Sashe 104
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Islaha ta ɗauke ido daga kan ƙofa ta kalli gashin kansa da yake jikinta, tana tunanin shi kullum cikin rashin lafiya ya ke, kuma ace in ba zhi da lafiya a jikin mutum yake bacci kamar wani yaro ƙarami?. Ta sauke numfashi tana kallonsa, tana kallon yadda ya yi luf a jikinta ko motsin kirki ba ya yi a jikinta, yana kwance kamar bai san ita bace ba, bayan tana da tabbacin idanunsa biyu.
Islaha cikin sanyin murya ta ce, "tunda dai Mamy bata nan don Allah ka É—aga ni, ka san dai ba mu irin haka zai faru ba, kunyar Mamy nake ji shiyasa na shigo wallahi."
Rehaan yana jinta dan tunda ta shigo zuciyarsa take bugawa, lokacin da kansa ya kwanta a jikinta ji ya yi kamar an kuma kunna gudun zuciyarsa ta cigaba da gudu kamar an ƙra mata speed, ya lumshe ido tare da yin shiru kamar bai san me ta ke faɗa ba, dan bashi da niyar tashi daga jikinta. A yadda ya ji daɗin kwanciyar bazai iya barin jikinta ba, hakan ya saka shi ya ƙara rungumeta.
Islaha ba da niyar mugunta ba ta É—an ture kansa daga jikinta ta ce, "Don Allah ka É—aga ni."
Sai ya bar jikinta ya koma gefe yana juya kansa, dan yadda ta taɓa kansa ba ƙaramin ciwo ta ƙara masa ba.
Islaha ta É—auke kai daga kallonsa, amma sai ta kasa jurewa ta sake kallonsa ganin da gaske fa ciwon yake ji sosai, sai hankalinta ya tashi ta matsa kusa da shi ta ce, "ciwon kan ne yake damun ka?." Bai ce mata komai ba so yake ciwon kan ya lafa sai ya iya kallonta.
Jikinta ya yi sanyi sosai, tausayinsa ya kama zuciyarta, ta matsa kusa da shi ta ɗago kansa daga kan gadon a nan ta ji yadda kansa ya yi zafi sosai. Zuciyarta ta buga da ƙarfi, ta zube hannayenta akan goshinsa cikin tausayawa ta ce, "Sannu, ban san zaka ji zafi ba, da ban ture ka ba, ka yi haƙuri" ta faɗa a ruɗe dan ta ruɗe jin yadda kansa ya yi zafi sosai.
Guiwarta tana zube akan katifar tana kusa da shi a duƙe, ta motsa da nufin sake zuwa inda yake sosai sai hijjab ɗinta ya harɗe ta, bata san lokacin da ta cire shi ta ajijiye ba, ta ƙaraso ta ɗago kansa daga kan katitar ta kwantar da shi a jikinta. Ta ɗora hannunta a kansa tana shafa gashin kansa cikin tausayin yadda kansa ya yi zafi sosai.
Nana Haleema.
RDB3P76
Nana Haleema.
Rehaan duk da ba shi da lafiya amma yana jin duk abinda take yi masa, yana jin yadda ta riƙe kansa tana shafa gashin kansa. Ganin ya samu damar ta sai ya kwantar da kansa a ƙirjinta, ya zagaya da hannunsa ya rungume ta, ya cusa fuskarsa fatar tsakiyar ƙirjinta yana zuba mata nunfashi mai zafi ga zafin kansa yana ratsa fatarta.
Luf ta yi gabanta yana faɗuwa matuƙa tana jin yadda ya riƙe bayanta sosai kamar za a ƙwace ta, ga kansa a kwance a ƙirjinta muraran ba akan vest ɗin ba. Ta yi shiru ta kasa motsi dan bata san me zata yi ba, shi kuma ya yi luf a ƙirjinta yana shaƙar night scent ɗinta da yake fitowa daga jikinta.
Yana jin yadda ƙirjinta yake bugawa, shima a wannan yanayin yake, ya kasa tantance abinda yake ji a wannan lokacin, ya kasa banbance rashin lafiya ce ta kawo bugawar zuciyar ko Islaha ce bai sani ba. Yana cikin yanayin da bai taɓa tsintar kansa a ciki ba, ko ina na jikinsa amsawa yake yi ba iya zuciyarsa ce take bugawa ba. A hankali ya buɗe idansa a tsakiyar ƙirjinta, yana so ya kalli brown skin ɗinta amma rashin hasken ɗakin ya hana shi hakan.
Wani irin abu ne yake jansa zuwa gare ta, yadda yake jin zafin abun a jikinsa ko ciwon kan da yake damunsa ba ya jin zafinsa kamar abinda yake jansa. Ya juyar da fuskarsa zuwa gefe ɗaya yana goga fuskarsa a ƙirjinta, gashinsa mai laushi yana shafar fatarta. Islaha ta rutse ido jin yadda tsigar jikinta ta tashi, sai ta tsorata sosai ta fara ƙoƙarin zamewa ta gudu amma ya riƙe ta ya ƙi bata damar da zata kubce.
Islaha ta kasa jure yanayin da take jin kanta a ciki ta ce, "Mr Rehaan!."
Ray ya runtse ido da ƙarfi jin yadda muryarta ta da ki kunnuwansa, ya ɗan ɗago ido yana kallon yadda bakinta yake moving alamun magana take so ta yi amma ta kasa. Duk da ɗakin akwai duhu amma red lips ɗinta basu ɓuya ba, yana kallon yadda take motsasu a hankali alamun magana ta ke yi ƙasa-ƙasa.
A lokacin ya tuna da ranar da ya yi kissing É—inta a mota, ya tuna yadda teste É—in bakinta yake a cikinsa nasa, ya tuna how sweet and soft it was, ya haÉ—É—iye yawu yana kallon yadda bakinta yake rawa a hankali.
Duk da ya yi zama a cikin turawa, ya ga mata kala kala amma bai taɓa jin yana son kissing wata mace ba sai yanzu, bai san me yake jansa zuwa gare ta ba, bai san me yake ji ga me da bakinta ba, abinda ya sani yana tuna abinda ya ji a cikin mota kuma tana so ya maimaita.
Bai damu da rashin lafiyarsa ba, ya ɗan ɗago daga ƙirjinta ya matsar da fuskarsa kusa da tata yana kallon idanunta a rufe bata san ma ya yi haka ba, tsabar ruɗewa bata san ya bar ƙirjinta ba.
A hankali ta ji saukar hannunsa akan fuskarta, sai ta buɗe idanunta suka haɗa ido cikin ƙaramin hasken ɗakin. Lokaci ɗaya gabanta ya faɗi ganinsa daf da ita, sai ta tana ja baya jikinta ya fara rawa cikin yanayi na tsoro da fargaba..
Rehaan ya buÉ—e bakinsa kamar mai koyan magana ya ce, "za ki iya bani ruwa?."
Da hanzari ta ɗaga masa kai ta ce, "Eh zan iya, let me go and get it to you" ta faɗa tana so ta gudu amma sai ya riƙo cikinta ya hanata guduwa. Islaha ta runtse ido tana jin huxin numfashinsa a kusa da fuskarta, ita kanta numfashinta ya garwaye ya yi zafi saboda halayen da Rehaan yake gwada mata wanda bata san da su a duniya ba.
Rehaan a kusa da kunnenta ya ce, "can i....."
Sai ya kasa ƙarasawa yana kallon idanunta da tsoro ya bayyana ƙarara, ya lumshe idanunsa saboda ciwon kai, amma da ya ke shauƙi ne yake ɗaukarsa sai ya sake buɗe su yana kallon cikin nata ya ce,
"Kiss you?."
Islaha ta zaro idanunta waje cikin tsoro da mamakin canjawarsa, tana girgiza masa kai alamun a'a. Rehaan ya riƙo fuskarta yana kallon idanunta ya ce, "please!"
Bai jira umarninta ba ya ɗora lips ɗinsa a kan nata ba tare da ya fara kissing ɗinta ba, sai da numfashinta ya kusa ɗaukewa jin abinda bata taɓa tsammani daga wajensa ba, ya ɗora bakinsa a kan nata kuma bai yi mata komai ba sai kallon idanunta da yake yi.
Islaha ta fara ƙoƙarin barin jikinsa, a nan ya samu damar riƙo waist ɗinta da yake masa daɗin riƙewa, ya buɗe bakinta da harshensa ya fara kissing ɗinta softly.
Wata irin bugawa zuciyarta take yi da ƙarfi, ta kasa tsayawa waje ɗaya sai mutsu-mutsu take yi tana son ƙwatar kanta amma ta kasa. Tana jin yadda harshensa yake yawo a cikin bakinta yana haɗuwa da nata, tana jin yadda yake tsotasar lips ɗinta da nasa, tana jin yadda saliva ɗinsa yake shiga cikin bakinta yana haɗewa da nata tana haɗɗiyewa.
Ga shi idanunsa a buɗe suke yana kallon nata, dole ya saka ta rufe ido tana so ta ƙwace kanta amma Rehaan ya hanata. Islaha ta gigice, ta ruɗe, ta ɗimauce, ta rasa inda zata saka ranta, jikinta ya fara rawa, tana so ta fizge kanta amma abin ya ci tura dan ya riƙe ta sosai.
Cikin wannan ruɗewar ta ji hannunsa a sholders ɗinta, sannan ya saka hannunsa guda ɗaya a bayanta ya haɗe gaps ɗin da ya hana ƙirjinsu haɗewa waje ɗaya. Haɗuwar ƙirjinsu a waje ɗaya ya saka ta sake runtse idanunta, tana jin zuciyarta tana rawa sosai, shi kuma ya cigaba da kissing ɗinta bai dakata ba.
Rehaan kuwa tunda bakinsa ya sauka a kan nata ya ɗauke wuta, duk da azabar da yake ji a kansa bai saka ya kasa tantance yanayin da ya shiga ba, lokaci ɗaya ya ji kamar ba a duniya yake ba, yana ji kamar a ƙoramar zuma ya saka bakinsa yana sha a hankali.
Laushi da ƙhamshin bakinta ya sake gigita shi, ya fita daga duniyar da yake ciki ya shiga ta shauƙi, hakan ya saka ya sake riƙe ta ya hanata motsi, yana so ya samu abinda zai sanyaya masa maƙogwaronsa kamar yadda ya bushe.
Islaha a ruɗe take sosai, jikinta rawa yake yi tana so ta samu damar da zata gudu amma ya hana hakan, babu abinda take ji sai sautin fitar numfashina kunnenta, tana jin hucin numfashinsa yana dukan fuskar ta, gabaɗaya yanayinta ya canja ta shiga baƙon yanayin da bata taɓa shigarsa a duniya ba.
A cikin wannan ruÉ—ewar ta ji ya zame bakinsa daga cikin nata ya mayar da bakinsa wuyanta yana kissing a hankali.
Islaha bata san ta riƙe gashin kansa da ƙarfi ba, tana jin abinda bata taɓa ji ba a duniya, tana yim yadda yake kissing wuyanta kafin ya koma blowing kisses a ko ina na wuyanta zuwa fuskarta. Ganin in bata yi magana ba zata iya mutuwa, a lokacin ta samu bakin magana cikin wani irin yanayi ta ce, "Mr Rehaan don Allah…..!."
FaÉ—ar haka da ta yi sai ta sake mayar da bakinsa cikin nata yana cigaba da kissing É—inta a nutse, salati kaÉ—ai take yi a ranta, ga shi jikinta ya yi sanyi sosai, tana so ta samu damar da zata gudu amma ta kasa.