Sashe 101
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Islaha ta É—an yi jim ganin yadda ya ke yi magana kamar wani babanta, ita bata san ya kira ta ba, ita bata lamsarsa balle ta san ya kira ta. Tun taimakon da ya yi mata akan su Ummi basu sake faÉ—a ba, amma ganin kamar yana raina mata hankali ne sai ta kalle shi tana É—age gira sama ta ce, "i did'nt feel like it."
Ya É—an zuba mata ido yana juya idanunsa akan fuskarta da idanunsa ya ce, "you did'nt feel like picking my call?."
Ba tare da damuwa ba ta ce, "yes oh. I did'nt feel like picking your call."
Rehaan girgiza kai yake yi cikin takaicin da bai taɓa jin irinsa ba, ya juyo yana kallonta irin kallon da ya ke jinsa har zuciyarsa, kafin ya miƙa hannunsa ya ɗora akan bangon da ta ke tsaye, yana kallon idanunta fuskarsa ta canja zuwa ɓacin rai.
sai da ta tsorara sosai, dan yadda ya yi da hannunta ta É—auka marinta zai yi idanunta ya fito waje tana kallonsa.
"Now listen to me. When i call you....you pick up the phone."
Yadda yake maganar bata san ta ɗaga kai alamun to ba, bata taɓa ganin ya fusata haka ba shiyasa ta ɗaga masa kai.
Ya ce, "You undersatnd?." Ta ɗaga masa kai alamu eh, ya sake matsawa kusa da ita har ƙirjinsa yana taɓa nata ya ce, "and i'm not joking....."
Islaha ta ce, "Okay. But......"
ya É—ora hannunsa akan lips É—inta ya ce, "shiii!" Ta yi shiru bata ce komai ba sai kallon fuskarsa da take yi, sai kuma ya ja baya ya sauka daga saman gabaÉ—aya.
Ta bi bayansa da kallo ta ce, "Kamar wacce ya É—aurewa baki na kasa magana. Tsakani da Allah ni na san ya kira ni ne, ko an faÉ—a masa ina da numbersa ne?" ta faÉ—a tana shiga É—aki. Ta yi wanka ta yi sallah sannan ta fito cin abinci.
Tana zaune a parlour ta ji tana sha'awar cin wainar gero, sai ta tuna ta ga ana soyawa a Bq ranar da ta taɓa zuwa wajen Daada, sai kawai ta fita wajan masu aiki da niyar karɓowa ta ci.
Tana zuwa wajan ta ga hayaƙi ya yi yawa, dan da itace suke yin aikin saboda yawa abinda suke soyawa.
Ta kore hayaƙin da hannunta masu aikin suna ta yi mata barka da zuwa. Islaha ta ce, "ina so zan ci...." Sai kuma ta sarƙe ta fara tari babu ƙaƙƙautawa.
Duk suka yi inda take ana yi mata sannu tana tari, ga shi har lokacin tana cikin hayaƙin. A guje suka nufi wajan Mamy suka samu Mamy da Rehaan a zaune ransa a ɓace, sai Jazy da Riyya da Banisha.
Mai aikin ta ce, "Mamy, Hajiyan yallaɓai Rehaan ce ta je wajanmu karɓar waina, gata can tana ta numfashi da tari."
Mamy ta miƙe ta ce, "subahanallahi! She had attack Rehaan."
Rehaan ya yarrr ya ji a jikinsa kamar jan wutar lantarki, bai san ya miƙe ya bi bayan Mamy da Jazy da Riyya da suka riga shi fita ba. In Rehaan ya ce ya shekara goma bai je wajan masu aikin ba bai yi ƙarya ba, dan babu abinda yake haɗa shi da Bq balle ya je.
Yadda su ka samu Islaha ya tayarwa da Mamy hankali, ta duƙushe a wajan tana fitar da numfshi idanunta sun fito waje sosai, kafin Mamy ta yi yunƙurin taimaka mata Rehaan ya ɗauko ta cak ya baro wajan da ita, duk suka rufa masa baya har apartment ɗinsu.
Suna shiga ya kwantar da ita akan kujera, ya cire mata hijjab da É—ankwalinta. Mamy ta kwance gashin kanta, aka kunna mata iska.
Riyya ta ce, "Mamy bata da inhaler?."
Ba a bata amsa ba, Rehaan tunda ya cire mata ɗankwalin kanta ya koma gefe ya tsaya yana kallon ta, yana kalllon yadda numfashinta yake sarƙewa har lokacin, yana ji kamar numfashin da take fitarwa daga jikinsa yake fita.
Duk sun yi shiru suna kallonta, Mamy tana shafa bayanta cikin sigar kwantar da hankali, Banisha ta É—auko ruwa aka bata aka cigaba da shafa bayanta, Mamy tana buÉ—e gashin kanta iska tana shiga yadda zata nutsu sosai.
Sun jima a haka babu wanda yake magana, a hankali ta fara dawowa daidai, tana sauke numfashi a hankali cikin fitar hayyaci.
Mamy ta kalli Rehaan ta ce, "A kawo mata inhaler, ya kamata ace ko yaushe tana tare da ita."
Rehaan ya kalli Islaha da ta miƙe zaune tana gyara gashin kanta da ya rufe mata fuska, ya harɗe hannunsa a ƙirji yana binta da idanunsa ya ce, "meye ya kai ki Bq? Meyasa bakya son kiyaye lafiyar ki?."
Mamy ta kalle shi da mamaki ta ce, "Rehaan meye haka? Bata da lafiya fa, ka daina É—aga mata murya."
"Mamy meyasa ta je wajan? Ta san tana da asthma mai zai kaita wajan da yake da smoke?......"
Sai kuma ya kalli su Riyya ya ce, "Wai ba na hana amfani da firewood a gidan nan ba, ba nace a daina kunawa ba?."
Mamy ta ce, "Ai tun lokacin Daada tace ba ka isa ba sai an yi, ita kasan bata son aiki da gas cooker."
"Mamy dole a yi yanzu, baza a sake kunna shi a cikin gidan nan ba. A samo gas cooker da za a dinga amfani dashi, babu wanda zai sake kunna firewood a gidan nan."
Banisha ta ce, "taɓ! Allah ya sa Daada ta yarda."
Rehaan ya ce, "dole ta yarda! Dole ta yarda a daina amfani da shi indai tana cikin gidan nan......" ya faÉ—a yana nuna Islaha alamun a kanta yake magana.
Ya ce, "daga yanzun nan a daina amfani da shi, a faÉ—a musu za a kawo gas cooker da za a dinga amfani da shi, kar wanda ya sake tara mana smoke a gidan nan......And you..." ya faÉ—a yana kallon Islaha da ta ke kallonsa ganin ya É—aga hankalinsa.
"Kar na sake ganin kin je Bq, duk abinda ki ke so akwai chef da zai yi miki, in kum irin na Bq É—in ki ke ki kira Housemaid É—in su nan ko wajen Mamy a yi miki, kin ji?."
Islaha ta turo baki gaba tana kallonsa bata ce komai ba dan bata dawo daidai sosai ba, bata cika son yin magana ba.
Mamy dai kallon É—an nata kawai take yi ganin yadda ya ruÉ—e gabaÉ—aya, sai umarni yake rabawa kowa saboda soyayya. Sai ta yi murmushi ta ce, "Okay Sir! We will obey your command."
Ya waiwayo ya kalli Mamy ya ce, "Mamy ba wasa nake yi ba."
Ta sake murmushi ta ce, "na san ba wasa ka ke yi ba ai. Kawai gobe ka kai ta asibiti a bata inhaler, Riyya Banisha mu je ko" ta faÉ—a tana fita Banisha ta bi bayanta.
Islaha suna fita ta kalle shi, duk da muryarta bata fita saboda numfashinta bai yi daidai ba, cikin wannan yanayi ta ce, "to wai meye na É—aga hankalin ka dan na samu attack? Ni fa ban gane maka ba a kwanakin nan, halayenka sai canjwa suke yi, wanda ban san ka dasu ba suna ta bayyana. Sai shouting ka ke yi kamar Riyya ko Banisha ne suka samu attack, Islaha ce fa ba su ba, matar contract É—in ka ce, meye naka damuwa dan na shiga smoke na samu attack?."
Jazy sai da dariyarsa ta fito fili saboda yadda Islaha ta burge shi, haka yake so ta cigaba da É—ana masa tarko yana faÉ—awa, amma ya danne dariyar yana niyar fita daga apartment.
Rehaan ya zuba mata ido yana kallonta na wani lokaci, ƙirjinsa yana bugawa da ƙarfi, ya rufe idanunsa ya buɗe a kanta ya ce, "because you are my wife!."
Islaha ta kalle shi tana jin kalmar wife É—in da ya faÉ—a har zuciyarta, ta dinga kallonsa da mamakin abinda ya ce kafin ta girgiza kai a hankali ta ce, "Ni ba matarka bace, matar contract ce, baka da guts É—in da zaka É—aga hankalinka dan na samu attack. Ya kamata ka tuna kwanaki kaÉ—an ya rage mana, in na tafi ganina sai ya yi maka wahala, Mr Rehaan" a hankali take yi masa maganar ba kamar yadda ta saba ba, amma maganar ratsa shi take yi.
Sai ta kashe masa baki ya yi shiru yana kallon ta yana tunanin eh haka ne fa, meye nasa na É—aga hankalinsa haka?.
Ya juya ya kalli Jazy ya ga har ya fita, sai ya ya bi bayan Jazy da sassarfa, gab da zai fita daga apartment É—in ya kira sunana.
Jazy ya tsaya har ya ƙaraso sannan ya ce, "Jazy meyasa na damu? She is just my C wife"
Jazy ya yi Æ´ar dariya ya ce, "dan tana C wife ai matar ka ce ko?."
"Amma abin ya yi yawa Jazy" ya faÉ—a yana lumshe idanunsa ya buÉ—e.
Jazy ya ce, "ka huta, sai mu yi magana gobe in Allah ya kaimu."
"Yanzu na ke so."
"Ka bari zuwa gobe, za ka fi fahimta."
"Yanzu na ke so na ji Jazy! Meyasa na damu da ita haka? Meyasa na canja nake jin motsinta a jikina, da ba haka nake ji ba Jazy, ka faÉ—a min meyasa?."
Jazy ya ce, "you are in love Rehaan, you are in love with Islaha!."
Nana Haleema.
RDB3P74
Nana Haleema.
Ray ya zuba masa ido kawai yana kallonsa jin abinda yake faɗa kamar a mafarki, ya kasa janye idanunsa daga kallon Jazy dan ya kasa gasgatawa da gaske ne ko ƙarya. Jin maganar yake yi kamar a mafarki, ya kasa banbance kalaman Jazy na gaskiya ne ko na ƙarya ne.
Jazy ya gyaÉ—a masa kai alamun taabbatarwa ya ce, "yes Rehaan, you are in love! Duk wannan abubuwan da ka ke yi kana yi ne saboda kana son Islaha. Wanda ake so shi ake jin iein wannan yanayin a kansa, in baka sonta baza ka ji irin abinda ka ke ji yanzu ba. Kana son Islaha Rehaan, kana yi mata so mai tsanani ba É—an kaÉ—an ba."
Ray ya shafa gashin kansa ya sauke numfashi yana kallon gefensa, sai kuma ya kalli Jazy ya ce, "Which kind of love?."