Sashe 24
Ciwon So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“A boye zan rika ba shi babu wanda zai sani da yardar Allah”
“Shikenan, amman karki saurin nuna masa kin amince tun da gashi har sun fara zarginki”
“Toh Mama”
Ban kira shi a lokacin ba duk da kasancewar na samu goyon Mama kuma abun ne da zuciyata take so, haka na daure har sai da ya sake kirana da kanshi shi ma kuma ba kai tsaye na nuna masa amincewata ba sai da ya hada da magiya.
Da yamma lis ya aiko yaro ya lunch box na yara, na karba ina budewa sai na ga wata yar karamar gora a ciki, na sallami almajin ni kuma na shiga daki na fara matsa nonon da ya kusan dankarewa saboda rashin tsotson, ban tana sanin akwai azaba a matsar nono ba sai a ranar idan na matsa sai na runtse ido na bude da taimakon Mama na samu na yi rabin karamar gorar daker sannan na kira shi a waya na fada masa ya aiko almajiri, bayan kamar mintuna biyar muka ji sallamar almajiri Mama ta amsa ya ce
“Wai wani a waje ya ce a bada sako ”
Mama ta rufe lunch box din ta kai masa, ba ayi minti talatinba zazzabi ya rufe ni Mama ta dauko min magunguna na sha kamin ta dauke ledar maganin muka ji sallamar Hajiya da yan'uwanta.
JAMILA POV.
Expensive white curtains din falon kawai zaka kalla kasan mutanen da suke rayuwar a cikin gidan ba su darajar nera ba, balle kuma ka sauke idonka akan set 3 na mayan kujerun da suka kawata falon, ko wane corner na katon falon air conditioner ne a tsaye, komai na falo fari ne ciki har da dinning din da aka yi ma area dabam, daga cikin falon kana iya hango wani kasaitacen falo madaidaici da aka kawata komai na sa blue, dama da falon wani katon stairs da mutum biyar za su iya jerawa su hau ko su sauko a tare, an gawata ko wace kusurwa ta falon kamar ba a mutu ba, Jamila ce zaune a rumgume da jaririnta a daya daga cikin set din kujerun da suke falon fuskarta a hade tana juya gorar nonon dake hannunta.
“Idan ya sha be yi ciwon ciki ba hakan na nufi wani abu ta yi ma masa kenan?”
Dr Hamid ya aje numfashi a hankali.
“Be zama lallai ba, saboda nonon ki ba ainahin na haihuwa ba ne sai da aka hada wasu abubuwan sannan ruwan nonon ya zo”
“To madarar dake saka shi ciwon kiki fa?”
“Daman ba kowane cikin jinjiri ke daukar shan madara ba, kawai mu yi fatan idan ya sha zai samu lafiya ba zai saka shi komai ba”
“Me hakan ke nufi?”
“Sai a rika karbo masa mana, ko kuma ta dawo nan ta zauna har zuwa lokacin da zai fara cin abinci sai a yaye shi”
Ta yi wani shu'umin murmushi.
“Ba dan kana dan'uwana ba da sai na ce Zahra hada kai ta yi da kai saboda ta samu abun da take so”
“Jiya ta same ni office na mata abun da be kamata na yi mata ba, saboda na samu ta rika nisanta kanta da ni gudun kar ta ja mana matsala, sai dai ganin ba mu da wata mafita ya saka na yi bita da lalama ina tambayar dalilin hakan yasa ta kira shi saboda ta ji lafiyar yaron nan, idan har ya tabbata nonon mahaifiyarsa yake so to dole za a rika ba shi shi domin shi ne rufin asirinmu”
“Ban taba ganin jaririn da aka haifa ace idan an bashi nono ko madara yana saka shi ciwon ciki ba sai wannan, waya sani ko wani abu ta yi masa lokacin da ka bar mata shi mutane fa sai Allah zata iya ba shi wani abu ko ta shafa masa”
Dr Hamid yayi shiru yana nazari.
“Mai yiyuwa amman bana tunanin haka”
“Ni kam ko da nononta ya ba shi lafiya ba zan yarda ta cigaba da ba shi nono ba”
“Zaki iya rasa shi, domin dole ne a dakatar da bashi wannan nonon da madara idan kuma baya cin komai kin san ba zai rayu ba, sannan kin ji yanzu mijinki yana maganar fitar da shi waje, idan kika yi sake aka zurfafa bincike za a iya Mijinki zai iya gano cewar ba ďansa ba ne saboda blood type din yaron nan ba irin na mijinki ba ne, ya kamata ki yi taka tsantsan domin ba ke kadai ce a cikin matsala ba har da ni”
Ta daga kanta sama ta sauke ajiyar zuciya.
[10/12, 9:15 PM] Oum_Nuwaira🥰: 2️⃣5️⃣
Ya saka dayan hannunsa ya dauki daya daga cikin tawul din dake nade a durowar ya goge fuskarsa zuwa kansa, sannan ya fito dayan hannunsa rike da wayar dake jone a kunnensa.
“Idan ma abun da kake fada haka ne, ai ba wannan hanyar ya kamata ta biyo ba”
“Bata da wata hanyar ne sai wannan a yanayin yadda Yasmin take da kunya da zata iya fitowa kai tsaye ta nuna maka ba, wannan ce kawai damarta kuma kai da kanka ka samar mata ita”
“Ban yi dan nasan zai kawo min matsala na, da ace na san Yasmin zata min haka da zan saka sunanta a ciki ba, kuma wannan abun ma ai rashin kunya ne, zata raba min hankali biyu ni kuma ina son tunani ya tsaya akan Zahra ne kawai”
“Dole ne ka yi taka tsantsan kuma la bi Yasmin a hankali domin idan ka ce zaka mata jan ido zata iya bata lamarin”
“Mun kusan kawai a haka ai, matukar ba ta yi abun da na roke ta”
“Amman Abiey kasan zaka iya hadawa biyu? Ga Zahra ga Yasmin?”
“Nonono kasan mata basa son kishiya and i think Zahra tana daga ciki, ko da ma ace tana so ni a karan kaina ba zan iya hada soyayyarta da wata ba”
Ya fada yana kallon kanshi a madubi.
“But ka san minenen? Ni Wallahi at first na dauka kana da feelings akan Yasmin ne”
Guntun murmushi yayi.
“Wani lokacin tana min yanayi da Zahra ta hanyar magana da mu'amala amman hakan ba shi ke nufin ina son Yasmin ba”
“Buddy i hope Zahra zata fahimci wannan soyayyar da kake mata ba tare da ka wahala ba”
“ni ma fatana kenan, sai dai kasan turawa sun ce what come easy won't last and what last won't come easy, Deen ya riga ya bata komai wai lasan mugun nan har cewa yayi ta masa alkawarin ba zata auri wani namijin ba bayan mutuwarsa?”
“What!? Da gaske? Kai a ina ka ji wannan maganar?”
“Yayarta take fada min”
“Yayarta fa ka ce? Taya?”
“Yes na na je asibiti saboda na yi magana da Dr akan Yasmin sai na samu Zahra a aibitin, ta kusan bata awa hudu ko biyar a gurin tana jiran wani likitada karshe da ya fito ma sai ya rufe ta da fada ita kuma ta fara masa kuka, ban san abun da take nema a gurinsa ba amman dai na fahimci akwai damuwa a tare da ita sosai, a talk to her bata saurareni ba, that's why na je kai tsaye gurin Yayarta at that time na shirya fuskantar duk wani lokaci da yayarta zata min damuwarta ce ta dame ni, na karanci damuwa a idonta sai dai ba lallai ne ta ba ni damar yaye mata damuwar cikin sauki ba, haka yasa na tafi gidan Yayarta na saka aka min sallama da mijinta na fara magana da shi sannan na min izinin ganin matarsa, na zauna na gaisa da ita the first da ya fara fitowa bakinta wai ban ji kunya ba na zo gurinta bayan duk abun da na yi?”
Ya juya ya ba madubin baya.
“Ka ce mata me?”
“Na shimfida mata duk abun da ya faru, kuma na jidadin yadda ta fahimta daman sai da na fara fahimtar da mijinta, a lokacin ne take fada min cewa yace ta masa alkawarin ba zata auri kowa ba bayan ransa, and ya cigaba da mu'amalarta after likitoci sun ce ya kebe kansa, ina mamakin wane irin so yake mata ne? Wannan ba so ba ne, sam mun dai gode Allah ya mutu da wuri”
Sauban yayi dariya.
“Ya cika zafin kishi Gaskiya”
“It's not about kishi wannan ba so ba ne kai baka gane ba? Idan yana sonta ai ba zai mata haka ba”
“Allah ya kyauta yanzu dai you got lucky Yayarta ta saurareka, sauran Mamanta da Zahra, sai dai zaka sha wahala kamin Zahra ta fahimta saboda tana son Deen sosai”
“Sometimes Sauban kana abu kamar baka san waye ni ba, taya zaka bude baki kai tsaye ka fada min Zahra taba son Deen sosai, kamin Zahra ta so Deen wa ta fara so? I'm her first love duk wanda Zahra zata so bayana yake Wallahi tana son Deen ne by force saboda tana ganin ya taimake ta a lokacin da na gujeta bayan kuma shi ya shirya komai”
“Easy Men... Yanzu yaushe zamu je mu yi mata gaisuwa?”
“Shi ne matsalar ai amman dai zamu je i will call you back”
Ya sauke wayar tare da ajiyar zuciyar da har wani zafi take masa saboda Sauban yace Zahra tana son Deen sosai. Windows din dakinsa ya nufa ya bude yana hango kasan benen wani iska mai dadi na ratsa shi.
“Zahra bata taba son Deen sama da ni ba never”
Ya karasa furucin da karfi, can kuma ya juyo ya fito dakin zuwa dakin Anty a hankali ya tura kofar dakin ya shiga, Anty dake aikin nade wani farin lace ta kalleshi fuskarta da murmushi.
“Angon Zahra na Yasmin”
Murmushi ne ya cika fuskarsa sai ya ji kamar Anty ta yaye masa damuwarsa saboda kirarin da ta yi masa.
“Angon Zahra din dai ya wadatar”
“Ita Yasmin din ta fasa ne?”
Wani guntun murmushi ya yi mai hade da mamaki.
“Anty ya kike magana kamar ita ce namiji ni ne mace”