Sashe 46
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kana ji, muna so za ka dinga saka Islaha ta dinga yi mana wasu abubuwa a game da Rehaan, ita zata yi ba kai ba, kai aikinka kawai ka dinga sakawa tana yi, cikin hikima da basira yadda baza ta fahimci aiki ka ke yi ba."
Ya yi shiru ya zuba musu ido bai ce komai ba, na bayan ya ce, "in ka amince wannan kuɗin naka ne, aiki na farko in ya tabbata akwai naira miliyan biyar da za a ƙara maka, da alƙawarin duk aiki ɗaya naira miliyan biyar."
Saheer ya ce, "wanne irin aiki ne wanann?."
"Abokina ai na faÉ—a maka, ba sai na maimaita ba."
Saheer ya girgiza kai yana kallonsu ya ce, "Shikenan maganar?."
Kafinsu ce wani abu ya buÉ—e motar zai fita, amma kasancewar basu cire lock É—in ba bata buÉ—e ba. Wanda yake kusa da shi ya ce, "kar ka yi wasa da damar ka, ba kowanne lokaci ake samun irin wannan damar ba a rayuwa, kuma ita zata yi aikin ba kai ba, aikin ka kawai bata umarni kana daga gida kuma kana samun kuÉ—i."
"Bazan yi ba."
"Za ka yi Saheer, ka je ka yi tunani. In ka shirya..." ya faɗa yana saka masa takarda a gaban aljihu sannan ya ce, "ka kira ni, a shirye nake ko yaushe, kiran wayar ka ɗaya ya mallaka maka kuɗaɗen da aka nuna maka. Kar ka manta Saheer, naira miliyan biyu ce cash!." Saheer ya yi jim yana tunani, kafin ya fita daga motar ya koma gida dan ya fasa zuwa inda zai je.
Nana Haleema.
RDB3P36
Nana Haleema.
Saheer yana shiga Sadik ya kira shi ya ce yana jiransa a mota, dole ya kuma fitowa ya ya shiga motar ya zauna yana dafe kansa. Sadik ya ce, "baza ka daina saka damuwar Islaha a ranka ba ko? Har yanzu ba ka gama samun lafiya ba."
Saheer ya ce, "Ba a kan Islaha bane."
"To me ye?."
Saheeer ya ce, "Wani abu ne ya faru yanzu nan, shine ya É—aure min kai."
"Me ye?."
"Wai ni aka zo aka samu za a biya kuɗi, ni kuma na dinga saka Islaha tana yiwa Rehaan Yola leƙen asiri akan ayyukansa. Harda two millions naira cash, in na yi aikin farko kuma akwai five, kai duk aikin da zan yi musu akwai five millions da za a bani."
Sadik ya ce, "Tofa, sai ka ce me?."
"Ni abinda ya bani mamaki, ta ya aka yi suka sanni da ita har haka? Ya aka yi suka san muna magana da ita har yanzu?."
"Kai kana raina harkar masu kuÉ—i kenan, in suna son abu mintina kaÉ—an an yi an gama."
"Na yarda kam yanzu. Dan har yadda auren ya faru sun sani, sun san har yanzu muna haÉ—uwa da ita."
"Me ka ce mu su?."
"Me zan ce kuwa, na ce ban amince ba."
"Da aikin?."
"Eh mana."
Sadik ya ce, "Amma kai gaula ne wallahi, dama ta zo maka har inda ka ke ka ce baza ka yi ba? Ba fa wani abun mara kyau zaka yi ba, ɗan leƙen asiri za ka zama shima kuma ba a bayyane ba. Kana zaune a gida za a dinga ba ka naira miliyan biyar, kuma sai ka ce baza ka yi ba? In ba ka yi ba a ina za ka sake samun wannan damar?. Ai wallahi in ni ne kullum sai na saka ta yi min aiki, ka ga a kullum ina da miliyan biyar."
Saheer ya É—aga ido ya kalle shi ya ce, "in maganar ta fito na saka ta a matsala kenan ko?."
"Ya za a yi maganar ta fito? Babu wanda zai san maganar nan kaima ka sani."
"Ni bazan iya ba"
"Ka huta. Amma ka yi tunani, tana can ta yi aurenta ta bar ka, kuma ga dama ka samu tana neman kubce maka. Da zaka É—auki shawarata da na ce ka yi, ka ga ko babu komai za ka tara kuÉ—i ka wuce takaicin ka." Bai ce masa komai ba suka fara tafiya, zuciyarsa tana tunani akan abinda ya kamata ya yi akan lamarin da ya sako shi a gaba.
**
Rehaan yana zaune a gaban Abba suna sallama zai tafi united kindom. Abba ya kalle shi a nutse ya ce, "Yanzu tafiyar ta tashi kenan?."
Rehaan ya É—aga kai ya ce, "eh Abba, na rasa sim card É—ina na can, dole sai na koma."
Abba ya ce, "meyasa baza ka tafi da matarka ba?."
Rehaan ya É—an yi shiru kafin ya ce, "kafin ayi mata processing visa za a É—auki lokaci, ni kuma sauri nake na je na dawo."
"Rehaan kenan, ka manta kai haifaffen ƙasar ne? Ta ya ya visa shiga ƙasar da aka haife ka zata yiwa matar ka wahalar samu?. Kuma visar united kindom ai bata wahala, da kai Us ce sai ne sai na ce za a sha wahalar samu."
Rehaan ya É—an shafa kai alamun rashin gaskiya, sai kuma Abba ya ce, "sai dai kuma tana aiki, na san baza ta bar aikinta ta bika ba."
Rehaan sai ya samu mafita, ya ce, "Saboda aikin nata ma shiyasa ban yi wannan tunanin ba."
Abba ya ce, "Babu laifi Rehaan. Amma ka san irin zaman da za ka yi a can, kar ka je ka yi zauna ka ƙi dawowa kamar yadda ka saba, yanzu kana da wata a ƙarƙashinka, duk da ba sonta ka ke yi ba amma sunanta matarka."
Rehaan cike da gajiya da maganar Islaha ya É—aga kai dan shi Allah Allah yake ya bar wajan Abba,
ya ce, "zan yi in sha Allah."
Abba ya ce, "Shikenan, Allah ya kiyaye hanya." Ya amsa da amin, ya miƙe ya fita. Sai kuma ya shiga ya shiga wajan Daada bayan sun gaisa ya ce, "Zan koma Uk."
Daada ta harare shi ta ce, "za ka koma U me?."
Ya wani kalle ta yana hararar ta ƙasa-ƙasa ta ya ce, "Uk na ce."
"burtaniya kenan ko?."
"Eh."
"Ka tafi ka bar amarya ka da wa?."
Rehaan ya yi mata shiru bai amsa ba, Daada ta sake maimaitawa ta ce, "Da kai nake malam, ita amaryar taka a wajenwa za ka bar ta?."
"Wajen ki" ya bata amsa yana kallon ta.
Daada ta harare sa ta ce, "Kai bana ciki da wulaƙanci, ka ga wasa a cikin idona?" Ta faɗa har da cire glasses yadda zai ga idanunta dakyau.
Rehaan ya É—aga ido ya kalli idanun nata, sai ya ga bai ga komai ba sai ja da suka yi kamar wacce ta sha sigari.
Bai san ya yi dariya ba, ya rufe bakinsa da hannunsa kafin ya cire ya ce, "Ban ga wasa ba, na ga dai ya yi jah kamar wacce ta yi smoking cigarettes."
"Meye kuma moki sigiret?."
Rehaan ya yi murmushi ya ce, "ga shi nan a kusa dake" ya faÉ—a yana nuna mata goron da yake ajjiye a gefenta.
"Goro ne yake saka jan ido ban da iyayi da ƙarya irin na ka?. Jarumtar kenan, duk inda jaruma da jarumi suke haka za ka ga idanunsu jajaye masu ban tsoro. Ba irin na ka idanun ba, farare kamar na mai yaron ciki, babu wani gwarjini balle ban tsoro. Kai fa ta ko wanne ɓangare ba ka yi kama da jarumi ba, ni ɗin nan na fika zubin jarumai."
Rehaan bai ce mata komai ba, dan ba ya so ya biye mata ta zaunar dashi. Daada ta ce, "Ka faɗa min, ka bar ta da wa? Amayar da bata fi sati ɗaya a gidan ka ba zaka tsallake ta ka bar ƙasar, kai ko ɗokin amarcin baka yi?."
"Na bar miki ita."
"Kai bana son iskanci, me ka ke nufi?."
"Ai ba jimawa zan yi ba, sai anjima" ya faÉ—a yana fita da hanzari kar ta tara masa gajiya da ciwon kai. Yana jiyo ihunta daga bayansa bai koma ba, dan ya san ya gama da Abba, ko da ta kirasa da ya ce mata saboda aikinta an wuce wajan.
A wajan Mamya ya jima sosai suna sallama cikin ƙauna da kewar juna, sai gab da zai tafi sannan ya fara shirin barin wajen Mamy.
Rehaan ya miƙe tsaye ya ce, "Mamy zan tafi."
Mamy ta ce, "Rehaan meyasa baza ka tafi da ita ba?."
Ya juyo cike da gajiya da maganar ta ya ce, "kowa sai ya yi min maganar ta. Abba ya yi min maganarta, Daada ta yi, ga shi kema kin yi min. Na je da ita ta yi me a can? Mamy aiki ne yake kaini, ba hutawa nake zuwa yi ba. Kowa ita, me zan je da ita ta yi, me zata yi min?."
Mamy bata ce komai ba dan ta san baya so, sai ta yi murmushi kawai, shi kuma ya yi hugging É—inta ya ce, "sai na dawo."
Ta shafa kansa ta ce, "Kar ka daÉ—e."
"In sha Allah" daga haka ya fita ya shiga mota aka ja suka fita daga gidan.
Islaha bata san abinda yake faruwa ba, gabaÉ—aya jikinta a sanyaye yake saboda akan abinda ya faru da ita jiya, ga maganar da suka yi da Barr, na neme shi dan ta san abinda ake ciki shiru bai ce mata komai ba. Kasancewar weekend ne bata yi shirin fita ba, tana É—aki a kwance bata damu da ta ji motsinsa ba.
Yunwa ce ta dame ta sosai, sai ta fito falon ta gan shi babu haske kamar ko yaushe. Ta sauka ƙasa ta ƙarasa dining table ta ga breakfast yana nan kamar ko yaushe, kuma da alamun an taɓa dan ga plate da mug nan a wajen, ga kuma ragowar da aka rage a ajjiye.
Islaha ta harari plate É—in ta ce, "yau ragon Mamy an tashi da wuri kenan" ta faÉ—a tana jan zuba abinda zata ci, ta ci yadda take so sannan ta koma sama. Tana shiga É—aki kiran Barr yana shigowa wayar ta, da hanzari ta É—auka ta ce, "Hamma tun jiya nake jiran ka shiru."
Ya ce, "Islaha ina sane dake, ina tattara komai ne shiyasa."
"Ya aka yi, ka je gidan?."
"Na je."
"Tana nan?."