Sashe 34
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rehaan yana kallon yadda aka shiga da ita ciki, ya jingina da kujera ya rufe ido, sai kuma ya kai hannunsa ya shafa lips ɗinsa har lokacin yana jin ɗumin bakinta a cikin nasa, kamar bai raba kansa da ita ba haka yake ji. Karo na farko da ya taɓa romantic kiss da wata mace a duniya kenan, duk da itama ba da niya ya yi hakan ba, amma dai ya yi.
Cikin lokaci kaÉ—an Islaha ta farfaÉ—o, numfashinta ya dawo daidai ta buÉ—e ido. Tana buÉ—e ido yana shigowa É—akin, ta zabura tana toshe kunnenta tana curewa waje É—aya alamun ta tuna da abinda ya faru.
Rehaan ya dinga binta da kallo, dan rigar jikinta doguwa ce mai hannun vest, sai dai tana da tsayi ta saukar mata har ƙasa. Ga gashin kanta yana zube a kan gadon, jikinta yana rawa alamun tana jin tsoro sosai. Ganin yanayinta sai ya saka aka yi mata allurar bacci, in ba haka ba tsoron zai iya cutar da ita.
Yana zaune a É—akin Shams ya shigo tarre da police guda biyu. ÆŠaya daga cikin police É—in ya ce, "mun rasa su, amma wajan akwai bank, timda kuma bank ne dole akwai cctv, gobe zamu je dan a nemo mana video abun."
Ray ya rufe idanu ba tare da ya buÉ—e ba ya ce, "a yi abinda ya kamata, bana so ko mutum É—aya daga cikinsu ya tsira." Suka amsa sannan suka yi sallama suka tafi.
Shams ya ce, "Sir! Mr Jafar ya kira ni, ya ce yana kira ka bai samu ba shine yake tambaya ta ko mun koma gida lafiya, ni kuma faÉ—a masa abinda ya faru."
Rehaan bai ce komai ba ya dafe kai da hannunsa dan kansa ciwo yake yi sosai.
Ana haka sai ga Jazy ya buɗe ƙofar ya shigo ɗakin a gigice, ya ƙaraso kusa da Ray ya ce, "Ray lafiya ka ke, ko akwai binda ya same ka?."
Ya É—ago yana kallonsa ya ce, "Am okay. Da wa ka bar Riyya ka fito a daren nan?."
"Suna tare da housemaid."
"Housemaid! Da su zaka bar Riyya É—in Jazy? In wani abun ya same ta fa?."
"Babu abinda zai same ta, yanzu zan koma. Hankalina ya tashi da na ji abinda ya faru, shiyasa na fito tunda bacci take yi."
Jazy ya kalli Islaha da take kwance yana bacci ya ce, "me ya same ta?."
Rehaan ya ɗaga ido kalle ta, haka kawai ya ji ransa ya ɓaci ganin yanayin da take ciki, dan surar jikinta a bayyane take ta cikin rigar jikinta, musamman daga ƙirjinta da rigar ta ɗame ta bi jikinta ta kwanta, ko ina ya fito rass ta vest ɗin.
Ya cize bakinsa ya É—auke kansa daga kallonta sannan ya ce, "ta samu attack ne, but she is fine."
Jazy ya ce, "Thank god....." Sai kuma ya kalli Shams ya ce, "Shams an kama su?."
"Ba a gansu ba wallahi."
"Oh god! Su waye waÉ—ananan haka?."
"Bamu sani ba."
Ray ya kalle saya ce, "ka koma wajan Riyya, nima zan tafi gida, i can't stay here" ya faɗa yana miƙewa tsaye cikin gajiya.
Yana daga tsaye ya sake kallon Islaha da idanunta suke a rufe, sai ya ɗan matsa kusa da ita kamar mai tunani, yadda jikinta ya bayyana a rigar baccin jikinta gabaɗaya hakan bai yi masa daɗi ba, hakan ya saka shi ya miƙa hannu ya ja blanket yana rufe mata jikinta.
Jazy da yake kallonsa bai ce komai akan hakan ba ya ce, "In ka tafi Ita kuma fa?."
Ya waiwayo ya kalle shi ya ce, "akwai security zasu kula da ita ai."
"Kawai ku tafi da ita, tunda attack ne, in ta farka zata dawo normal."
Ya É—an yi shiru alamun tunani yake yi, Jazy ya katse sa ya ce, "Shams sai ya É—auke ta ya kaita har É—aki ta yi baccin a gida, hakan ya fi akan zamanta a nan."
Rehaan ya lumshe ido ya buÉ—e yana kallonta har lokacin bacci take yi, ya kalli Jazy ya ce, "wannan dalilin ne ya saka bana son yin aure, bana son saka rayuwar kowa a cikin risk. An yi min ba tare da ina so ba ma ga abinda ya faru, even C wife É—in ma bata tsira ba."
Jazy ya ce, "ko su waye an fi ƙarfinsu, shiyasa Allah bai ba su nasara ba. Amma kar ka barta ita kaɗai a nan, ku koma gida gabaɗaya ya fi kwanciyar hankali."
Ganin bai ce komai ba sai Jazy ya fita ya kira nurses ya saka aka zo aka fara tura gadon da ta ke kai zuwa inda mota take, sai da suka tsaya sannan Jazy ya ce, "Shams sai ya É—auke ta ya saka ta a cikin mota."
Rehaan ya yi kamar bai ji ba ya yi masa banza, yana daga tsaye kamar bazai motsa ba, yana maimaita kalmar Shams ya ɗauke ta a ransa kamar mai wuridi yana kallon Jazy amma bai ce komai ba. Sai da ya ga dama sannan ya ƙarasa ya ɗauke ta da kansa ya saka ta a cikin motar.
Jazy ya yi wani murmushi yana kallon sa amma bai ce komai ba. Rehaan ya kalli Jazy ya ce, "Kaima police za su raka ka gida."
Jazy ya gyaÉ—a kai bai ce komai ba yana murmushi, dan É—aukar Islahan nan da ya yi an burge shi, amma bazai faÉ—a masa a yanzu ba sai an kwana biyu. Islaha tana kwance a back seat, shi kuma ya shiga gaban motar suka tafi police suna binsu a baya......
Nana Haleema.
RDB3P28
Nana Haleema.
Har cikin gidan police suka raka shi har apartment ɗinsa. Rehaan ya sakko daga motar ya ƙarasa wajansu ya ce, "a bincike a gano waɗanda suke da hannu a attack ɗin nan, ko waye kar a bari su tsira."
Police ɗaya ya ce, "In sha Allah za mu yi abinda ya kamata dan gano waɗanda suke da hannu a abinda ya faru, tunda akwai bank a kusa da inda abin ya faru abin ya zo da sauƙi."
Rehaan ya É—aga kai ya ce, "Ayi abinda ya kamata."
"In sha Allah we will try our best."
Rehaan ya ce, "thank you. Shams zai tura mu ku saƙo." Suka yi godiya sannan suka fita, shi kuma ya ƙarasa inda Shams yake a tsaye yana jiransa.
Yana zuwa wajen ya kalli Shams ya ce, "you can go."
Shams cikin girmamawa ya ce, "okay Sir. Amma ko na shiga da ita ciki?."
Rehaan ya ɗago ido ya kalle shi, sai kuma ya ɗauke kansa bai ce komai ba. Shams ganin reaction ɗin Rehaan sai ya miƙa masa key ya ce, "Sorry Sir. A bar motar a nan ne?."
Rehaan ya kalle sa ya ce, "babu wata motar a hannunka?."
Ya ce, "babu."
Rehaan ya É—an furzar da iska cikin tunanin da ya addabe shi, dan gaskiya ba ya so ya É—auko Islaha a gaban Shams, bai san meyasa ya ke jin haka ba, amma har cikin zuciyarsa yake jin ba ya so ya É—auko ta a gaban Shams. Sai ya É—an shafa kansa yana kallon motar, ya buÉ—e bayan motar yana kallon Islaha da take a kwance tana bacci.
Haka kawai ya tsaya yana kallon ta, bazai ce ga dalilin tsayawa yana kallonta ba, shi dai ya san kawai ya tsaya yana kallonta ba tare da ya san me ya jawo kallon ba. Sai kuma ya É—auke ido daga kanta, ya kalli Shams da yake tsaye yana jira ya fita da ita shi kuma ya hau motar ya tafi.
Ya kalli agogon motar ya ga har ƙarfe uku na dare ta yi, ya sake waiwayowa yana kallon ta, kamar mai tsoron taɓata ya kai hannu ya tallafota ta ɗago daga kan kujerar, kanta ya yi baya gashinta ya sake zubewa a ƙasa, ya zubawa fuskarta ido yana kallon yadda bakin ta ya tsuke waje ɗaya, sai kuma ya ɗauke kai ya ɗago ƙafafunta ya ɗagota daga cikin motar ya riƙe laps ɗinta.
Har zai fito da ita sai ya fasa, ya mayar da ita ya ajjiye, ya ɗauki hijjab ɗinta da ya cire mata, ya ɗora hijjab ɗin akan flat tummy ɗin, sannan ya ɗago ta ya fito da ita. Gashinta ya sauka sosai saboda tsahonsa da yadda kanta ya yi baya, sai tattare gashin ya riƙe a hannunsa, ya gyara kanta yadda ya kamata, ya ƙarasa wajen ƙofar ya saka thumb print na ƙofar ya shiga ya rufe.
Shams ya bisa da kallon mamaki dan shi dai ya tabbatar wannan ƴar jarida Islaha ce da suka sace kwanaki, bai san me ya haɗata da shi har haka yake yi mata abu kamar matarsa. A bayyane ya ce, "to me islaha ta ke yi a gidan nan a kuma ɓangarensa? Kar dai maganar auren nan ta tabbata, kuma ita ya aura?."
Sai kuma ya girgiza kai ya ce, "To kawai sai ya aure ta bayan kwanaki sace ta ya yi?."
Shams ya riƙe baki ya ce, "uhum babu ruwana, amma dai na san daman ya yi aure, kawai bai faɗa min bane amma Mr Jafar ya faɗa min. Kai amma Islaha ƴar drama ce" ya faɗa yana dariya ya shiga mota ya bar gidan.
A kan kujerar main falo ya ajjiye ta yana jan numfashi kamar wanda ya É—auko giwa, bai yadda ya sake kallonta ba, dan gabaÉ—aya vest É—in jikinta ta bayyanar da surar jikinta, ana ganin shatin komai na surarta a bayyane.
Ya É—auke kansa ya hau sama yana jin kansa yana sarawa saboda ciwon kai. Sai da ya yi wanka a daren, maimakon ya kwanta sai ya sha maganim ciwon kai ya tayar da sallah yana faÉ—awa Allah damuwarsa. Ya jima yana sallah, duk da baccin da yake fizgarsa bai dakata da yin sallar ba, yana ganin Jazy yana kirasa ya share bai É—auka ba.
Yana tsaka da addu'a É—umin bakin Islaha ya dawo zuciyarsa da bakinsa, ya lumshe ido ya buÉ—e yana kallon wani wajan daban.