ya aika a kira mashi Zahra, sai ga mutumen ya dawo ya sanar mashi Zahra bata nan.
“Amman dan Allah bata nan da gaske ko kuma dai tace maka haka?”
“Toh gaskiya na ganta domin ita ta amsa min da na yi sallama tana zaune waje ma tace ace bata nan”
“Okay na gode”
Ya fada sannan ya bude gurin da yake ajiyar kudi ya tsakuro wani abun ya mika mashi.
“Ga wannan ko”
“Na gode sosai Allah ya kara rufa asiri”
“Ameen”
Bayan mutumen ya wuce ya dauko wayarshi ya kira number Zahra tana fara ringing aka yanke kiran, ya sake gwada kiran sai ya ji wayar a kashe. Kallon hanyar BQ din yayi yana ta tunanin abun yi, can kuma ya sake kiran Mutumen dazun ya sake aika shi gurinta wai yace mata ta fito magana ce mai muhimmanci, kamar dai mutumen ya dawo mashi da amsar bata nan.
“Okay thanks”
Ya bude motar ya fita da kanshi ya nufi BQ din, nesa da kofar ya tsaya yana ta doka sallama ana ki amsa mashi sai can Mama ta amsa mashi ta fito sanye da Hijab dinta.
“Sauban ne”
Ya risina da sauri ya gaishe ta.
“Eh nine Mama barka da dare”
“Ya gida ya iyali?”
“Lafiya Kalau Mama Zahra fa?”
“Zahra tana bachi”
“Mama da an taimaka min a tashe ta akwai maganar da nake son na fada mata ne mai muhimmanci”
“Da dai ka yi hakuri, kanta ya wuni yana ciwo yau daker ma bachi ya dauke ta”
Ba ya son yayi ta magiya sai ya mike tsaye yayi mata sallama ya fice shi dai ya san Zahra bata bukatar ganinshi ne kawai idan ba haka ba ko sallah Isha'i ba'ayi ba Mama ta ce mashi Zahra ta yi bachi. Motarshi ya shiga ya juya zuwa main house din domin akwai yar tafiya tsakanin BQ da kuma babban gidan, a harabar gidan ya faka ya bude motarshi ya fito ya doshi kofar dake rufe ya kwankwasa. Ba a jimawa Ummiter ta bude mashi kofar
“Sannu”
“Yauwa Sannu”
“Hajiya Jamila na ciki?”
“Eh tana ciki”
“Ki ce mijin kanwarta ne Nuratu”
“Okay Bismillah”
Ta bude mishi kofar da kyau, daman tana ganinshi ta ji kamar ta taba ganin fuskarshi sai a yanzu ta gane waye shi domin taje bikin auren kuma ta ga calender auren a hannun matar yayanta. Cikin falon ya shiga ya zauna ita kuma ta nufi upstairs domin kiran Hajiya Jamila, an dauki dogon lokaci kamin Hajiya Jamila ta sauko a lokacin Ummiter har ta manta da taje kiranta daman can haka take indai kai kake nemanta ko nema a gurinta sai na sha rana zata kulaka, balle ma dai yau da take a firgice firgicin da ya kasa boyuwa a idanuwanta da fuskarta. Ta zauna a dayar kujerar rumgume da ďanta suka gaisa da Sauban sannan ya gabatar mata da abun da ke tafe da shi.
“Daman ina son na yi magana da Zahra ne, so bana son na yi kai tsaye ne shiyasa na shigo nan idan da hali ina son a sallamo min ita”
Kallon mamaki Hajiya Jamila take mashi Ummiter kam ta dade tana satar kallon matar yayanta daman tun da ta dawo daga gurin aiki a yau ta lura gaba daya Jamila bata cikin hayyacinta.
“Zahra? Wace Zahra?”
Hajiya Jamila ta tambaya kamar bata san wace Zahra yake magana akai ba.
“Zahra dai da suke zaune a BQ”
“Daman ka santa ne? Ko kuna da alaka?”
“Aa na san ta dai, akwai wanda ya aiko ni a gurinta ne”
“Wani waye wannan?”
Sauban yayi shiru kamar ba zai amsa ba.
“Sirri ne maganar da zan yi da ita bata wuce minti uku ba zan tafi”
Hajiya Jamila ta hade yawun tashin hankali ta juya dama da hagu ta ce.
“Babu wanda zan iya aikawa ya kira maka ita a yanzu gaskiya, kuma ba ni da number wayarta”
Sauban ya kalli Ummiter da ta yi kamar kallon Plasma take da gaske ya kirata.
“Hey Sis”
Ta juyo tana wani yauki irin wanda ta saba.
“Ummiter by name”
“Okay Ummiter zo ki ji please”
Ta taso ta zo kusa da shi ta tsaya daman tana neman yadda zata kara kusanci da su ta ci abun da suke tattaunawa.
“Please BQ za ki je ki taimaka ki yi min sallama da Zahra amman ki ce Hajiya Jamila take nemanta”
Hajiya Jamila kamar ta bude baki tace karki ce haka Ummiter sai kuma Allah ya rike mata baki ta kasa cewa komai har Ummiter ta fice daga falon. Ummiter na shigowa tare da Zahra cikin Hajiya Jamila ya duri ruwa a zatonta wani abun zai faru, ganin Sauban ya mike tsaye ya kara daga mata hankali.
“Zahra ni nake sallama dake zamu iya zuwa waje mu yi magana”
Zahra ta daga idonta da yayi jajir kamar an zuba mata ruwan barkono a ciki ta kalli Sauban sannan ta kalli Hajiya Jamila, sai ta juya ba tare da tace komai ba Sauban ya bi bayanta suka fice daga falon.
Gurin da Sauban ya faka motarshi ta tsaya, Sauban ya kura mata ido yana kallon yadda fuskarta ta kumbura da alama ta ci kuka da ya fi karfinta.
“Zahra are you Okay?”
Sai kawai ta fashe da wani irin kuka ta bi jikin motar ta sulala kasa ta duke tana ra rusa kuka kamar ranta zai fita, gaba daya sai jikin Sauban yayi sanyi shi ma risinawa yayi a gurin yana kallonta sautin kukanta na taba mashi zuciya, wayarshi ce ta yi ringing mikewa yayi tsaye ya matsa can gefe inda ba zata ji shi ba ya amsa kiran Abiey.
“Ka yi magana da ita?”
Shi ne abun da Abiey ya fara tambaya.
“No ba zan iya magana da ita a yanzu ba?”
“Kuka take yi she's crying so hard”
“Karka da mu ka yi magana da ita kawai”
“No Abiey ba zan yi haka, what if abun da zan fada mata zai kara daga mata hankali ne? Tana cikin damuwa ba zan fada mata haka a yanzu ba i can't kai baka da tausayi ne, taya zan fada maka kuka take ka ce na yi mata magana a haka”
Sauban ya yanke wayar a take cikin fusata da halin Abiey yana kallon Zahra dake can duke tana ta rusar kuka har lokacin. Abiey ya dauke wayar a kunnenshi yana kallon screen din wayar.
“How dare you Sauban you end my called, ka fini sanin MATATA ne!”
Abiey ya daga kafarshi ta dama ya buga a kasa da mugun karfi, zuciyar na suya tana tafasa tana kuna a lokaci daya.
_________________
Ni kam na ce ikon Allah sai kallo 🤔
Anya bilu ba zata ja bau ba kuwa?