Sashe 108
Ciwon So Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mama ta dora hannu akai, ni kuma na zauna domin ina jin idan na kara minti biyar a tsaye zan iya faduwa. Mama kasa cewa komai ta yi tashin hankali ya hana ta kuka, ni kuma ya saka ni zubar hawayen da ban san adadinsu ba. Kamar kyabtawa da Bismillah yan'uwan mahaifina da na mahaifiyata suka kira cewar suna son su shigo an hana su, sai Mama ta fita domin shigowa da su tana ta sake saken karyar da zata yi musu, domin ba zata fada musu gaskiya a yanzu ba sai idan komai ya fito fili su ji. A daidai wannan lokacin Sauban ya kira wayata ina amsawa ya sanar min cewar yana waje yana jirana. Kamar mahaukaciya haka na fito dakin ko talkami ban tsaya sakawa ba na nufi BQ, jikina ma ya samu rufin asiri ne daga hijabin da na saka a dazun da zN tafi gurin Mr Bashir domin da a yanzu ne ina da tabbacin da ba zan saka shi ba. Kamar aljana haka na isa gurin da ya faka motar ina jin kamar na makureshi na huta.
“Ka cutar da ni a banza, abun da nake yi ma gudu ban tsira ba, Mr Bashir ya san komai”
“Calm down Zahra”
Ya fada yana kwantar min da hannayensa.
“Ba zan kwantar da hankalin ba, daman sha'awar jikina ya saka ka cilasta ni ko to ga jikin nawa ka yi abun da kake so, saboda kun maida ni bola kowa ya dauko shararsa akai”
Ina kware cinyar hannuna na mika masa cikin kuka, sai yayi baya.
“Subhanallahi, ni ba Muhamminki ba ne”
Wani kallon uku saura kwata na yi masa, sai ya fadada fuskarsa da murmushi.
“Ba da ni aka daura auren ba”
“Da....wake....”
Na bukata bakina a bushe ina motsa shi daker na hada kalmomin. Zagayawa yayi ta dayan side din motarsa mai bakin gilashin da ba a iya ganin abun da ke ciki, ya bude.
Komai na duniyata sai ya tsaya cak.....! Ciki har da tunanina da numfashina da kuma hawayena, lallai a yanzu kam na tabbatar duk abun da ya faru a yau mafarki ne ba zahiri ba...!
_______________
Ni kam me Zahra ta gani ne? 🤔
Ina Yan Team Team kowa ya dauki nasa 💃
[12/2, 5:18 PM] Oum_Nuwaira🥰: 6️⃣6️⃣
Kamar hoto haka na tsaya a gurin ina kallonsa, har ya karaso kusa da ni fuskarsa da murmushi ya kai hannunsa ya share hawayen da gudunsu ya tsaya a kumatuna.
“Cikar burina...”
Ya kama hannayena ya murza yatsun a hankali.
“Ban... Ban...”
Sai na kasa furtawa ganina yayi nisa irin nisan da kafafuwana suka gagara daukar jiki har sai da taimakon Abiey na tsaya tsaye rabin jikina kuma a kirjinsa. Ba bachi na yi ba kuma ba zan kira shi da suma ba, haka kuma ba zan ce ina a cikin hayyacina ba.
“Komai ya kare you're mine now”
Na ji maganarshi muryarsa saitin kunnena kamar mai rada, ni da shi muka sulale jikin motar sai dai kamin na kai kasa na ji an yi sama da ni, sai hankali yayi kaura daga jikina ban sake sanin inda nake ba. Sauyar iskar da nake shaka da kuma sanyin dakin ya tabbatar min da a gida nake ba, karfin halin da na yi na bude idanuwana ne na sai na yi arba da kyakkyawar fuskar da har yanzu nake ganinta kamar a mafarki, kwance nake shi kuma yana zaune rumgume da rabin jikina, fuskarsa saitin fuskata. Wani irin tarayya idanuwanmu suka yi wanda na kasa ko da kyabta su balle na dauke kai daga barin kallonsa, sakon lallausan murmushin da yake aiko min ya hana ko dan yatsana na daga balle kuma raba jikina da na shi. Bakinsa ya kai ya sumbanci hancina, a nan na yi nasarar rufe idon nawa na ina sauraren yadda yayi sama ya sumbacin goshi hawayen idonshi suka sauka akan fatar idona dake rufe, yana ta shafa fuskata da hannunsa. Firgigit na yi na tashi zaune sai ya matso kusa da ni, hakan ya saka ni sauko daga kan gadon da a yanzu na tabbatar na asibiti ne.
“Ina Sauban?”
“Ya tafi gida”
“Me nake yi a nan?”
“Su ma kika yi”
Ya sauko daga kan gadon ya karaso inda nake tsaye ya kai hannunsa ya taba fuskata.
“Me kake yi haka Abiey”
“Ke halalina ce a yanzu Zahra babu wata katanga ko shamaki a tsakanina dake”
Na matsa baya ina rausayar da kai hawaye na taruwa a idona.
“Ni ban gane ba”
“Yanzu zaki gane”
Ya matso kusa da ni sosai na yi baya ya sake matsowa har sai da ya kai ni jikin gina, ya dora gaoshinsa saman nawa yana kallon kwayar idona, saurin rufe idon na yi sai ya fara goga min hancinsa a saman nawa, numfashinsa da nawa suma tarayya da juna, sayin halshensa na ji a saman lips dina, kamin ya zira halshen a tsakankanin fatar labbana ya taba hakorana, a hankali ya kama lebena na kasa ya fara tsusa kamin ya hade bakinsa da nawa, yawun bakinsa ya ke turo min idan na hade sai ya karbi nawa ya maida a bakinsa, haka yayi ta cakusa yawunsa cikin nawa har zai da ya zamana bana jin dandalin yawuna sai nasa, halshensa kuma na aikin juya nawa halshen, wata kila dai mun dauki awa a haka ko kuma kasa da minti talati sannan ya cire bakinsa daga nawa ya sumbanci gefen fuskata ya dora bakinsa saitin kunnen hannunsa kuma daidai kwankwasona.
“Hiayatee..... Duk son da nake miki haramci ya taba ba ni damar yi miki haka Zahra?”
Na kasa cewa komai zuciyata ta cika da tarin tambayoyi.
“Amman a yau hallaci ya ba ni wannan damar”
Bude idon na yi sai ya dago yana zagaye fuskarta da nasa idanuwan.
“Da gaske kai na aura ba Sauban ba?”
“Kina ganin zuciyata zata iya dauka ki rayu da wano namjin da ba Aliyu ba? Duk abin da Sauban yake miki da sanina yake aikatawa, ni na bashi umarni saboda na samu wannan damar da na dade ina mafarkin zuwanta”
“Miyasa? Miyasa zaka shirya wannan Abiey? Ya zaka yi da Ammy da Mai Martaba?”
“Samunki Hiayatee shi ne abun da nake so na yi, a yanzu kuma duk abun da zai biyo bayan wannan mai sauki ne”
A cikin abokan tarayyar nan guda biyu wato farinciki da bakinciki sai an rasa wanne zan yi. Murnar na samu Abiey a matsayin mijina ko kuma bakinciki ya aureni ba akan ka'ida ba?
“Taya wai aka musanya Sauban da kai”
Ya kama hannuna ya kai saitin zuciyarsa ta dora, wani irin bugawa zuciyarsa take fiye da kima.
“Tambayi wannan”
Na kwantar da kaina a kirjinsa ina kuka.
“So be kamata ya saka mu mu aikata haka ba Abiey”
Sai ya rumgume ni.
“Dole ce ta saka Zahra, babu wanda zai saurare mu babu wanda yake son farincikinmu, kowa kansa ya sani”
Kamar an yi min bushara da rahama da gafara haka na ji a lokacin da nake jikin Abiey, muka a dakin manne da juna ni da shi, sai da muka ji motsin taba kofar dakin sannan na raba jikina da nashi, shi kuma ya tashi ya fita bayan ya gaisa da Mama, a nan Mama ta kara fayyace min komai, ashe da aka je daura aure sai aka gabatar da sunan Abiey wato Aliyu a maimakon sunan Sauban na ainahin wato Tahir. Mun wuni a asibitin can bayan sallah Magariba Dr Zainab ya shigo, dubani na yi mamakin ganinta, ina kallonta da faduwar gaba domin ina jin tsoron ranar da za su gane gaskiya, a kusa da ni ta zauna, yana min ya jiki.
“Ya jiki Amarya”
Na sunkuyar da kao cike da kunya da kuma tsoro a lokaci daya, daman ta sani ne? Mama ma kallonta take da mamaki ita kuma tana ta dariya.
“Kuna mamakin yadda aka yi na sani ne?”
Mama ta ce
“Aikan da mamaki, mun yi zaton daga Abiey sai Sauban ne suka san gaskiya”
“Toh da ni aka shirya komai, Ammy da Mai Martaba ne kawai ba su sani ba, amman babu abun da Abiey zai yi da ba zai fada min ko ya nemi shawarata ba, ba dan ni da kanen mahaifin Sauban da aka tura ba su yarda sun je ba”
“Amman a matsayin ki na babba be kamata ki aimata wannan abun ba, saboda gudun matsala? Musamman gurin Mai Martaba”