Sashe 32
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rehaan ya sake kallon Jazy cikin masifa da son sanin abinda yake damun ƙanwarsa ya ce, "Jafaar me ka yi mata!."
"We had our first night Ray!"
Ya faÉ—a yana kallonsa sai kuma ya É—ora da cewa, "na rasa ya zan yi mata, gabaÉ—aya ta birkice tana ta kuka. Na san akwai ciwo, amma ya kamata ta daina kuka ko dan saboda ciwon kan da yake damunta. Kai kaÉ—ai zan iya kira na faÉ—awa abinda ya faru, shiyasa na kira ka dan ka zo ka duba ta."
Ray ya tsaya cak yana kallonsa cike da mamaki da tsoro ya ce, "You had your first night!" Ya maimaita yana kallonsa tare da sake riƙe Riyya a jikinsa dan har lokacin kuka take yi.
Rehaan cikin ɓacin rai da ƙunar zuciya ce, “Just because you had your first night is that why you're causing her this pain? Ka ji yadda jikinta ya yi zafi kuwa? Are you out of your min Jafar!?
Jazy shi ba wannan maganar yake so ba hakan ya saka ya ce, "ka taimaka mata ta daina wannan kukan please, in ka gama sai mu yi wannan maganar."
Ray ya fara yiwa Jafar faÉ—an da Jazy ya jima bai ga irinsa ba, cikin faÉ—a ya ce, "kawai saboda first night sai ka yi mata wannan illar? Kwana nawa da auren na ku da baza ka iya bari ta huta ba?.
Kwana biyu ne fa, har yanzu bata gama warware daga gajiyar biki ba, duk ba ka yi tunanin wannan ba, ba ka bari ta dawo daidai ba ka yi mata haka?......"
Sai ya dafe kai cikin takaici ya ce, "Oh my god! Jazy kai ne kuwa?."
Jazy bai biyewa Ray ba, dan in ya biye masa baza a dubata ba faÉ—a zasu yi, a tausashe ya ce, "ni dai ka fara dubata, don Allah."
Ray ya sauke numfashi ya kalli Riyya da ta ke jikinsa a kwance har lokacin kuka take yi. Tausayinta ya mamaye masa zuciya, ya gyara mata gashin kanta yana taɓa forehead ɗinta cikin wani irin yanayi na tausayi da haushin Jazy. Sai kuma ya yi tsaki mai sauti, ya kwantar da ita ya miƙe ya fita daga ɗakin Jazy ya bi bayansa.
Ganin yana niyar sauka downstairs da hanzari Jazy ya riƙo shi ya ce, "Ray meye haka?."
Rehaan ya harare shi ya ce, "Ba ka dace da zama mijinta ba, ba ka tausayinta Jafar."
"Na ji, na yarda da duk abinda zaka ce min, amma don Allah ka fara bata treatment É—in da zata daina jin ciwon. Kana gani sai kuka take yi, ka saka ta daina kuka."
Rehaan ya yi masa banza kallo ya ce, "Ka kira Mamy mana, aikinta ne ba nawa ba."
Jazy ya waro ido waje ya ce, "Mamy fa! Ni wallahi bazan iya kiran Mamy ba. Don Allah ka dawo ka duba ta ba dan ni ba, saboda ita zaka yi ko zata daina wannan kukan."
Cikin jin haushi ya ce, "Ka san zata yi kukan amma ba ka fasa ba."
"Na yarda na yi laifi, mu je ka duba ta don Allah."
Rehaan ya yi tsaki mai tsaho cikin jin haushin Jafar akan abinda ya yiwa ƙanwarsa sai kuma ya ɗauki waya ya kira Shams, ya tura masa abinda yake buƙata ayi masa sannan ya koma wajan Riyya.
Ya kalli Jazy da yake tsaye a jikin ƙofa ya ce, "ba ka bata pain killer bane ka tsaya kana kallona?."
Jazy ya ce, "wallahi ba mu da ko wanne magani a gidan nan, ko pcm babu."
Rehaan ya sake fusata ya ce "Ba ka da hankali Jaafar, maganin ma ba ka san ka bata ba? Abu É—aya kawai ka saka a ranka ko?."
Jazy bai kula shi ba ya share ya yi shiru, dan ya san daman ya taɓo shi tunda ya taɓa masa Riyya. Ita kuma gata ƴar shagwaɓa, duk sun shagwaɓata, a haka ma dan ba Banisha ba ce, da sai kowa na duniya ya sani.
Rehaan ya yi shiru yana tuna abinda ya kamata a yi mata wanda zai taimaka mata ta ji daÉ—in jikinta. Ya kalli Jazy yana harararsa ya ce, "Have you put her in warm water?."
Jazy kamar Æ™aramin yaro ya É—aga kai alamun eh, Ray ya harare sa ya ce, "ba ka da baki ne ko ka zama kurma?.â€
Jazy da yake taimako yake nema sai ya ce, "eh mana."Â
Ya yi ƙwafa ya ce, "bani towel da ruwan sanyi, yadda za ka taimaka mata ayi reducing body temperature ɗinta ma ba ka sani ba. Ba ka cancanci a yi maka aure yanzu ba."
Shi dai bai kula sa ba ya kawo masa, shi kuma ya jiƙa shi yana goge mata a jikinta.
Babu jimawa Shams ya yi Rehaan waya ya É—aga ya bada umarnin a shigo.
Islaha tana zaune ta ga mace ta shigo sanye da uniform na asibiti, ta kalli Islaha ce, "Good day Madam, ina ne hanyar?."
Islaha ta nuna mata dan ta san kiran daga sama ne tunda har ta ke tambaya. Nurse ɗin ta ce, "ban san hanyar ba, ko za a iya nuna min?." Islaha kamar ta ce ai itama bata sani ba, sai bata faɗa ba ta miƙe ta bi inda ya bi suka hau saman nurse ɗin tana bayanta.
Falon farko babu kowa a cikinsa, Islaha rasa inda zata bi su je falo na biyun, kawai sai ga shi an buɗe ƙofar. Suka haɗa ido da Jazy amma da yake ba a hayyacinsa yake ba bai ma lura da ita ba, Nurse ɗin yake kallo ya ce, "shigo."
Suka shiga gabaÉ—aya har Islaha, ita dai ta tsaya daga falo su kuma suka shiga ciki.
Nurse É—in tana shga É—akin haÉ—a ido da Rehaan duk sai ta diririce ta ce, "good day Sir."
Ya É—aga mata kai bai amsa ba ya ce, "Zo ki dubata."
Da hanzari ta ƙarasa kusa da Riyya ta ce, "me yake damunta?."
"She had her first night."
Nurse ɗin ta ƙarasa tana kallon Riyya da take kwance a jikin Ray Nurse ta fara tattare rigarta don ta dubata dan ta tabbatar da abinda ya kamata ta yi.
Riyya ta riƙe sa sosai ta ce, "Da zafi sosai, ni bana so, ka ce ta bari."
Ya shafa kanta cikin rarrashinta ya ce, "Calm down, is okay, relax" ya faÉ—a yana shafa kanta a hankali tana kuka.
Nurse bayan ta gama aikinta É—in ta ce, "babu wata matsala Sir, kawai an samu pain ne amma babu ciwo, za a yi mata injection saboda a rage ciwon."
Rehaan bai ce komai ba, nurse ta haÉ—a allurar ta yiwa Riyya shi yana ta rarrashinta shi dai Jazy yana tsaye yana kallon su, ya zama kamar Rehaan ne mijin ba shi ba. Bayan ta gama yi mata allura ta ba da maganin da za a bata ta sha, Rehaan ya É—agota daga jikinsa ya bata maganin ta sha sannan ta kwanta.
Jazy ya ce, "nurse nima ina buƙatar injection."
Ray ya wani kalle sa yana yi masa kallon baka da hankali ya ce, "wallahi ba za a yi maka ba."
Jazy jin ya rantse sai ya gimtse dariyar da yake son yi. Rehaan ya kalli nurse ya ce, "can go." Cikin girmamawa sannan nurse É—in ta fita Shams zai mayar da ita asibiti.
Ita dai Islaha bata san me yake faruwa ba, tana zaune a falo jin kukan Riyya amma ko kaÉ—an bata yi wani hasashe akan hakan ba.
Riyya a jikin Rehaan bacci ya É—auke ta, sai da ya ga ta yi bacci sosai sannan ya kwantar da ita a hankali gudun kar ta tashi, ya shafa fuskar ta da ta yi ja ga shi ta kumbura.
Ya É—ago yana hararar Jazy da bai ce komai ba, sai da ya kashe mata hasken É—akin sannan ya jawo hannunsa Jazy suka fito parlour sannanya ce, "So ka ke ka kashe ta ko? So ka ke ka yi mata abinda zata mutu numfashinta ya É—auke? Wannan shine first night É—in, you can be gentle?."
Jazy ya ce, "i try to be gentle, but i can't. Amma kai baza ka fahimta ba, ba ka zo stage ɗin ba shiyasa baza ka gane abinda zan faɗa maka ba. Kuma wallahi shagwaɓa ce kawai irin ta Riyya, ba ka ji nurse ta ce komai normal ba?."
"In ba ka yi min shiru ba zan saka bakin ka ya yi jini Jafaar. Tana kwance bata da lafiya kana cewa shagwaɓa ce? Waye ya saka ta a ciwon in ba kai ba?....."
Jazy ya yi masa banza bai ce komai ba yana dariya ƙasa-ƙasa. Rehaan ya ce, "Kawai saboda ba ka da hankali kuma ba ka da haƙuri ka yi mata haka, baza ka iya ƙyale ta for two weeks ba, zuwa lokacin duk wani stress da tension ya yi disappearing ba?."
Jazy ya wani kalle sa ya ce, "Sati biyu fa, taɓ ni gani nake ma na yi ganganci da na bari ta kwana biyun."
Ray kawai ya zuba masa ido yana kallonsa, sai kuma ya girgiza kai ya ce, "za ka jawo na É—auke ta daga nan, kuma in na tafi da ita wallahi baza ta dawo ba sai bayan sati huÉ—u."
Jazy ya yi dariya sosai ya ce, "ayi haƙuri Babban Yaya, incidence aka samu. Amma nima wallahi na wahala, bayana ciwo yake yi min."
Rehaan ya yi tsaki bai ce komai ba dan ji yake kamar ya shaƙe sa wallahi.
Jazy ya yi dariya Ray ya c, "tana kwance cikin ciwo saboda kai kai kuma kana dariya?....."
Ya girgiza kai yana kallon Jazy ya ce, "Na yi gangancin ba ka auren Riyya, ba ka dace da zama mijinta ba Jafaar!."
Jazy ya ce, "ka san dai ina son matata, kuma ba ka fi ni sonta ba, na fika jin ciwon yanayin da ta shiga ta dalilina. Amma ba wani abun bane ba, normal ne ga ko wacce mace da hakan take farawa, itama a hankali zata saba."Â
Jazy sai ya ga Ray ya fusata ya koma ɗakin yana ƙoƙarin ɗaukar Riyya, Jazy ya san tsaf zai Rehaan zai ɗauke masa mata, zai iya sakata a mota ya tafi da ita kuma bazai dawo masa da ita cikin sauƙi ba sai ya ba shi wahala.