← Book details Ciwon So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 127

Sashe 124

Ciwon So Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A take na yanayi ya canja, ko be fada min ba na san kiran Sauban ba zai wuce shirye shiryen da ake na aurensa da Yasmin da aka kusa daurawa ba. Fuskata ya girgiza min kai sannan ya hade bakina da nasa, sai da ya fara bawa lebena na kasa hakkinsa sannan ya bawa na saman.

“Bana son ganin a tamfa a jikinki, har sai idan zaki fita ko kuma za mu baki, ko irin friday, amman bayan wannan na fi sha'awar ganin ko wane bangare na jikinki a waje, that's why na cika miki dayar wardrobe din da kananan kaya, ni ma'abokin sonsu ne, ina ko da yaushe na rika ganin cinyar matata ko kirjinta a waje, sai ban yarda ko bakin kofar falo ki leka ba, kuma mai sharar nan zarar ta gama mopping ki sallame ki rufe kofa i love you”

Yana maganar ya sauke min zip din rigar atamfar, sosai ya sumbanci kirjina yayi wasa d shi, sannan ya rika hannuna na raka shi har bakin kofar falon, a nan sai da ya sake sumbatar ya jika min makoshi da yawunsa sannan ya bude kofar ya fita. Jugowa na yi na dawo na rasa abun da ke min dadi ban taba tunanin haka mace take ji idan mijinta yana da wata matar ba sai da na auri Abiey, ko da rana daya be taba waya da Yamin a cikin gidana ba, kuma be taba barin wata alama da zan san suna tare ba, amman hakan be hana ni kishinta ba, musamman a yanzu da na san dadin mijina. Zaunawa na yi ina kallon falon da aka murzawa naira gabas da yamma aka kawata ko'ina da manyan kaya an alfama da ake sakawa yayan manya. Sai dai sam hankali ba gurin kayan yake ba domin ba a yau na fara ganinsu ba, hankalina ya tafi a gurin auren da Mijina zai yi ne. Kamar ya san tunaninsa nake sai gashi ya dawo falon ya nufo inda nake zaune ya zauna kusa da ni yana kallona.

“Na kasa tafiya saboda na lura kamar ranki a bace yake, gashi yanzu na tarar kina hawaye”

Hannu na kai na taba fuskarka sai kuwa na ji sanyin hawayen da ban san da zubar su ba. Kwantar da ni yayi a kirjinsa yana shafa bayana,

“Auren Yasmin ba zai canja komai daga kaunar da nake miki ba, bana son ki daga hankalinki matukar ba so kike ba tsabawa umarnin Mai Martaba ba”

Kamar wata jaririya haka na lafe a jikinsa ina ta hawaye, fitar da be samu yi ba kenan sai dai ya kira Sauban a waya ya sanar masa ba zai samu fitowa ba. A tare muka girka jallon din kifi da kwai da kuma soyayyen nama kamar yadda ya fada, ta waya muke kallon yadda suke yi sai mu yi tare, bayan mun gama muka shiga bathroom yayi min wanka ni ma na sama sannan muka fito daure da tawul daya, wato ina cikin jikinsa skin dina na taba domin na juyo masa kirjina ns ya hadu da na shi na rumgume shi, shi kuma ya saka yawul din ya nade mana jikinmu gaba daya, muna tafiya kamar zamu fadi muka isa gaban madubin, a nan na raba jikina da na shi na dauki zane na daura na mika masa kafata da hannayena ya shafa min mai ya dauko kanan kaya mafi soyuwa a ransa ya saka min, wata yar karamar farar riga ce da bata kai cibiyata ba sai wani wando jean na mata mai kwalliya da shi ma be kai guiwata ba. Shi ma kanann kayan ya saka sannan ya riko hannuna muka dawo dinning din falo muka ci abinci. Ashe dai ni ma A ce a bangaren abinci domin jalof din ta yi dadi sosai ko da yake da kwabata ce ni kadai wata kila da ba zata ciwo ba.

“Yayi dadi ko?”

Ya daga min gira daya yana kai min lemu a baki.

“Ai dole ta yi dadi, ni fa na girka, ko baki gane ba”

Ya kashe min ido daya, cikin tsananin kunya na boye fuskata a kirjinsa ina dariya, sai ya aje spoon din hannunsa ya fara mitsintsikata wai sai na fada masa idan haka din ne ko aa. Da zamu kwanta na yi waya da Mama sai take fada min cewar Mr Bashir yana shirye shirye komawa Abuja da zama, sam ban jidadin hakan ba duk kuwa da kasancewar ban isa na hana hakan ba, sai dai na jidadin fada ma Mama da yayi a inda zai zauna a Abuja, koda be fada ba ma na san ba zai zamu rasa sani ba domin ba boyayen mutum ba ne. Ina son na tambayi labarin Dr Hamid amman ba dama domin Abiey ya canja min line kuma duk abubuwan nan da suka faru Dr Hamid be kira ni balle ya same ni mu yi magana, haka ma ban sake jin duriyar Jamila ba, ban san a inda take zaune a yanzu ba balle na kuma Dr Hamid, ko a ina yake yanzu a wane hali yake, ko ya samu labarin abun da ya faru Allah masani.
[12/11, 4:28 PM] Oum_Nuwaira🥰: 7️⃣5️⃣

Hausawa suka ce an baro kyau tun ranar wanka. Domin wadansu hotunan auren Abiey da Yasmin da kuma shagulgulan da aka yi na tabbatar sun wuce ni, irin wucewar da ban iya na dawo da baya ba balle amaimaita min irinsu.
Har aka yi shagulgulan bikin aka gama hankalin mijina yana kaina, nawa kuma yana gurin zaman da zai yi da Yasmin, a dare da aka kawo ta a matsayin abokiyar zamana kamar yadda Ammy take ta nanata min cewar kar na dauke ta a matsayin kishiya, na kasa rike kaina duk wanda zai kalleni ya san bana farinciki da auren, musamman ma mijina da ya kasance a tare da ni kamar ba shi ne angon ba. Duk wani abu da Abiey zai yi ya kwantar min da hankali yayi, ba ni da tabbacin zai iya adalci a tsaninmu har sai zamantakewarmu ta yi nisa, amman a ina ganin ido da nake masa a yanzu da kuma kyakkyawan zaton da zuciyata take masa ina ganin kamar ba zai iya cin amanata ba.
Sai da aka fara kawo ta a gidana ta gaishe ni Ammy ta yi mana nasiha sannan aka fita da amarya zuwa gidan angonta, kaina na a kasa har sai da Ammy ta fita sannan na dago na dawo dakina sai na fadi kwance akan gado na fashe da irin kuka na bakinciki da damuwa marar misaltuwa, a ranar na ji kamar zuciyata zata fashe, duk irin soyayyar da nake yi ma Abiey sai ya rika ba ni haushi, wata zuciyar na raya min akan me zai hada soyayyata da ta wata, ban zauna da kishiya a gidan Deen ba, saboda haka ban zan zafin kishi da mace take ji ba, sai a yanzu da na hadu da ita a gidan mutumen da a fi kauna fiye da komai a rayuwata.
Kuka sosai nake tun ina yin na hankali har ya fara fita ina ihu kamar zan tashi gida, a lokacin da mijina ya shigo ya same ni a wannan halin sai hankalinsa ya tashi, cikin damuwa ya rumgume ni, yana ta rarrashina da kalamai masu dadi, da kara tabbatar da kaunar da yake min. Har kusan goma na dare ina tare da mijina har sai da Sauban ya shigo ya fara fada a falon sannan Abiey ya sake ni ya fita bayan ya aje min kayan ciye ciye.
Wallahi hauka ce kawai ban yi a daren ba domin na shiga damuwa da bakinciki marar misaltuwa, da zarar na motsa zuciyata ta raya min cewar Mijina yana tare da wata a yanzu sai na ji babu natsuwa da kwanciyar hankali a tare da ni, daker na ga safiya, ina sallah asuba zazzabi ya rufe ni, kanwarsa Aisha yar wajen Anty Amarya da ta kwana a gidan ce ta kira shi a waya ta sanar masa, sai gashi ya isa tun kan duhun asuba ya gama wayewa.
Ina kwance ya yaye mayafin da na rufe da shi ya dago ni ya rumgume yana tambayar jikin nawa, kamin ya saka hannayensa yana buda idona.

“Ba ki yi bachi ba”

Ban isa na ce na yi bachin ba, domin idanuwana da suka kumbura saboda kukan da na sha ya nuna haka.

“Jikinki da zafi sosai, tashi na dauko miki tufafi ki saka mu je asibiti”

“Ba su fito ba yanzu”

“Okay then bari na kai ki gurin Dr Zainab ta duba min ke”
Chapter 124 · 0% Book details