Sashe 98
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamy ta yi murmushi ta ce, "kedai ki bar nigeria, wani abun in aka yi sai ki ga kamar plan ne." Islaha ta yi shiru tana jin daÉ—i ba hotunanta bane AI ne, amma ta jin tsoron sharrin da aka yi mata a cikin gidan.
Daada tana can tana danasanin abinda ta yiwa Islaha akan hotunan, duk ta damu sosai tana jin babu daÉ—i a ranta, amma kuma batun Salman take maimaitawa.Bayan sallar i'sha Hajiya Daada ta haÉ—a meeting kamar yadda ta saba, aka kira kowa har Rehaan.
Daada ta ce, "na ga waɗanda suka yi mata sharri, tunda an tabbatar ba ita ba ce wannan ya wuce. Amma na cikin gidan nan fa, ba ƙaramin abu bane ba fa."
Umma ta ce, "ni dai ta bar gidan kawai, daman tana zaune da Rehaan, tana amsa sunan matarsa ba dole a rufe gaskiya a fito da ƙarya ba? Mu za a rainawa hankali ace AI ne? Mu za a mayar marasa wayo da ilimi ace wannan videon AI ne?. Hmmm, ni dai kawai a yi mana iyaka da ita, baza ta lalata min yaro ba wallahi."
Daada ta ce, "Ina son Ishlaya, abinda na yi mata jiya ma duk ya dame ni. Amma akan Salman gwara a rabu da ita É—in ya fi.â€
Rehaan ya É—ago ido ya kalli Daada sannan ya juya ya kalli Islaha da kanta ya ke a sunkuye.
Daada ta ce, "bazai yu a ce yarinyar da aka kama dumu-dumu da É—an uwanka kuma kake zaune da ita ba, dole a raba auren nan ko ba ka so."
Rehaan ya ce, "Za a rabu É—in, amma a bani lokaci, akwai abinda nace zan yi."
Umma ta ce, "ba ka isa ba wallahi, dole ta bar gidan nan tunda ba gidan ubanta bane†Umma ta fara ɓata masa rai.
Rehaan ya sake É“aci jin ana zancen ubanta, shi bai ga dalilin zaginta a cikin maganar nan ba, ya ga alama Umma tana son zagin Islaha tunda jiya ma haka ta yi. Hakan ya sakaya haÉ—ewa Umma rai ya kalle ta ya ce, "amma ni gidan ubana ne ko?.â€
"Gidan ubanka ne ba ubanta bane, dan haka dole ta bar gidan nan wallahi. Salman da ya ke babba an fara dashi ina ga yara mata ƙananu? Aka san abinda zata yi mu su? Ga jikokin gidan nan maza da mata, aka san abinda zata yi musu? Ai zama da ita ba shi da alkhairi ko kaɗan, dole ta bar cikin gidan nan."
Kowa ya yi shiru bai ce komai ba Daada ta ce, "ni ban taɓa ganin rashin kishin kai irin wannan ba, ace an kama matar mutum da namiji kuma ɗan uwanka amma ka ce a bar maganar?."
Ya yi ƙaramin tsaki ya miƙe tsaye ya ƙarasa inda Islaha take kamar yadda ya yi mata jiya, bai jira ya miƙa mata hannun ba ya riƙo hannunta ya miƙar da ita tsaye ya kalle su ya ce, "Matata ce ko? Tunda kun yarda matata a ƙyale ni na yi abinda na ce, ina kishi ko bana kishi duk babu ruwan ku, zata cigaba da zama a gidan nan kamar kowa."
Cikin É—aga murya Umma ta ce, "ba ka isa ba! Wallahi dole ta bar gidan nan."
Rehaan bai kula Umma ba ya kalli da Daada ya ce, "ku kuka tsara ta zauna a nan ɗin tun farko, da kun yarda na zauna da ita a wani gidan da ba a yi haka ba, dan haka babu inda zata je wallahi. Tana da ikon zama a gidan nan kamar kowa, yadda Mamy zata ce nan gidan mijinta ne itama haka zata ce gidansu mijinta ne!. Wallahi baza ta tafi ba, kuma babu wanda zai saka ta bar gidan nan, na ce wallahi!†Ya sake maimaita yana kallon kowa da mamakinsa ya hana su magana
Ya kalli Islaha da ta ke kallonsa cikin mamakin canje canjen da take gani daga halayensa, sai ya haɗe rai ya ce, "let’s go" ya faɗa yana jan hannunta suka fita.
Mama ta ce, "Tabɗijam! Yaro ya lalace, an asiricesa, an kai shi wajen malamai sun yi masa wanka da ruwan magani. Yanzu Daada tana magana zai riƙe hannun natarsa su fita? Lallai Daada sai mun miƙe da addu'a."
Umma ta ce, "babu wani asiri, iskanci ne dan ya ga babu wanda ya ke iya ɗaukar mataki a kansa, yana ganin komau in ya yi daidai ne, yana ganin ya fi kowa arzuƙi a gidan nan shiyasa ya ke wulaƙanci da ya ga dama. Ni dai bazan bari a cigaba da cutar min da yaro ba, zan tattara kayana mu bar gidan, tunda an nuna min itace matar Rehaan Yola, babu mai iya yi mata hukunci." Umma ta faɗa tama fita a fusace. Daada ta kasa magana saboda Rehaan ya kashe mata baki gabaɗaya, daman Abba ne mai dakatar dashi shima kuma ya yi shiru bai ce komai ba, Mamy ma tuni ta fice dan bata son ɓacin rai.
Rehaan har falo suka shiga yana riƙe da hannunsa, sai da suka shiga sannan ya saki hannunta ya kalli fuskar ta suka haɗa ido ya juya zai hau sama. Islaha cikin taushin murya ta ce, "Mr Rehaan!."
Ya tsaya cak ya waiwayon ya kalle ta suka sake haÉ—a ido, ta É—auke kai ta ce, "Thank you so much."
Ya zuba mata ido na wani lokaci kafin ya juya ya hau sama bai ce mata komai ba, amma a ransa yana maimaita kalamar Mr Rehaan ɗin nan, yana so wata ran ya ji ta ce Rehaan without mr nan da ta laƙabawa bakin ta amma bata taɓa faɗa ba, ko yaushe sai ta saka masa Mr a gaba kamar a office.
*
"Saheer!."
Firgita ya yi ya kalli Sadik da ya zauna a kusa da shi ya ce, "ya na ganka cikin tunani bayan murna zaka yi waÉ—anda suka yiwa Islaha sharri suna hannu?."
Ya kalle sa ya ce, "ba wai ban yi murna bane, kawai ban ji daÉ—i da ya zama ta silar Rehaan aka same su ba, na so ace ni na yi wannan aikin ba shi ba."
"Laifi ne dan ya zama sila? Kai dai tunda an kama su ai komai ya ƙare ko?."
"Ban so hakan ba, kawai na tsorata da lamarin Rehaan ɗin nan, jiya da mu ka je gidansu da Baffa gabana faɗuwa ya dinga yi, tunda nake ban taɓa shiga gida mai girmansa ba. Sannan yadda babarsa take yiwa Islaha tana nuna mata ƙauna abin ya burge ni, ta wani ɓangaren kuma bai yi min daɗi ba ko kaɗan. Ina ruwansa da tsaya akan lamarin nan? Sai na ga kamar wannan aikina ne ba nasa ba."
Ya yi dariya ya ce, "gwara da ka ce kamar aikinka, kamar É—in da ka saka a maganar ka ya tabbatar da kaima kana kokwanto akan maganar ka.
Ya mutum da matarsa ka ce ba shi da hurumi akan wannan caese É—in? Duk da a yadda auren nasu yake amma kaima da kanka ka san matarsa ce."
Ya rufe ido ya buÉ—e ya ce, "don Allah ka daina faÉ—a, zuciyata bugawa take yi, tun É—azu nake ganin kiranta ana na kasa É—auka, har yanzu ba mu yi magana ba balle na ta ya ta murna akan hakan. Na fara jin tsoro wallahi, na fara tantama akan anya Islaha zata dawo gare ni?."
Sadik ya daki kafaɗarsa ya ce, "tunanin da nake so ka yi tun farko kenan amma ka kasa ganewa. Saheer fitowar Islaha daga gidan nan abu ne mai matuƙar wahala, duk da na san zata yi iya bakin ƙoƙarinta dan ganin ta dawo saboda halaccin ka, amma ni a jikina ina jin bazata fito ba. Shiyasa tun farko na ce ka karɓi aikin nan, in ta dawo shikenan, in bata dawo ka samu abinda ka samu. Taurin kan ka ya saka ka kasa fahimtar abinda nake nufi."
"Sadik ina son Islaha har gobe, ina kuma fatan ta fito na aure ta…..â€
"Nima ina yi maka wannan fatan, amma da kamar wahala. Daga jiya zuwa yau har an tabbatar da an kama waÉ—anda suka yi mata sharri, in da case É—in a hannunka yake ana nan ana wahalae da kai ace ka je nan kaje can. Amma da yake shi wani ne a Æ™asar ga shi har an zo Æ™arshe, ko baka so dole ya burge islaha a wannan É“angaren, duk rashin son da take yi masa dole ta gode masa indai ita Æ´ar halak ce.â€
Saheer ya sauke numfashi ya ce, "Na san da hakan. Sadik na san na san gaskiya, duk abinda ka ke faÉ—a na san gaskiya ne, kawai na kasa fahimta ne.â€
Ya taɓe baki ya ce, "in za ka nutsu ka kama kanka ka yi, in baza ka yiwa kanka faɗa ba za ka tashi da tutar babu, ba wan ba ƙanin. Ni dai ina faɗa maka ka samu damar da zaka tara, ka samu ka haɗa abinda zaka haɗa yadda ko bata dawo ba ka samu abinda ka samu."
"Nayi ya da zuciyata?."
"Ka cigaba da haƙuri, in so cuta ne haƙuri ma ai magani ne" ya faɗa yana miƙewa ya fita daga ɗakin ya bar Saheer da tunani kala kala a zuciyarsa....
Nana Haleema
RDB3P72
Nana Haleema.
Washe gari da safe Safeera ta shirya tsaf zata tafi, bata ga Islaha ba ta fito falon ta tarar babu kowa, tana nan tsaye sai ga Islahan ta shigo ta ce, "Islaha ni daga wajan aiki zan wuce, Chairman ya kira ni."
Islaha ta ce, "don Allah ki zauna Safeera kar ki tafi."
Safeera tabbuɗe ido ta ce, "in zauna na yi miki me? Na ga ai kin ji sauƙi ko?."
"Ni dai ki zauna zuwa next week sai ki koma."
"Lallai sannun ki. Chairman ya kira ni yana so ku yi nagana, yana ta bani haƙuri akan na ba ki haƙuri."